Tarihin Sa'adu Zungur

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 янв 2024
  • Malam Sa’adu Zungur shahararren mawallafin rubutattun waƙoƙi ne.
    Amma ko kun san shi ne ɗan Arewa na farko da Turawan Mulkin Mallaka suka tura shi makarantar gaba da sakandire a Kudancin Najeriya?
    Ko kun san shi ne ya fara kafa ƙungiyar siyasa a Arewacin Najeriya?
    Ko kun san shi ne ya fara shirya zanga-zangar ƙin amincewa da manufar gwamnati a Arewacin Najeriya?
    Ko kun san shi ne ɗan Arewa na farko da ya riƙe muƙami a jam’iyyar siyasa ta ƙasa?
    Ko kun san shi ne ya fara kai ƙarar Bature kotu kuma ya yi nasara a kansa a Arewacin Najeriya?
    Wannan jajirtaccen ɗan gwagwarmayar, ya rayu ne tsawon shekaru 43 a duniya kuma ya rasu ana saura shekaru biyu Najeriya ta samu ƴancin kai.
    Kuma a hakan ma ya sha fama da rashin lafiya tsawon rayuwarsa.
    Wannan ya sa bai taka rawa a cikin ƴantacciyar Najeriya ba, amma har yanzu ana ganin tasirinsa a rayuwar al’ummar Najeriya.
    Saboda babban almajirinsa wanda ya jagoranci gwagwarmaryar ƴanto talakan Najeriya daga zaluncin Turawan Burtaniya da magadansu Baƙaƙen Turawa shi ne Malam Aminu Kano.
  • РазвлеченияРазвлечения

Комментарии • 61

  • @aminuidris3524
    @aminuidris3524 2 месяца назад

    Listening to the biography of Saadu zungur give alot of inspiration.

  • @jibrilibrahim7473
    @jibrilibrahim7473 11 дней назад

    Allah yakara basira
    Dan Allah akawo mana tarihin malan Abubakar imam.
    marubucin littafin ruwan bagaja da magana jarice.

  • @umarunazare
    @umarunazare 4 месяца назад +4

    Manyan bayin Allah. Ga ilimi, ga fasaha, ga jajircewa, ga kuma tsantsar jarumta. Allah Ya ji qan Malam Sa'adu Zungur.
    Akwai Sa'adu Zungur Primary School a Bauchi. Daya daga cikin tsofaffin makarantu

  • @ismailisa4193
    @ismailisa4193 26 дней назад

    Allah ya jiqan bayin Allah mazan jiya

  • @mujaheedalhassan2521
    @mujaheedalhassan2521 2 месяца назад

    Allah yajikan malam sa,adu

  • @Mkamal_97
    @Mkamal_97 5 месяцев назад +2

    What a legend 🫡 may Allah have mercy upon him & his likes ameen 🤲🏾

  • @ousmaneibrahsouley379
    @ousmaneibrahsouley379 2 месяца назад +1

    merci beaucoup Mr Rabiu; vous faites la fierté de votre pays

  • @abdullahisheikh5769
    @abdullahisheikh5769 5 месяцев назад +1

    Great man from the north.

  • @muktaradamu7428
    @muktaradamu7428 5 месяцев назад +2

    Sa’adu Zungur A Legend…

  • @muhammedkashere8821
    @muhammedkashere8821 5 месяцев назад +1

    Allah Ya jikansa yayi masa rahama

  • @user-bo4cr2yt2d
    @user-bo4cr2yt2d 5 месяцев назад +1

    Sansanin Tabula, kaje garin masu wasan dodo su gyara maka yadda ake fada. Allah ya jaddada rahamarsa akan Malam Sa'adu Zungur, da iyayensa da kakanninsa da malumansa

  • @abdullahisheikh5769
    @abdullahisheikh5769 5 месяцев назад +1

    Allah ya Rahamshe shi.Gaskiya gidan daraja.

  • @usmanibrahimmuhammad905
    @usmanibrahimmuhammad905 5 месяцев назад

    Allah ya gafarta masa

  • @YUSUFAMINUGARBA-eu6kb
    @YUSUFAMINUGARBA-eu6kb 23 дня назад

    Allah yajikan mazan jiya

  • @user-xu2qt8pi9y
    @user-xu2qt8pi9y 5 месяцев назад +1

    Allah yayi masa rahama

  • @YahayasadamHassan
    @YahayasadamHassan 6 месяцев назад +1

    Masha Allah

  • @adamuabubakar1173
    @adamuabubakar1173 5 месяцев назад

    Allah sarki wallahi mun yi rashin yan gwagwarmaya na hakika 😭😭😭 Allah ya gafarta masa 🤲

  • @Abdurraheemkabeer
    @Abdurraheemkabeer 4 месяца назад

    Gaskiya mutumin nan gwaro ne

  • @alhusainiabubakar4090
    @alhusainiabubakar4090 3 месяца назад

    Allah Ubangiji ya jiƙan malam Sa'adu zungur kaji ƴan MAZAN JIYA 😭

  • @YushauSaidu-kr2ig
    @YushauSaidu-kr2ig 5 месяцев назад

    Allah ya gafarta masa Amin

  • @user-bh2zu5ph7c
    @user-bh2zu5ph7c 5 месяцев назад

    Tabdi! Sa'adu zungur namijin duniya, Allah kayi masa rahama

  • @gundatv1
    @gundatv1 6 месяцев назад

    Allah ya jikan sa da rahama. ❤

  • @aishatutalatugarba6582
    @aishatutalatugarba6582 5 месяцев назад

    Allah ya gafarta ma Mallam Saad zungur,mun gode da wanna tarihi na zungur
    A taimaka da tarihi n Aminu kano dangane da alakarsa da Bauchi.

  • @muhammadhamza343
    @muhammadhamza343 2 месяца назад

    Allah yaji kan Malam Sa'adu Ahlussunnah

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE 6 месяцев назад +1

    Dan Allah ka bamu cikakken tarihi ko Full documentary na Bob Mali da na sufaye (Sufism, like Jalaluddin Rumi, Garzali, Ibn Taimiyya) da na irin su Albert Einstein da su Socrates, Aristotle na Greek da Nikola Tesla wanda ya samar da AC da DC da irin su Nelson Mandela da sauran fitattun mutane na Najeriya da Afirka da duk duniya

  • @FarukIbrahim-hw7mb
    @FarukIbrahim-hw7mb 6 месяцев назад

    ALLAH YAYI MASA RAHMA

  • @sabituamadu53
    @sabituamadu53 6 месяцев назад

    Allah ya jikan da rahama

    • @aminiyatrust703
      @aminiyatrust703  6 месяцев назад

      Ameen ya Allah

    • @yusufibrahim8251
      @yusufibrahim8251 6 месяцев назад

      Assalamu alaikum sannu da aikin but wanna tarihin kun sa shi week backs

  • @Realkhaleefah
    @Realkhaleefah 6 месяцев назад +1

    Kashim Ibrahim da Aliyu makama

  • @mujaheedalhassan2521
    @mujaheedalhassan2521 6 месяцев назад

    Allah yajikansa

  • @Abdurraheemkabeer
    @Abdurraheemkabeer 4 месяца назад

    Dan boko😊

  • @Mansur_Mulki
    @Mansur_Mulki 6 месяцев назад +1

    Dan Allah tarihin Maimalari

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE 6 месяцев назад

    An sauke wancan na farkon ne ko me ya faru ko an yi updated ne?

  • @user-dr5qu2zg8o
    @user-dr5qu2zg8o 6 месяцев назад

    ..

  • @United-Brothers-International
    @United-Brothers-International 6 месяцев назад

  • @IsmailUsman-yl3cr
    @IsmailUsman-yl3cr 6 месяцев назад

    Waye zaki biya tarihinsa

  • @ahmedmahfooz7717
    @ahmedmahfooz7717 4 месяца назад +1

    A karanto mana tarihin Malam Abubakar Mahmuda Gumi

  • @mogash55
    @mogash55 6 месяцев назад

    Igr6

  • @user-pn3uw4rq7b
    @user-pn3uw4rq7b 6 месяцев назад

    Ya kamata ka rubuta littafi akan wannan bayane naka., sabo da 'yan baya. Kuma ya kasance a turanci da Hausa.

    • @aminiyatrust703
      @aminiyatrust703  6 месяцев назад

      Ai Professor A M Yakubu ya rubuta da Turanci. Yawancin bayanan da mu ka kawo daga cikin littafin muka samu.

  • @RabiuAliyukabo
    @RabiuAliyukabo 6 месяцев назад

    Dan masanin kano

  • @user-xy9cb2hy7q
    @user-xy9cb2hy7q 19 дней назад

    Slm ina son tarihin dan fodio da sheikh abubakar Mamahmudu gumi

  • @biniyaaminu6392
    @biniyaaminu6392 6 месяцев назад

    Wannan yafi mai PhD na yanxu

  • @ashirubala3634
    @ashirubala3634 4 месяца назад +1

    Allah ya gafarta masa