A Fada A Cika tare da Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 27 дек 2024

Комментарии • 239

  • @AbubakarJunaidu-k5n
    @AbubakarJunaidu-k5n 3 месяца назад +5

    Allah yakarama maigirma gwamna Dacter Umar radda lfy Amin

  • @mr_baker_tv
    @mr_baker_tv 25 дней назад +1

    Allah SWT ya sa mu dace 🤲

  • @HuzaifaHabibu
    @HuzaifaHabibu 11 месяцев назад +13

    Allah ya Kara rukoda hannayanka umaru dukko rada.

  • @bellomuhammad4946
    @bellomuhammad4946 11 месяцев назад +4

    Gaskiya ta bayyana sosai a cikin lamarin Gwamna, Allah Yayi jagora Ameen.

  • @NaziruMmahmud
    @NaziruMmahmud 10 месяцев назад +2

    Kayi abinda yadace gwamna,Allah yakara shiga al'amuranka 🤲🙏

  • @naohbawadanjuma442
    @naohbawadanjuma442 11 месяцев назад +1

    Kayi Komai Mai Girma Gwamna Muda Kai Saidai Addu'a ♥️ Nuhu Bawale Muduru Garkuwan Gwagware. Allah yasa muma mu amfana

  • @saifullahisalisudoka8061
    @saifullahisalisudoka8061 10 месяцев назад +1

    Allah ya sa alkhairi Dr.Dikko Umar Radda

  • @UsmanJarabi
    @UsmanJarabi 10 месяцев назад +3

    ALLAH ya Karen radda

  • @sulaimangaladima933
    @sulaimangaladima933 3 месяца назад

    Really impressed with your Presentation His Excellency ,Ka fadi Gaskiyar Magana

  • @MusbahuMusa-p8p
    @MusbahuMusa-p8p 11 месяцев назад +3

    Yayi kyau sosai Allah yabamu sa'a

  • @NuraddeenLawal-ix2ll
    @NuraddeenLawal-ix2ll 10 месяцев назад +1

    2 TERM, INSHA ALLAHU GWAMNA RADDA

  • @ibrahimyau9504
    @ibrahimyau9504 10 месяцев назад +1

    Allah yaqara lfy mai girma gwamna

  • @Ysbadoletv
    @Ysbadoletv 10 месяцев назад +2

    Tsakanina da allah bazan iya shugabanciba domin akwai abubuwa da yawa

  • @AbbaAdamuAbdullahi-w3l
    @AbbaAdamuAbdullahi-w3l 11 месяцев назад +5

    Allah sarki AREWA wai ina tunanimmu ne? zato na duk abinda za a tattauna a wannan shiri kaso 99.9 akan tsaro ne. ana ta kashe mutane 'yan bindiga ko ina, amma a dunga batun cin zarafin mata. wani samar da hanya ko wani batun manoma ina zaman lafiyar da duk wadannan abubuwan za su tafi yadda ya kamata.
    cin zarafin mata!!! ba kashe matan ake ba? ina manoman suke? nawa aka yanka ta wuyansu? ya kamata musan abinda ke mana ciwo wallahi yakamata alummar arewa mu dauki makamai mu kare kammu

    • @maitaaliitv5792
      @maitaaliitv5792 11 месяцев назад +2

      Sai ka ɗauka ka kare kan naka ynz dan Allah wnn rubutun naka kayi tunani sosai kayi shi kuwa?kowa yana fatan alkhr da addu'ar Allah ya taimaki mai girma gwamna akan manufofin sa amma kai kana wata magana daban

    • @zubaidahsalihu6211
      @zubaidahsalihu6211 3 месяца назад

      Allah ya sa mudace

  • @tasiumusa2158
    @tasiumusa2158 10 месяцев назад +1

    Masha Allah,
    Amatsayina na dan jahar kaduna,
    Kamata yayi govnatin jahar katstina ta kirkiro masana'antu dazai samarwa da Yan asalin jahar katsina aikin,
    Domin kurage yawan kashe kudade dakukeyi wajen biyan albashin ma"aikata

  • @ZakiruyunusaBawasa
    @ZakiruyunusaBawasa 16 дней назад

    Allah ya qara daukaka mai girma gwamnan jahar katsina

  • @AliyuAminu-jm9ys
    @AliyuAminu-jm9ys 11 месяцев назад +1

    Masha Allah Allah yataima

  • @BabanKadija-q1l
    @BabanKadija-q1l 5 месяцев назад +3

    Allah ya saka da alkairi Dr radda

  • @AdamuLawal-w2f
    @AdamuLawal-w2f 5 месяцев назад +1

    Masha Allah Allah ubangiji ya qara dafa maka Adalin gwamna

  • @BaffaBadamasi
    @BaffaBadamasi 10 месяцев назад

    Baji dadin abunnan sosai, so interactive and eye-opening Allah ya kara bada sa'aa

  • @HauwaYaradua
    @HauwaYaradua 10 месяцев назад +1

    Allah ya ja zamaninka waliyyin Gwamna

  • @harunamuktaradamu7318
    @harunamuktaradamu7318 11 месяцев назад +2

    Masha Allah Govt katsina Allah ya tsareka. Sunana Haruna Muktar Adam yola

  • @hussainimansur6347
    @hussainimansur6347 11 месяцев назад

    Masha allah
    A gaskiya bantaba Ganin cigaba ba nagaskiya kamar mulkin wnn bawan allah allah yakara basi basira da hakuri amulkinsa ameen

  • @muttakabarau3005
    @muttakabarau3005 11 месяцев назад +1

    Wllh karya ne, mu muna acikin karamar hukumar faskari katsina state, sabon garin Bilbis rashin tsaron da muke ciki yanata ta'azzara😢😢😢😢😢😢😢😢

    • @saifullahisalisudoka8061
      @saifullahisalisudoka8061 10 месяцев назад

      Allah ya kawo maku mafita ya Kuma kareku .

    • @SalmaMurtalasagagi
      @SalmaMurtalasagagi 5 дней назад

      Bawan Allah karka manta dukku Umar radda dan adam ne kamar kai Allah shine kadai ce iya mana mu koma ga Allah seya temake mu Amman ina roqon Allah daya maganta mana

  • @رقيهالهوساوي-ظ2ك
    @رقيهالهوساوي-ظ2ك 5 месяцев назад +1

    Rahama usman gwamna Ina Maka fantan Al khari Allah ya kawo zaman LA Fi ya Amin Allah ya tsare Muslim

  • @Ibstudioguidaofficiel
    @Ibstudioguidaofficiel 3 месяца назад

    Welcom umar radda dan amana ❤❤❤❤❤❤❤❤ 🎉🎉🎉🎉 je kouraje pas de réponse mais c'est vrai qu'il a l'air très intéressant pour lui même si on ne peut rien faire avec les autres personnes

  • @abubakarmurtala5095
    @abubakarmurtala5095 11 месяцев назад

    ba laifi wannan tafiya da alamar nasara,,ALLAH ya kara baka nasara gwamna,,, AMEEN yah ALLAH

  • @Ismobell_MD
    @Ismobell_MD 11 месяцев назад +10

    I like his excellency's sincerity and passion. Allah SWA ya taimake ka mai girma gwamna.

  • @KABIRABUBAKAR-nj4ez
    @KABIRABUBAKAR-nj4ez 10 месяцев назад +1

    Alhamdulillah,agaskiya maigirma gwamna yayi kokari matuka ta bangaren tsaro dakuma bangaren ilimi, saidai inason intunatar da maigirma gwamna Wani abu dayashi bangaren lafiya maigirma gwamna yakarkata kacukam acikin asibitine Kawai akesamun lafiya saboda duk bayanansa suna nuna sai ankamu da cuta sai atafi asibiti Asha Magana, ammanta dacewar ita lfy agidatake sai tabacine ake tafiya asibiti takaice inason inbama gwamna shawara da yaduba bangaren tsabtace mahalli da samar da tsabtataccin wadatattun ruwansha da kuma fadakarwa tayadda mutane zasu iya kare lfyrsu daga gidajensu dakuma mahallansu, maana Health Education to the public.

  • @idrisadamudamau7104
    @idrisadamudamau7104 6 месяцев назад

    Allah yakawo zaman lfy ajihar katsina , Nigeria da dukkan duniya baki daya ameen.

  • @adamubello9371
    @adamubello9371 11 месяцев назад +1

    ماشاءاللهAllah yataimaka

  • @AdamuLawal-w2f
    @AdamuLawal-w2f 5 месяцев назад +1

    Dan Allah Dan annabi Mai Gorman Ina rokon ka daka yi watsi damaganar wannan kun giryar masu son kan su

  • @NaseerIsmail-xc7pu
    @NaseerIsmail-xc7pu 4 месяца назад

    Allah ya Kara daukaka jihar katsina

  • @hussainiusman7410
    @hussainiusman7410 11 месяцев назад

    Allah yabaka ikon cika mana alkahuran da ka dauka mlm dikko amin❤

  • @BuhariZubairu-zp6sd
    @BuhariZubairu-zp6sd 11 месяцев назад

    Adai bayanika wlh kayi kokari yadda kasa Allah acikin komai Allah yayima duku radda

  • @fiddausiabubakarsani
    @fiddausiabubakarsani 10 месяцев назад

    Masha Allah Malam Dikko Allah Ya dafamaka❤

  • @HABIBUABDULLAHI-d9e
    @HABIBUABDULLAHI-d9e 9 месяцев назад

    Masha Allahu, Allah yasaka da alkhairi yakara kwarin gwiwa

  • @sanusiabdullahi2791
    @sanusiabdullahi2791 11 месяцев назад

    mu mun yarda zakayi in sha Allahu
    muna rokon Allah tabaraka wataalah ya ci gaba da baka kariya da mu baki daya

  • @Real_Bajiks
    @Real_Bajiks 10 месяцев назад +1

    Azahirin gaskiya munga canji daga zuwan mai girma gwamna radda

  • @kaijamaatv1602
    @kaijamaatv1602 11 месяцев назад

    Allah yataimaki gomnan katsina akan niyar shi ta alkhairi,da kuma bbchausa.

  • @HON.Sunusi.Giginyu
    @HON.Sunusi.Giginyu 11 месяцев назад

    Dan Allah muna bukatar a gayyato Gwamnan jahar Kano Abba Kabir Yusuf

  • @fatimalabaran5688
    @fatimalabaran5688 10 месяцев назад

    Masha Allah Amma A sabon garin Bilbis faskari L G,A muna acikin wani hali narashin tsaroda Na acibitin kulada marassa lafiya munada masu karatu amma babu wani cigabada mukasamu

  • @MUHAMMADUSMAN-lf1ny
    @MUHAMMADUSMAN-lf1ny 11 месяцев назад +2

    Dikko Radda Gomna Radda❤

  • @mmnalameen232
    @mmnalameen232 11 месяцев назад

    Allah ya taimaki gomnamu
    Asa tsaron harda garin funtua musan bazaka manta damuba

  • @MaryamSaddiq-p3g
    @MaryamSaddiq-p3g 8 месяцев назад

    Allah ya idah maka nufinka 🤲🏻🤲🏻

  • @isahgarba6217
    @isahgarba6217 11 месяцев назад +1

    Don allah muma zamfarawa yakamata BBC kuyimuna wannan program din

  • @buharisad
    @buharisad 11 месяцев назад +1

    Namijin duniya kenan Katsina wa muna alfahari da kai Malam

  • @ramlathassan193
    @ramlathassan193 11 месяцев назад

    Allah ya taimakeka governor Allah yayi maka jagoranci, Allah ya qara muna irinku aqasarmu, Allah ya kawo muna zaman lafiya da cigaba Mai dorewa ameen

  • @aliyuahmad191
    @aliyuahmad191 9 месяцев назад +1

    Allah kayima dikko albarka amin

  • @muhammadmusa9564
    @muhammadmusa9564 11 месяцев назад +2

    May Allah make it easy for him throughout his journey

  • @imamumazanya5744
    @imamumazanya5744 11 месяцев назад

    Gaskiya naji dadin bayanan dikko radda sosai ya Kara birgini wlh

  • @murtalasurajo8493
    @murtalasurajo8493 11 месяцев назад +1

    Masha Allah, mai girman Gwamna

  • @musamshuaib2657
    @musamshuaib2657 11 месяцев назад +4

    A matsayina na Dan jahar yobe nayi farin ciki sosai da Lambar yabo da Me girma gov Mai mallah buni ya Samu akan harkar lafiya na zama zakaran dafi a arewa Baki daya

  • @Frdoes
    @Frdoes 6 месяцев назад

    Assalamu alaikum Aminchin Allah yabbata ga gwamnanmu na Katsina munamasa ftn alkairi Allah yakara tsaremanakai Allah yakara lfy da nisan kwana Allah yakawo mana karshan wan nan matsalar tsaro Dan isar Annabi Muhammaduh rasulila s a w ftn alkairi daga madinatul munauwara anan saudiya Ina alfahari da jahata Katsina

  • @JafaruAdamu-m7s
    @JafaruAdamu-m7s 10 месяцев назад +1

    Wallahi wanna diramace taqarya

  • @sabba162
    @sabba162 11 месяцев назад

    Allah ya taimaki jahar Katsina,da ma Nigeria baki daya

  • @Aminumubayyugambaky
    @Aminumubayyugambaky 6 месяцев назад

    Allah yasaka wa gwamna. Ni dan bauchi ne amma da lilin budurwa ta tana katsina naji ina kaunarsa sosai

  • @minuwagezawa1713
    @minuwagezawa1713 11 месяцев назад

    Slm agaskiya niba dan katsana bane amma inawa gwamna dikko radda fatan alheri Allah yayimai jagora Allah yabasha ikon sauke nauyi dake kansa

  • @muhamedauzai6888
    @muhamedauzai6888 10 месяцев назад

    Alhamdulillah allah ya jakwna ❤

  • @SalisuSidiIdres
    @SalisuSidiIdres 11 месяцев назад

    Gaskiya kayi kukari Allah ya Ida nufi Allah yasa mudaci

  • @NuraddeenLawal-ix2ll
    @NuraddeenLawal-ix2ll 10 месяцев назад

    ALLAH YA SAKA MAKA DA ALKHAIRI, YAYI MAKA JAGORA GWAMNA MAI ADALCHI, AMEEN.

  • @umarabdullahilawal
    @umarabdullahilawal 11 месяцев назад

    Allah ya bamu irin dikko radda a kaduna state.
    Dan Allah ku gayyatar mana uba sani kutaimaka

  • @HdhdRggfhd
    @HdhdRggfhd 11 месяцев назад

    Allah ya tayaka da izinnin Allah taalah ❤

  • @MdMd-t5f9j
    @MdMd-t5f9j 4 месяца назад

    Wlh ba inda kashga bakaje batsariba ballaltana kaje dan gaiya ruma "yamgamji anan dik alhamis da lahadi sonata kashe iyayanmu da yayyanmu mata da maza

  • @jamiluidris5773
    @jamiluidris5773 10 месяцев назад

    Allah yakara lfy dikko Allah yajakwana

  • @SurajoSaled
    @SurajoSaled 11 месяцев назад +2

    Allah ya qara jagoranci

  • @BAShowDanhajiya
    @BAShowDanhajiya 5 месяцев назад

    Doko na rada❤❤❤ one love🎉🎉

  • @KhadijaAbdulrahman-n6r
    @KhadijaAbdulrahman-n6r 3 месяца назад

    Allah yaqara maka lfy❤

  • @bashiraljabbarymalumfashi8662
    @bashiraljabbarymalumfashi8662 11 месяцев назад

    Allah yakara lfy dikko umaru radda

  • @AuwaluHusaini-yg7jz
    @AuwaluHusaini-yg7jz 6 месяцев назад +1

    Gaskiya Danjaridan nan yayi

  • @MhdMhd-kz8xn
    @MhdMhd-kz8xn 11 месяцев назад +2

    Allah bless Al ummar mu❤

  • @kabirusahabi9495
    @kabirusahabi9495 3 месяца назад

    Allah ya tsare mu ❤❤❤❤❤

  • @Abkr247
    @Abkr247 11 месяцев назад

    I'm from bauchi state base in India this is so interesting facts from this wise man

  • @SaniIsahumar-o6c
    @SaniIsahumar-o6c 9 месяцев назад

    Allah yakara lpy danisan kwana gwabnanmu ubangiji Allah yabaka nasara da sa,ar alqawalin da kadauka Mumuna tare da wadanda abubuwan da kefaru a kyauyikansu Kuma suna bamu labarin eya qoqarin da kakeyi a qauyikansu Kuma sunama fatan alkhaeri

  • @Abkr247
    @Abkr247 11 месяцев назад

    I'm watching from India

  • @SirajoAbdu
    @SirajoAbdu 10 месяцев назад +1

    Masha Allah❤❤

  • @ShehuTanimuLomolo
    @ShehuTanimuLomolo 11 месяцев назад

    Alhamdulillahi Masha Allah!! A gaskiya Mu Katsinawa yanzune muke kyautata zaton cewa In sha Allahu mun samu Gwamnan dayasan mi yake, mai kuma fatan ganin cewar Jihar Katsina taci gaba. Muna roqon Allah ya qara taimakamasa ya bashi damar kamanta gaskiya acikin wa'adin mulkinsa.

    • @SalisuSidiIdres
      @SalisuSidiIdres 11 месяцев назад

      Gaskiya ne wllh haka yake Abokina shifa Dan jaridan nan soyake seyakureshi

    • @ShehuTanimuLomolo
      @ShehuTanimuLomolo 11 месяцев назад

      To ae kaga kuma dayake akwai abin fada din hakan bata faruba@@SalisuSidiIdres

  • @hassanmagaji1792
    @hassanmagaji1792 11 месяцев назад +2

    My Mentor is simple and sincere.

  • @MubarakGarba-dv5sp
    @MubarakGarba-dv5sp 10 месяцев назад

    Kamar yadda kukasani sunana *crmd Mubarak Garba kankia * Agaskiya bantaba jinshiga siyaba Amma sakamakon zuwan mai girma *PHD.umar dukko radda* yasa naji ina ra Ayin shiga siyasa /sakamakon haka I nai mai fatan Alkairi Ameeen 🤲

  • @UsmanAAdamKwazariiTV
    @UsmanAAdamKwazariiTV 10 месяцев назад

    Allah yataima namijin maza🎉🎉🎉

  • @SaniYusuf-q7c
    @SaniYusuf-q7c 4 месяца назад

    Ya Allah kacika zuciyarmu da qaunar annabi Muhammad Saw Ameen ya Allah

  • @MuntariIsah-v9p
    @MuntariIsah-v9p 11 месяцев назад

    Slm Inayima maigirma Dr Dukko Umar Daradda fatan Alkairi Agaskiya mungachanji akanmatsalar tsaro Adabama kwana agidajanmu sabodatsoran 'yantaadda ammayanzu harmakaramuke sabodahaka Jami antsaron da Gwamnan yahoras ba inda basa shiga dayakida 'yantaadda sabodahaka ALLAH yasaka da Alkairi daga Ibrahim mati Gandun Karfi Malunfashi L.G.A

  • @isahsabiu6729
    @isahsabiu6729 11 месяцев назад +1

    Alhmdlillah masha allah

  • @saminumuhammed2587
    @saminumuhammed2587 10 месяцев назад

    Allah yayimaka jagora

  • @anasisah9245
    @anasisah9245 11 месяцев назад

    Ataimaka a zo Jihar Neja a gabatar mana da wannan shirin.

  • @BashirYusuf-tj8rl
    @BashirYusuf-tj8rl 11 месяцев назад

    Allah ya ja zamani.
    Malam Dikko radda

  • @adamumaradam6283
    @adamumaradam6283 11 месяцев назад +1

    Very interesting, thank you BBC Hausa keep it up

  • @engrbbkr
    @engrbbkr 10 месяцев назад

    Tabbas Hakika Ina Kaunar Wadannan Gomnoni Guda Uku, Kano, Katsina Da Zamfara.
    Allah Ya Baku Ikon Cikawa Mutane Alkawarin Da Kuka Dauka.
    BBC Hausa Shin Yaushe Zaku Kira Mana Maigirma Gomnan Jihar Kano Yazo Ya Fada Mana Aikinsa Duk Da Cewa Yana Kokarin Gaske.

  • @jamilatukur6358
    @jamilatukur6358 11 месяцев назад

    Allah yakara tai makon ka. Allah ya kara mana zaman lafiya a kasar mu baki daya

  • @suleimanalkamakama8215
    @suleimanalkamakama8215 8 месяцев назад

    allah yaqarawa governor lfy da juriyar kushen yan adawa

  • @saleemalkalisenior5946
    @saleemalkalisenior5946 9 месяцев назад

    Allah Yabaka Kariya

  • @HussainiMusa-u2h
    @HussainiMusa-u2h 10 месяцев назад

    Allah ya Kara hazaka gwamna ❤❤❤

  • @saminumamo9773
    @saminumamo9773 8 месяцев назад

    Allah tsare manankai

  • @sulaimanshuaibu-k4v
    @sulaimanshuaibu-k4v 11 месяцев назад +1

    Masha Allah

  • @MRDANGARITV
    @MRDANGARITV 11 месяцев назад

    Masha Allah done ❤ ❤ ❤

  • @KabirIsmail-yv7sm
    @KabirIsmail-yv7sm Месяц назад +1

    Dan musa dasauran rina akaba

  • @RabilusaiduyauAgaji
    @RabilusaiduyauAgaji 9 месяцев назад

    Allah yayimasa jagoranci

  • @almustaphamusa4734
    @almustaphamusa4734 11 месяцев назад

    Alhmdllh ina gdy mai girma Gwamnana

  • @harounleleamoussaMoussa
    @harounleleamoussaMoussa 11 месяцев назад

    Namu ba irin nasubane wallahi

  • @AnassaleSale
    @AnassaleSale 3 месяца назад

    4+4 in sha Allahu