A Faɗa A Cika tare da Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 13 янв 2025

Комментарии • 156

  • @IdrisibbJamaa
    @IdrisibbJamaa 2 месяца назад

    Kajitsoron Allah zakamutu zaatanbayeka ranan shira

  • @AbdulhadiAsadiq
    @AbdulhadiAsadiq 6 месяцев назад +1

    Allah sarki Allah yatemaka yakarfafi gauwarka ubangiji yairukoda hannayanka

  • @رقيهالهوساوي-ظ2ك
    @رقيهالهوساوي-ظ2ك 3 месяца назад

    RAhAMA usman Allah ya taimaki Gwamna Amin

  • @ShettimamuhammadAbubakar
    @ShettimamuhammadAbubakar 4 месяца назад

    Ana mulki Babu kyautatawa sai tsabagen haraji Allah ka ceci jahar zamfara cikin halin da muka samu kanmu ciki.

  • @AlkanaweeyTV
    @AlkanaweeyTV 6 месяцев назад +9

    Gaskiya de masu mulki kuji tsoran Allah tun zamanin shagari rabonta dataga ruwa a yankin su lkcn ma mu bamuzo duniya ba

  • @NurayaroIsiya
    @NurayaroIsiya 5 месяцев назад

    Assalamualaikum warah matilla ta alawabarakatuhu

  • @salisukoni8935
    @salisukoni8935 6 месяцев назад +2

    Allah ka isarmuna Bijahi Nabiy S A W W

  • @MusbahuIliyasu-d2j
    @MusbahuIliyasu-d2j 4 месяца назад +1

    Atimikiso da allah

  • @HamisuAbubakar-p2x
    @HamisuAbubakar-p2x 6 месяцев назад

    Allah yataimaki maigarya dauda lawal , ameen nice Gwana

  • @ridwanattajiri359
    @ridwanattajiri359 5 месяцев назад

    Danjarida ka dinga barin Gwanna ya kai qarshen bayani mana. Allah ya kawo muna tsaro a qasar nan.

  • @RabiuMuhammed-d6q
    @RabiuMuhammed-d6q 5 месяцев назад +1

    Allah yabaka iKON cika alkawura maigirma governor

  • @rabilubello5566
    @rabilubello5566 5 месяцев назад +4

    Agaskiya wannan gwannan yatayarda kalubare ga karbar mulkinsa fatanmudai shine Allah yatayaka riko yakuma baka IKON rike Muna jaha cikin amince alfarmar annabi da alqur'ani

  • @رقيهالهوساوي-ظ2ك
    @رقيهالهوساوي-ظ2ك 6 месяцев назад +1

    Rahama usman gwamna bazaiiya kawo karsha yanbindigaba saidai soja sukarba mulkin nageriya

  • @muhammadauwalilyas8422
    @muhammadauwalilyas8422 6 месяцев назад +3

    Wallahi ina ji cewa His excellency Dauda Lawan Dare yana da tsalkakakkar zuciya, amma abubuwan sunyi yawa ne, Allah yayi maka jagora abun qauna!.

  • @shmsiahwaheb4486
    @shmsiahwaheb4486 6 месяцев назад +8

    Mun shiga uku kaima afikarfinka wai sai ace daga sama inane sama mudai kawai mun barku da Allah😭😭😭😭

    • @safiyakabirushamaki5299
      @safiyakabirushamaki5299 3 месяца назад +1

      Abokin adawar shi fa anka nawa minister tsaro, aikuwa bazasu bari yayi Nasara ba kar ace lkcn su basuyi ba. PDP yayi kuma babbar gwamnatin ta APC ce.

  • @basiruumar9870
    @basiruumar9870 6 месяцев назад +4

    Ko Shekaran Jiya Yan Bindiga Sun Shiga Tsafe Da Safe Amma Alhamdulillah Basu Halbin Kowa Ba

  • @KAMILUSAFIYANU-tu2hl
    @KAMILUSAFIYANU-tu2hl 6 месяцев назад +1

    Allah ya kawo mana zaman lafiya a arewacin Nigeria.

    • @WgdHff
      @WgdHff 6 месяцев назад +1

      Ameen

    • @WgdHff
      @WgdHff 6 месяцев назад +1

      Amin

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 6 месяцев назад +1

    to hakki dai an dauka don kashe wadanda Basu da hakki komai Akashe akwashe dukiyar su Kuna nufin Allah bazai tantance Mai Laifin dawanda baida laifin komai za zaatsaya gaba Allah in Sha allah

  • @CalmFlower-qt4yq
    @CalmFlower-qt4yq 5 месяцев назад

    Gaskiyanai mama babu gwamnanda yake aiki kawo tsaro a nageria

  • @abubakarabdullahi-kl4qn
    @abubakarabdullahi-kl4qn 5 месяцев назад

    Allah ya kyauta

  • @AminuUsman-v7g
    @AminuUsman-v7g 6 месяцев назад

    Allah yakarawa Mai girma gwamna lpy

  • @حرون
    @حرون 5 месяцев назад

    عسلم عليكم

  • @ShettimamuhammadAbubakar
    @ShettimamuhammadAbubakar 4 месяца назад

    Gwamnan zamfara kaji tsoron Allah don wallahi ka kasama al'ummar jahar wai kace kanada maki 75 to ko 25 baka samu ba.

  • @balkisulawal2264
    @balkisulawal2264 6 месяцев назад +6

    Gaskiya governor zamfara Mai adalci ne Kuma duk mai bakin ciki sai dai yayi da izinin Allah zamu qara samun ci gaba ni nurse ce Kuma yar TSAFE ce nasan wasu abubuwa da suke faruwa Kuma your excellency Allah zai taimakeka

  • @NajibBashir-n9s
    @NajibBashir-n9s 4 месяца назад

    MASHA ALLAH

  • @zakawanaidris6026
    @zakawanaidris6026 6 месяцев назад +5

    Assalamu Alaikum BBCHAUSA Dan Allah Kufadawa Gwammana In Sha Allahu Muna Nan Muna Yimaka Addu'A Babu Dare Babu Rana Albarkacin Annnabi ﷺ ❤️ Komai Zai Dedeta

  • @ilyasuyahaya9995
    @ilyasuyahaya9995 6 месяцев назад +1

    Masha Allah

  • @YusufAliyu-ev9vd
    @YusufAliyu-ev9vd 5 месяцев назад

    Dauda lawali darre allah yataymakekada ayukan aliherindakakey ajahar zamfara ninenaku lawali bullet Gusau

  • @SulaimanAliyu-g3p
    @SulaimanAliyu-g3p 5 месяцев назад

    Kai gaskiya akwai damuwa

  • @MurtalaZubairu-x6z
    @MurtalaZubairu-x6z 6 месяцев назад +2

    Dauda put more effort to the development of zamfara state

  • @MaharazuSuleiman-v8y
    @MaharazuSuleiman-v8y 6 месяцев назад

    Wlh maigida gwanan zamfara kayi magana mai kyau naji dadin maganarka Allah yatayaka riko

  • @aliyukamal7009
    @aliyukamal7009 6 месяцев назад

    Wai toh matawalle me Yayima zamfara

  • @USMAN..DONO-t1h
    @USMAN..DONO-t1h 6 месяцев назад +1

    To ai shikenan duniya ce

  • @MourtalaAdamu
    @MourtalaAdamu 5 месяцев назад

    Yaushe za a fara zanga zanga

  • @KesojeAbubakar
    @KesojeAbubakar 5 месяцев назад

    An educated Governor

  • @saalahlawal9925
    @saalahlawal9925 6 месяцев назад +1

    Dauda lawan dare kakai namijin Duniya Ftrmu Allah yabaka ikon sauke nauyin dake kanka

  • @SalimSanusibalarabe
    @SalimSanusibalarabe 6 месяцев назад +1

    ❤❤, 🙏🙏

  • @muhammadshaikh2814
    @muhammadshaikh2814 6 месяцев назад +3

    Allah qara Lfy sai kai in sha Allah Allah ya taimaka gwamna 🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤

  • @abdul-fq2nr
    @abdul-fq2nr 6 месяцев назад +2

    Yassin yan arewa kufarka wannan arnan dakuke taredasu suke haddasamuku matsalar tsaro

  • @IbrahimAhmed-ko4ho
    @IbrahimAhmed-ko4ho 6 месяцев назад +2

    Gaskia daga sauraron mutumin nan, babu abinda zai iya!
    Zamfarawa Allah Ya kawo muku sauki da shugabanni na gari,!
    Amman wannan mutumin, babu hope!

  • @MassaoudouLawal
    @MassaoudouLawal 6 месяцев назад +1

    Macha dauoda allah yassaka da alheri

  • @hamzaisya9839
    @hamzaisya9839 6 месяцев назад +1

    Wlh gwamna sai Allah ya tan bayeka ace andauki mutane aikin askarawa ka kasa Basu bindiga wlh Akwai Wanda suke wannan aiki ammah ba a Basu bindiga ba sai dai kazo kana cin bashi mu Yan zamfara Babu komai tsakanin mu dakai wlh sai Allah ya isa

  • @SulaimanAliyu-g3p
    @SulaimanAliyu-g3p 5 месяцев назад

    Kai😂 gaskiya Yan siyasa duk halin su daya ne wlh kawai Allah ubangiji ya saka mana

  • @nasirubara3467
    @nasirubara3467 Месяц назад

    Aslm, maganar gaskiya excellency babu Wanda zaije aiki zanfara ko nawa za,abashi sabida rashin tsaro.

  • @ManmanNayage
    @ManmanNayage 6 месяцев назад +1

    Allah ya keuta

  • @sanihamisu9014
    @sanihamisu9014 6 месяцев назад

    Allah ya bamu zaman lafiya a kasar mu ta Nigeria

  • @FarukuMaidoya
    @FarukuMaidoya 6 месяцев назад +1

    LoabR 0:03 0:04 0:04

    • @حرون
      @حرون 5 месяцев назад +1

      Alyakawousaiqi

  • @LawalUsman-v3p
    @LawalUsman-v3p 6 месяцев назад +1

    A fannin tsaro,babu wani ci gaba da aka samu.

  • @MusaAliyu-oj1xf
    @MusaAliyu-oj1xf 6 месяцев назад +1

    Kuma kawaii rashin tsaro sosai

  • @muhammedkasim7014
    @muhammedkasim7014 6 месяцев назад +1

    Gaskiya a zahiri ko 20 marks baka samu

  • @kabirilah
    @kabirilah 6 месяцев назад +2

    Masha Allah, Allah ya taya riqo. Allah ya saka da alkheiri BBC Hausa

  • @lawalnuradeen2984
    @lawalnuradeen2984 6 месяцев назад +2

    😳Topa

  • @SameeraGarba-ii2zv
    @SameeraGarba-ii2zv 5 месяцев назад

    Gaky walh daudah yana binsu akan abashi matakan tsaro kuma duk inda yace yaje da gaske din yaje

  • @abtv-wy7ld
    @abtv-wy7ld 6 месяцев назад +1

    Allah saka da alkairi BBC Muna fatan zaku gayyatu sauran Governor nin Arewa domin tattaunawa da su mun gode🙏🙏🙏

  • @BuhariMoriki
    @BuhariMoriki 6 месяцев назад +1

    Mai girma Gwamna bai ansa Tambayar Mada da yayi ba.

  • @AbubakarIsah-r7g
    @AbubakarIsah-r7g 6 месяцев назад +1

    38:33

  • @salisudfulanikanwa6468
    @salisudfulanikanwa6468 6 месяцев назад +1

    Wai ina labarin turji. Gwamnan kauyukka. Aikai gwamnan gusaune itama kafin yakwace

  • @sanusiabubakar7121
    @sanusiabubakar7121 6 месяцев назад +1

    Allah yariqa maka

  • @basharidris9230
    @basharidris9230 6 месяцев назад +1

    Ma sha Allah
    Gwamna yayi ƙoƙari Allah ya saka maka da alkhairi

  • @YasirSani-v4d
    @YasirSani-v4d 6 месяцев назад +2

    Maganar gaskiya wannan gwamnan anbarshi abaya

  • @UzairuLadan
    @UzairuLadan 6 месяцев назад +1

    Aslkm tambayata ga maigirma gwamna maganar hanyar tsafe tagabas ina aka kwana.

  • @kabirualiyu584
    @kabirualiyu584 6 месяцев назад +1

    Magana gaskiya kan sha'anin tsaro gwamna bai ci yaba kaii ne kho 5% ballan tana wai 75%

  • @mansurbashar7663
    @mansurbashar7663 6 месяцев назад +1

    Alhamdulillah masha allah
    Gwamnan mu maganin ku kanmu

  • @MusaAliyu-oj1xf
    @MusaAliyu-oj1xf 6 месяцев назад +1

    Shinkafi bakairuwaba

  • @ammarmuawiya272
    @ammarmuawiya272 6 месяцев назад +2

    Allah ya dafa maka mai girma gwamna

  • @momseeyikonallh8771
    @momseeyikonallh8771 6 месяцев назад +1

    Hmmm😏😡😡😡

  • @MuhammadmustaphaGoni
    @MuhammadmustaphaGoni 6 месяцев назад +1

    Yasalam 😂😂😂😂😂

  • @yahuzamurtala4383
    @yahuzamurtala4383 6 месяцев назад

    Put more effort his excellency please!, you have more chance to expect positive response from you insha Allah. ❤

  • @Muhammadidrissshuwama-xk5qc
    @Muhammadidrissshuwama-xk5qc 6 месяцев назад +1

    Buharin nan bai iya tambaya ba 😅

  • @abu-ubaidasani1960
    @abu-ubaidasani1960 6 месяцев назад

    Ya kamata a sake duba tsarin gabatar da wannan shirin.
    1. Bayanai ba sa cika. Ana ɗiban karan mahaukaciya ne kawai. Duk bayanin da aka ɗauko ba a samun hasken da ya kamata kafin a wuce shi.

  • @IsiyaCityBoy3131Nasiru
    @IsiyaCityBoy3131Nasiru 6 месяцев назад

    gaskiya wadannan mutanan babu abunda zasy iya wlh idan muna farkawa mufarka inko ba haka ba to wlh zamuji ajikin mu

  • @abdulhamidhabib-p1m
    @abdulhamidhabib-p1m 6 месяцев назад +2

    Lallai gwamna ka yi abun azo agani ganin yadda muka fito a baya. Fatan mu Allah yaqara maka jagoranci. Matsaloli bazasu taba qarewa ba.

  • @UsmanHudd
    @UsmanHudd 6 месяцев назад

    Hudu.
    Innama.sahin.hausa.na.bbc.da.ikin.da.ku.ki.yi..allah.ya.taimakiku.amen

  • @AbubakarIsah-r7g
    @AbubakarIsah-r7g 6 месяцев назад +1

    Allah sarki mai girma gomna Allah sakama da alkaire

  • @AbubakarJafar-mn8bu
    @AbubakarJafar-mn8bu 6 месяцев назад

    A GASKIYA BBC HAUSA A ZAMFARA BABU TSARO😢 WLLH MUSAMMAN YAN KIN MU NA DAN SADAU 😢😢 BABU RANAR DA BA'A KASHE MUTANE 😢😢 KUMA KISAN GILLA KISAN WULA KANCI😢KWATA KWATA BABU TSARO😢A CIKIN GARIN DAN SADAU😢DA MA

  • @AmmarMohammed-k7f
    @AmmarMohammed-k7f 6 месяцев назад

    Wannan dan jaridar bashi da kwarewa Wlh

  • @imamtv7768
    @imamtv7768 6 месяцев назад +2

    Gwamnan mu maganin kukanmu👌
    Allah yarika maka.

  • @abbaibrahim834
    @abbaibrahim834 6 месяцев назад

    Kowacci Tambaya sai yaci shrkaran jiya shekaran jiya shekaran jiya sau 3

  • @musafata4599
    @musafata4599 6 месяцев назад +1

    Mai Girma Gwamna Mu Mutanen Tsafe ne munayi Maka Fatan Alheri Duk da Bamu jam'iya Guda Dakai Domin Kayi kokari Wajen Biyan Yan Fansho Wanda Akalla Duka Gwamnonin da mukayi Basuyi Haka ba dole mu yaba Maka, Na Biyu muna yaba Maka wajen biyan kurin jarabawar Kannenmu Da kayyi, Shima Dole Mu yaba Maka Akan Hakan Haka Ma'aikatan Kananan Hukomomi Daga 7:500 ka mayar Masu 30k Duk da komi na yanxu Yafi na baya Kudi misali A Baya shinkafa 700. Ko kasa da Hakan Amma Yanxu 3500 ko Sama da Hakan yar kasa kenan shinkafar. Wannan ba karamin Abun Ayaba Bane your Excellency
    ..
    Mai Girma Gwamna naji Maganar da kayyi Akan Asibitin Tsafe Zanyi Maka Uzuri saboda kila Wasu katura Wajen bakai kajeba Amma maganar gaskiya Waje gudane Aka Gyara Kuma Tun kafin Lokachin Za6e Akayishi Wato Kungiyar NGOs tayyi Ina nufin kafin Kazama Gwamnan Jahar Zamfara Akayi aikin waje Guda Amma Abunda Muke Roko Shine Asibitin Nan Muna bukatar gyaranta musamman bangaren maza da na Kananan yara, Male Ward,Surgerlcal ward,Lab Department, Record Dept Da sauransu Duk muna Bukatar Ataimaka A Gyara munasu
    ..
    Mai Girma Gwamna Matsalar Tsaro Duk Wanda Suke Baka Labari Toh gaskiya Basu fada maka gaskiya billahil lazi la ilaha huwa Duk kauyen dake Tsafe matukar ba saman babban titi yake ba Guda Guda ne ba Karkashin yan bindiga yake ba. Gajin Zama,Dakolo,Gidan Arne,mai Taushi,Babban kauye,Gangara,bayan banki, Gidan katakare,Haka idan kayi Gabas, Takulawa,Yankuzo,Gidan kwalange,mararraba Hayin Alhaji,Tafkin kazai,Da sauransu Duka Karkashin Jahoranchin Yan ta,adda Suke Amma Kasa Abincika Maka kagani
    Your Excellency Bamuga laifinka Domin bakaine kakawo Matsalar Tsaron Jahar Zamfara ba Haka ba Lokachin Ka aka Fara ba Amma Dai maganar kabaiwa kanka kashi 75% Cikin 100% Tohm gaskiya Bada Wannan yankunan ba Dan Haka Muke Kira Ka Kara kaimi Wajen magance matsalar Tsaron Jahar Zamfara Musamman Garinmu na Tsafe karkara. Mai Girma Gwamna Shin ko Kasan Yanzu Haka Duk Wanda ke Tsafe baya iya Zuwa Daji Wajen noma Abunda zaichi barayin Nan kosu daukeshi kosu halaka Shi
    ..
    Haka Mai Girma Gwamna Mafi yawan da Suka bika A Siyasa Duk Da sunki Abun duniya sunyika Amma wlh Suna Cikin yanayi Kuma babu mulkin da ba,a Raba ganima Domin Shine romon Damokaradiya. Nanma muna kira Yakamata ka Kara kaimi
    ..
    Muna Fatan Allah Yabamu Zaman Lafiya A Tsafe Dama Jahar Zamfara Baki Daya

  • @bashiraljabbarymalumfashi8662
    @bashiraljabbarymalumfashi8662 6 месяцев назад

    😢

  • @AGMTOM
    @AGMTOM 6 месяцев назад

    Ordinary bore holes sai anyi wata shida,ku ji tsoron Allah,mulki dan karamin lokaci ne fa!!

  • @mansurabubakar98
    @mansurabubakar98 6 месяцев назад +2

    Your excellency muna tare da kai amma kasani cewa sai ka tsaya da gaske magana ta gaskiya
    Haryanzu a zamfara state babu zaman Lpia shine gsky

  • @bilyaminuumarhalidu2816
    @bilyaminuumarhalidu2816 6 месяцев назад +1

    Wannan mai tambayar y barii a dinga gma magana

  • @MustaphaMgashiu
    @MustaphaMgashiu 6 месяцев назад

    لا حول ولاقوة الابا لله

  • @salihumusacissecisseAlkaulahi
    @salihumusacissecisseAlkaulahi 6 месяцев назад

    wannan wawan dan jarida ne

  • @WgdHff
    @WgdHff 6 месяцев назад

    Yayi

  • @nuradddeenandy4363
    @nuradddeenandy4363 6 месяцев назад +1

    Kamar dai bayanin da gwamna ke yi nura makwashi bai gamsu dashi ba

  • @bukarabbaibrahim8394
    @bukarabbaibrahim8394 6 месяцев назад +1

    Allah ya qarama lfy dauda 4+4

  • @idrisaliyu9804
    @idrisaliyu9804 6 месяцев назад +1

    Wannan Maganar banzace saboda Kai da bakin kskace zaka iya kawo tsaro Cikin 24 hours

  • @zayyanushuaibu6188
    @zayyanushuaibu6188 6 месяцев назад +1

    Allah ya rikama ka Gamji

  • @MrDavidCLee-j8k
    @MrDavidCLee-j8k 5 месяцев назад

    Hi

  • @mufidamuhd7472
    @mufidamuhd7472 6 месяцев назад +1

    Buhari aikin ka na kyau

  • @mkgeidam
    @mkgeidam 6 месяцев назад +5

    Ina yiwa mai girma Gwamnan Barka da Isowa wannan zauran na a Fada A Cika.

  • @UmarMuhammad-qn7mm
    @UmarMuhammad-qn7mm 6 месяцев назад +2

    Wai Bbc Hausa a shiriku na a fada a cika kuna gaiyato Shugaban Qasa kuwa yakamata ku kawo mana presidents Ahmed bola Tinubu

  • @alkalidaggash3419
    @alkalidaggash3419 6 месяцев назад

  • @IbrahimSanusi-o6y
    @IbrahimSanusi-o6y 4 месяца назад

    To, munaji muna gani ,mana, kuma sauraro,mai girma gwamnan

  • @AbdoulayeMahamadou-d6f
    @AbdoulayeMahamadou-d6f 6 месяцев назад +1

    Allah ya kama maka acikin ayukkan gwamna

  • @umarusman7197
    @umarusman7197 6 месяцев назад +1

    Ni Ina ganin qoqarin Gwomnan zamfara Amma gaskiya ana buqatar qara tsaro domin wllh Muna tsoron shiga zamfara daga sokoto zuwa others state

  • @nuradddeenandy4363
    @nuradddeenandy4363 6 месяцев назад +1

    Ba gyeran asibiti ba abinda ake bukata korararrin likitoci da kuma maganganu da kuma kayan majiyyata

  • @naziefiabubakar2067
    @naziefiabubakar2067 6 месяцев назад

    Gaskia me gabatar da shirin nan beda kirki da kwarewa, tambayar ma be iyayi ba mutum.na magana kana katseshi.