A Fada A Cika tare da Gwamnan jihar Gombe Muhammad Inuwa Yahaya - BBC News Hausa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 сен 2022
  • Shirinmu na A Fada A Cika a wannan karon ya sauka a jihar Gombe inda ya tattauna da gwamnan jihar kan alkawurran da ya yi wa mutanen jiharsa a lokacin da ya hau mulki.

Комментарии • 22