A Fada A Cika tare da Babban Kwamandan Civil Defence kan sha'anin tsaro - BBC News Hausa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 29 дек 2022
  • A wannan shirin mun yi duba ne kan sha'anin tsaro musamman kan sace mutane domin kudi fansa da rikici tsakanin makiya da manoma da fasa bututun mai, satar albarkatun kasa da kuma kai hare-hare kan kaddarorin gwamnati.

Комментарии • 14

  • @shawalmohammed419
    @shawalmohammed419 Год назад +2

    May Allah help us

  • @user-yp6ej7ep7s
    @user-yp6ej7ep7s 3 месяца назад

    Allah ya taimakeku❤❤❤❤

  • @user-ld3kg3xz3t
    @user-ld3kg3xz3t Год назад

    Masha Allah

  • @haaland1730
    @haaland1730 Год назад

    We have to take time and appreciate our leaders

  • @user-rq2mu7yj2y
    @user-rq2mu7yj2y 3 месяца назад +1

    ASM AKARA SU DAYAWA YANZU KADUBI SAUDI KADUBA SAURAN KA SASHE NAGERIA TAFISU CHIGABAH BARAYIN BANZAH KA WAY

  • @abubakarmuhd5395
    @abubakarmuhd5395 Год назад +1

    Masha allah first comment

  • @abubakargarba2744
    @abubakargarba2744 Год назад

    Ya Allah kabamu zaman lfy akasanmu Nigerian

  • @user-co9km6rw5v
    @user-co9km6rw5v Год назад +1

    A gaskiya Rundunar tayi kadan Ayko Kano da jigawa da bauchi yachi Abasu 10000 yakamata Adauki matasan Ahoraddasu Abasu Ayki

  • @AmiraMohammed-ij3mu
    @AmiraMohammed-ij3mu 4 месяца назад

    Bacih

  • @user-jk3do2hp9b
    @user-jk3do2hp9b 5 месяцев назад

    Allah ya keuta kudena ttunw da bbc akan sirrin ksarku akwai dmuw kwadai ji dachi😂😂😂😂 viv l'AES❤🇲🇱🇳🇪🇧🇫❤

  • @muhammadyakubu9879
    @muhammadyakubu9879 Год назад

    Yakamata kafadigaskiya AA Audi akan manoma da makiyaya musamman are jigawa kirikasamma da guri

  • @ContentPicturesqueLake-id9gf
    @ContentPicturesqueLake-id9gf 4 месяца назад

    Morning sir

  • @osmanomar8504
    @osmanomar8504 5 месяцев назад

    HHHHHH Nigeria 👎👎