A Fada A Cika tare da Ministan Shari'a Abubakar Malami

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 6 май 2021
  • Ministan Shari'ar ya musanta cewa yana da hannu wajen cire tsohon Shugban EFCC Ibrahim Magu. Ya kuma bayyana cewa hurumin nada sabon shugaban hukumar ba nasa ba ne, na Shugaba Buhari ne.

Комментарии • 50

  • @malqurashi7153
    @malqurashi7153 3 года назад +2

    Allah ya bada mafita mlm bulama Allah ya saka da allakairi

  • @sanirochas6546
    @sanirochas6546 3 года назад +4

    Wai mutum lallesaiyakare karya Allah yasawake

  • @yusufaismail4670
    @yusufaismail4670 3 года назад +1

    Allah Kara tsare mana imaninmu

  • @muhammadrabiuzarate2425
    @muhammadrabiuzarate2425 3 года назад +2

    Allah yayi jagora

  • @abu-rumaisauassalafy4776
    @abu-rumaisauassalafy4776 3 года назад +5

    Gaskiya dai ya kamata a karfafa doka ta yadda za'a ke hukunta masu laifukan ta'addanci.

  • @nurahamidu400
    @nurahamidu400 3 года назад +1

    Allah.yabamuzamanlafiya

  • @danbozowahausatv9155
    @danbozowahausatv9155 3 года назад +1

    Masha Allah

  • @zainabalimohd5642
    @zainabalimohd5642 3 года назад +1

    Allah yashir Amin

  • @yusufaismail4670
    @yusufaismail4670 3 года назад +1

    Allah saka da alheri bulama muna godiya

  • @saiduahmed7975
    @saiduahmed7975 3 года назад +1

    Good

  • @nurahamidu400
    @nurahamidu400 3 года назад

    Alhamdullulahi,mungodema,allah

  • @user-rq2mu7yj2y
    @user-rq2mu7yj2y 3 месяца назад

    ASM BASHARA A AKAWAY KOMIDAKOME A NIGERIA JUYIN MULki kaway

  • @adambaka4356
    @adambaka4356 3 года назад +2

    ✋🙏🤲

  • @abdukarimkarim9630
    @abdukarimkarim9630 3 года назад +1

    Barka da shan ruwa

  • @tukurdahiru1758
    @tukurdahiru1758 2 года назад

    Aiki na kyau minister kuma gwamnanmu na gobe inshaa Allahu

  • @usuftabdullahi9991
    @usuftabdullahi9991 2 года назад

    Nasarawa stst

  • @laminusani5080
    @laminusani5080 3 года назад +1

    Gaskiya akau gyara wazan ministre baida gaskiya yullahi

  • @nakoki9609
    @nakoki9609 3 года назад +3

    Fatan alheri daga birnin Delhi India hamza magaji koki

  • @nawasmuhammed4887
    @nawasmuhammed4887 3 года назад +1

    Malami Dan garinmu ! Kuma a haka kake neman governor of kebbi state. Kai !! Wallahi munada dolayen shugabanni a kasata najeriya

  • @muhammedajala4370
    @muhammedajala4370 3 года назад +2

    Barka da shanruwa minista daga ajala kenda

  • @sayyadananamaryamnigeria7794
    @sayyadananamaryamnigeria7794 3 года назад

    Assalamu Alaikum qasa tadai Akwai dan mowwa da bora qarara munsani mlm bulama Allah dai ya tsaremu ya kareemu kawai

  • @ahmadsuperlifestc3039
    @ahmadsuperlifestc3039 3 года назад +2

    Nageria kenan, Idan kasamu dama toh kayi abinda kake so,
    Ba komai

  • @abdouldjaloudditlajeunesse3088
    @abdouldjaloudditlajeunesse3088 3 года назад

    Nagode ishqu

  • @mmvcbbfsgdgcb822
    @mmvcbbfsgdgcb822 3 года назад +1

    ثم سوف صوت

  • @umeruahmed8696
    @umeruahmed8696 3 года назад +1

    Hello

  • @nurahamidu400
    @nurahamidu400 3 года назад

    Wannanzamanimunacikimugunhali.Allah.yabamuzamanlafiya

  • @nurahamidu400
    @nurahamidu400 3 года назад

    hangars

  • @yacoubamassaoudoujunior6273
    @yacoubamassaoudoujunior6273 3 года назад +1

    Muna jira

  • @mazojionnephnigeria6670
    @mazojionnephnigeria6670 3 года назад +2

    Wannan minister shari'a babban makaryacine,kumaduk tambayar daakayimasa Bai amsatambaya kodayaba

  • @Kwanyawa_tv
    @Kwanyawa_tv 3 года назад +1

    Agaskiya shuwagabannin Kasata Nigeria ya kamata kuju tsoron Allah, kutuna zaku mutu bayannan Allah zai tambayeku yaya kuka aiwatar da shugabancin ku

  • @sirajoisahyunusa2663
    @sirajoisahyunusa2663 3 года назад +1

    A tawa fahimtar Minista bai amsa ko tambaya daya daga cikin tamvayoyim da aka masa ba

  • @user-vd1xm1oh4m
    @user-vd1xm1oh4m 3 года назад +1

    What is THE full mane of abuobaker malami? I Think he is My uncle

  • @abubakarbawuro167
    @abubakarbawuro167 3 года назад

    Chanjin zani ne kaweh

  • @imamhassanharuna5248
    @imamhassanharuna5248 3 года назад

    Abun mamaki game da yanda mahukunta suke a Nigeria ga abinda yakamata ayi sukuma ga abinda sukeyi babu wata haraka da tallaka yake ganin cigaba akullum mudai haryau idan shugaba yana magana sai kaji baimasan wane hali shi da kansa yake ciki ba balle yagane hali da kasa ke ciki ba sai wawanci da shirme da hauka da lisafin isaka da wofi

  • @ahmadsuperlifestc3039
    @ahmadsuperlifestc3039 3 года назад +2

    Har ko yaushe idan aka ce, a cikin al-ummah ba a hukunta masu laifi.
    Toh ba zaman lafiyah a cikin ta period

  • @moremp3712
    @moremp3712 3 года назад +1

    To duk ? Saikasanyaddakabada amsarta takowache hanya ka iya, kan karya da gsky kasani zaka maimaitagaban Allah kuma, Allah ya isah

  • @moussamahmad5044
    @moussamahmad5044 3 года назад

    MOUNGODE

    • @OladeniBilikis
      @OladeniBilikis Год назад

      Kaida akatanbaya mikakawoma kasanachigaba komaibakawakasaba

  • @sagirmusa8529
    @sagirmusa8529 3 года назад

    gaskiya mutanen Nan maqiya Allah ne wllh Allah Kaine gatanmu kamana maganinsu

  • @saddamdabod4002
    @saddamdabod4002 3 года назад

    Ko tambaya daya bai amsa ba. Duk sai dai kame kame da kare karya.

  • @yacoubamassaoudoujunior6273
    @yacoubamassaoudoujunior6273 3 года назад

    Mina jira

  • @salihuabubakar6996
    @salihuabubakar6996 3 года назад +2

    Allah ya kyauta BBC kudaina yada wadannan maha'intan don cigaba da yaudarar Al umma, dafatan zaku gyara.

  • @usmanadamu5440
    @usmanadamu5440 3 года назад +2

    An gabatar da tambayoyi ga honorable minister, amma a fahimta ta kwata-kwata bai amsa tambaya ko ɗaya ba, kawai kwarmato yake yi ya tayar da ƙura sai ya wuce, amma kai tsaye bai amsa tambaya ba...

    • @mubarakadam9324
      @mubarakadam9324 3 года назад

      Tabbas nima banji ya amsa ko daya ba

    • @usmanadamu5440
      @usmanadamu5440 3 года назад

      @@mubarakadam9324 lallai bai amsa tambaya ba. Allah dai ya mana mai kyau, amma wannan shugabannin namu sai dai Addu'a...

    • @abdurahamaniabdurahamani7399
      @abdurahamaniabdurahamani7399 3 года назад

      @@mubarakadam9324 slm yayikeu

  • @danmalikisaminaka5068
    @danmalikisaminaka5068 3 года назад

    Good