A FADA A CIKA: Mafita kan yadda matsalar tsaro ke shafar karatu a Arewacin Najeriya

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 сен 2024
  • BBC Hausa RUclips: Sada zumunci da saka bidiyon da suka shafi rayuwarku.
    Tunatarwa: Ban da zagi, Batanci da Talla a Wannan Shafi. Tambari da Sunan BBC mallakar kamfanin ne. Jama'a ba su da izinin yin amfani da su. Hakan zai kai ga daukar matakin doka.Barka da zuwa
    Subscribe:
    Website:
    Facebook:
    Instagram:
    Twitter:

Комментарии • 19

  • @adamumuhammad5947
    @adamumuhammad5947 3 года назад +1

    Abun Baidamu Masu mulki
    Sabuda badiyasu Aki Kashewaba
    Allah Yasakamuna

  • @ibrahimmusa3873
    @ibrahimmusa3873 3 года назад +1

    Gaskiya ne sai ansamu fahintan juna tsakanin masule fin da gwamnati

  • @moremp3712
    @moremp3712 3 года назад +1

    Gsky babuwani tausayi tsakaninmu da masumulkarmu kawai Allah ya isa

  • @kabiruyusuf1894
    @kabiruyusuf1894 3 года назад

    Dan allah shuwagabanninmu kutausayamana Mungode

  • @yakubuisahahmed3649
    @yakubuisahahmed3649 3 года назад +1

    A koma ga Allah shine kaway zai kawo sauyi

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 3 года назад

    Gaskiya lefin gwamnatine ni inzargin gwamnati sune masu ta adfanci wannan kudi da akeba yanmajalusu arage ayiwamutane aikidasu kuma masu daukan mutane karyasukeyi sunhana mu kiwo danoma sucewai sunafada da gwamnati ko yaron kamsila ba atabadaukaba balantana ciyaman kowani babba a gwamnati

  • @kabiruyusuf1894
    @kabiruyusuf1894 3 года назад

    Wannan gaskiyane daga buruku Zuwa birnin gwari Sai add, a kullum Sai andauki I rai wannan hanya Allah yakawo mana dauki

  • @aminusulaiman7757
    @aminusulaiman7757 3 года назад +2

    Nigeria batasan hakkin mutaneba

  • @aminusulaiman7757
    @aminusulaiman7757 3 года назад +2

    Allah ya Isa tsakaninmu da mulkin buhari

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 3 года назад

    Rike Allah da manzonsa kawai shine mafita mudaina wasa da addini da aibahaka mukeba akwaidai wani Abu damukeyi mubinciki kanmu

  • @masoudounana3508
    @masoudounana3508 3 года назад

    inkuka zan nagari
    Allah zaibaku chigaba
    Nagari idan bahakaba

  • @Sulemandanladi-e7k
    @Sulemandanladi-e7k 11 дней назад

    BBCHAUSA

  • @abbadeco9569
    @abbadeco9569 3 года назад

    Duka muna fikaine bazasu fadi gaskiya ba saboda kujerarsu suke gyarawa saboda susuke mulku Allah ya isar mana

  • @batooladamhvd4245
    @batooladamhvd4245 3 года назад

    Duk kanku baku tsoran Allah sesun zuciya kudai bi duniya a hankali sabuda zamu koma ga Ubangiji

  • @mortalakango322
    @mortalakango322 3 года назад +1

    gadan ta.addanan abbakargomu

  • @Mallan_
    @Mallan_ 3 года назад

    Sannu da kokari BBC Hausa. Dan tsokaci kadan shi ne, wanda ya yi magana daga Zamfara sunan shi Aliyu ES ba Ibrahim Abdullahi ba.

  • @aminuhadimikd3694
    @aminuhadimikd3694 3 года назад

    Dan Allah Dan annabi s a w muna gayyatar ku zuwa wannan channel din
    ruclips.net/channel/UC5aYM0WfpAEJ7t9uDqni5cw
    Ta yabon manzon Allah sallallahu alaihi wasallam
    Mun gode da ziyarta kar kumanta ku dan na subscribe

  • @elsunuzariatv1377
    @elsunuzariatv1377 3 года назад +1

    Slm,barkaku da wannan lokaci,n Baga da lilin da yasa za aisulhu da wannan mutan