A Fada A Cika kan batun mallakar gidaje ga 'yan Najeriya - BBC News Hausa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024

Комментарии • 15

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa 2 года назад +3

    Malam Badariya na kokari . taja shirin mahangar zamani wannan ta ja . mace mai kamar maza. jinjina gare ki 💪💪💪

  • @musbahumusa2188
    @musbahumusa2188 Год назад

    Ni banma sane daku ba a kasar sai yau....Allah ya kawo mana sauki a kasar mu ..Aameen

  • @irostatv
    @irostatv 2 года назад

    Muna tare daku A Fada A Cika

  • @d.ygambo8416
    @d.ygambo8416 2 года назад +1

    Kai daga ganin wannan ginin kasan badan talaka akayishiba musamman Wayanda basa aikin gwamnati inkaji anan Nigeria gwamnati tana maganar talakawa kananin ma'aikatanta takenufi talakan dabaya aikin gwamnati yazama tamkar dariko a Nigeria Allah yasa mudace 🙏🏽🙏🏽🙏🏽

  • @karanahausatv5718
    @karanahausatv5718 2 года назад

    👍👍👍👍

  • @okesholamuyiwa9805
    @okesholamuyiwa9805 2 года назад

    👍👍 Great ma

  • @ahmadkabiruabdulhafiz2596
    @ahmadkabiruabdulhafiz2596 2 года назад

    Gaskiya ni wallahi bannutsu da tsarin mortgage bank dinnan ba kwata kwata, kuma karyane basa bawa yan kasuwa damar mallakar gidace ba.

  • @chaiboubnhassanechaiboubnh7683
    @chaiboubnhassanechaiboubnh7683 2 года назад

    Hadjiya badarriya tijani kalarawi gaisuwa mai yawa da fatan alheri

  • @mourtalahachinoumourtalaha6844
    @mourtalahachinoumourtalaha6844 2 года назад

    👍👍👍👍👍👍🇳🇪

  • @abdurrazaqamin6426
    @abdurrazaqamin6426 2 года назад

    Wakasani waya sanka
    Jari hujja
    Nepotism
    Capitalism
    disregard of due process
    Allah ka maidasu tarihi a kasata

  • @yusufisiyaku3828
    @yusufisiyaku3828 2 года назад

    Malaman munamuki barka da warhaka talauci da kwadayin abun duniya najefa Yan najeriya cinkin Wani hali sai kiga Bako yazu gari baza a binkiceshiba sai kiga an sai damai da gida ko Fili a misali a Garin dandume mutanen garin naso suga gari yayi yawa suna Saida gida da Fili daga baya lalaton mutane suncika Garin kijawa mutane kunne game da Saida Fili ko gida saboda waso ba a binkice daga Ina kake Mai yabaro da Kai daga inda kake babu wanan binkicen sai kiga kawaii an amincema mutum Hakan Yana jawo ciki yaduri ruwa Allah kakiyayemu

  • @besmaelyusuf5405
    @besmaelyusuf5405 2 года назад

    Duk abinda akafada anan mafarki ne amma ba a Nigerian ba duk karya ne

  • @khadeejatusman9853
    @khadeejatusman9853 2 года назад

    Wannan matsalaar tana damun mutane sosai Sai kaga fili daya kusan mutum ukku suna rikici a kansa

  • @ibrahimmusa3873
    @ibrahimmusa3873 2 года назад

    Mugode sosai