A FADA A CIKA da gwamnan Jihar Yobe

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 26 ноя 2020
  • Gwamnan jihar Yobe a Najeriya ya bayyana yadda yake hada aikinsa na gwamnan da kuma aikin shugaban riko na jam'iyyar APC na kasa.
    #bbc_afadaacika #hausamovies #muhawararbbc #kannywood
    BBC Hausa RUclips: Sada zumunci da saka bidiyon da suka shafi rayuwarku.
    Tunatarwa: Ban da zagi, Batanci da Talla a Wannan Shafi. Tambari da Sunan BBC mallakar kamfanin ne. Jama'a ba su da izinin yin amfani da su. Hakan zai kai ga daukar matakin doka.Barka da zuwa
    Subscribe:
    Website:
    Facebook:
    Instagram:
    Twitter:

Комментарии • 20

  • @malaamadudaule7654
    @malaamadudaule7654 Год назад

    Masha allah oga allah yakara lfy

  • @user-co9km6rw5v
    @user-co9km6rw5v 3 года назад +2

    Masha Allah gwamnanmu fatan Alkairi daga nan Saudiyya

  • @hassanumaiakwai
    @hassanumaiakwai 3 года назад

    Masha Allah GASKIYA ranka ya dade bayananka sun kayatar kuma Allah ya taimaka ya ida nufi dayake Ni ba dan jahar Yobe bane dan jahar Sokoto ne Ni amma na gamsu da kamun ludayin ka Allah ya taimaka

  • @alameenmuhammad143
    @alameenmuhammad143 3 года назад

    Masha ALLAH
    Muna fatan Allah ya bamu shuwagabanni na gari har yanxu muna dakon gwamnan mu na kano

  • @babayeabdou731
    @babayeabdou731 3 года назад +1

    Masha allah

  • @realsani5893
    @realsani5893 3 года назад +1

    Masha Allah daga nan portharcourt Nigeria inatare

  • @sadik332
    @sadik332 3 года назад

    Mashallah

  • @habibbagudo197
    @habibbagudo197 3 года назад +1

    Gwamnan Jahar Kebbi Atiku Bagudu

  • @muhammadsabah6145
    @muhammadsabah6145 3 года назад

    Masha Allah,ina kara tuni akan maganar Makarantar coega.

  • @kaleisayusuf1352
    @kaleisayusuf1352 3 года назад

    Wannan gaskiyane our governor

  • @umarsallauamin7412
    @umarsallauamin7412 3 года назад

    Don Allah ku gayyato mana gwamna Taraba

  • @mhdigital2611
    @mhdigital2611 3 года назад +2

    Dan Allaah ku tambaya mana Gwamna mai yasa ba a dawo da hawa machine ba a Yobe duk da Allaah yakawo mana saukin boko haram kuma yayi mana Alkawari akan hakan .

  • @abdoulkarimgahe8370
    @abdoulkarimgahe8370 3 года назад +1

    🇩🇿🕌

  • @alhussaiynmusa
    @alhussaiynmusa 3 года назад +1

    Shirin ya kayatar matuka, don Allah inaso ashiri nagaba kuyi da Gwamnan Jahar Katsina- Aminu Bello Masari.

    • @malamhudutelamaimazari4953
      @malamhudutelamaimazari4953 3 года назад

      Hahahaha masari yomezaice bashida abinfada

    • @alhussaiynmusa
      @alhussaiynmusa 3 года назад

      @@malamhudutelamaimazari4953 su dai nemo manashi. Akwai abinda zai fada kuma zamu tambayeshi

  • @mustaphamk8264
    @mustaphamk8264 3 года назад

    Shirin da yafi burgeni a jerin shirye shiryenku

  • @khalidmusaalikhalidmusa3979
    @khalidmusaalikhalidmusa3979 3 года назад

    Kai Barrister Bulama. Su Lauyuyi manNya

  • @usmanadamsale6156
    @usmanadamsale6156 Год назад

    Mukan bamusan anyiba kawai yafadane sanrarsa

  • @abdulgsm126
    @abdulgsm126 3 года назад

    BBC Yaushe za kuyi hira da gwamna jihar Taraba?