A Fada A Cika tare da Gwamnan jihar Kebbi Kwamred Nasir Idris

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 4 янв 2024
  • A wannan karon, Gwamnan na jihar Kebbi, Kwamred Nasir Idris ya tattauna da mutanen jihar kan al'amuran da suka shafi shugabanci a jihar.

Комментарии • 47

  • @yacoubousamaila5015
    @yacoubousamaila5015 Месяц назад +1

    Ma sha allah allah yasa shuwagabanin Nigeria suyi koyi da irinka Allah ya karfafa kudirinka na alheri

  • @rashidaabdullahi4901
    @rashidaabdullahi4901 6 месяцев назад +2

    Mashaallah our able governor, Allah DAI yakara tsare mana kai da tsrinai

  • @sagirmaikada1075
    @sagirmaikada1075 6 месяцев назад +3

    Masha Allah
    Gaskiya BBC HAUSA Ina Yi maku jinjina da wannan Shiri naku na A FADA A CIKA, ba karamin kokari kukayi ba na yin tuna nin yin wannan program din.
    Thank a really appreciate you people.

  • @maganiamusulince7355
    @maganiamusulince7355 6 месяцев назад +1

    Masha Allah babanmu Dr Nasiru Idris kauran gwandu ka fada Kuma ka cika Allah ya yiwa rayuwarka Albarka farkonta da tsakiya da Kuma karshenta ya hayyu ya Qayum 🤲🤲🤲🤲

  • @lawalnuradeen2984
    @lawalnuradeen2984 6 месяцев назад +4

    God bless our own government 👍👍

  • @abubakarargungu3546
    @abubakarargungu3546 6 месяцев назад +1

    Masha Allah Allah yabashi ikon yin adalci

  • @bwtv5533
    @bwtv5533 5 месяцев назад

    Maa shaa Allaah, Allah Ya taya riko mai girma Gwamna.

  • @lukman_so_
    @lukman_so_ 6 месяцев назад +1

    Masha Allah bb c hausa

  • @HabibaMuhammad-ui4gs
    @HabibaMuhammad-ui4gs 5 месяцев назад

    Allah dai y taya riko gwamna kayi mun gani❤❤

  • @hassanmagaji1792
    @hassanmagaji1792 6 месяцев назад +3

    Gaskiya irin wannan shirin nada matukar muhimmanci. Avenue ne wanda keba mutane dama suyi tuhuma da kai koke ga gwamnatinsu.

  • @nurahaske
    @nurahaske 5 месяцев назад

    Masha Allah Mai girma gwamna Allah ya karasarewa

  • @basirusalihu8713
    @basirusalihu8713 6 месяцев назад +2

    Masha Allah

  • @isiyaadamu6109
    @isiyaadamu6109 6 месяцев назад +1

    Assalamu alaikum warahamatullah
    Bbc gaskiya munajin dadin wannan shirin naku Allah yakara baku nasara bayan haka muna bukatar don Allah ku gayyato muna mai girma gwamnan jihar zamfara dr dauda lawal

  • @umarbakura4477
    @umarbakura4477 6 месяцев назад +1

    Masha Allah. Allah ya taimaka . Muna bukatar bbc ta kawo mana governor baba gana umara zulum koda harshen kanuri tunda kunada ma aikata masu jin kanuri .

  • @ibrahimabdullahi9446
    @ibrahimabdullahi9446 6 месяцев назад +1

    Allah ya bawa gomna ikon cika wa ennan alkawuran

  • @MujitabaMainasara
    @MujitabaMainasara 5 месяцев назад

    Masha Allahu
    Amma Muma a nam garin Gwandu munada bukatar Mai girma Daya duba Babbar hanyar shigowa tsakiyar garin Gwandu domin Kuwa titin ya lalace daga farkon shigowa zuwa fita ma'ana daga wajan Yan tumatur hanyar fitowa masama zuwa wajan kele hanyar fita Gwandu titin yanada bukatar gyara ss domin har ynz a matsayin hannun mutum Daya yake ma'ana hanyar mota Daya ce

  • @abdulmbello8208
    @abdulmbello8208 6 месяцев назад +1

    Governor Allah yatabbatar da duddugenka akan cigaban wannam jaha tamu (jazakallahu khairan)

  • @AsmauYunusa-wd2uq
    @AsmauYunusa-wd2uq 5 месяцев назад

    Masha Allah
    Allah yayi jagora

  • @BasharHaliru-tc1xr
    @BasharHaliru-tc1xr 5 месяцев назад

    Masha Allah bbc Dan Allah kugayama megirma gwamna da yaduba matsalar ma,aitar Shari,a kasancewar zakaga anyi posting din maisharia daga birnin kebbi har zuru ko gaba da zuru Amma inzaije wurin aiki sai take Tasha jajira mota tacika sanan yadawo wurin aikinsa Dan Allah yaduba lamarin.

  • @Almajiri-00
    @Almajiri-00 6 месяцев назад +1

    Masha'Allah our able governor 💪😎

  • @user-kp4qy3ez1n
    @user-kp4qy3ez1n 6 месяцев назад +1

    .Asha allahu

  • @MuhmedMusa
    @MuhmedMusa 5 месяцев назад

    MA sha Allah

  • @abubakarjalo7395
    @abubakarjalo7395 6 месяцев назад +2

    Allah ya taimaki Gwamnan Kebbi, BBC da duk wadanda suka shirya wannan shiri..
    Gaskiya H.E. har hawaye ya sani; muna masa fatan Allah ya tabbatar dashi kan adalci.
    Muna rokon BBC ta gayyato mana Gwamnan Yobe, H.E. Mai Mala dan wannan shiri yana da matukar muhimmanci duba da yadda yake bada bama wa wadanda ake mulka su isar da koken su kai tsaye ga masu mulki. Sannan in aka dace da taimakon Allah, sai a samu mafita nan take!
    Allah ya bamu nasara!

  • @user-mi9uh9cm1k
    @user-mi9uh9cm1k 5 месяцев назад

    Mashia Allh Allh yadafa

  • @abbalakwaja5641
    @abbalakwaja5641 6 месяцев назад +2

  • @USMAN__AIRTEL
    @USMAN__AIRTEL 5 месяцев назад

    Gaskiya Naji Dadin irin wannan shirin
    BBC kune dama ya kamata ace kuna Dora shugabanninmu akan Hanya da kuma tini akan Al'ummarsu Muna Godiya

  • @ShamsuHukuma
    @ShamsuHukuma 6 месяцев назад +1

    Muna jinjina ga bbc hausa da godiya ta musamman

  • @user-qs9ty5bs6c
    @user-qs9ty5bs6c 5 месяцев назад +1

    🙏🙏👍👍

  • @aleey_mexiico
    @aleey_mexiico 6 месяцев назад +1

    Super governor💖

  • @kamaluddeenibrahimtukura6646
    @kamaluddeenibrahimtukura6646 6 месяцев назад +4

    No one said anything about Gadan Zaima to Zuru as well as Koko to Zuru road.

  • @rilwanuisahgulma8716
    @rilwanuisahgulma8716 6 месяцев назад +1

    Gaskiya BBC Hausa yakamata ku mika masa tambayar mu akan kudin makaranta gaba da secondary kuma kukaki

  • @user-fi2sg1di9o
    @user-fi2sg1di9o 5 месяцев назад

    Dan Allah ayiwa governor in sokoto 😢

  • @OuzrieouAssoumana-dy5dy
    @OuzrieouAssoumana-dy5dy 6 месяцев назад +1

    💪💪💪🔥

  • @abduouljg
    @abduouljg 6 месяцев назад +1

    🙏🙏🙏

  • @HussainiYusuf-ky7oj
    @HussainiYusuf-ky7oj 6 месяцев назад +2

    Hussaini Yusuf from Yobe.
    Allah yasaka muku da mafificin Alkairi BBC hausa.

  • @abdussamadabubakarado5587
    @abdussamadabubakarado5587 5 месяцев назад

    Muna fatan azo Jihar Bauchi

  • @Fatima_flth
    @Fatima_flth 6 месяцев назад

    Masha allah 😅

  • @AMAS70th
    @AMAS70th 3 месяца назад

    😊

  • @AyatuMuhammed
    @AyatuMuhammed 5 месяцев назад

    Masha Allah ❤

  • @OuzrieouAssoumana-dy5dy
    @OuzrieouAssoumana-dy5dy 6 месяцев назад +1

    😂

  • @alkalidaggash3419
    @alkalidaggash3419 6 месяцев назад +1

    Yayi kyau BBC hausa

  • @user-yu9ip1xi8y
    @user-yu9ip1xi8y 5 месяцев назад

    Ma karyatan banza BBC hausa

  • @ahmadtaimiyya
    @ahmadtaimiyya 6 месяцев назад

    Dan kayi hira da governor na yobe

  • @HamzaSalihu-xq1wj
    @HamzaSalihu-xq1wj 5 месяцев назад

    Pls munabukar bbc ta tunama gwmma maganar hanyar da yayimuna alkawari tsakani mungadi zuwa bunza

  • @mustaphaalhajishehu2670
    @mustaphaalhajishehu2670 5 месяцев назад

    Ma sha Allah