Da APC da PDP din duk kanwar jace babu wadda ta magancewa Nigeria matsalar rashin wuta, tsaro, ilimi, lafiya, rashin aikinyi. In banda sace kudin Nigeria ba abinda sukeyi
Kowane Dan iska idan Yana magana baza ka taba cewa zai iya aikata wani abunba. Yanzu Wanda ya riqe mukamin mataimakin shugaban kasa shene zai rasa Dala ahannunsa wannan maganar banzace. Idan shi yace haka tomu mezamuce?
Allah yasa kazama shugaban kasa baba Atiku kayi Mamu adalchi ya Allah ya taimake ka P D P power up
Gaskiyya Najeria ana cikin wani yanayi fatan mu shine Allah yabamu shuwagabani nagi
Allah Yasa Mudace Aameen 🤲
Next president b izininllahi 🙏
Pls next 🙏
Allah ya Kara lafiya Waziri
Allah ya baka mulkin kasarmu
Masha Allahou
Wannan Maganar Gaskiya Ne Baba Atiku Wazirin Adamawa Kuma Shugaban Kasar Gobe Insha Allah
Masha Allah done ❤ ❤
Good leader
Allah ya zaba mana shugabanni na gari a Nigeria
Wlh naji dadin yadda wnn shira ta kasance
Allah kabamu mafita
Mudai 2027
Muna Jamiyar Matasa
Babban goro sai magogin karfe
Shugaba da shugaba kenan
Slm
Mugaji da mulki sofofi yakamata matasa kufarka daga barci kufito kuyi takara saboda mukawo karshe wanna mulkisu
Da APC da PDP din duk kanwar jace babu wadda ta magancewa Nigeria matsalar rashin wuta, tsaro, ilimi, lafiya, rashin aikinyi. In banda sace kudin Nigeria ba abinda sukeyi
Duk tsinannune wallahi babu talakawa agabansu Kansu Kawai sukasani da "'ya'yansu
Baikamata Muna tsinema shuwagabaninumu ba saboda abun mu zaikara matsamawa
Kowane Dan iska idan Yana magana baza ka taba cewa zai iya aikata wani abunba. Yanzu Wanda ya riqe mukamin mataimakin shugaban kasa shene zai rasa Dala ahannunsa wannan maganar banzace. Idan shi yace haka tomu mezamuce?
✅🤲☝️🕋🤲🤲🙌🕋✅
Wazirin Adamawa Ranka ya Dade
Haba maigirma kace bakada dala
😂😂😂😂😂😂
Sokoto
😂😂😂
ATIKULATED😂😂