Ba zan taɓa manta tashin hankalin da na shiga a juyin mulkin Shagari ba - Maryam Sani Abacha
HTML-код
- Опубликовано: 7 июн 2023
- Yayin da tsohon Shugaban Najeriya, Janar Sani Abacha ke cika shekara 25 da rasuwa a yau, uwargidansa ta bayyana wa BBC yadda take rayuwarta a yanzu da kuma manyan abubuwan da ta fi tunawa game da shi.
Allah ya gafartamashi general Sami abacha
allah sarki dattijuwar arziki allah yakara lpy da nisankwana❤
Masha Allah ❤❤❤
Best First Lady in the history of Nigeria Allah ya Kara miki lafiya da Nisan kwarna Ameen 🤲
Allah ya gafarta wa mijinki Ameen ya rabbi 🤲
Allah ya jikan maza Gen. Sani Abacha kekuma Allah ya kara lapia mama🥰
❤Ma sha Allahu ❤so beautiful 😊
"HAJIYA, THAT WAS FUN 😅😅😂; THE GAS FLARE EXPERIENCES @ PORT HARCOURT. BLESS YOU." ❤🇬🇧❤
The greatest Nigerian president ever produced. Sani abacha
Allah yajikan Abacha yasa Aljannatul Firdausi Makoma, the Best FirstLady ever produce in Nigeria SO FAR...... Long live Hajia Maryam we Love You
Allah Ya jiqan Janar Sani Abacha da Rahama Ya gafarta ma sa kurakuran su.
Tsufa cikin mutunci da martaba Allah Kara Miki lafiya mama
Ma sha Allah.
Tsufa Mai kyau cikin natsuwa da salama
allah sarki allah yajikansa darahama
Allah ya jikan Maza abacha Allah yayi mar rahama Dan isar Annabi Muhammadu s a w
Allah sarki rayuwa kenan Allah yajikan sani abacha
Allah sarki kaga tsohuwar arziki, Allah yajikan baba sani abacha🙏
Mama ina matukar kaunarki Allah yajikan dady bazan manta lokacin da yarasuba nafita wasa nadawo dagudu ngywa baban yace karna karafadan shugaban kasa yarasu Allah yajadda da rahamarsa agareshi
Allah sarki Allah kajikan shi da Rahama Amen
My beloved mentor, Mrs maryam Abacha, and Sani Abacha, May Allah grant him eternal rest in Aljannar Fiddaus amin
Masha Allah kaga tsufa cikin nutsuwa Allah ya jikan me gidan
Mariama❤❤❤
Allah yajikansa da rahama
Such a Brilliant and Intelligent person. Amyn Thumma Amyn mungodeh sosai Jaxakyllahu kyairan beel Jannah for ur Beautiful Dua Mama❤
؟؟؟
؟؟؟؟
؟؟؟؟؟؟
؟
؟؟؟
؟؟
؟؟
؟
Allah ya jikan Gen sani Abacha
Masha Allah
Aameeen ya Allah
Allah yaji kan Gen
Masha allah jazakumllahu khairan
Allah ya jikan Janar Abatcha
masha Allah mama Allah ya kara lafiya da imani tsufa cikin nutsu Allah kasa mu dace🤲
Salami elhar you elhadja de bousri abdelaziz in Algeria ❤
Allah swt ya jikan maza jiya.Maza Sun konta wallahi.mama Maryam Allah ya tsare ki Allah ya kara maki kwana.
General sani abacha maza maganin maza Allah yaji kanshi
Allah ya jikansa wallahi sai da nayi kwalla❤❤❤
😊Ma Sha Allah Hajiya, Allah ya yi masa Rahama
اللهم اغفر sani Abaca
Allah jikansa yagafarta masaa
Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum Allah Yakarawa Mama lpy da Nisan kwana mai albarka 🙌🏻
Amin Inna.
Muna amsawa. Allah ya jikan General Abacha
Amin ya Allah, Mace natsetsiya
Allahu akbar Allah ya jikan sah Ameeeeen ya allah Ameeeeen 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
Allah ya jikan mazan jiya 😢
Allah ubanjigi yaji qan sa darahama yasa yahuta
Allah ya jiqan musulmi
Wannan Interview bai yi kyau sosai ba! Tambayoyi marasa muhimmanci sun yi yawa.
Allah sa a gyara. Allah saka da alheri.
I agree with you completely.
Masha Allah 😭🇳🇪🥰
MashaaAllah, Allah yajikan General. Mama Allah ya Kara girma
Allah ya kara lpy
Allah ya jikan sa da rahama Allah yasa aljannah ma koma Ameen summa Ameen
Masha allah allah ubangiji yajikansa darahma
Masha Allah❤❤
❤❤❤❤
May Allah mercy him sani abacha
Amin Ya Allah
Allah yaji qansa darahama Allah yagafarta masa kura kuransa
Uwa tagari❤
Allah yaraka lfy mama
Allah yajaddada rahama agaresshi
Allah yakara nisan kwana mama
Ameen ya Allahu
Great Mentor! Allah ya kara lapia da nisan kwana
Ma Shaa Allah
Mashaa'Allah!
Ubangiji Allah yagafarta masa
ALLAH KARA LFY FATAN ALKAIRI
Allah ya ji kan General
Allah ya jikanshi
Allah jikansa da rahama
Allay yajikan sani abacha
ALLAH Ya jikan Maza ke kuma Mama kin gama lafiya in sha ALLAHU.
Mama Allah yasa muma mu Kai haka Amin
Allahu ya kyautata makwanci
Wallahi ba zamu yafeba
Allah ya kyautata makwanci
Wow
Allah jikansa da rahma
Allah ya kara karewa
ما شاء الله
Allah yajikan abaca
Respect Mama🙏🤲👍❤👍
❤
Beautiful people.
Allah ya karawa Hajiya lafiya
Ameen
wlh dan jarida munafukaine idan basudenaba Akwai azaba mai tsanani gareku
How can we watch the translated version?
Allah yakaramiki lpy da nisan kwana mamanmu
Allah jiqan mazan fama
Allah yajikanshi
Gaskiyanee
😢
Allah ya jikan me gida
Allah Ya masa rahama Amen 😂😂😂😂
Matar soja,soja ce kaji nagarta.
Ameen Hajiya
Gen.
MashaAllah very humble.
Allah kajikan musulmi gaskiya mama kin birjeni sosai
11:30 11:32
Ni wallahi ke ke birgueni mai shanu
Madi mai shanu i love you
BBC Hausa labaran Duniya
𝙈𝙖𝙨𝙝𝙖 𝘼𝙡𝙡𝙖𝙝
Sorry mam. ALLAH ya kyautata makwanci yasa Aljanna ce makoma 😢
Tirkashi Ashe wannan Shine Asalin Tarihin Dakaceccen Shugaban Hukumar EFCC Abdulrashid Bawa
KALLI BIDIYON A NAN 👇👇👇
ruclips.net/video/DjGt2Hg-mUM/видео.html
ruclips.net/video/DjGt2Hg-mUM/видео.html
😂😂😂
LaD