...Daga Bakin Mai Ita tare da Fati Muhammad

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024
  • Jarumar ta ba da labarin irin boyayyar bai war da tae da ita, game da saurayinta na farko a duniya da kuma abin da ya fi sanya ta farin ciki a duniya gaba daya.

Комментарии • 70

  • @abdoulzakoumoudi7140
    @abdoulzakoumoudi7140 3 года назад +5

    Allah sarki, tsufa ya bayyana, ga muryar tayi wani iri. Allah kawo miji na gari

  • @mustaphausman3298
    @mustaphausman3298 2 года назад +1

    Shekarun fati Mohd nawa a duniya

  • @Mustapha.Math_at_KUSTWUDIL
    @Mustapha.Math_at_KUSTWUDIL 3 года назад +7

    Ke rayuwa.
    Iya wannan ma kawai ya ishe mutum tsoron Allah.
    Da itace gaba da kowa a harkar amma yanzu ko labarinta ba'aji. Harta tsufa.
    Tabbas daurin auren ki an cika sosai da sosai wallahi. Kuma tsabar sonki ne ya kaimu muna yan kucha kuchan yara.

  • @dalibansunnahtv
    @dalibansunnahtv 3 года назад +1

    Allah sarki Faty, tsufa labari

  • @abaaskorona1419
    @abaaskorona1419 3 года назад +1

    Greetings were scattered from the burning longing glowing on the mulch. Well, it brings beauty and praise to the world, and gives life a unique taste

  • @zayyanutukur5486
    @zayyanutukur5486 2 года назад +1

    Ma sha allah

  • @usmansulechindo197
    @usmansulechindo197 2 года назад +1

    Hmmm duniya. A 2000 indai aka ambaci cewa fati da abida zasu zo Abacha centre film zaka ga wurin ta cika dim. Amma gashi yau, tsufa ta nuwa. Fati Allah ya Baki miji na gari

  • @ufodiyobala
    @ufodiyobala Год назад

    Allah Ya baki miji nagari, Fati Muhammad.

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 2 года назад +1

    Har muryar ta ta canza, rayuwa kenan Allah ya kara nisan kwana

  • @kamalali9941
    @kamalali9941 Год назад +1

    merci

  • @sulaimandamaso3245
    @sulaimandamaso3245 2 года назад +1

    Ameen ya Allah.

  • @hannastv
    @hannastv 3 года назад +7

    Duniya makaranta idan bata baka kashi ba toh ka jira ta tafi ɗiban tsuma, wanan ishara ce ga yan matan da suke cikin kannywood ɗin gani ga wane ya ishi wane tsoron Allah inji bahaushe kamar yadda naji ana ta yayata cewa tayi tashen da babu kamar ta har yanzu amma kuma kunga yadda rayuwa ta juya mata baya shi yasa komi kake a duniya kasani akwai ranar karshe akwai abinda kuɗɗi da ɗaukaka bazasu iya yi ma ba domin da suna yi toh da sun miki aure , toh kuma wa'yanda suke cikin wannan sana'a ku farka daga mgagin barci da kuke ku gane ba alheri bane sheri ne tsantsa a cikin harkar fim

  • @habiali994
    @habiali994 3 года назад +1

    Gaskiyarki Fatina Allah ya baki miji na gari. ameen

  • @makarantatv6760
    @makarantatv6760 3 года назад +9

    WALLAHI FATI M.H.D NAYABA MIKI SOSAI.WALLAHI KO NIMA INA DA WANNAN RA'AYIN AKAN FIYADE KAWAI ADANDAQE WANDA AKAKAMA DAYIN HAKA

  • @yaurikitchen
    @yaurikitchen 3 года назад +3

    Allah ya baki nagari

  • @abdulrahmansani9342
    @abdulrahmansani9342 3 года назад +1

    Allah sarki duniya maganin mai kokari

  • @mamanabdulnijeria9340
    @mamanabdulnijeria9340 3 года назад +2

    Gaskiyane wlh amin

  • @yui2884
    @yui2884 3 года назад +1

    Rayuwar.maci.kenan.allah.kasa.mudaci.dan.hasken.annabi.s.a.w.

  • @timewiltell-rt8on
    @timewiltell-rt8on 9 месяцев назад

    Hakané 💛✌

  • @maryemmohamed5582
    @maryemmohamed5582 3 года назад +1

    Masha Allah

  • @sarahsulaiman1381
    @sarahsulaiman1381 3 года назад +5

    Kece ta farko Kuma haryanzu babu jarumar datayi tashe irinki mun jinjina maki Allah yayiwa rayuwar ki albarka 🙏

  • @sffds4184
    @sffds4184 3 года назад +1

    masha allah fati 💓🧡💗

  • @Bn_Abdulmumin39
    @Bn_Abdulmumin39 3 года назад +1

    Masha allah Allah yasaka maki da alkairi

  • @hamisouidriss3185
    @hamisouidriss3185 3 года назад +1

    ماشاءالله

  • @hamisusamaila3896
    @hamisusamaila3896 3 года назад +1

    Masha Allah 🙏

    • @nejadhasani5300
      @nejadhasani5300 Год назад

      YADDA AKE HAIHUWAR YARO MI BASIRA DA KAIFIN KWAKWALWA
      👇👇👇
      ruclips.net/video/Ar_udoYfv1c/видео.html

  • @salahsaeed4271
    @salahsaeed4271 3 года назад +1

    Fatan alheri Fatima Muhammad

  • @hamisouidriss3185
    @hamisouidriss3185 3 года назад

    ما شاء الله تبارك الله شماعه فلاني الذي يوتيوب انا اللي يحبك انت

  • @mourtaladanoumarou2458
    @mourtaladanoumarou2458 3 года назад +2

    Macha Allah

  • @nafiuabdullahiumarabu-muhe8772
    @nafiuabdullahiumarabu-muhe8772 2 года назад

    Rayuwa kenan

  • @subayaandul388
    @subayaandul388 2 года назад +1

    💖👍

  • @asmaumohdlawal6550
    @asmaumohdlawal6550 2 года назад +1

    Ni banga wani tsufa ba da aketa fade,haba dei jama a

  • @zainabmohammed8830
    @zainabmohammed8830 2 года назад

    Gaskiya yanzu kam tsufa yazu wlh

  • @NuraTanimu-wo4jo
    @NuraTanimu-wo4jo 6 месяцев назад

    Allah Sarki kin kwana biyu

  • @esmaeilamosman3278
    @esmaeilamosman3278 3 года назад +1

    ماشاء الله

  • @sunnatv2166
    @sunnatv2166 3 года назад +1

    Ah su fati yanzu an manyanta.

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608
    @fatimaalhajiidikofamataidi1608 3 года назад +1

    Amen

  • @aliyurogo5100
    @aliyurogo5100 2 года назад

    Tsufa maganin yaranta

  • @safiyanimabanyaddamuryanha7350
    @safiyanimabanyaddamuryanha7350 3 года назад +1

    Tsufa yazo fati

    • @mohammadmansoor9102
      @mohammadmansoor9102 3 года назад

      Wulakanci ne ki mata tsohuwa bayan ba ta wuce haihuwa ba, ke ma kuma ba zaki so ace miki tsohuwa ba kema

  • @mominomisge1238
    @mominomisge1238 3 года назад

    Tsufa yanuna

  • @halimcyhausagirl5308
    @halimcyhausagirl5308 3 года назад

    A rinka kawo na mawakan Hausa amma mata ssbida ba kowa yasan su ba

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608
    @fatimaalhajiidikofamataidi1608 3 года назад

    Gaskiya kam

  • @tahirsuleiman7368
    @tahirsuleiman7368 3 года назад

    Allahuakbaaar duniya labari 🤦...inda Rai akwai tsufaa...fati muhammed an tsufaa...

  • @salisubarci5947
    @salisubarci5947 3 года назад +5

    Tsufa yazo

  • @ummuaneesah9966
    @ummuaneesah9966 3 года назад

    Ubangiji y baki miji na gari

  • @sasiksadik6022
    @sasiksadik6022 3 года назад

    Isah ayagi

  • @aishamusagmb2792
    @aishamusagmb2792 3 года назад

    Wan ali isah jita dakika aura ma kun rabune kirinka hakuri dan Allah

    • @Murhudatukunya
      @Murhudatukunya 3 года назад

      Yaushe ta auri ali.jita 😂

    • @aishamusagmb2792
      @aishamusagmb2792 3 года назад

      Ba ali isah jita ba wansa ta auri wansa ai

    • @mohammadmansoor9102
      @mohammadmansoor9102 3 года назад

      Aure raine da shi idan wa'adin sa ya kare ba makawa, dan haka ka da ka dora mata wani abu na daban ka dai san social media, umar kanu ta aura yayan ali jita,

  • @ishegilastv1788
    @ishegilastv1788 3 года назад

    Yar uwa najijinamiki ishe filani

  • @garbalaba9625
    @garbalaba9625 3 года назад

    Sai ni nasan cikakkiyar bafulatana ce

  • @basharahussaini3595
    @basharahussaini3595 Год назад

    Kinkyauta makanki

  • @salahibrahima1932
    @salahibrahima1932 3 года назад

    .

  • @nejadhasani5300
    @nejadhasani5300 Год назад

    YADDA AKE HAIHUWAR YARO MI BASIRA DA KAIFIN KWAKWALWA
    👇👇👇
    ruclips.net/video/Ar_udoYfv1c/видео.html

  • @zubaidahsalihu6211
    @zubaidahsalihu6211 2 года назад

    Masha Allah

  • @tahirsuleiman7368
    @tahirsuleiman7368 3 года назад

    Allahuakbaaar duniya labari 🤦...inda Rai akwai tsufaa...fati muhammed an tsufaa...

  • @sasiksadik6022
    @sasiksadik6022 3 года назад

    Isah ayagi

  • @zaharadinmarke8576
    @zaharadinmarke8576 3 года назад +2

    Masha Allah

  • @rahimsaratou4154
    @rahimsaratou4154 3 года назад +1

    Masha Allah