Ecowas ba ta yi mana adalci ba bayan hamɓarar da Bazoum - Firaministan Nijar

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 фев 2025
  • A tattaunawarsa da BBC, Ali Lamine Zeine, ya kuma ce ƙasar na kan turbar farfaɗowa ta fuskar tattalin arziƙi da tsaro.

Комментарии • 352