Makiyanmu suna bakin ciki ba mu samu matsala tsakaninmu da Shugaban Jamhuriyar Niger Mohamed Bazoum

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 сен 2024
  • Cikin wannan hira ta musamman da ya yi da Muryar Amurka, Shugaban Jamhuriyar Nijar Mohamed Bazoum, ya fadi dalilan da suka sa ya nada dan tsohon shugaban kasa Mahamane Sani Issoufou a matsayin ministan mai da yadda gwamnatinsa take yaki da cin hanci da rashawa da kuma dalilin da ya sa ya gayyaci dakarun Faransa bayan da aka sallame su a Mali da sauran batutuwan da suka shafi gwamnatinsa.
    Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa RUclips: bit.ly/3Gcp7en
    #mohamedbazoum #bazoum #mohamed #niger #nijar #france #faransa #voa #voahausa #muryaramurka #nigeria #najeriya #mali #shugaban #mahamanesani
    - - - -
    Karin bayani akan VOA Hausa: www.voahausa.com
    Karin bayani akan Facebook: / voahausa
    Karin bayani akan Instagram: / voahausa
    Karin bayani akan Twitter: / voahausa
    Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: bit.ly/3ElbQit
    - - - - - -
    Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da RUclips, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

Комментарии • 86

  • @amadouroufai6978
    @amadouroufai6978 6 месяцев назад +2

    Macha Allah Allah ya rabamu da milki Makaryata

  • @user-kk3oc5oe9x
    @user-kk3oc5oe9x Год назад +2

    macha allah. allah ya tsare Chougaban allah ya dafa maka ya tayaka riko❤

  • @dayebuibrahim3066
    @dayebuibrahim3066 Год назад +11

    Masha Allah Niger 🇳🇪 🇳🇪🕌🕋🤲🤲

  • @oumarouidrissa1540
    @oumarouidrissa1540 Год назад +2

    Sai Bazoum

  • @hamidou5092
    @hamidou5092 Год назад +4

    Bonne chance 🤞

  • @MamanHamissou-ey2wr
    @MamanHamissou-ey2wr Год назад +1

    Macha allahou

  • @mahamadoumahamadou8107
    @mahamadoumahamadou8107 Год назад +5

    ماشاءالله

  • @UsmanAbdullahi-bb1co
    @UsmanAbdullahi-bb1co 3 месяца назад

    Allah Ya kareka

  • @abdotaware
    @abdotaware Год назад +1

    Rashin sanin addini yanzu kuma yawan aihuwane matsalar niger Allah ya shiryeku

  • @abdoulrachidharouna4356
    @abdoulrachidharouna4356 Год назад +1

    Allah Sarki, Abunda yanna burgemu dik,Baa Ayfuwa aka ayfeka kaji tsoron ALLAH, wlh ka tuba,Kajima kana mulki chekara 10 Incha ALLAH sai ka huce

  • @hamisuzangohamisuzango5448
    @hamisuzangohamisuzango5448 Год назад +1

    Masha Allah

  • @harissouissoufou4216
    @harissouissoufou4216 Год назад +1

    Allah kabamu arziki mai albarka Amine

  • @SalissouSalissou-hp9do
    @SalissouSalissou-hp9do Год назад

    Allah karabamu da mulkin kamakarya akasarmu Niger alfarmar,annabi Muhammad,s a w ,tayaya muna,musulmi ace,adole semunyi rayuwa,irin ta kafray allha kashiryi wannan shugaba in mai shiryywane

  • @harissouissoufou4216
    @harissouissoufou4216 Год назад +1

    Bazoum Kenan Allah ya ca mudace

  • @nigeriantv8099
    @nigeriantv8099 Год назад

    Sai mr bazoum president de Nigerienne allah yabaka ikon kammala gyaran dakafara akasarmu Niger ❤😍

  • @user-gf3pi3se5l
    @user-gf3pi3se5l 9 месяцев назад

    Merci 😢😢❤🌶🌶

  • @lelouabdoulaye7102
    @lelouabdoulaye7102 Год назад

    Gaskiya naji dadin wannan fira

  • @ayoubaadamou6020
    @ayoubaadamou6020 Год назад

    Allah sarki !!!!! Shugaban kasar mu mai albarka idan kana Maganar yawan iyali shi le kawo talauci kumya muke ji, saboda muna ganin sabanin abinda kake fadi

  • @sadikusaidu8545
    @sadikusaidu8545 Год назад +2

    Gaskiya wanan magana baikamataba in ankare karatun na yaudara ay se akoma ayi yaki da jahiltchi saboda mai ilimi baya wanan magana

  • @yusifayou3307
    @yusifayou3307 Год назад

    Cava bien

  • @user-pr8ek3nk1u
    @user-pr8ek3nk1u 6 месяцев назад

    Wawa sakarai

  • @user-jn9ly3ed7e
    @user-jn9ly3ed7e Год назад

    Allah kasaka muna da wannan zalunzin kai président kin mu na Niger Allah ya isa

  • @abouahmed1469
    @abouahmed1469 Год назад

    Mâcha allah

  • @mahammadsani469
    @mahammadsani469 Год назад +1

    لاحول ولاقوة الا بالله

  • @abdoulnassernasser3511
    @abdoulnassernasser3511 Год назад

    Il y a quelqu'un pareil prince

  • @oumaraboubacar1172
    @oumaraboubacar1172 Год назад +1

    Salut mon frère sava mon papa

  • @user-pv3gn5oe4x
    @user-pv3gn5oe4x Год назад

    Ok

  • @ffffff1455
    @ffffff1455 Год назад

    Barayi banza😢😢😢😢😢😢🇳🇪

  • @AdimAdim-jv4zu
    @AdimAdim-jv4zu 6 месяцев назад

    Makaryaci Allah yatsine maka albarka bazum

  • @ayoubaadamou6020
    @ayoubaadamou6020 Год назад +2

    Shugaba bazoum Allah ya maidoka gida Nigeri lafiya Amin.
    Amma dan Allah dan girman Allah yarjejeniyar nan ta iraniyom ta tsakanin kasar mu Niger da faransa asake dubata, inama ace alal akalla mu dauki kashi hamsin 50 cikin dari su dauki kashi hamsin 50 !!?

  • @user-wm7ky6zb9s
    @user-wm7ky6zb9s Год назад

    ali massoy

  • @user-pv3gn5oe4x
    @user-pv3gn5oe4x Год назад

    Merci

  • @user-qx8ef2je4b
    @user-qx8ef2je4b Год назад

    ❤❤❤

  • @saniagadez9252
    @saniagadez9252 Год назад +1

    Aslm alkm aliyu Moustapha sokoto ,kai fa mutin né mai illimi ba jahili ba ya wan ai fuwa ba ya kawo ta lauci saboda annabi muhammadu s a w ya fada iyi haka amma kaga shi wanga yana biyan ya hudu dole né ya fadi haka,india chine america,su nada ya wan mutane amma ba suda talauci,sai mu,zalun ci ne kawai gare su .

  • @user-rh9os7pk7y
    @user-rh9os7pk7y Год назад

    allah yakarama lafiya

  • @alameenidriso1958
    @alameenidriso1958 Год назад +2

    mashaallah

  • @ousmanemouctar2946
    @ousmanemouctar2946 Год назад

    A salama alay kumr

  • @jozefkiari135
    @jozefkiari135 Год назад +1

    Allah waddé

  • @ayoubaadamou6020
    @ayoubaadamou6020 Год назад

    Gaskiya mafi giman aikin da zakayi a duk tsawon shekarun mulkin ka shine canza wannan yarjejeniyar ta iraniyom, yin Haka shi zaisa kasamu wata kima a wurin y'an Niger wadda wani shugaban Niger baitaba samu ba.

  • @bellomouhamadau
    @bellomouhamadau Год назад

    Allah kiyota

  • @hassanmoutaribenabubabacar2920

    Akiyaye

  • @muhammadmarikangama4863
    @muhammadmarikangama4863 Год назад +1

    Abin da kuke fada daban halin Ku daban

  • @oumarabubakar2163
    @oumarabubakar2163 Год назад +1

    Bakajin hausa

  • @ishaqss3327
    @ishaqss3327 Год назад

    Lanley Bazoom Jahiline Babu ilimin Addini Haihuwa Na Kawo Talauchi

  • @housseiniaminou1526
    @housseiniaminou1526 Год назад

    😭😭😭😭😭😭🇱🇾

  • @lilYMaijdHamodua
    @lilYMaijdHamodua Год назад

    0:17 😢😢😢😢😢

  • @user-xk4un2gq2j
    @user-xk4un2gq2j 4 месяца назад

    Gara

  • @SeydouNasser-pn4zh
    @SeydouNasser-pn4zh Год назад

    Dabaza

  • @Isaayouba
    @Isaayouba 9 месяцев назад

    😂😂😂😂😂

  • @user-by6ri3ki8q
    @user-by6ri3ki8q 4 месяца назад

    😂😂😂

  • @abdelajalo4781
    @abdelajalo4781 Год назад

    ❤❤❤❤🇬🇭🇳🇪

  • @sanoussisanoussi320
    @sanoussisanoussi320 Год назад +1

    Matsalar kai wawane amma baka san kai wawaban

    • @ohmslaye6262
      @ohmslaye6262 Год назад +1

      Kay ne wawa. In kay dan Niger be bay kamata kana Batchin Shougaban Katsa ka ba.

  • @muhammadmarikangama4863
    @muhammadmarikangama4863 Год назад

    Mu dai,😱

  • @OumaraOumara-wd3xk
    @OumaraOumara-wd3xk 10 месяцев назад

    😂😂

  • @harounabglmoussa288
    @harounabglmoussa288 Год назад

    Allah ya shirya ka bazuma jahiliyyah

  • @mohnedniger
    @mohnedniger Год назад

    🎤🎤😭😭😭😭😭🇱🇾🇱🇾❌

  • @souleymanehabibousouleyman5842

    Bazoum ka yi Hankali dan hakin talakawan niger kouma kaji soron hadouaka dan allah . Bazoum kanatchewa aifoua tayi yawa a kansan niger kouma kasan ba wanda kake tchidawa a kasan niger .Kouma allah yatché doun wanda ya kache dans chi dan talaoutchi ya na azaba lahira ko kai Ka na ja da magana allah né ? Kouma mou annabi ya tché mana mouyi Auré mou aifou . Bazoum ka godamana aya wada tâche yan haifoua yana kayowa talaoutchi ko hadissi. Bazoum ko kai bakai ké tchida kankaba allah né ketchiarda kai kouma ba rouanka ehhe wassou

  • @SoumanaIssoufou-qw9gy
    @SoumanaIssoufou-qw9gy Год назад

    Commessariat detempy

  • @HafizouIsa
    @HafizouIsa Год назад

    Bazum gehabaka jaki Aladan kare mishe da shegiya

  • @aminuubale7410
    @aminuubale7410 Год назад

    Mutumin Nan fa Yafi Buhari kwakwalwa.

  • @usumanSale-fr9vw
    @usumanSale-fr9vw Год назад

    HM Amman 😅naji mamakin bajum .kowace magana yayita batare da anga farin hakorin saba ..?Amman abin da
    yafibani mamaki Anan anakawo zancen yuraniyon 😅saina ga murmucin hakoran sa kome yake faruwa ashadin..........

  • @officialabz5397
    @officialabz5397 Год назад

    Maganar gaskiya babu wani dan Niger da zai zage ka sai wanda jahilci yake damu

  • @lawaliibrahim5280
    @lawaliibrahim5280 Год назад

    Adai yi adalci amanda farko da gyaran neman manda ta gaba tayi kyau

  • @mumuniyaro5990
    @mumuniyaro5990 Год назад +1

    Allah ya isa

  • @OmarOmar-jr6ir
    @OmarOmar-jr6ir Год назад

    Kasake tunani hayhuwa Bata kawo talauci

  • @IbrahimAbdou-gz7nv
    @IbrahimAbdou-gz7nv Год назад

    P

  • @ayoubaadamou6020
    @ayoubaadamou6020 Год назад +2

    A Niger da za'ayi tsakani da Allah a shugabanci to ba da talatin 30 ba ko da dari 100 ga mutum ba zai ce ya zanyi ba

  • @user-rl5gu3kq1u
    @user-rl5gu3kq1u Год назад

    Ytrj

  • @ismailmahamma8770
    @ismailmahamma8770 Год назад

    Walayi wasu ko noma ba suyi ba sakamakon sunyi chipka so uku ba tayi ba

  • @muhammadmarikangama4863
    @muhammadmarikangama4863 Год назад +1

    Jahilci ne wannan magana haihuwa daga Allah ne

  • @user-mn5of8lv4c
    @user-mn5of8lv4c 2 месяца назад

    Bazum chege munafiki katon banza allah ya tsinema albarka mudakai saidai allah ya issa

  • @gambomamane8336
    @gambomamane8336 Год назад

    😂😂👺👹🤮

  • @SalissouSalissou-hp9do
    @SalissouSalissou-hp9do Год назад

    Allah karabamu da mulkin kamakarya akasarmu Niger alfarmar,annabi Muhammad,s a w ,tayaya muna,musulmi ace,adole semunyi rayuwa,irin ta kafray allha kashiryi wannan shugaba in mai shiryywane

  • @sheikhtv1562
    @sheikhtv1562 Год назад +1

    Masha allah

  • @HousseiniBoubacar-ft7cw
    @HousseiniBoubacar-ft7cw Год назад

    😂😂😂

  • @IsaUsmanMohammed
    @IsaUsmanMohammed Год назад +1

    Masha Allah

  • @user-ry9ju1lo2g
    @user-ry9ju1lo2g Год назад

    Masha Allah