Hira ta musamman tare da Aisha Buhari - matar shugaban kasar Najeriya

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 27 май 2023
  • Uwar gidan shugaban ƙasa mai barin gado, Hajiya Aisha Buhari ta yi hira ta musamman da BBC Hausa inda ta taɓo batutuwa da dama ciki har da alaƙarsu da shugaban ƙasa mai jiran gado Bola Ahmed Tinubu da abubuwan da suka tayar mata da hankali a zamansu na fadar shugaban kasa da kuma irin abubuwan da za ta mayar da hankali a kai bayan sun sauka daga mulki.

Комментарии • 197

  • @mmkabeer9816
    @mmkabeer9816 Год назад +5

    Nikam duk wani haqqina awajenku keda Muhammadu Buhari banyafeba kuma bazanyafeBa😢😢

    • @Safiyanu735
      @Safiyanu735 Год назад

      Wawa kawai 😢

    • @Kairiyya
      @Kairiyya 5 месяцев назад

      Subhanallah haba dan uwa

  • @derikawu4448
    @derikawu4448 Год назад +23

    Babbar sheda da zan yi wa Hajiya Aisha shi ne Tunda ta zama First Lady Ba’a taba ganin ta da shigar banza ba da zai kai ayi ta zagin ta ko kuma a ci zarafin addini a dalilin shigar da tayi. Fatan Alheri PMB Family 🙏
    Sannan daga qarshe ba qarya Badariyya tayi wanka mai kyau 👌😊

  • @sabituharunamasoyinannabis7909
    @sabituharunamasoyinannabis7909 Год назад +5

    Alkuran karyatake Allah ya shiryeki mudai mun yafemuku kuje ni bazanyi shari a daku a gaban Allah ba

  • @EeEe-jk2je
    @EeEe-jk2je Год назад +4

    Duk dahaka muna godiya munason baba buhari Allah yakara lfy da nisan kwana mai albarka

  • @yusufaudu4658
    @yusufaudu4658 Год назад +4

    Toh, Allah ya kawo wa talakawa sauqin rayuwa koda kwatan kwacin lokacin mulkin Goodluck Jonathan ne, amin. Talakawa basu samu yadda suke tsammani ba a mulkin Buhari, sai dai ma ci baya, komai yayi tsada, ga wahalar samun sana'o'i.

  • @bangix1one495
    @bangix1one495 Год назад +5

    Allah sarki rayuwa 😢Nidae inda hakina akanku nayafe muku 🙏

  • @user-wi6po1wo2y
    @user-wi6po1wo2y Год назад +1

    Allah ya kara lafiya Mama A'isha Baba Buhari ❤❤❤❤❤

  • @Nafiu-shuaibu-mukhtar55
    @Nafiu-shuaibu-mukhtar55 Год назад +5

    Allah ya,isarmana azzalumai kawe

  • @PANDA_336
    @PANDA_336 Год назад +5

    Aji tsoron Allah
    Akwai Allah

    • @alhmuhammadu1871
      @alhmuhammadu1871 Год назад +1

      Mamarmu Allah yatsareku muda ku dukkanmu Ina gaida mutanen mutanen Daura

  • @kamiluabdullahi6167
    @kamiluabdullahi6167 Год назад

    Very heart ❤️ touching wlh she make me cry kuma muna fata zaku yafe mana zaginku damukayi tayi 😢

  • @sharfaddeenibrahim2652
    @sharfaddeenibrahim2652 Год назад +4

    Kaji karya

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa Год назад +4

    Allah yasa ku sauka lafiya , Allah kuma ya dafa mana baki daya 🙏🙏🙏

  • @NAKOWAPLUSTV
    @NAKOWAPLUSTV Год назад +2

    Masha Allah done ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤

  • @el-farouqtv7048
    @el-farouqtv7048 Год назад

    Mashaa Allahu!
    Gaskiya hirar ta ba da ma'ana yadda ya kamata.
    Allah ya ƙara wa Mama A'isha lafiya.

  • @tidjaniabdould-kadri8947
    @tidjaniabdould-kadri8947 Год назад +1

    Ma Sha Allah
    Hajiya Aisha Buhari
    I like your Fulani Accent, even though You are speaking Hausa .
    Nigerians will miss you
    Muna godiya sosai
    Asha Fura lafiya , idan akaisa Daura
    Salam alaiki

  • @Ammoonhashim
    @Ammoonhashim Год назад +10

    Abinda kukayi na dai-dai Allah yasakamuku yabiyaku da gidan aljannah inda kuka kuskure kuma Allah ya yafe muku. Ku yawaita istigfaari wannan shawara ce.

    • @malamialamin6622
      @malamialamin6622 Год назад +2

      Aamin Ya Rabbal Alamin.

    • @Ammoonhashim
      @Ammoonhashim Год назад +1

      @mas-udal-hassan9277 😊 Allah shine mafi sanin yanda zeyi da bayinsa

  • @UmarAhmad-zr8ob
    @UmarAhmad-zr8ob Год назад +2

    Shan da tsiyar ku Allah ya Isa

  • @malaamadudaule7654
    @malaamadudaule7654 Год назад +4

    Allah ko bamuxa kugayawa ba xakugani agun Allah ran kiyama

  • @ashiruustas2981
    @ashiruustas2981 Год назад +1

    Fatan alkhiri mama Allah ya Kara lafiya❤❤

  • @hauwaaliyuturaki9057
    @hauwaaliyuturaki9057 Год назад +5

    I love this woman wlh ❤️

  • @abdulazizsalihu5088
    @abdulazizsalihu5088 Год назад +5

    Ina son mamana
    Allah yabiyaku da gidan
    Aljanna wlh zanyi missing naku
    Ina kaunanki😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @fatimamuhammad7967
    @fatimamuhammad7967 Год назад

    Masha Allah, Allah yatemaka first lady

  • @rabiluadorayyanu183
    @rabiluadorayyanu183 Год назад

    BBC HAUSA muna godiya Allah ya Kara basira

  • @fatimatahir8032
    @fatimatahir8032 Год назад +3

    Asalin hausan en yola matar nan takeyi har yau🥰

  • @yusufrobbentv4136
    @yusufrobbentv4136 Год назад +1

    Masha allah watching from dakata kawaji

  • @user-ii5pz1me8i
    @user-ii5pz1me8i Месяц назад

    Asalam Gud Afternoon my Father President Ahmad Bola Tunubu May Almighty ALLAH Guide you To Fellow The Right Way Amin And you Bring Fuel Subcidy Back People Are Theriat you Have To Be Intelligence Amee May Almighty ALLAH Asked All Our Prayers Ameen

  • @dokasanda7818
    @dokasanda7818 Год назад +4

    Rayuwa kenan yau gareka gobe ga wani,asauka lafiya hajiya

  • @faisalsani1813
    @faisalsani1813 Год назад +2

    Masha Allah 🇳🇪🎉🎉

  • @harunaadamumohd3982
    @harunaadamumohd3982 Год назад

    ❤❤❤masha allah mama Allah ya yafemana ❤❤❤ Allah yakaramana lqfiya day Nisan kwana in dai Muna Raye Sai nazo ganin baba abun alfaharina❤❤❤

  • @yusufidris8458
    @yusufidris8458 Год назад

    Gaskiya banji dadin jin wannan jawabin ba babu wani abun birgewa, aisha kunchi amanar nigeria

  • @dinenero3420
    @dinenero3420 Год назад +2

    I will meet her in person when I am back home.. they did there best for the step forward and the progress of our beautiful Nigeria ❤❤❤❤😊

  • @sadiyamuhammadadam3473
    @sadiyamuhammadadam3473 Год назад +1

    Allah ya yafe mana baki daya😢

  • @taaniantaisah3633
    @taaniantaisah3633 5 месяцев назад

    Allah sure!Allah ndande walaa!

  • @user-gc6uq6os3z
    @user-gc6uq6os3z Год назад +2

    Anything that has beginng must definitely have an end

  • @rabiluadorayyanu183
    @rabiluadorayyanu183 Год назад

    Masha Allah, Allah ya Kara mana Hakuri su Kuma wadanda suka gama Allah ya yafe masu kurakurensu, Wadanda sukahau kuma Allah yayi riko da hannunsu wajen kokarin kwatanta adalchi.

  • @umarsulayman1661
    @umarsulayman1661 Год назад

    Allah sarki duniyar kenan fa yan uwa yan adam

  • @yusufmuhammad6270
    @yusufmuhammad6270 Год назад

    Allah yakara nisan kwana mama aisha buhari

  • @muhammadalasankogitv6894
    @muhammadalasankogitv6894 Год назад +1

    Masha Allah, alhamdulillah

  • @muazuadamuyaro4573
    @muazuadamuyaro4573 Год назад

    Masha Allah, da fatan Allah kara mana zaman lafiya a Nigeria, da duniya baki daya.

  • @imranaumar5944
    @imranaumar5944 Год назад +1

    Ya Allah 🤲

  • @umarhtukur9341
    @umarhtukur9341 Год назад

    Mun yafe muku, Allah Ya sanya Albarka

  • @NusaibaSanibk-th6mt
    @NusaibaSanibk-th6mt Год назад

    Ameen
    Tace hkr da akayi da Mai gdnta

  • @nasibayusuf4145
    @nasibayusuf4145 Год назад +1

    Masha Allah..mama ya tsareku

  • @NanaShettima-xf9by
    @NanaShettima-xf9by Год назад

    Allah ya yafemana bakin daya zamuyi missing inkun😭😭😭💞💞💞💞💞💞💞💞💞

  • @MyMy-ox5jr
    @MyMy-ox5jr Год назад +1

    الحمدلله الحمدلله الحمدلله

  • @Nafadima92
    @Nafadima92 4 месяца назад

    kuji tsoran Allah Makar yaciya Allah ya isa

  • @hafsahussaini874
    @hafsahussaini874 6 месяцев назад

    Mun gode sosai muna godiya Allah yakare ku

  • @D.KMAISUBURBUDATV
    @D.KMAISUBURBUDATV Год назад

    Masha Allah

  • @kabirualiyu1904
    @kabirualiyu1904 Год назад

    Ma sha Allah
    A'isha

  • @themuslim2384
    @themuslim2384 Год назад +1

    This was emotional for me

  • @zulaihatallahyamatarahmaib2049

    Allah yayafemu baki daya muna muku fatan alkhairi munyafe uwar arziki

  • @UmmyElsadeeq
    @UmmyElsadeeq Год назад

    Allah sarki mama Allah ya kara girma

  • @officialabz5397
    @officialabz5397 Год назад +4

    Indai da hakkina acikin wannan kibar da kikayi Allah ya isar man wlh

    • @maryammohammed7906
      @maryammohammed7906 Год назад

      Sai aka ce tunda ta xama matar shugaban kasa Kar ta Kara ko

    • @maryammohammed7906
      @maryammohammed7906 Год назад

      Idan kuma Baka da hakki Kuma Allah ya isan ya koma kanka tunda baka da hankali da tunani

    • @officialabz5397
      @officialabz5397 Год назад

      @@maryammohammed7906 to amma ay cewa nayi indai inada hakki ko
      Kuma anawa tunanin kamar ba laifi bane idan nace ban yafe ba kuma Allah bazai kamani da laifi ba akan naqi yafe hakki nako?

    • @maryammohammed7906
      @maryammohammed7906 Год назад

      @@officialabz5397 domin baka yafe ba kana ganin gobe kiyama ai aka ce idan ka yafe ma mutun zaa zuba maka Lada sosai toh me laifin baka yafe ba

    • @maryammohammed7906
      @maryammohammed7906 Год назад

      @@officialabz5397 domin baka yafe ba kana ganin gobe kiyama ai aka ce idan ka yafe ma mutun zaa zuba maka Lada sosai toh me laifin baka yafe ba

  • @dansojatv4350
    @dansojatv4350 Год назад

    Masha Allah Kunyi kokari Sosai Allah Ya Saka da alkhairi, Kuma Allah Ya Taimaki Kasarmu Nigeria, Hira Tayi dadi da maana amma wannan Pension din da Kikeso a Tallafawa Matan Tsofin shuwagabanni naso ace Ku Dan Hakura idan Da Hali, saboda Halin da Kasar takeciki.

  • @abbansafwansdanmada4747
    @abbansafwansdanmada4747 Год назад

    Akoma Daura ALLAH Ya Isa
    Yan Bura.ubanshaggu

  • @saadatubello9557
    @saadatubello9557 Год назад

    So emotional 😮

  • @musbahusani7084
    @musbahusani7084 4 месяца назад

    Ku shirya amsar da zaku ba Allah akan jinin da kuka zubar a Zaria na Yan shi'a.

  • @MuhammadYahaya-zp1tq
    @MuhammadYahaya-zp1tq 5 месяцев назад

    BABA Allah yakara lafiya🎉

  • @ukseeyusee
    @ukseeyusee Год назад

    Allah ya isa bamuyafe ba shegu machiya amana kuma Allah yayi muku abunda kukai mana

  • @imamugibrimazulmaarif4921
    @imamugibrimazulmaarif4921 Год назад

    Badariya rangadi irin wannan ado haka macha Allah anya kuwa bazance........ ba

  • @muazumuhammad6091
    @muazumuhammad6091 Год назад

    Allah sarki rayuwa kenan

  • @mainassaragaspicisse8095
    @mainassaragaspicisse8095 Год назад

    Good
    Mah Manny
    Masha Allah

  • @user-ce2ek9od3n
    @user-ce2ek9od3n Год назад

    Masha Allah hjy aisha

  • @AbdoullahiHarounaAbdoull-tn3sx

    Allah ya kara tabbata Allaheri mama Aicha In jarida jaraba tamosa

  • @aminujakara3632
    @aminujakara3632 Год назад

    Allah yasaka mana wahalar da kuka jefa TALAKAWA kuma allah yajefaku cikinta Wlh tallahi bazan taba yafewa buhari azzalumai kawai kunyi mulki 8 years babu abinda kukaiwa TALAKAWA Sai azirta kanku da kukai Akwai allah

  • @abdullahinasir4270
    @abdullahinasir4270 Год назад

    amma mama bakya jin tsoron Allah wallahi

  • @ahmadlamin6537
    @ahmadlamin6537 Год назад +1

    Me tambayar gaskia 🥰😍

  • @usmansahabi6807
    @usmansahabi6807 Год назад

    Mun yafe muku Allah ya yafe mu ga baki daya

  • @MayamSani-vd7dh
    @MayamSani-vd7dh 3 месяца назад

    Allah yana ji kow

  • @ahmadzakariya7477
    @ahmadzakariya7477 Год назад +1

    Zaman bila yakare umma da gaida aisha

    • @maryammohammed7906
      @maryammohammed7906 Год назад

      Shi wani har ya Kare rayuwarshi ba zai Shiga ko masallacin ba

    • @ahmadzakariya7477
      @ahmadzakariya7477 Год назад

      @@maryammohammed7906
      Gaskiyane Haka ubangiji
      Yake lamarinshi wasu sunfimu
      Mukuma munfi wadansu hakan
      Saii masu zurfin tunani kegane
      Hakan

    • @maryammohammed7906
      @maryammohammed7906 Год назад +1

      @@ahmadzakariya7477 hakkun magana irin ta masu hankali da lissafi

  • @nazeeruhamza94
    @nazeeruhamza94 Год назад

    Allah ya isa ba zamu yafeba

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 Год назад +1

    Akwai office din first Lady ne a cikin constitution da zaki ce a dunga baku wasu allowances bayan mazajen ku sun gama mulki.

  • @isiyaadamu6109
    @isiyaadamu6109 Год назад

    Allah ya isarmuna

  • @isaisah9817
    @isaisah9817 Год назад +1

    Wai suna Neman yafiyar Yan kasa. Hm. Sekace yafiyar abun banzane.

  • @user-xq8kt8yn9m
    @user-xq8kt8yn9m 4 месяца назад

    Kunyimana Kashi 95 na Azababa Allah yamayar maku da binda kukayimana in Alherine ko sharri

  • @soulaimaneisif6993
    @soulaimaneisif6993 Год назад +3

    👍👍👍❣❣🇳🇪🤲

  • @user-qp6tp4ev5e
    @user-qp6tp4ev5e Год назад

    Fatan alkhairi agareki ❤

  • @user-qp6tp4ev5e
    @user-qp6tp4ev5e Год назад

    Fatan alkhairi agareki❤❤

  • @lubabatumuhammad5216
    @lubabatumuhammad5216 Год назад +1

    Mulkide yaqare inkunyi da kyau kuga dakyau allah yasa mudace

  • @mohammedshettima6096
    @mohammedshettima6096 6 месяцев назад

    Tabbas zuwan ku A shugabanci Nigeria Ba kara min koma baya kuka jawo wa kasa ba muda da ku Allah ya isa komai ya daga sbd rashin korewar ku a aiki

  • @user-ey8zm2qf4n
    @user-ey8zm2qf4n Год назад

    Nidai inda hakkina akanku Allah yasakamin banyafeba

  • @aminumarfarouk4661
    @aminumarfarouk4661 Год назад

    Allah yatsinews makaryaci alkawari kam sai agaban Allah xamu hadu daku.

  • @AHMEDISHAQUMAR-tz5ez
    @AHMEDISHAQUMAR-tz5ez Год назад

    Thank you for saying true

  • @yusufabdulhamid8220
    @yusufabdulhamid8220 5 месяцев назад

    Allah ya tsinewa Mai karya😂

  • @s.m.musaesq.7074
    @s.m.musaesq.7074 Год назад

    Allah ya sa ka muku da gidan aljanna

  • @yusufsani6233
    @yusufsani6233 Год назад

    To yan Nigeria 95 % Allah ya isa ake anci amanar Al,umma anyimana karya anyaudaremu ankashe kasa

  • @harunayunusa1379
    @harunayunusa1379 Год назад +1

    Rayuwa kenan

  • @rasheedataliyu2025
    @rasheedataliyu2025 Год назад +5

    Mama nd her fulani accent😂😂

  • @user-xj5de2ii4k
    @user-xj5de2ii4k Год назад

    Allah yasamudace

  • @yakubudasin5989
    @yakubudasin5989 Год назад

    Allah ya cigaba da karfafaku. Duk inda kuke.domin shugabanci ba karamin abu bane.

  • @idrismuhamed9019
    @idrismuhamed9019 Год назад

    ❣️

  • @gimbiyyabilkisu9639
    @gimbiyyabilkisu9639 Год назад

    Aisha buhari tayi baki phones stores😅🥲

  • @هدىرمضان-ذ1س
    @هدىرمضان-ذ1س 10 дней назад

    ❤❤❤❤

  • @salisuyahay1065
    @salisuyahay1065 Год назад

    Salam BBC Hausa fatan alahiri zuwa gariku

  • @Urbannollytv
    @Urbannollytv Год назад

    Duk zancenki babu gsky malama kungama kashe mana kasa hajjajju Allah yai mana sakayya keda mijinki kun cucemu nidai bazan yafeba

  • @alkalidaggash3419
    @alkalidaggash3419 Год назад +1

    Masha allah our outgoing first lady we will miss you forever.

  • @ibarhimidiris
    @ibarhimidiris Год назад

    Allah ya yafe mana gaba daya mu da ku

  • @hayatusuman9055
    @hayatusuman9055 Год назад +2

    Masha ALLAH Thanks you ❤❤

  • @SunusiMusa-fj9pf
    @SunusiMusa-fj9pf Год назад

    Fatan alkhairi

  • @bilyaminuabdullahi
    @bilyaminuabdullahi Год назад

    Madala Muna godiya