You didn't watched these men interviewed Aminu Ahlan waqa Mudassir kasheem Dan'azumi baba Nurah hussein Indeed all what you said about him you're right,but these men are better far than him at calmness and matured
Intelligence, Composure and Maturity. The best interview I have watched so far on this show. Those Arabic peoms are my takeaway. Allah ya saka da Alkhairi.
The Level of maturity of this is top notch, the way he is responding to her question makes her heart puzzled too. I like this Guy by just listening to his Voice, this is the first I saw his face even on media amidst I'm living in Kano. Mahmud you are intelligent and your level of IQ is High.
I have never comment on anything on this show,but I most say this person deserved your award,he deserves some accolades.I respect his personality.masha Allah.Impressive interview 😊
So Sanadi Na Zubar Da Hawayena, Badason Raina Ba Dake Zanyi Bankwana, Nai Nazari A Dare Koko Rana, Har Abada Da Sonki Raina Yake Kwana... .? My Old Time Favorite Hausa Musician, Allah Ƙara Sutura. -Mahmud Nagudu !!
Mahmud nagudu nimber one singer da ba'a taba me nutsuwarsaba,ko a kalamai,Allah ya dafa maka akan neman ka da musulmi baki daya alfarman manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam ❤
Masha Allah wannan hira ta kayatar dani wlh kuma na wa'azantu da almar da yafada wajan karshin hirar da yace dik abinda zakai kasani wata rana zai bibiyeka wannan magana haka take Allah yasa mudace❤
Gaskiya wannan bawan Allah Nan, naji dadin wakokin sa daidaiku Wanda Allah yasa naji su, mutumin akwai shi da nutsuwa, To Hadiza Ya'ta, Allah Ya taimaka Ya'mama ne ta Maiduguri kamar yadda nake rubuto miki a kullum.❤❤🙏
Hahaha hajiya hadiza wato a qarshe qarshen shirinnan naku naga kamar kina yiwa mahmud na gudu kallon so anya kuwa hajiya hadiza baki fada ba kuwa? Tom .... idan kuwa hakane yasin......
Kai gabon kina iya hege irin wannan tambayar ha to ba lefi Duk Wanda Nauyin Ɗawainiyar Iyali, Iyaye Da Ƴan Uwa Suka Rataya Akansa Ya Allah! Ka tsaya masa ka bashi yadda zai yi.🤲🙏
بارك الله فيك 🙏 ولذا قال الإمام... لا دار للمرء بعد الموت يسكنها # إلا التي كان قبل الموت يبنيها ، وإن بناها للخير طاب مسكنها # وإن بناها لشر خاب بانيها 😭
Gaskiya nayi farin cikin ganin sa wlh yayi wakokin da suka taba rayuwa ta sosai hakika shi din malami na ne a komai na rayuwa ta ina matukar kwaunarsa tsakani na da Allah ina masa fatan Allah yasa ya gama da duniya lfy
The most smartest ,decent, Matured,educated and intelligent person I saw on this Talk Room show wallahi✌️💯You earned my Respect Today Mahamud👍Kudos🙌✨💯
You didn't watched these men interviewed
Aminu Ahlan waqa
Mudassir kasheem
Dan'azumi baba
Nurah hussein
Indeed all what you said about him you're right,but these men are better far than him at calmness and matured
Agreed
She's in love 😂😂
I agree
Is true dear
The best guest out of all you ever had, shine kadai ya nutsu yayi mgna ta ilmi da hnkli. My favorite✅
The most smartest ,decent, Matured, educated and intelligent person I saw on this Talk Room show Wallahi
You earned my Respect Today Mahmud.
Intelligence, Composure and Maturity. The best interview I have watched so far on this show. Those Arabic peoms are my takeaway. Allah ya saka da Alkhairi.
The Level of maturity of this is top notch, the way he is responding to her question makes her heart puzzled too. I like this Guy by just listening to his Voice, this is the first I saw his face even on media amidst I'm living in Kano. Mahmud you are intelligent and your level of IQ is High.
Just learnt how to answer questions and it was a great interview.
The most reasonable sensible singer ever in Kanny wood bro ur talent is natural I think u deserve an award in this show
Masha Allah
Naga kauna a idon Hadiza Gabon❤, Allah yasa ya yarda ya Aure ki🎉 don naga yana da dokoki😢 kuma gabon nasan mutum da yasan me yakeyi ❤
Wlh na fahimci ya birgeta wlh
😂😂😂
Masha Allah magana tahankali Gaskiya akwai nutsuwa anan muna godiya🙏
Ita kanta bakiga ta nutsu ba
Masha Allah
Auntie Hadiza gaskiya muna godiya...
Mahmood Allah kara jagora
Extremely matured and responsible person Mahmud!!!!
I have never comment on anything on this show,but I most say this person deserved your award,he deserves some accolades.I respect his personality.masha Allah.Impressive interview 😊
Masha ALLAH my favorite singer 💕 ever Mahmud nagudu
Haryanzum ina shiga RUclips innemo wakokinsa inji ❤ Thank you Aunty Hadiza
Masha Allah Mahamud is my favorite singer ever naji dadi sosai Allah ya kara lafiya da nisan kwana Amin
Bantaba gani Wanda hadiza takasa yimasa tambayaba kamar mahammud respect ilmin addini yayi
His honesty and seriousness are intimidating her😮
Such an amazing guy and down to earth kind of person.
Allah ya daukaka shi a harkan da ya koma.
This is the first musician man that i love him ❤️❤️
I learnt a lot from his charisma, maturity and gentleness.
You are the best 👌 👍 among the best 👌 mahamud nagudu Allah yakara lpy 😊
Har gobe ba ayi mawakin Hausa Wanda nakeson wakokinsa kamar Mahmoud nagudu ❤❤❤
Wlh nima haka
Wlh Nima hk
Wlh nima
@@umarsalehmuhammad3697 wallahi ban so ya daina wakaba
وما من كاتب إلا سيفنا# ويبقى الدهر ما كتبت يداه # فلا تكتب غير شيء يسرك في القيامة أن تراه. ❤❤❤
My take away from the interview wallahi. Allah ya saka
Macha Allah tabarakan Rahmane.In da za'a samu mutane kamar shi,da dandalin Hausa bata lalace Haka bah.
Gaskiya wannan interview din is too short wlh cos the guy has much things to say mana but any way sha Mahmud thanks for coming
ALHAMDULILLAH🥰
Yaude Ankawomin GWANI NA (ALLAH) yaqara Karemana BABBAN YAYA
So Sanadi Na Zubar Da Hawayena, Badason Raina Ba Dake Zanyi Bankwana, Nai Nazari A Dare Koko Rana, Har Abada Da Sonki Raina Yake Kwana... .?
My Old Time Favorite Hausa Musician, Allah Ƙara Sutura.
-Mahmud Nagudu !!
Nai bankwana zuciyarka ......😂
Your style is impeccable,I love your sense of fashion Gabon❤
Mahmud nagudu nimber one singer da ba'a taba me nutsuwarsaba,ko a kalamai,Allah ya dafa maka akan neman ka da musulmi baki daya alfarman manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam ❤
Wlh tunda na dainajin wakokin sa nake kame kame
Wlh hakane Allah ya azurtashi da balagar magana
He sang my wedding song.we love you brother
Masha Allah wannan hira ta kayatar dani wlh kuma na wa'azantu da almar da yafada wajan karshin hirar da yace dik abinda zakai kasani wata rana zai bibiyeka wannan magana haka take Allah yasa mudace❤
Gaskiya wannan bawan Allah Nan, naji dadin wakokin sa daidaiku Wanda Allah yasa naji su, mutumin akwai shi da nutsuwa, To Hadiza Ya'ta, Allah Ya taimaka Ya'mama ne ta Maiduguri kamar yadda nake rubuto miki a kullum.❤❤🙏
Masha Allah
my old Best singer Allah ya karawa rayuwa albarka Gsky munji dadin wannan shirar yakamata a gayyato mana Abokinsa Nazifi asnanic
Wow, so insightful! Loved hearing your thoughts, Mahmood Nagudu!"
Your words are truly inspiring, thank you for sharing
Jama'a idan Allah ya zaɓe ka sai ya baka ilimin addini. Nitsuwa iya Nitsuwa jama'a. Allah ka bamu ikon aiki da abunda muka sani.
Once a fav
Always a fav🤍
We missed you 😢
Fuska cike da capacity da kwarjini 😊
Mahmud Nagude nailed the interview overall ✊🏼❤️
Mashallah mashallah anti Hadiza naji dadi sosai daganin wan nan mhmd nagudu wallahi ina san wakikin sa sosai fatan alhairi muduka baki daya❤❤❤❤❤❤
Tank you
Hahaha hajiya hadiza wato a qarshe qarshen shirinnan naku naga kamar kina yiwa mahmud na gudu kallon so anya kuwa hajiya hadiza baki fada ba kuwa?
Tom .... idan kuwa hakane yasin......
😂😂😂@@hausaforextvchannel2194
Hhhhhhhmmmmm abokina to kodai tana san sane
Masha Allah, Allah yakara daukaka wannan zaure, dan Allah yaushe za gayyato mana nafisa abdullai
Masha Allah
Hajjiya Hadiza Akawo Mana Sharif Ahalam Jinsi....
Yana nan na ganshi a Sa'adatu Rimi Yana koyarwa
Masha Allah mahmud Allah ya azurtaka da balagar magana Allah yakyautata rayuwar duniya da lahira
I love this man so much I swear♥️♥️♥️♥️♥️♥️😢 thank u anty hadiza♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️
Dan Allah aunty Hadiza kikawomana Sadi Sidi
Aslm
Wlhi ya canza dosai ni ganin nake kamar ma ba mahmud din da nasani ba a da ba masha Allah 🥰
Dan Allah ATI hadiza ki dakoman uari my sayi ❤❤
Pls 🙏 Nafisa Abdullah or Adam A zango love you gabom all the best 💪
This is what we call maturity.sadiyya n G fresh come and learn how to respond to interviews
Masha Allah 🥰
Don Allah yaushe za'a gayyato mana MC Raheema...?
Masha Allah,wannan mutum akwai,natsuwa,ga iya bada amsa cikin hankali
Sayyidi Mahmud ❤❤❤
My Best Singer ❤❤❤
Masha Allah Allah ya qara basira ta al,qur,ani❤❤❤
Amin ya Allah
Maa Shaaa Allah,munsa godiya no all sosai ❣️❣️🥰 Mai Dunn's babaaud
Masha Allah 🎉🎉🎉
One of the best Mahmud
Wow macha Allah ❤🎉mahamud ina yinka nawa atasi lfy
Allah sarki. Yah Sheikh Mahmud ina ƙaunan ka saboda Allah
My favorite singer
Kai my best legendary Hausa musician
So wonderful and fantastic in fact exceptional on all ur interviews
straight forward person wlh Anty hadiza bravo ❤❤
Anuty hadiza Gabon official😊
Mashaallah... Favourite
Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira ❤❤❤
My first comment
Mahmoud Nagudu
Shine Mafi iya tattauna wa Gaba daya a Wannan room ɗin naki
Very nice interview My lovely sign
Masha Allah ❤
Masha Allah done ❤ ❤ ❤ ❤
Kai gabon kina iya hege irin wannan tambayar ha to ba lefi
Duk Wanda Nauyin Ɗawainiyar Iyali, Iyaye Da Ƴan Uwa Suka Rataya Akansa
Ya Allah! Ka tsaya masa ka bashi yadda zai yi.🤲🙏
بارك الله فيك 🙏
ولذا قال الإمام...
لا دار للمرء بعد الموت يسكنها # إلا التي كان قبل الموت يبنيها ،
وإن بناها للخير طاب مسكنها # وإن بناها لشر خاب بانيها 😭
Best 1 since ever in this studio
Walh Mahmoud na daban ne shi cikin su
Allah yasa afi haka❤
Wakokinsa akwai ma’ana kwarai haryanzu sune best a wajena!
Dan Allah ATI hadiza ki dakoman uari my sayi
Macha allah jare mena kina❤❤❤❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Mahmud Nagudu Allah ya yiwa rayuwa albarka ameen😊😊😊😊
A gentleman ever seen at Gabon's room
One of my best singer in kannywood❤
Allah sarki Mahmoud natina tattausan lafazi da lubiyan soyayya
وما كاتب الى سيفنى. ويبقى الدهر ما كتبت يداه. فلا تكتب غير شيء. يسرك في القيامة ان تراه. Naji daðin baitocin nan❤❤❤❤
My best Hausa musician
Mahmud Akwai Wayo da basira.masha Allah
masha'allah Allah ya Kara basira
I really admire his accent ❤❤❤😊
My dear please next nazifi asnanic
Gsky wnn guy din he's very generous gwara daka bar waka wlh
Gaskiya kalaman Mahmud da naji kamar wa'azi Nike ji
Please! Salim Smart next target
Kundace dashi fa,allah ya hada na aure.ma sha allah
Masha allah sauran dayan wato Nazifi asnanic nayi nasara a wannan karon 😊
Masha Allah
Masha allh kingama faran tamun allh y saka miki da alkairi allh y kawumiki miji na, alkairi Dan isar annabi mhmd saura oga abdul please
Please sister Gabon nafisa Abdullahi
Gaskiya nayi farin cikin ganin sa wlh yayi wakokin da suka taba rayuwa ta sosai hakika shi din malami na ne a komai na rayuwa ta ina matukar kwaunarsa tsakani na da Allah ina masa fatan Allah yasa ya gama da duniya lfy
Macha allah kaja gaski ya🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪yayi jari mena
Masha Allah duk inda mai addini yake wlh baya buya 🙏🥰😊
My best Man
Ban taba qaunar wani Dan film ko mawaqi kamar Mahmud nagudu
Allah sarki
Masha Allah 🙏 Very much Interested
My best singer Mahmud nagudu
Wayyoh, Mai wakar tafiya mabudin ilmi,ajinabi, come back please