Allah sarki Mahmud, ga tarbiyya, ga ilimi ga nutsuwa. Gaba daya interview din murmushi nake, ina tuno da. Wakokinsa babu iskanci, babu batsa, babu zage zage, babu hayaniya. Ko yau kasa wakokinsa, sai ka karu. Allah sarki Mahmud Nagudu.
Nazari har natsuwa zan kara yayin nemo matar arena mai hankali mai tarbiya mai renon yayana niko nayi sa.a nasamo mai sharen ku kana. Shine baitin da nafiso😘
Salam Mahmoud Gaskia ni hakan dakayi ya birgueni saboda haka yakamata daman kabar abu tin ana mararinka Gaskia Kayi tinani saboda dama waka ba'abubace mai kyau gara dakabari tin kafin rai yayi halinsa ! Sannan inaimaka fatan Allah yasa kabarta har abada,sannan aci gaba da istigifari Allah yasa mudace 🙏 I wish you all the best Mahmoud 🥰🇱🇾🇳🇪
Mahmud kai din nan duniya ne, kuma a kullum idan zanyi kwatancen ka nakan cewa abokina (WANDA YA GAMA DA WAKA LAFIYA), domin duk wanda ya bari waka ta fara watsar da shi, to ta gama da shi ba shine ya gama da ita ba. Allah Ya kara min sutura kaima Ya kara maka.
Kira Ga dukkan magoya bayan kwallan kafa da su subscribing wannan channel din da samun gamsassun labarai na cinikayyar yanwasa, tarihin kungiyoyi da yanwasa, Sharhin wasanni da dai sauransu. Mungode. 🙏🏾
Dan BBC Inna so kutam biya mu Mahmud nagudu akwuwa Waka da naki Nima Shani Kama haka Allah Allah ya Allah Allah sarkinnna Allah sarkin kwuhuta maihada soyeyay gari kana akahaufini cikita natasowa ciki nakiy harkukina banasoyewa naji gari bauci ziyari, ziyarin danjina mutanan bauci akukirki pls name of this Waka pls
Allah sarki Mahmud, ga tarbiyya, ga ilimi ga nutsuwa. Gaba daya interview din murmushi nake, ina tuno da. Wakokinsa babu iskanci, babu batsa, babu zage zage, babu hayaniya. Ko yau kasa wakokinsa, sai ka karu. Allah sarki Mahmud Nagudu.
Dis guy na senior man, Waka ba hayaniya ba harigido fadin abubuwa a nutse cikin ilimi cikin kwanciyar hankali Allah ya qara daukaka my best artist
Senior man munyi kewarka sosai, Mai tattasan lafazi mai lubiya 🥰🥰🥰
Masha Allah,Ina sonka da wakokin ka duka Allah ya Kara basira amen
Allah sarki Mahmud nagudu you’re the best singer in Hausa world 🌎 love ❤️ you from Sudan 🇸🇩 💙🇳🇬
Best singer ever , 😹 inama zaka dawo 🤲
Senior man respect your talent. Munyi missing dinka
حقيقة انت فنان كبير ماشاءالله ابداع منك ايامك كلها سعاده انت فنان رائعة جدا
You have been my crushed since my childhood till date🥺
Wishing you all the best more Khair and Baraka in your life
best ever🥰🥰 haryanxu baayi mawakin da yakai ka ba mahmud
Banda sankai fa keko
@@farukahmad5737 gasky tafada mana
لك مني اترتحيا وتقدير ي محمود نجودو
❤🎉 دمتي بخير وصحة وعافية
كلام من دررة
tadalilin Mahmud nafara waka Allah sarki yaushe zakadawo
Ikon Allah lkcn muna kwailaye yay tashe ashe yana dumia
Allah sarki rayuwa
Jiya ba yauba
Munyi missing dinka sosai
Muna kewarka
Kai Allah sarki 😁😁😭 Allah yakara maka basira muhamud Nagudu munyi Rashin mawaki ba komai Allah yakaro shekaru masu Albarka 🤲🤲👏♥️♥️
Allah Sarki Rayuwa’ Inamaka Fatan Alkhairi Mahmud🙏
Nazari har natsuwa zan kara yayin nemo matar arena mai hankali mai tarbiya mai renon yayana niko nayi sa.a nasamo mai sharen ku kana. Shine baitin da nafiso😘
Allah sarki babban yaya MHD #ftan alkairy uban giji Allah dai yqara sawa rayuwa albarka aminee ya Allah
Macha Allah yayi kyeu mahamod
Allahu Akbar nayikewar babban mawakina Dan Allah Ina zansamu number shi
Kaga me sosanadi
Inayinka ❤️ wlh gwanina
Ina ma ace zaka dowo Waka Allah sarki Rayuwa 👏👏😁🥰
Mahmoud Nagudu kenan, my best singer ever, ka gama da waka wlh
Salam Mahmoud Gaskia ni hakan dakayi ya birgueni saboda haka yakamata daman kabar abu tin ana mararinka Gaskia Kayi tinani saboda dama waka ba'abubace mai kyau gara dakabari tin kafin rai yayi halinsa ! Sannan inaimaka fatan Allah yasa kabarta har abada,sannan aci gaba da istigifari Allah yasa mudace 🙏 I wish you all the best Mahmoud 🥰🇱🇾🇳🇪
Masha Allah my favorite Allah ya Kara rufa mana asiri amen
I so much miss mahmud dan Allah kadawo
Ay kuwa gashi nan ka sakamu a repeat kullum Se dai muna jin wakokin baya kenan 😭
Allah sarki Ahmad s nuhu Allah ya gafarta masa
Dan ALLAH kakuma yin waqa wallahi komai naka a nutse yake komai LOVE ❤ you much
Allahu Akhbar,, Allah sarki Duniya,
Inay maka fatan Alkayri, Allah yasa mudace
Allah ya Qara dau kaka
My best Singer Longest life talented
Mahmud Allah yakarawa rayuwa albarkha
I wish you the best muhamud inayinka sosai wlh
Slm bbc Fatan alkairi
Dan Allah a gayyato mana yar jaridar gidan Alhj dikko na series din #YanZamani
Allahu Akbar
Ina gwaninwani
Ganawa
ALLAH UBANGIJI YAKARA LFY TSUTURA YACIGADA KULLA DA AL AMURANKA
Allah ya Kara kusanci💙
Allah Sarki rayuwa
Best of the best singer in kanywood
This is my best actress
Inamuñ soñ wakar yaushe gamo kauna ido dà ido basu gañaba
Wallahi Ka Iya Waka
Allah ya karama basira mahmud
Mahmoud 🥰🥰🥰
masha allah mahmud
Very talented 👏
crush musician 😍
❤❤❤❤
❤❤❤❤❤
Ya camata ka bude youtube channel kana sa mana your old music
Niger 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪 Macha Allah
Dan Allah Adamu Hassan nagudu next please
MashaAllah 🥰 🥰
Very nice 👍
MLM akwai fasaha a wurin bawan Allah nan 😊
Gaskiya saida na kalli zancennan da akayi da mahmud nagudu nagano inason wakonkinsa sosae domin mafi yawancin wakokinsa duk suna akaina, saidai amma daga cikin wakokin wace nafi so itace ; "ba abinda banganiba" da kuma "ya khairan nasi zababbe" wato waqar da yayiwa fiyayyen halitta kenan.
Naji dadin wannan sosae, amma nayi matuqar raahinsa a harkar waka, muna masa fatan alkhairi🙏🏼
My 🌟
Mahmud Muna missx ka
Legendr
yakamata Mahmud kafara fitowa a jarumi ko mai yasa baka shaawar fitowa a jarumin
MASHA ALLAH
We miss you so much
Inasan wakokinka mahmud nagudu
Mahmud kai din nan duniya ne, kuma a kullum idan zanyi kwatancen ka nakan cewa abokina (WANDA YA GAMA DA WAKA LAFIYA), domin duk wanda ya bari waka ta fara watsar da shi, to ta gama da shi ba shine ya gama da ita ba.
Allah Ya kara min sutura kaima Ya kara maka.
Aslm.Ina yiwa Mawakina ftn alkairi,So sanadi my best Lyrics.
Inason wakar ka mahamud musaman a gaji
Ban taba son wani mawaki kamar mahmud nagudu ba, kuma daga kansa na kare.
Nima wlh 🥺 kuma Insha Allah sai naje mun gaisa ☹️
Nagudu 😘
Mashallah
masha Allah
❤❤❤
Mai ajnabii
Da kyau
Jazakallah
To ai shiyasa bai iya ba
🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤😊😊😊
Gsky you are missed
Masha Allah
Muhmud kana birgeni da bakayin Batsa a wakokin ka.
Kana burgeni kana da nutsuwa
❤❤❤❤❤
Gida
👍👍
Babu kamar ajnabiii
Kira Ga dukkan magoya bayan kwallan kafa da su subscribing wannan channel din da samun gamsassun labarai na cinikayyar yanwasa, tarihin kungiyoyi da yanwasa, Sharhin wasanni da dai sauransu. Mungode. 🙏🏾
Uwa uwace ba kowa ke amsa sunan ba nafison wannan baiti
Uwa ce
Inason wakarshi ta aisha tahoyaki Mata
Mawakin da nafi so har yanzu
Megida
😍
🎵👯🕺
Saura jamila nagudu in ba wani ta kashe muku ba 😏
Me yayi zafi 😂
Sarkin mawakar hausa
Dan BBC Inna so kutam biya mu Mahmud nagudu akwuwa Waka da naki Nima Shani Kama haka
Allah Allah ya Allah Allah sarkinnna Allah sarkin kwuhuta maihada soyeyay gari kana akahaufini cikita natasowa ciki nakiy harkukina banasoyewa naji gari bauci ziyari, ziyarin danjina mutanan bauci akukirki pls name of this Waka pls
Tafiya mabudin ilimi sunan wakar
علم الدين موسي
Ancelotti ya ce Luka Modric zai kare kwallon kafar sa a Real Madrid Inda zai Sabunta Kwantaragin shi
ruclips.net/video/zI3JKvsZLDQ/видео.html
masha Allah alhamdulillah mahmud
Masha Allah
Mashallah
Masha allah