Mahangar Zamani tare da Adam A Zango kan rayuwarsa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024
  • A shirin Mahangar Zamani na yau, Shahararren Jarumi a Kannywood, Adam A Zango ya bayyana yadda rabuwa da matarsa da sauran matsalolin rayuwa da ya fuskanta suka sa ya kamu da cutar tsananin damuwa ta “depression”.
    A hirar, Zango ya gaya mana irin macen da yake so ya aura yanzu da kuma abin da ya sa a gaba.

Комментарии • 369