Комментарии •

  • @SalmaUmar-y5v
    @SalmaUmar-y5v 20 дней назад

    Wannan gaskiyane Hadiza Gabon Allah ya kamiki miji nagari

  • @abdussalamhalima4873
    @abdussalamhalima4873 Месяц назад +5

    don Allah karki bashi amsa ki rabu dashi hasadane

  • @SulaimanSms-md3qx
    @SulaimanSms-md3qx Месяц назад +1

    Abin da zaharaddini gaskiya ita kuma gabon nasiha tayi itama akan dede take Allah kashiryemu gaba daya

  • @abdulrahmanshehugwadabe7464
    @abdulrahmanshehugwadabe7464 Месяц назад +1

    Ubangiji allah yakasheku a film allah yatasheku afilm

  • @user-sn6zf6dg8c
    @user-sn6zf6dg8c Месяц назад +4

    Gaskiya zharaden dama Akau wata Akasa

  • @mariama7666
    @mariama7666 Месяц назад +24

    Gaskiya zaharadeen baka saurari bayanin Gabon ba da kyau.itafa ba tace Haka ba.sai dai in daman kana neman dama na ka zageta.

    • @iliyasumadam683
      @iliyasumadam683 Месяц назад +2

      Kedaici baki fahimce ta ba amman wllh zaharaddin gaskiya ya faɗa wllh abinda suka faɗa ita da raiya sun bani mamaki wai baza su iya auren ɗan Film ba

    • @mohammedadamumohammed-ch9in
      @mohammedadamumohammed-ch9in Месяц назад +1

      To zaharaddin maganarka akwai kanshi gaskiya ammafa kazake dayswa😂

  • @Neutral934
    @Neutral934 Месяц назад +4

    Wanda bai san rigimar Amina Amal da Hadiza gabon ba ba zai san abinda Zaharaddini sani ke faɗa ba Allah yasa mu dace

    • @memesglamour780
      @memesglamour780 Месяц назад

      Gaskiya

    • @mahirubilquran
      @mahirubilquran Месяц назад

      Dan Allah! bar wannan xancen kada kataso da mummunan musibar da tariga ta wuce

    • @Neutral934
      @Neutral934 Месяц назад

      @@mahirubilquran A ina ta wuce bayan ga bidiyoyi nan a RUclips ? Kar ka mai damu ƙananan yara malam nan fa media ce ba ɗaki ne daga cikin ɗakunan gidan ka ba

  • @tahiryyibrahimmn1150
    @tahiryyibrahimmn1150 Месяц назад +2

    Gaskiya zahradden babu komai acikin maganarka sai kiyeyya da hassada da sharri amma Allah yasakawa hadiza

  • @KhadijaMuhammad-xn3xz
    @KhadijaMuhammad-xn3xz Месяц назад +3

    Kai Allah kyauta amma dai dama kanada haushinttane aranka Dan amaganan datayi Banga abunzagi ba to nikamma aganina Kainema yanzu kanuna rashin tarbiyan

  • @saniali7317
    @saniali7317 Месяц назад +2

    Wayyo hadiza Gabon my heart, Kitayin hankouri, wasu mutane bassason gaskia

  • @nadiaalmoustapha8397
    @nadiaalmoustapha8397 Месяц назад +12

    Gaskia fim ya ma hadiza Gabon komai amma fa Gaskia ta fada ah toh.

    • @iliyasumadam683
      @iliyasumadam683 Месяц назад

      Wllh gaskiya kafaɗa ina bayaka 💯+💯 basa kyautawa ko kaɗan nayi burin zama ɗan Film Allah baiyiba ko ince babu abincina aciki ko kuma lokaci ne baiyiba amman wllh koyanzu ƴata ko ɗana sukace sunada sha'awar yin Film in Sha Allah zankaisu suyi zan khaima Ali Nuhu ko Adamu jikokin su indai muna raye kuma sunnuna suna so to angama

  • @NaziruawwalUsman
    @NaziruawwalUsman Месяц назад +2

    Gaskiyane wllh oga zaharadden

  • @MrsNas
    @MrsNas Месяц назад +16

    Mudai gabon tafadi gaskia kuma mun dauka

  • @NeenaNana-gh6lr
    @NeenaNana-gh6lr Месяц назад +1

    Wlh gaskiyar Zaharadeen wlh

  • @samailaumar9843
    @samailaumar9843 Месяц назад +6

    Kajifa wani kuma, kawai Dan ta fadi Gsky tace kada kishigo ita ai tasan meyasa

  • @laifihanjine1428
    @laifihanjine1428 Месяц назад +14

    Zaharaden dama wawa ne mgn kamar mai cin ƙashi

    • @user-nd9ih3yl9w
      @user-nd9ih3yl9w Месяц назад

      Gaskiya baye da wayyo , dama ya na ji hawchi ta ne

    • @user-sm8nz4zh1m
      @user-sm8nz4zh1m Месяц назад

      To😮 wannan mutina lafiyashi kuwa dama kanajin haushinta koh 😮😮😅

  • @HajiyaMaryam-qe4rm
    @HajiyaMaryam-qe4rm Месяц назад +2

    Wallahi dama yanajin haushin ta Kuma uwata ta fada gaskiya

  • @MahadouSalif
    @MahadouSalif Месяц назад +1

    ❤❤❤❤❤❤inchallah hou kamargobene mouyi aure da hadiza aliy gabon nine mahamadou Salifou ibirahima nizani aure ta hadiza R baba aliy gabon matar mahamadou sale ce nikesonta nachiryadazama da hadiza R baba garamdakam yariyar hadiza nizani chafemiki hawayanki ki a je hankaliki konce nizani aureki

  • @adamuahmadu9806
    @adamuahmadu9806 Месяц назад +2

    Ai excellency an zageshi an gama Hadiza kiyi haguri

  • @haliruisah5926
    @haliruisah5926 Месяц назад

    He told her the truth wallahi ai wannan rainin wayone

  • @user-sk1yg4ou3p
    @user-sk1yg4ou3p Месяц назад +2

    Gaskiya ta cika iyayi

  • @SharifsagirudanlarabawaAAbduls
    @SharifsagirudanlarabawaAAbduls Месяц назад +9

    Allah yasakawa hadiza gabon da alhairi shi wanna wawane shashasha ita bazagi tayiba bakama suna tayiba shikuwa dayake mai mummunan zato ne kuma dama dama yasan shi mutumin banza ne bayason adaina fasiqanci daba fasiqi bane sai yace hakane amma idan miji yazo miki kiyi aure kai wallahi sani fasiqine kai bamai son cigaban addiniba maison cigaban al,adane

  • @abdulsamadbamalli4302
    @abdulsamadbamalli4302 Месяц назад +1

    Zaharaddin sani gaskiya bakasan maganan da kakeyi, hadiza ta fada maku gaskiya duk kun haukace. Allah ya saka miki da alkhairi anty hadiza

  • @user-er8zx8ts5m
    @user-er8zx8ts5m Месяц назад +2

    Wallahi duk abinda yafada gaskiya ne ❤❤❤❤

  • @MdKampala
    @MdKampala Месяц назад +3

    Wlh zaharaddin kai mahassadine kanawa hadiza hassada

  • @fatimausman616
    @fatimausman616 Месяц назад +4

    Gaskiya wannan dai da biyu dama jiranta kakeyi gashi kasamu dama, ta haifi Yara goma sai kace wata a kuya, gaskiya baka kyauta mataba hadiza tanada kirki wlh

  • @omaryons1959
    @omaryons1959 Месяц назад +3

    Ku jahilai zarandeen sani ya fadi gaskiya amma dayake bakwa tsoron Allah shine zaku rika zagin shi

    • @zynarbmustapher6588
      @zynarbmustapher6588 Месяц назад

      Gaskia ta fada kuma saboda ta shiga bashi yake nufin abin yanada kyau ba Kuma shi ta Kare masa ne saboda sharrin film yafi alkhairin sa yawa. Kuma shi mutumin banza NE da har yake cewa zai Kai yarsa Kuma kowa ya sani aure ilimi yafi wannan film din da lalata da da kuke so.

  • @FadimatuYakubu-up3nn
    @FadimatuYakubu-up3nn Месяц назад

    zaradden gaskiya kafada Idan mace takama kanta baabunda zai canja Masa rawuya

  • @morganam3210
    @morganam3210 Месяц назад +5

    Masha Allah Allah yasa mudace

  • @user-zf1hu4hy8x
    @user-zf1hu4hy8x Месяц назад

    Gaskiya zaharaddime bakada gaskiya hadiza tafika gaskiya

  • @nurabala893
    @nurabala893 Месяц назад

    This guy said the true story and I believe him

  • @OusmaneAliMaikouka
    @OusmaneAliMaikouka Месяц назад

    Maganar Allah gabon batada laifi anma shima zaharadeen ko fahimce shi gaskiya

  • @enthusiant2638
    @enthusiant2638 Месяц назад +3

    Ka daina yi mata hassada ,abinda ta fada gaskiya ,ko me zaka yi
    Shawara ta gari ta bayar in ka yarda da kanka ba ka da wani,abun damuwa
    Allah ya saka miki Gabin
    Ya baki miji Nagari

  • @user-jg9ul2zl3d
    @user-jg9ul2zl3d Месяц назад

    Gabon tayi gaskiya, dama can zaharaddeen akwai wata a kasa

  • @habbakarauwal8690
    @habbakarauwal8690 Месяц назад

    Ehaka takenufi said me Allah yaqara karemana khdiza Allah yasa mudace yasa mucika daimani

  • @HamzaAbdou-gp7li
    @HamzaAbdou-gp7li Месяц назад

    A gaskiya ni banga laifin abunda hadiza domin tan bayarta ankayi mi ce ce shawarata game da harkan film tace wa'anda suke ciki tana musu fatan alkairi wa'anda busu shigo ba tace shawarata agare su karshi shigo zaharadini bai kamata kashito kana nuna facin ranka busa abunda ya Shahi jama'a allah shi kyauta Hadiza Gabon allah shi tsar ki amin

  • @aishahassan3568
    @aishahassan3568 Месяц назад +6

    ALLAH sarki gabon, ALLAH yabaki hakurin juriya,kundai ga disadvantage din yanxu.

    • @safiyaabdulrahman6167
      @safiyaabdulrahman6167 Месяц назад

      Ba wanin nan...
      A kashin maganan shi...
      Na yarda da 70%...
      Why will U feed on a business and speak bad about it...
      Haba mana

    • @fodioyahaya7506
      @fodioyahaya7506 Месяц назад

      ​@@safiyaabdulrahman6167ji wani shikuma,
      Kaicho

  • @user-fw5ew5rl3x
    @user-fw5ew5rl3x Месяц назад

    Assalamu alaykum waraha matullahi ta'ala wabarakatu" Dan ALLAH dan darajar ANNABI, kuyi hakuri kubar wannan maganar tsakani da ALLAH Zahraddeen Sani super star ne, kuma abunda ya fada yayi gaskia, haka abunda Hadiza Gabon ta fada super star ce kuma itama tayi gsky, kawai dai rashin fahimta ne, amma kowa yayi hakuri dan darajar annabi.

  • @nanafidausimohammad8940
    @nanafidausimohammad8940 Месяц назад +6

    Allah sarki zarahadden karkadamu zataganyaceka kishi phone stone

  • @RukayyaAliLawan
    @RukayyaAliLawan Месяц назад

    Allah dai yashiryar damu Baki daya

  • @abdulsamadbamalli4302
    @abdulsamadbamalli4302 Месяц назад +1

    She knows the mistake she did and don't want other to do the same shiyasa ta fadi gaskiya Amma ba Allah a ranku. Mun gode anty hadiza Allah ya yafe miki zunubanki. Darajanki ya karu a idan duniya❤️

    • @aliyusani9199
      @aliyusani9199 Месяц назад

      but the way she's deliberating about the issue is highly distanced.

  • @user-ny6zr7eg8m
    @user-ny6zr7eg8m Месяц назад

    Gaskiya ne ta fada suya Allah ya mudace Amin

  • @BintaMuhammad-mv6it
    @BintaMuhammad-mv6it Месяц назад

    Kumafa gaskiya ta fada , Dan ba'asan gaskiya

  • @user-ji7dh7di2s
    @user-ji7dh7di2s Месяц назад +1

    Zaharaddeen harda harda jikoki😂😂😂

  • @Dayyab1
    @Dayyab1 Месяц назад +2

    Wallah innini hadiza gabon 🇬🇦 sainaye shari’a dashe kotuni zata rabamu wlh

  • @isahdansaurayi
    @isahdansaurayi Месяц назад +1

    Zaharaddini fa yafara Tafsiri ikon Allah the king of Tauhid 😂😂😂😂😂

  • @user-dq7mp8sv2t
    @user-dq7mp8sv2t Месяц назад

    Slm jarme na ina fata alchi ri👍👍👍🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

  • @mariekoini5065
    @mariekoini5065 Месяц назад +1

    Gaskiyar shi

  • @MdKampala
    @MdKampala Месяц назад

    Kuma insha allah hadiza tafika daraja ko alahira insha allah

  • @abdoulrachidchaibou8191
    @abdoulrachidchaibou8191 Месяц назад

    Hassada Malam😀 Allah i shiryé ka

  • @aishatshiitu8524
    @aishatshiitu8524 Месяц назад

    Wlh Aisha tsamiya ba mituniya banza ceba kai dai ne mutunen banza don duk chikin yan film babu mai shiga mutunci irin tsamiya wawa kawai kai dai abbaka san abunda kakaiba

  • @BilkisuAhmadAbdullahi
    @BilkisuAhmadAbdullahi Месяц назад +6

    Ni kuma rigar da rayya tasa batai mata kyau ba😢kai zaraddee gaskiya ba ka kyautaba kuma ku gurin hukamq akaje baka da gaskiya
    Itafa batace yan iska ba kaine kace hk

  • @safiyanusaniusman1342
    @safiyanusaniusman1342 Месяц назад +17

    Kodan bata kirashi sunyi hira ba dai

    • @zainababdullahi3566
      @zainababdullahi3566 Месяц назад +1

      Da alama... Amma ai daya kara hakuri 😂😂😂

    • @nabilajamilu3410
      @nabilajamilu3410 Месяц назад

      Shine kawai

    • @user-nd9ih3yl9w
      @user-nd9ih3yl9w Месяц назад

      Katia baban tu tunani nan wurin, y’a na ji hauchin ne don bâta Kira chi ba kamar sawuran jarumaye

    • @shafaatuhalilu3083
      @shafaatuhalilu3083 Месяц назад +1

      @@user-nd9ih3yl9w shi jarumi ne ko jemage 😆 haka jarumai suke be be kyauta ba wlh

    • @user-nd9ih3yl9w
      @user-nd9ih3yl9w Месяц назад

      @@shafaatuhalilu3083 gaskiya ne na yarda jamaje ne domin baye ma saurari abin da ta fada ba

  • @babagambo7051
    @babagambo7051 Месяц назад

    Gabon Allah yasakamiki da alhairi

  • @SouleyMane-gv1zn
    @SouleyMane-gv1zn Месяц назад +2

    SALAM
    Allah yasa mudace

  • @hadizaadamusaidu6313
    @hadizaadamusaidu6313 Месяц назад

    Ikon Allah me yayi zafi haka Dan ta fadi gaskia shikenan sai ka zage ta yar iska har da aibata ikon Allah har gori
    Hadiza Gabon kar ki yadda wlh ki kaishi kotu kawai

  • @FatimaMohammed-vb3gv
    @FatimaMohammed-vb3gv Месяц назад +11

    I know Gabon won't say a word to him I swear 😅

    • @hausaversion2023
      @hausaversion2023 Месяц назад +3

      Ita madai batace en iska bane amman ya mata qaari kuma ni innaji magana daga bakin zahradeen bana daukansa a matsayin magana irin ta masu hankali

    • @MalamaMalam-sp3ei
      @MalamaMalam-sp3ei Месяц назад +2

      That's maturity!!!

    • @aishabashirtofa6199
      @aishabashirtofa6199 Месяц назад +3

      Amma ai gaskiya ya fada although itama tanada nada reason din na fadar haka

    • @FatimaMohammed-vb3gv
      @FatimaMohammed-vb3gv Месяц назад +1

      Gaskia neh.. kowa da halinsa dai.. Allah ya sa mudace

    • @bashirkshamaki8404
      @bashirkshamaki8404 Месяц назад +2

      Batada gsky kenan

  • @ummidaddy8362
    @ummidaddy8362 Месяц назад

    Maganar gabon Gaskiya ce Kuma kin burge ni da Kika iya fadar Gaskiya Allah ya kara Bamu ikon gane Gaskiya tayi magana ne sbd Ita uwa ce kuma kin cika uwa ta gari sbd kece Kikasan asalin darajar haihuwa Kuma Kika amsa sunan iyaye

  • @Ibrahimaat
    @Ibrahimaat Месяц назад

    What Hadiza Gabon said is true, Marriage is better than Film

  • @babagambo7051
    @babagambo7051 Месяц назад +3

    Sounds like this guy has a personal problem with Gabon

  • @adamadam3860
    @adamadam3860 Месяц назад

    Allah ya shiryeka zaradin sani ashe kai jahiline

  • @ahmadrufaisalihu6572
    @ahmadrufaisalihu6572 Месяц назад +1

    Jikinka Zai Gaya Maka, Zaka Fito Ka bada hakuri. Dakanka dakanka 😂😂😂😂😂😂

  • @hawwauhdaura24
    @hawwauhdaura24 Месяц назад

    Allah dai yakyauta yasa mudace

  • @SaddamonemanBalarabe
    @SaddamonemanBalarabe Месяц назад

    Hi said the truth

  • @zubaidahsalihu6211
    @zubaidahsalihu6211 Месяц назад

    Allah ya sa mu dace gaskiya kam ba bu sanaar da babu Bata gari

  • @halimaerena8778
    @halimaerena8778 Месяц назад

    Oooo Allah😮

  • @jamilaadamuy9975
    @jamilaadamuy9975 Месяц назад

    Toh ai Gabon kadai bace... Najamu mu ta bayar da wan nan shawarar

  • @aliyusani9199
    @aliyusani9199 Месяц назад

    wllh weither to accept it or not zahradden utterances are on right track.

  • @Sapiya-qs4im
    @Sapiya-qs4im Месяц назад

    ❤❤❤❤

  • @zainafshariff454
    @zainafshariff454 Месяц назад +3

    Aikuwa dee kam gaskiya ta fada kuma hk akeson mutum y zama zai fadi gaskiya ko akansa aibata ce yan film yan iska bane ta de fadi gaskiya ne

  • @abbajatosaleh16
    @abbajatosaleh16 Месяц назад

    Ikon Allah...

  • @user-yv7cy4qd4s
    @user-yv7cy4qd4s Месяц назад

    Gasikiya ne tafada wlh saï gabon

  • @FatimaUsmanUsman-jm1pw
    @FatimaUsmanUsman-jm1pw Месяц назад +4

    Mutane basuda amana wllh mutum kuyi hira da shi ya tura maka voice dinsa amma ka fitar dashi

    • @karenelouis6270
      @karenelouis6270 Месяц назад

      Gobe ay bazaya kara ba way gabon kayne ,hmm sata a film din zaka samou saka mako

    • @AbdoulrachidSalouhou-gd5gy
      @AbdoulrachidSalouhou-gd5gy Месяц назад

      Dan Allah Oumar mai sanyi ina labarin. Zeinab Idriss wai tana raya Douniyar nan baiwar Allah dan Allah Amsa min tamyar nan dan sayyadil wajudi s'a'w

  • @allahyasakaffaracefigry699
    @allahyasakaffaracefigry699 Месяц назад

    Barama meyakawo rami maganar hadiza gaskiyace karara

  • @zoubeiroumahamanaminata520
    @zoubeiroumahamanaminata520 Месяц назад

    Gaskia Zaharadeen djahili né😢

  • @raheemabdu1601
    @raheemabdu1601 Месяц назад

    Idan Hadiza bata taba hira da wanan mutumin ba toh wanan shine dalili yana da haushin bata taba hira dashi ba shine kawai sanan kuma yana musu hassada don Allah yayi musu arxiki har suna iya xuwa wata kasa shi kuwa daga Kaduna sa Kano shine kawai Allah ya rabamu da ciwon xuciya

  • @suwaibaabdullahi1181
    @suwaibaabdullahi1181 Месяц назад

    Allah sarki hadiza miyasa bakiyi Hira dashiba .shine fa yakejin haushi fa😂

  • @Zainabtvv
    @Zainabtvv Месяц назад

    Ai Kaine mutunin banza
    Wato kaji haushi
    Za a daina kawo muku mata

  • @user-cf9dv6qf9b
    @user-cf9dv6qf9b Месяц назад

    Yan film basuda kunya لاايمان لمن لاحياءله ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @MoulanaMallamBashir
    @MoulanaMallamBashir Месяц назад

    RABBI ANNEE MASSANIYA RRURRU WA ANTA ARHAMU RRAHEMIN

  • @zaharsani
    @zaharsani Месяц назад +2

    Maganar zaharaddeen pha gaskia ce!

  • @adamouamadou9049
    @adamouamadou9049 Месяц назад

    Aslm da fatan kuna cikin koshin lafiya to ubangiji yakara ma annabi rahama . To Malam Zaharadeen a wanan filin kowa yanada dama ya fadi albarkacin bakin sa ra'ayi ne Kuma Hadiza yaw itace keda tabbacin bada labari na masana'atan film domin ta rayu sossai a ciki badan ta Sami komi a film ba ne bazatayiwa al'umma adalci ba kowa ce sana'a tanada Riba Kuma tana da illa to mine layfin Hadiza domin tagaya ma al'umma illolin sana'ar film Kuma shawara ta bada dubara naga mai hawan kura . Marmakon kazo da zage zage da kakawo muna hujjijin alkhairin da kecikin film to da munyi ayki da hankullan mu sai mu tattance amma kashe idan mutum baida tacewa sai yadoki zafi yayita zage zage abanza . Niday Gargadi ga Hadiza dan Allah karki tankamasa nagaba yayi gaba Kuma Allah ya sakamaki da alkhairi da kokarin taimakawa sauran Yan matan da ke shawara film . Kin sawke hakkin da ke rataye dake

  • @ibrahimahmad11133
    @ibrahimahmad11133 Месяц назад

    Ubanka. Hadiza tafiku gaskiya. Wawabakaje makarantaba

  • @umarmadugu4611
    @umarmadugu4611 Месяц назад

    ❤❤❤❤❤❤😊

  • @fatimamohammedahmed3300
    @fatimamohammedahmed3300 Месяц назад +1

    Court is calling you zaraddin😅😅😅😅

  • @princeabdulgermany6683
    @princeabdulgermany6683 Месяц назад

    #JUSTICE FOR HADIZA GABON 🇬🇦 WALLAHI ☝🏻 YA CE ZARAFINTA ...BAFA ZAGE HADIZA TAYIBA ... TANADA INCE TAFADA .... RA"AYINTA... MEYE ABIN ZAGE .... HIGH COURT OF LAW JUSTICE ⚖

  • @NourouRabiou-wo4tm
    @NourouRabiou-wo4tm Месяц назад

    Macha allah

  • @karenelouis6270
    @karenelouis6270 Месяц назад

    Da Allah ki makachi a kotou sister nah ,sakare kaway

  • @mohammedyunusa6765
    @mohammedyunusa6765 Месяц назад

    Assalamualaikum zaharradini gasakiya hadiza aliyu tafada,kace bame aureta zain aureki hadiza aliyu

  • @HajiyaMaryam-qe4rm
    @HajiyaMaryam-qe4rm Месяц назад

    Ma shayi ne saisa

  • @mohammedahmedsani9717
    @mohammedahmedsani9717 Месяц назад

    Wawa

  • @SaffiyaUmar
    @SaffiyaUmar Месяц назад

    Kai haba Allah yasa kafahimta Amma ba haka takinufiba Allah yabata miji nagari kuma auri lokacene damutuwa da auri lokacene amma yakamata kayi magana da hankali gaskiya

  • @MuazuAlhasan
    @MuazuAlhasan Месяц назад

    Yayi z

  • @hajiaaisha7837
    @hajiaaisha7837 Месяц назад

    Hmmmm

  • @user-vt7gr3mc2k
    @user-vt7gr3mc2k Месяц назад

    Off cause 😊

  • @user-qe8ut9sy5g
    @user-qe8ut9sy5g Месяц назад

    Hadiza.❤❤

  • @amon334
    @amon334 Месяц назад

    احس كلام خديجه غابون صح صراحه

  • @abbanfatima9659
    @abbanfatima9659 Месяц назад

    Gabon ko Blue film take intaga damar Aure wlh sai tayi ko gobene wawa kawaii

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp Месяц назад

      Wallahi kuwa,matar natuba ai bata rasa miji
      Gasu maryam hiyana nan sai labari

  • @AliyuBabaYusuf
    @AliyuBabaYusuf Месяц назад

    Slm malam zarandeen abun da kayi bashi bane ya kamata kayi kowa yana iya kuskure

  • @fateemaadamu2827
    @fateemaadamu2827 Месяц назад

    But aunty hadiza said the truth, u r mad wlhi i never thought u r like that, wit your big month