Tarihin Alhaji Umaru Musa Yar'Adua: Shugaban Najeriya #13
HTML-код
- Опубликовано: 10 сен 2023
- Alhaji Umaru Musa Ƴar’adua shi ne shugaban ƙasar Najeriya na farar hula na farko da ya karɓi mulki daga hannun farar hula.
Ya yi gwamnan jihar Katsina tsawon shekaru takwas.
Sannan ya riƙe shugabancin Najeriya tsawon shekaru uku.
Ya yi tsantseni da dukiyar al’umma, ya yafewa ƴan ta’addar Niger Delta koma ya ɗauki matakan mayar da Najeriya ɗaya daga cikin ƙasashe 20 da suka fi arziki a duniya.
Sai dai ya sha fama da rashin lafiya wacce ta tilasta masa tafiya jinya ƙasashen waje.
Bayan shekara uku ya na mulkin Najeriya ya rasu a fadar Aso Rock sanadiyyar cutar da ta addabe shi.
Amma har yanzu ana yabonsa kan matakan da ya fara ɗauka na tafiyar da mulkinsa. Развлечения
Allah ya jikansa da rahama in tamu ta zo Allah ya sa mu cika da imani
President Nigeria ever produce...May Allah be pleased with him an grant him Aljannatul Firdaus 😥😭
Masha allah
Allah Ya jikan Umaru Musa Yaradua.
Allah ya jikan Umar Musa Yar Adua
Allah Ya Saka Maka Da Alkhairi 🤲 Dr. Maude Rabi'u Gwadabe
Dan Allah Tarihi Sir. Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto Nake So 🙏
Allah ya jiƙan Shehu Musa Yar'adua da Umaru Musa Yar'adua.
Allah ya jikan shi ya kyawtata makomarmu shi wallahi ina ƙaunar sa sosai ❤
Allah ya masa rahama
Allah yajikan Bawan Allah
Allah jikan shi da rahama. Muna jiran na Mallam Aminu Kano
AA Allaahu Akbar ya Allaah kajiqan sa Amin
Ameen
Ina san Tarihin Rayuwar Hamza al Mustafa
رحمة الله عليه رحمة واسعة.
اللهم آمين يا ذا الجلال والإكرام
Allah yajikan shi yasa kwanciya hutuce
Good news for Nigeria youth
Allah ya gafartamasa, Amin ya Allah.
Allah. Yajikan umarumuasa
Ameen ya Allah
Masha Allah
Allah ya gafartamasa Allah yasa ya huta 🤲🤲
Allah yasa yahuta
Allahu akbar
Allah y jiqan yar aduwa
Ameen ya Allah
. Allahu Akbar
Tarihin HAMZA ALMUSTAPHA
Allah ya sa aljannah makomar Muslims
Allah ya yafe masa zunubar sa shugaba na gari😭
Ameen
ALLAH yayi maka RAHAMA bafulatani mai albarka
Allah jiqan mazan jiya
Barka muna godiya
Inason tarihinka mai gabatarwa ( Maude Rabiu gwadabe)
Allah ya jikan shi da Rahama ❤
tarihin shema tsonhon gomanan katsina
Allah yajikansa da Rahmah
Ameen
Allahu Akbar Allah yagafartamasa
Ma shaa allah allah ubangiki yajiqansa ya masa rahmah yasa ya huta
Allah kajikansa da Rahama Kayafemasa kurakuransa Alfarmar Manzon Allah S A W
Amin
BA RABO DA KWANI BA SAMUN KAMAR SA SHINE FAMA!!!!
Allah yayi Masa Rahma Amin
Ameen ya Allah
اللهم اجعل قبره روضة من رياض الجنة!
tarihin sadan usaini Dan ALLAH
@@aminiyatrust703 nagode
tarihin tw
Allah yajikanka yajikan bayanka ba irin buhari
Ameen ya Allah
Allah kajikan shugaba Umar musa Dan hayyul qayyum
Ameen ya Allah
Allah ya karo hikima da basira amin
Muna son tarihin Mohammad ribadu
Dan Allah tarihin T Y Danjuma
Malam rabiu gwadabe 🤝🤝🤝
Mamman shuwa da mamamn batsa
Ina son kuka mini tarihin Inuwa Dutse da Malam Sa'adu Zungur da kuma Audu Bako Gwamnan Jihar Kano Ta farko. Nagode🎉🎉🎉
Allah yasa M. Maude
Dan Allah tarihin Sarkin Musulmi na 18 Ibrahim Dasuki
Allah yajikan musulmi
Ameen
Dan allah me yasa kukayi tsallake !?
Salam gaisheku da aiki to ni ina so a bani tarishin Malan Maude gwadabe
Yaushe Zaku Dora mana nagaba na kure ku 😂 natsaya na kalla tundaga Tafawa balewa har zuwa yar adua
❤️❤️
To Aïba baiya na Muna banyan aiyukan da Shinfidama nigéria a Mulkin sa?...
Ba rabo da gwani ba...... Allah ya gafarta mass. 😂
Ameen ya Allah
Don allah abani tarihin malan aminu kano
Ga shi nan : ruclips.net/video/AhsV76d9kco/видео.htmlsi=A3pNo_YLzM518Q5n
Dan Allah me labarin tashar? A rana irin ta yau
Na gode
Wace cutace tadameshi
Pericarditis: kumburin fatar da ta lulluɓe zuciya.
Ina son a bayar da tarhin Alhaji Aliyu Turakin Zazzau. Ya rasu April 1974
Yayan shi 9 ne
Allahu akbar
Masha Allah
Muna da bukatar tarihin usama bin Ladan