Alhaji Aminu Dantata: Babu abin da ke min dadi a rayuwa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 ноя 2023
  • Hamshakin attajiri, Alhaji Aminu Dantata ya bayyana ya bayyana irin gwagwarmayar rayuwa da ya sha tun yana saurayi.
    A hirarsa ta musamman da Aminiya, Aminu Dantata ya ce babu jihar da ba shi da tarin dukiya a fadin Najeriya, kuma bai san iya yawan filayens ba, amma duk da haka, a halin yanzu babu abin da ke masa dadi a rayuwa.
  • РазвлеченияРазвлечения

Комментарии • 9

  • @NajibMusayahaya
    @NajibMusayahaya 7 месяцев назад

    Dan Allah kusanyani addu'a nima nafi Alhaji Aminu dantata wlh mutum ne mai nagarta da dattako Allah yasa ya jika da imani da kuma kalmarshahada mukuma da mike matasa Allah yasa albarka a rayuwarmu amen ya hayyu ya qayyum 🤲💯

  • @maryamsani3160
    @maryamsani3160 7 месяцев назад

    Masha Allah,kyakkyawan tsufa,muma Allah Ya Sa mu yi kyakkyawan tsufa bisa bin tafarkin Sunnar Annabin Rahama.

  • @MusaWakala
    @MusaWakala 6 месяцев назад

    Allah Qara lfiy

  • @MuhammadYahaya-zp1tq
    @MuhammadYahaya-zp1tq 7 месяцев назад

    Allah yakara lafiya, Allah yasa arzikinka ya amfani musulmi, da kasata najeriya.

  • @user-sn7bm8ym8d
    @user-sn7bm8ym8d 7 месяцев назад

    Agaskiya kuna kokari sosai wajen kawo muna tarihin magabata ina rokon Allah ya taimakeku sanna ina son kukawo muna tarihin Mallam Aminu Kano
    Nagode

  • @user-pi8ki3tr6j
    @user-pi8ki3tr6j 6 месяцев назад

    Please Tarihin Sarkin Kano Ado Bayero

  • @TahirSurajo-uh3wq
    @TahirSurajo-uh3wq 7 месяцев назад

    Pls we need major Hamza Almustapha interview.

  • @nuramurtala7759
    @nuramurtala7759 7 месяцев назад

    ماشاء الله

  • @ABUBAKARAHMED-hf6fl
    @ABUBAKARAHMED-hf6fl 7 месяцев назад +1

    shegiya duniya