Tarihin Alhaji Shehu Shagari: Shugaban Najeriya #6:

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 30 июл 2023
  • Alhaji Shehu Usman Aliyu Shagari shi ne zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Najeriya na farko.
    A kan sa aka fara shugaba mai cikakken iko na farar hula sai dai ya na fara wa’adin mulkinsa na biyu sojoji suka yi masa juyin mulki.
    A tsawon shekaru huɗu da wata ukun da ya yi ya na shugabancin Najeriya ya sha fama da adawar siyasa daga sauran jam’iyyu.
    Kuma Najeriya na cikin matsin tattalin arziki sakamakon karyewar farashin man fetur a kasuwar duniya.
    Duk da haka jami’in gwamnatinsa sun yi facaka da almubazzaranci da dukiyar al’umma.
    Sai dai shi ana yi masa kallon mutumin kirki amma wanda ya kasa hukunta waɗanda yake tare da su.

Комментарии • 44

  • @MUHAMMADTUKURSHEHU
    @MUHAMMADTUKURSHEHU Месяц назад +1

    Allah ya jiqan Alhaji Shehu Aliyu Shagari (Turakin Sakwkwato)
    Allah shiyi mishi rahama 🤲

  • @dogaraikano8991
    @dogaraikano8991 9 месяцев назад +6

    Allah ya jikan Alhaji Shehu Aliyu Shagari da Malam Magaji Danbatta O. F. R da ga fara Amin

  • @aishatutalatugarba6582
    @aishatutalatugarba6582 9 месяцев назад +1

    Babban mutum Alhaji shehu shagari, Allahu ya gafartamasa Amin ya Allah.

  • @user-rm4nd3il4p
    @user-rm4nd3il4p 10 месяцев назад +2

    Muna godiya sosai Allah ya kara basira

  • @adamuhamza2395
    @adamuhamza2395 11 месяцев назад +1

    Yaushe za bamu lamarin shugaban masu tawaye na biafra na farko ujuku

  • @user-pt4wr9lz8m
    @user-pt4wr9lz8m 6 месяцев назад +1

    Allah y jikansa da rahama
    sannan GA shawara ta mi zai Hana Ku rika kawa mana tarihin garuruwan Nigeria domin mu kara sanin asalin mu tare da magaba tan mu
    mungode

  • @AmirSabonriga
    @AmirSabonriga 10 месяцев назад +1

    Allah Ya Jikan Mazan Jiya

  • @aminumukhtar
    @aminumukhtar 5 месяцев назад +1

    Mazan jiya

  • @user-gi3fz3rm9n
    @user-gi3fz3rm9n 2 месяца назад

    Amen

  • @user-lp6go5yi7f
    @user-lp6go5yi7f 11 месяцев назад +2

    Tarihin mamman shu a na maiduguri

  • @aminudanmusa2265
    @aminudanmusa2265 8 месяцев назад +1

    Thanks

  • @abdullahiibrahimalhassan4460
    @abdullahiibrahimalhassan4460 10 месяцев назад +3

    Ban taɓa jin cikakken tarihin Shehu Shagari ba se yau.
    Naji daɗi sosai kuma ina matukar Godiya.

  • @zaiyyanusaidu9364
    @zaiyyanusaidu9364 3 месяца назад

    Allah yaji qan shagari darahama

  • @user-vy8vo4cm2z
    @user-vy8vo4cm2z 9 месяцев назад +2

    Allah yaji kan shi da rahama

  • @zaiyyanusaidu9364
    @zaiyyanusaidu9364 3 месяца назад

    Allah sarki rayuwa a ranar juma a a sibiti allah yayi mai rasuwa bazan taba mantawa ba a abuja a asibiti

  • @HarunaSalihu-zp9or
    @HarunaSalihu-zp9or 3 месяца назад

    Allah sarki rayuwa

  • @Kebiislam
    @Kebiislam 5 месяцев назад

    👍👍🙏

  • @RabiuAliyukabo
    @RabiuAliyukabo 6 месяцев назад

    Sa,adu zungur❤

  • @OmarSuliman-ny8uy
    @OmarSuliman-ny8uy 10 дней назад

    Allah sarki allah ya jikan mazan jiya abinda ya taba hanci 👃 wallahi idanu ruwa suke tin karfe 3 na rana nake bibiyar tarihin shuwa gabbanin nageria har karfe 11 53 da uku allah ya jikan mazajen fama wa inda sukayi sha hada a kan arewa 🇳🇬🫡🫡🫡🫡🫡🫡🫡🫡🫡🫡🫡🫡 ina muku fatan alhairi daga libya allah ya kara mana Dan kon zumunci 🇳🇪🇳🇪🇳🇬🇳🇪🇳🇬🇳🇪🇳🇬🇳🇪🇳🇬🫡🫡🫡🫡🫡🫡🫡🫡🫡 umar Dan bugajee ko buzaye mazau ni libya

  • @BaharimusaSardauna-sn8pd
    @BaharimusaSardauna-sn8pd 3 месяца назад

    Allah yajikan sa

  • @rukayyadanju863
    @rukayyadanju863 2 месяца назад

    Tarin Shehu shagari

    • @aminiyatrust703
      @aminiyatrust703  2 месяца назад

      ruclips.net/video/iSPS8qbSMLA/видео.htmlsi=Cpz9g_3Kl1GphDAS

  • @HalifaAbubakar-tt6ot
    @HalifaAbubakar-tt6ot 2 месяца назад

    Muna godiya da jin dadin tarihin da kuke bamu. Don Allah muna son a kawo mana tarihin Lamidon Adamawa, marigayi Dr. Aliyu Mustafa da sauran sarakunan Arewa irin su Dr. Gwamna Awan na kagoro

  • @MuhammedTukur-vi7zh
    @MuhammedTukur-vi7zh 20 дней назад

    Fatan alkairi

  • @aliyujaafar2094
    @aliyujaafar2094 9 месяцев назад

    Tarihi Mai Dadi Kuma a takaice.

  • @ShamsuddeenMuhammadUthman
    @ShamsuddeenMuhammadUthman 9 месяцев назад

    Major Daniel I Bamidele

  • @hajaramusah4394
    @hajaramusah4394 9 месяцев назад

    Ibrahim badamasi babangida

  • @user-gq3nf9gq5l
    @user-gq3nf9gq5l 11 месяцев назад

    Obafemi awolowo

  • @shamsuddeenauwalumusa8167
    @shamsuddeenauwalumusa8167 9 месяцев назад +1

    Salam, ina tare daku akodayaushe kuma ina yimuku fatan alkhairi
    munaso kukawomana tarihin Sardaunan Sokoto.

  • @ibrahimalhassan3351
    @ibrahimalhassan3351 9 месяцев назад

    Muna son akawo mana tarihin dan masanin Kano, maitana sule.
    Sa,adu zungur
    Major almustapha

  • @ADAMUABDULLAHI-ct3qw
    @ADAMUABDULLAHI-ct3qw 2 месяца назад

    MAI TAMA SULE

  • @HassanMohammed-gc4rb
    @HassanMohammed-gc4rb 9 месяцев назад

    Buhari

  • @abubakarimam3238
    @abubakarimam3238 2 месяца назад

    Tarihin makaman biddah

  • @HassanMohammed-gc4rb
    @HassanMohammed-gc4rb 9 месяцев назад

    Abacha

  • @DaudaYusuf-c2c
    @DaudaYusuf-c2c Месяц назад

    Sojoji tirnity

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE 7 месяцев назад +1

    Dan Allah ka bamu cikakken tarihi ko Full documentary na Bob Mali da na sufaye da na irin su Albert Einstein da su Socrates na Greek da Nikola Tesla wanda ya samar da AC da DC da sauran fitattun mutane na Najeriya da Afirka da duk duniya

    • @Umarismail543
      @Umarismail543 7 месяцев назад

      Tarihin Bob Marley kuma

    • @BA_SO_BA_NE
      @BA_SO_BA_NE 6 месяцев назад

      @@Umarismail543 me ka dauke shi? Ko ance maka beda wani abu me kyau ne

  • @MansirShuaibu-iw1eh
    @MansirShuaibu-iw1eh 4 месяца назад

    Alhj abubakar Iman