Tarihin Malam Aminu Kano

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 24 дек 2023
  • Malam Aminu Kano shahararren ɗan siyasa ne da ya jagoranci gwagwarmayar neman ƴancin talakan Arewacin Najeriya tun daga zamanin mulkin mallaka har zuwa Jamhuriya ta Biyu.
    Ko da yake bai kafa gwamnati a Jamhuriya ta Farko ba, ya ci nasarar koyawa talaka ‘na ƙi’.
    A zamanin mulkin soja ya riƙe muƙamin minista inda ya ci gaba da wayar da kan al’ummar Arewa.
    Sai dai siyasa ta suɓuce masa a Jamhuriya ta Biyu, bayan da gwamnonin da suka yi nasara a ƙarƙashin inuwar jam’iyyarsa suka yi masa tawaye.
    Amma bayan rasuwarsa duk wani ɗan siyasa dake neman karɓuwa wurin talaka kan alaƙanta kansa da aƙidar Malam Aminu Kano.
  • РазвлеченияРазвлечения

Комментарии • 102

  • @malamgumel3547
    @malamgumel3547 21 день назад +1

    Allah ya jikan Malam su biyu aka sani da Malam shi da Malam Abubakar Gumi Allah ya jikansu da Rahama

  • @abdulazizahmedibrahim4219
    @abdulazizahmedibrahim4219 7 месяцев назад +7

    Muna jiran Tarihin Shehu Musa Yaradua

  • @SalifouGuero-ln2hr
    @SalifouGuero-ln2hr 2 месяца назад +1

    Allah ka gafartamana Aminou kanno alfarma Manzon Allah

  • @auduumar4945
    @auduumar4945 4 месяца назад +2

    Alahamdulillah Alahamdulillah Alahamdulillah masha Allah sai Godiya. Allah yajikanka Da Bahama

  • @JikanHajiyareal-hu8hy
    @JikanHajiyareal-hu8hy Месяц назад

    Dan Allah Akawo mana tarihin bello maitama sardaunan dutse

  • @SulaimanSalisu-ct5fj
    @SulaimanSalisu-ct5fj 26 дней назад

    Mazan jiya kenan allah yamusu rahma

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE 7 месяцев назад +1

    Muryar nan ta dace da tarihi
    We need more like this

  • @yusufsulaiman4263
    @yusufsulaiman4263 7 месяцев назад +1

    Dan. Allah a kawomana tarihin ABUBAKAR IMAM

  • @ibrahimzango5649
    @ibrahimzango5649 5 месяцев назад

    Allah yajikan mlm Aminu Kano

  • @MusagarbaSaad-ir3yp
    @MusagarbaSaad-ir3yp 2 месяца назад

    exactly kaji manyan yan gwagwrmaya Nigeria Allah ya jikan mallam Aminu kano da mallam Abubakar muhammada gumi da sauran daukachin al umar muslmai🙏🙏

  • @user-ug3pr7pq2s
    @user-ug3pr7pq2s 5 месяцев назад +1

    Allah Ya jikan 'yan gwagwarmaya. Kayi kokari Maude. Amma kalmar da kayi Amfani da ita ta TSAGERANCI Akan marigayii Muhammadu Abubakar Rimi trying TSAURI domin tarihin Malam Aminu da tirjiyar sa ga sarakuna da turawan mulkin mallaka ina ganin abubuwa ne da suka haifar da siyasar wayewa da turjiya ga mutumin kano da sauran masu son ci gaba a kasar nan. Muna Godiya da zaburarwa da way wayar da kai musamman mutanen yau susan matsayin 'YANCI ba siyasar kudi ba.

  • @YUSUFAMINUGARBA-eu6kb
    @YUSUFAMINUGARBA-eu6kb Месяц назад

    Allah yajikan Malam Aminu Kano

  • @saeeduhusaini835
    @saeeduhusaini835 7 месяцев назад +1

    Munajin dadin wannan shiri Allah yasakada alkhairi Don ALLAH bayan Wannan tarihin muna bukatar tarihin ALHAJI Sabo bakin Zowo Allah yajikansa

  • @hassanibrahimktg878
    @hassanibrahimktg878 7 месяцев назад +1

    Allah ya jikan mazan jiya, Aameen.

  • @naohbawadanjuma442
    @naohbawadanjuma442 6 месяцев назад

    Allah yayi masa rahama

  • @YUSUFAMINUGARBA-eu6kb
    @YUSUFAMINUGARBA-eu6kb Месяц назад

    Allah yajikan Malam Aminu kano

  • @adamnuhu8665
    @adamnuhu8665 5 месяцев назад +1

    Allah ubangiji ya jikan mazan jiya

  • @ousmaneibrahsouley379
    @ousmaneibrahsouley379 3 месяца назад

    merci beaucoup Rabiu,

  • @sunusimusa5478
    @sunusimusa5478 6 месяцев назад

    Malam Aminu Kano is the best mentor.
    Allah ya ƙara masa lafiya.

  • @auwalsalihi6463
    @auwalsalihi6463 7 месяцев назад +1

    This is the best page ever

  • @AmirSabonriga
    @AmirSabonriga 5 месяцев назад +2

    Dan Allah akawo mana tarihi Dr. Yusuf Maitama Sule (Danmasanin Kano)

  • @ZANCENGASKIYATV
    @ZANCENGASKIYATV 6 месяцев назад

    Ma sha Allah, Allah ya jikan magabantanmu , jazakumullahu khaira

  • @user-ql6sz2to5m
    @user-ql6sz2to5m 5 месяцев назад +1

    Mallam Aminu Kano waliyyin ƴan siyasa kenan inji Ɗan Masanin Kano.

  • @sabituamadu53
    @sabituamadu53 7 месяцев назад

    Rayuwa kenan allah yajina malam Aminu Kano

  • @NAZIRUDANRIMI
    @NAZIRUDANRIMI 7 месяцев назад

    MashaALlah yan mazan jiya kenan, malam bashi da da namijiii

  • @aminuasheer9345
    @aminuasheer9345 7 месяцев назад

    Namijin duniya kenan Allah ubangiji ya jikansa da rahma

  • @hafizumurtala8300
    @hafizumurtala8300 7 месяцев назад

    Barka da Kokari, Maude Rabiu Gwadabe. Allah ya kara basira.

  • @user-ft4bm4pk6i
    @user-ft4bm4pk6i 7 месяцев назад

    Allahu Akbar Allah ya jikansa da Rahman

  • @abdulkareembalamoni4334
    @abdulkareembalamoni4334 4 месяца назад

    Allah ya jikan shugabanni na kwarai

  • @magajisaiduabdullahi1814
    @magajisaiduabdullahi1814 7 месяцев назад

    Masha Allah
    Allah yayi taimako ❤

  • @zaiyyanusaidu9364
    @zaiyyanusaidu9364 3 месяца назад

    Allah ubanjigi yaji qan maza

  • @habibaliyu2173
    @habibaliyu2173 7 месяцев назад +1

    Da akayi Yan siyasa masu kishi bayanzuba da kansu kawai suka sani Allah yasa kwanciya hutuce

  • @auwalmusa9511
    @auwalmusa9511 5 месяцев назад

    Allahu Akbar rayuwa kenan

  • @abubakar_jibrin_ala4267
    @abubakar_jibrin_ala4267 7 месяцев назад

    Muna godiya, muna san musan tarihin shehu musa yar’dua

  • @UzairuTV
    @UzairuTV 7 месяцев назад +1

    Dan Allah nidai a ra,ayina ina bukatar tarihin kungiyar biyafaran da kuma jagorori ta wada suke jagoranci ƙungiyar biyafara na lokacin da suka so su raba Nigeria gida biyu

  • @DalladiAliyu-xk2kp
    @DalladiAliyu-xk2kp 6 месяцев назад

    Allah yagafartamasa

  • @Yawale-gk2bw
    @Yawale-gk2bw 7 месяцев назад

    ALLAH yaji kansa da rahama.

  • @user-yk1dy9np5d
    @user-yk1dy9np5d 7 месяцев назад

    Masha Allah ❤❤❤❤❤❤

  • @user-yk1dy9np5d
    @user-yk1dy9np5d 6 месяцев назад

    Masha Allah ❤❤❤❤❤

  • @gundatv1
    @gundatv1 7 месяцев назад

    Muna godiya❤❤ Allah Jikan Maza Mal. Aminu❤

  • @user-rf7rr5kc9x
    @user-rf7rr5kc9x 5 месяцев назад

    Good news

  • @nusaibaumarmadaki3418
    @nusaibaumarmadaki3418 7 месяцев назад +3

    These are brilliant they make me understand a lot of things about the north. Can you please make an exclusive folder for them on the playlist.

  • @Realkhaleefah
    @Realkhaleefah 7 месяцев назад +1

    Sauran Kashim Ibrahim

  • @abubakarsani3335
    @abubakarsani3335 7 месяцев назад

    Mai gidan madugu kenan ❤❤❤

  • @limanuyusuf1518
    @limanuyusuf1518 7 месяцев назад

    Dakyau oga. ❤❤❤

  • @sadiqsuleksauri9088
    @sadiqsuleksauri9088 6 месяцев назад

    Legend of northern Nigeria

  • @MurmushiTV
    @MurmushiTV 6 месяцев назад

    Shiri yayi amfani matuka,Allah ya Jikan su da Rahama.

  • @nafiuibrahim-gd6fo
    @nafiuibrahim-gd6fo 4 месяца назад

    Zamuyi farincikin kallo da sauraron tarihin Tsohon Gomnan Jahar Arewa Janar Hassan Usman Katsina, ciroman katsina.

  • @user-js6cc6ux6k
    @user-js6cc6ux6k 7 месяцев назад +1

    Allah yajikansa

  • @talentedadams6780
    @talentedadams6780 7 месяцев назад

    Malam Aminu kano for Kano ❤❤

  • @sadiqhamza233
    @sadiqhamza233 7 месяцев назад

    Dabi’un malam sun yi kama dana kwankwaso ta wata hanya.

  • @jafarmohdnasir3935
    @jafarmohdnasir3935 7 месяцев назад

    ❤❤❤💯💯💯💯💯✊ namijin duniya

  • @muktaradamu7428
    @muktaradamu7428 7 месяцев назад +1

    Legend ❤

  • @muhammadsaleh5499
    @muhammadsaleh5499 6 месяцев назад

    Allah ya jikansa da rahama

  • @mhhaafiz
    @mhhaafiz 5 месяцев назад

    Allah ya jikan Maza

  • @abdullahiibrahimalhassan4460
    @abdullahiibrahimalhassan4460 6 месяцев назад +2

    Kai maude Allah ya saka ma da Alkhairi, Naji daɗin tarihin nan sosai.
    Wato Marigayi Aminu Kano ne ya fara bada shawarar NYSC amma har yanzu mutane ɗauka suke kamar idea ɗin Janar Gowon ce.
    Insha Allah wataran nima zan bada gudunmawa wa ƙasata har azo ana bada tarihi na bayan na mutu.

  • @makarantarhorasdamaaurataf6221
    @makarantarhorasdamaaurataf6221 5 месяцев назад

    Muna bukatar Tarihim Malam Ibrahim Umar Kabu

  • @muhammadsalis7274
    @muhammadsalis7274 7 месяцев назад

    Jaxakhallahu bikhair mal maude

  • @dalhamuhammad3041
    @dalhamuhammad3041 6 месяцев назад

    Allah yakai haske kabarinka 😂😂😂😂

  • @abduouljg
    @abduouljg 7 месяцев назад

    Malam aminu kano ansha gwagwarmaya

  • @abdulibrahim9161
    @abdulibrahim9161 7 месяцев назад +1

    Wannan shiri yana da dadin sauraro, amma background na sautin kida dake tashi yayi yawa har wani lokaci se mutum ya dage sosai domin ya gane abunda me gabatarwa yake fada, sannan kuma wannan sauti na kida dake tashi ze hana almajirai da malamai sauraron wannan shiri saboda abunda ke tattare dashi na haramcin sautin kida a shari'a, Allah ya datar damu.

  • @yakubausmangusau4250
    @yakubausmangusau4250 7 месяцев назад +1

    Please muna son tarihin Mallam Yahaya Gusau

  • @MansirShuaibu-iw1eh
    @MansirShuaibu-iw1eh 5 месяцев назад

    Labarin alhaji abubakar imam

  • @auwalugarbaadam7659
    @auwalugarbaadam7659 7 месяцев назад

    Sannu da kokari Dr Maude

  • @Muhammad_Gano
    @Muhammad_Gano 7 месяцев назад

    Sannu d kokari Malam Maude

  • @isaalhajisheriff4031
    @isaalhajisheriff4031 7 месяцев назад

    ALLAH YAJI KAN MAGABATA

  • @ALADDINRECORDSTV-bm4ob
    @ALADDINRECORDSTV-bm4ob 7 месяцев назад

    ❤❤❤

  • @hussainibalaambursa8949
    @hussainibalaambursa8949 7 месяцев назад

  • @UzairuTV
    @UzairuTV 7 месяцев назад +1

    Assalamu alaikum malam barka da warhaka wannan labarin tarihin mazan jiya muna jindadin wannan tsarin nan gaskiya

  • @aminufy123
    @aminufy123 7 месяцев назад

    Assalamu alaikum . Muna bukatar tarihin Malam Maude Rabiu Gwadabe, masanin tarihi da babu irinsa a wannan zamani. Domin bamu bukatar ya zama Kyandir domin kullum muna karuwa dashi kuma shi wannan fasihi wanene?

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE 7 месяцев назад

    Dan Allah ka bamu cikakken tarihi ko documentary na Bob Mali da na sufaye da na irin su Albert Einstein da su Socrates na Greek da Nikola Tesla wanda ya samar da AC da DC da sauran fitattun mutane na Najeriya da Afirka da duk duniya

  • @ibrahimsunusi2103
    @ibrahimsunusi2103 7 месяцев назад

    Muna San Akawo mana tarihin bello maitama

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 4 месяца назад +1

    0:53 Wai kowa da ya mulki Kano Bafulatani ne? Hausawa basuda amfani sun zama bayi a ƙasarsu 😢😢😢
    Ba Sarauta ba Siyasa

  • @ahmedmahfooz7717
    @ahmedmahfooz7717 5 месяцев назад

    A karanto mana tarihin Malam Abubakar Mahmuda Gumi

  • @AbdoulIssa-gt2gb
    @AbdoulIssa-gt2gb 7 месяцев назад

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @kabiruabdullahi7272
    @kabiruabdullahi7272 7 месяцев назад

    Muna Godiya 38:34

  • @idrissmuhammadmele429
    @idrissmuhammadmele429 7 месяцев назад

    Please tarihin general Mamman shuwa