Tarihin Janar Sani Abacha: Shugaban Najeriya #10

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 27 авг 2023
  • Janar Sani Abacha shi ne shugaban mulkin sojin Najeriya da ya yi ƙaurin suna kan mulkin kama-karya, keta haƙƙin bil Adama da kuma cin hanci da rashawa.
    Kodayake ya samar da ayyukan cigaban al’umma musamamn ɓangaren kiwon lafiya, ilimi, da kuma kyautata sufuri.
    Al’ummar Najeriya sun fara saninsa ne kan gwanancewarsa wurin juyin mulki domin duk wani juyin mulki da ya yi nasara a tarihin Najeriya da Sani Abacha cikinsa.
    Ya mulki Najeriya tsawon shekaru biyar kafin ya rasu a lokacin da yake shirin rikiɗewa daga soja zuwa farar hula.

Комментарии • 135

  • @abbanahmadsuleman5538
    @abbanahmadsuleman5538 6 месяцев назад +5

    Allah ya jikan baba SANI abacha mulki irinna baba SANI abacha shine daidai da yan Nigeria SANI abacha ba azzalumibane. Mutumin kirkine yanada amana yana kishin Nigeria baki daya. Allah yajikan baba SANI abacha amin.❤

  • @mistaforworks
    @mistaforworks 7 дней назад

    Allah ya jikan General Abacha. Idan ana bada tarihin Abacha har banaso a gama

  • @Muhammad_Gano
    @Muhammad_Gano 11 месяцев назад +7

    Allah ya gafartawa General Sani Abacha. Tabbas Nigeria tayi rashi

  • @ABDULRASHEEDHALLIRU
    @ABDULRASHEEDHALLIRU Месяц назад +1

    Allah yagafarta ma sani abacha yasa yahuta ameen ya Allah

  • @MuhammadzainabBarde
    @MuhammadzainabBarde 9 дней назад

    Allah ubangiji ya mishi rahama yasa aljannatu Firdausi ne makomar sa

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 Месяц назад

    Allah ka jiqan General Abacha namijin duniya Allah kaimasa rahama Nigeria tayi rashi har abada

  • @LawiWest
    @LawiWest 17 дней назад

    Allah ya jikan baba Abacha

  • @UmarYahya-zp5kn
    @UmarYahya-zp5kn 22 дня назад

    Allah yajikan abacha ya gafartamasa

  • @ahmadsani3371
    @ahmadsani3371 16 дней назад

    May Allah Subhanahu Wa Ta'ala continue to have mercy upon his Soul

  • @abulhafselamin476
    @abulhafselamin476 3 месяца назад

    Allah ya jikan General Sani Abacha Allah ya kare gaban sa da bayan sa.
    Wallahi Wallahi Wallahi Abacha jarumi ne jajirtacce tun bayan sa sai Umar Musa Yar Aduwa ne kadan muka samu ya shugaban ci Nigeria Tsakani da Allah.

  • @Shehumuhammad-ge9vw
    @Shehumuhammad-ge9vw 26 дней назад

    Allah gafartawa Abacha

  • @aliyusani3388
    @aliyusani3388 4 месяца назад +1

    Allah ya jikan muhd sani Abacha

  • @AmirSabonriga
    @AmirSabonriga 11 месяцев назад +4

    Ina godiya Dr. Maude Rabi'u Gwadabe, daga naka Adamu Adamu Abubakar AKA (Amir Gombe)

  • @user-ft4bm4pk6i
    @user-ft4bm4pk6i 9 месяцев назад +3

    Gaskiya maganar satar billiyoyin kudade karyace abaca ba barawobane charrin su obasanjo ne

    • @user-ft4bm4pk6i
      @user-ft4bm4pk6i 9 месяцев назад

      @@aminiyatrust703 tabbas maganar satar kudade gaskiyace manjo Hamza Al Mustafa ya tons gaskiyar magana

  • @rayyanubashir8079
    @rayyanubashir8079 11 месяцев назад +1

    Allah yasakamana abacha da alkairi

  • @abdullahiibrahimalhassan4460
    @abdullahiibrahimalhassan4460 9 месяцев назад +4

    Allahu Akbar
    Allah ya jiƙan maza. Har Abacha yayi rayuwar sa ya gama ban zo duniya ba amma babu shugaban ƙasar da ya mulki Najeriya da na fi so kamar sa.
    Abacha namiji ne ƙwarai kuma sune irin shuwagabannin da Najeriya taka buƙata yanzu - masu yi ba sani ba sabo.
    Muna tare da ku a ko yaushe.

    • @aliyusani3388
      @aliyusani3388 4 месяца назад

      haba malam duk girman ka kace wai ba'a haifeka ba lokacin Abacha

    • @abdullahiibrahimalhassan4460
      @abdullahiibrahimalhassan4460 4 месяца назад

      @@aliyusani3388 Bama Abacha har Janar Abdussalami Abubakar ya mulki Najeriya ya gama, aka dawo da demokradiyya du ba'a haifi ni ba.

  • @MekuMj
    @MekuMj 9 дней назад

    Allah yajiqan mazan jiya

  • @zaharaddeenkabeer2581
    @zaharaddeenkabeer2581 8 месяцев назад +2

    May your joyful soul continue to rest in perfect peace my favourite Head of state🤲

  • @idrisshehu3471
    @idrisshehu3471 6 месяцев назад +1

    Allah Ya Gafarta masa Yasa Al-Jannatul Firsausi makomarsa.
    He is a true nationalist. I always respect him.

  • @nuradeensgobir4068
    @nuradeensgobir4068 8 месяцев назад +8

    May Almighty Allah forgive all his shortcomings and make the Jannatul Firdaus his final destination for the sake of his noble Prophet Muhammad SAW including our grandmother ,grandfather and our parents.

  • @jafarabubakar4637
    @jafarabubakar4637 11 месяцев назад +3

    Gaskiya munyi rashin sani abacha wlh Allah ya jikan Shi da rahama Insha Allah kuma dogarin sa wato major Hamza almustapha Shi zamusa a gaba ya amsa mulkin Nigeria domin barewa bata gudu danta yayi rarrafe Insha Allah 😊

  • @saidumuhammadsadisu4755
    @saidumuhammadsadisu4755 2 месяца назад

    Allah ya ji ƙan sa

  • @HassanMohammed-gc4rb
    @HassanMohammed-gc4rb 9 месяцев назад

    ALLAHU AKABAR kabiran walhamdu lilahi kasiran

  • @shamsuddeenrabiu5947
    @shamsuddeenrabiu5947 11 месяцев назад +1

    Masha Allah kaji mazan jiya🎉

  • @yunanaelijah8287
    @yunanaelijah8287 6 месяцев назад

    Shugaba..... Allah yi Rahama 💐🙏.
    Dan BORNO 😢❤

  • @mustaphaabdullateef4950
    @mustaphaabdullateef4950 23 дня назад

    Allah ya biya sa da gidan Aljannah kuma Allah ya tsine wa duk wanda kira shi da dan cin hanci da rashawa

  • @SalisuSahlu
    @SalisuSahlu 11 месяцев назад +1

    ALLAHU AKBAR kaji maza❤❤

  • @jadafarm7767
    @jadafarm7767 6 месяцев назад

    Allah ya jikan General. Maganar karshe ta mai hankali. Munyi rashi ❤️‍🩹🇳🇬

  • @Gido24tv
    @Gido24tv 10 месяцев назад +4

    Allah jikan sani Abacha
    Mundade muna jindadin Shirye Shiryen ku. Allah kara muku juriya da Daukaka mai Amfani

  • @calypse01
    @calypse01 11 месяцев назад +6

    Ba wani kudin da ya boye, kawai kudin da ake masa sharri ya boye.. Shine Gaskiyar zance

  • @BashirRayyanu-hj8bp
    @BashirRayyanu-hj8bp 6 месяцев назад

    Allah yajikansa darahama mudai abacha shine namu sabo da abacha nakeson aikin soja

  • @user-ok5lt3pl5i
    @user-ok5lt3pl5i 10 месяцев назад

    Tarihin janar Umaru musa yar adua da janar mamman vatsa

  • @abuabdullah1770
    @abuabdullah1770 9 месяцев назад +2

    Agaskiya Nigeria Bata taba samun shugaba days zazzaga aiki ma qasa Kamar Babangida Sai kuma abacha.

  • @user-uh8hj7kf6v
    @user-uh8hj7kf6v 9 месяцев назад +1

    I Solute you General

  • @ukashamball
    @ukashamball 10 месяцев назад +2

    Mun gode sosai Allah ya saka da alheri, in da hali amana tarihin Manjo Hamza Almustaph

  • @faridabala5111
    @faridabala5111 25 дней назад

    Kaidai naga labarinka kaman da son rai acikinsa munbibiya tarihinsa nagaskiya bayanshi sai umar musa yar aduwa daga kansu bamu kara samun nagartattun shugabanniba mutumin kirkineshi wlh kamasa sharri dayawa

    • @MekuMj
      @MekuMj 9 дней назад

      wlh kuwa my sister

  • @abdulazizahmedibrahim4219
    @abdulazizahmedibrahim4219 7 месяцев назад

    Aminiya Ku kawo mana tarihin janar shehu yaradua

  • @ahmedrufai4775
    @ahmedrufai4775 3 месяца назад

    Allah Ya gafarta masa. Allah Ya ji kan maza.

  • @user-oz9ye6sb2c
    @user-oz9ye6sb2c 10 месяцев назад +1

    Allah ya jikan sa da rahama

  • @auwalumuhammad4105
    @auwalumuhammad4105 2 месяца назад

    rest in perfect peace general

  • @FANTAMIMAKKIMARTE
    @FANTAMIMAKKIMARTE 13 дней назад

    ALLAH yajikansa

  • @BabanGanema-zq8ml
    @BabanGanema-zq8ml 11 месяцев назад

    mana samun sanin abinda bamu sani ba Akan akasar mu masha.allah

  • @YahayaAbdullahi-nt3qh
    @YahayaAbdullahi-nt3qh 2 месяца назад

    Like this history

  • @AbdullahiArmayau-km7jm
    @AbdullahiArmayau-km7jm Месяц назад

    What amazing

  • @muhammedmanager1003
    @muhammedmanager1003 10 месяцев назад

    𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚𝐣𝐢𝐤𝐚𝐧𝐬𝐡𝐢😭😭😭😭 𝐝𝐚 𝐫𝐚𝐡𝐚𝐦𝐚😭😭😭😭😭

  • @AminuIshaq-ig3on
    @AminuIshaq-ig3on Месяц назад

    Allah ya jiqan sani abacha

  • @AbdullahiBuba-uv1pq
    @AbdullahiBuba-uv1pq Месяц назад

    Allah ya jikanshi da rahama Ameen

  • @AbuAbdulqayyum-zo2oq
    @AbuAbdulqayyum-zo2oq 2 месяца назад

    Dan Allah aka womana tarihin t Y Dan juma

  • @luckyboydanladi4308
    @luckyboydanladi4308 9 месяцев назад

    Allah ya jikan sa

  • @Yawale-gk2bw
    @Yawale-gk2bw 6 месяцев назад

    ALLAH yaji kansa da rahama.

  • @al-aminabdulwahabgarba8627
    @al-aminabdulwahabgarba8627 11 месяцев назад +1

    Muna jiran tarihin malam Aminu Kano. Mun gode sosai

  • @SalehahmedYakubu-lj5mm
    @SalehahmedYakubu-lj5mm 2 месяца назад

    Ameen ya Allah.

  • @aminudanmusa2265
    @aminudanmusa2265 8 месяцев назад

    Allah Ya Saka Da Alheri

  • @MansirShuaibu-iw1eh
    @MansirShuaibu-iw1eh 5 месяцев назад

    Wllh abacha b barawo bane

  • @mansursadeeq2123
    @mansursadeeq2123 6 месяцев назад

    Allah ya jikan shi

  • @AaliyuAaliyu
    @AaliyuAaliyu 3 месяца назад

    Allah ya jikan

  • @saidufatirabe
    @saidufatirabe 3 месяца назад

    Dan gata ne tun haihuwar sa.Allah yayi mashi rahama Amin

  • @umaralhajiyau7339
    @umaralhajiyau7339 3 месяца назад

    May Allah forgive him and make aljanna be his final abode.

  • @harunalawan4859
    @harunalawan4859 2 месяца назад

    Allah ya jikan maza

  • @yahayaali9581
    @yahayaali9581 2 месяца назад

    Bawani bai boye kudi ba, kawai kasashen turai alokacin sunga irin hukunci dayake ne Kuma daidai da wanda suke munafurtarsa , yasa sukamar sharri , Allah ya gafarta masa

  • @mohammedzakariya7792
    @mohammedzakariya7792 21 день назад

    A matsiyinka na dan jarida, da yasan makaman aiki, ka kirashi da dan kama karya, su na yanzu fa me zaka kirasu, yan kama yanka kenan,

  • @maajaenengineering
    @maajaenengineering 9 месяцев назад +1

    Kun san gaskiya bakwai so musani dai, Allah yaji kansa

  • @adamuhamza2395
    @adamuhamza2395 11 месяцев назад +1

    Allah ya jikan maza ya masa rahama TOH Gwadabe ina aka aje kudin da aka karbo ne

  • @ibrahimalhaji8348
    @ibrahimalhaji8348 2 месяца назад

    Rahimakullah alayhi

  • @HamzashehuMustapha
    @HamzashehuMustapha 3 месяца назад

    Allah yatona asirinsu

  • @kabirubabangida3647
    @kabirubabangida3647 4 месяца назад

    Allah yajikansu da rahama

  • @MuhammedTukur-vi7zh
    @MuhammedTukur-vi7zh 23 дня назад

    rip baba

  • @saubanabdullahi9402
    @saubanabdullahi9402 10 месяцев назад +1

    Gsky munyi rashin shugaba wlh

  • @balaaliyu4725
    @balaaliyu4725 5 месяцев назад

    Labarinnan naku kariya ce kawai

  • @nasasaat3527
    @nasasaat3527 6 месяцев назад +1

    Karya su ke ABACHA bai saci dukiya b

  • @user-wc3ee2xl7o
    @user-wc3ee2xl7o 4 месяца назад

    Allah ya gafartamasa

  • @user-zl4bu5bi8x
    @user-zl4bu5bi8x 10 месяцев назад

    Akaw mana tarihen hauwa waraka 😊❤😊❤

  • @user-rk4ll2qh6i
    @user-rk4ll2qh6i 7 месяцев назад

    Allah Kara lafiya

  • @muhammadrabe2361
    @muhammadrabe2361 9 месяцев назад

    Ba komi ke zama gaskiya ba. Ka dai fadi son ranka ne kawai ga Sani Abacha

  • @BabangidaBalewa
    @BabangidaBalewa 9 месяцев назад +1

    RIP GENERAL

  • @musajibril682
    @musajibril682 6 месяцев назад

    May Almighty Allah Grant him jannatul fuirdause

  • @user-ms3hs9wt7b
    @user-ms3hs9wt7b 5 месяцев назад

    Maza gumbar Dutse

  • @user-yu3np8bz1g
    @user-yu3np8bz1g 3 месяца назад

    Ameeen

  • @shaabanmuhammad1609
    @shaabanmuhammad1609 2 месяца назад

    Wlh duk Nigeria babu Mutum Mai Capacity irin Abaca Allah ya masa Rahama.

  • @yusufa.yakubu4040
    @yusufa.yakubu4040 8 месяцев назад

    Ameen

  • @auwalisamusa2254
    @auwalisamusa2254 7 месяцев назад

    Wannan maganar karyace saboda turawa suka shirya abunsu ku Kuma kuke fada Kuma kunsan hakan

  • @umargonijalo6765
    @umargonijalo6765 День назад

    Makar yaci banza

  • @UsmanAbdullahi-hi5tv
    @UsmanAbdullahi-hi5tv 4 месяца назад

    😢

  • @YushauHamisu-zu8do
    @YushauHamisu-zu8do 2 месяца назад +1

    The honest. And truth leader in nigeria

  • @shamsudeenabdulkareem2885
    @shamsudeenabdulkareem2885 10 месяцев назад

    Rip General

  • @salisuabubakar5848
    @salisuabubakar5848 7 месяцев назад

    Bacene ace abach yasaci kuɗi najeriya

  • @kareemnasser3965
    @kareemnasser3965 3 месяца назад +1

    Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh
    Don Allah ina zan samu lambar wannan bawan Allahn makarancin wannan labaran? Akwai project mai matukar muhimmanci wanda nakeso ya karanta mana.

    • @aminiyatrust703
      @aminiyatrust703  3 месяца назад +1

      Allah Sarki! Ai ma'aikatanmu ba su da damar yin wani aiki irin namu matukar muna tare da su.

    • @kareemnasser3965
      @kareemnasser3965 3 месяца назад +1

      @@aminiyatrust703 Ma shaa Allahu na fahimta. Toh ga project idea din bari na baku idan Allah Yasa kun samu dama sai ku dabbaqa. Wato daman Alkurani Mai Girma fassarar malam Abubakar Mahmoud Gumi ne nake ganin ya kamata ace an juyashi zuwa audio kana sai a samu sautin karatun wani malami kaman Sheikh Mahmoud Khalil Al Hussary ko mishary ko AbdulBasit a hada dashi ta yarda zai kasance mai karatun na karanto ayoyin shi kuma mai fassarar Hausan yana bi masa da fassarar Ayoyin na Hausa ayah bayan ayah. Akwai yaruka da dama wadanda aka samu nasarar yin irin wannan aiki akansu kuma abun ya bada maana da tasiri sai naga Hausa ma bai kamata a barmu a baya ba. Allah Yasa mu dache nagode

  • @uthmanmohdgama7264
    @uthmanmohdgama7264 11 месяцев назад

    Nan makaranta ta ce a wajena

  • @user-yl5xe4hc9g
    @user-yl5xe4hc9g 9 месяцев назад

    😊

  • @user-ol8uz7ls7i
    @user-ol8uz7ls7i 6 месяцев назад

    Amma mutumin kirkine

  • @Hayabinterior6950
    @Hayabinterior6950 4 месяца назад

    Sundai kwashe kudi da ya tara na foreign reserve.

  • @MurmushiTV
    @MurmushiTV 11 месяцев назад +1

    Ya bayan ance ya mutu,Abdulsalam yaci gaba,kuma aka cigaba da labarin a matsayin yana raye?

    • @MurmushiTV
      @MurmushiTV 11 месяцев назад

      @@aminiyatrust703 Daga baya nayi rewatching na fuskanci bayanin,inda ake magana akan kama su Obasanjo ba akai da zartar musu da hukunci ba Abacha din ya mutu.
      Shirin yayi,Allah ya kara dafawa Maude Gwadabe, gaskiya zan so na samu horon bada labari irin yadda kake yi.

  • @user-zh5qu1ts4o
    @user-zh5qu1ts4o 5 месяцев назад

    May Almighty Allah with his infinite marcy have marcy for him and to forgive him. Aameen yaa hayyu yaa qayyum

  • @Dirango-tech
    @Dirango-tech 2 месяца назад

    Ba kudin da ya boye sharrine kawai

  • @surajouyusuf7575
    @surajouyusuf7575 9 месяцев назад

    🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😭☝️🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😭🤲🤲🤲🤲

  • @SaifullahiAdamu-pc1ph
    @SaifullahiAdamu-pc1ph 3 месяца назад

    Kai banji dadin jawabin budewaba ,dakayi , ammah kayi jawabinka bisa ilimi

  • @IbrahimAdamuAbubakar-po3zt
    @IbrahimAdamuAbubakar-po3zt 2 месяца назад

    Allah ya jikansa ya gafartamasa
    😂😂😂

  • @IbrahimSunusiidris
    @IbrahimSunusiidris 2 месяца назад

    Abamu tarihin T.Y. DANJUMA pls