Tarihin Janar Abdulsalami Abubakar: Shugaban Najeriya #11

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 сен 2024
  • Janar Abdulsalami Alhaji Abubakar shi ne shugaban mulkin soji na ƙarshe a Najeriya.
    Ya mulki Najeriya tsawon shekara guda; daga 1998 zuwa 1999 bayan rasuwar Janar Sani Abacha.
    Ya na daga cikin manyan hafsoshin sojin da basu taɓa riƙe muƙamin siyasa ba har zuwa lokacin da ya ɗare bisa kujerar mulki.
    Ya kuma yi nasarar miƙa mulki ga farar hula, in da ya zama shugaban soji na biyu a tarihin Najeriya da ya yi hakan.

Комментарии • 28

  • @AbubakarSaidu-w5r
    @AbubakarSaidu-w5r 4 дня назад +1

    Good morning and very nice

  • @tanimouabdou2551
    @tanimouabdou2551 2 месяца назад +2

    Wallahi sai inji kamar a gabana akayi Allah yabiyaka

  • @MuhammadAbdurrahaman-pu5qx
    @MuhammadAbdurrahaman-pu5qx 9 месяцев назад +2

    Muna matukar jindadin wanan shirye shirye na wanan Tasha dun Allah muna so abamu tarihin bashar al_asar shuga ban kasar Syria

  • @musawalker2876
    @musawalker2876 Год назад +1

    Munagodiya Dan allha idan dama tasamu katabamana tarihin janar mamman shuwa

  • @OmarSuliman-ny8uy
    @OmarSuliman-ny8uy Месяц назад

    Kayya wallahi wallahi yan uwan mu kunfi karfin rai ni shuga banci da adalci kuka rasa🇳🇬🫡🇳🇪

  • @OmarSuliman-ny8uy
    @OmarSuliman-ny8uy Месяц назад

    Allah sarki

  • @ISHAQLAWAN
    @ISHAQLAWAN 8 месяцев назад +1

    Tarihin GEN.halliru hakilu

  • @sadamsunusi227
    @sadamsunusi227 Год назад

    Masha Allah munajin dadi sosai musamman ni meburin nazartan sojojin da sukayi suna a kasata Nigeria yanzu tarihin hamza Al,mustapha mukeso babban dogarin general sani abacha

  • @aishatutalatugarba6582
    @aishatutalatugarba6582 9 месяцев назад

    Long life, Allahu ya kare yasa agama lafiya.

  • @sososoiss2363
    @sososoiss2363 Год назад

    Tarihin mejo shehu musa yar aduwa

  • @sarkinyaki666
    @sarkinyaki666 8 месяцев назад

    Mungode sosai da irin tattara Tahirihi taredabincike mai zurfi mugode san nan jama a da dama sunaso kabinco Tarihin Dr Ummaru dikko

  • @aishatutalatugarba6582
    @aishatutalatugarba6582 9 месяцев назад

    Akawomana tarihin DR Nmdi Azikiwe

  • @user-st7hc6hz6y
    @user-st7hc6hz6y 10 месяцев назад

    tarihin mallam nasiru el-rufa'i

  • @sarkinyaki666
    @sarkinyaki666 8 месяцев назад

    Kuma har yanzu bakafara bada tarihin sarakuna ba

  • @suleimanahmed9506
    @suleimanahmed9506 Год назад

    Asamana tarihin mejo hamza almustapha.

  • @ahmedjafar6371
    @ahmedjafar6371 10 месяцев назад

    Elrufia

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE 8 месяцев назад

    Dan Allah ka bamu cikakken tarihi ko Full documentary na Bob Mali da na sufaye da na irin su Albert Einstein da su Socrates na Greek da Nikola Tesla wanda ya samar da AC da DC da sauran fitattun mutane na Najeriya da Afirka da duk duniya

  • @ibrahimmustaphagafai609
    @ibrahimmustaphagafai609 Год назад

    Tarihin Major Hamza Almustapha muke so please.

  • @aishatutalatugarba6582
    @aishatutalatugarba6582 9 месяцев назад

    KAllah ya kara girma,agama lafiya

  • @khaliddanjuma2482
    @khaliddanjuma2482 8 месяцев назад

    Tarihin almustapha zaku kawo mana

  • @adamuhamza2395
    @adamuhamza2395 Год назад

    Mungode

  • @ISHAQLAWAN
    @ISHAQLAWAN 8 месяцев назад

    Tarihin Gen.T.Y danjuma

  • @user-mf7ml2gt2g
    @user-mf7ml2gt2g 10 месяцев назад

    Kuyi na general haladu

  • @biniyaaminu6392
    @biniyaaminu6392 Год назад

    Munson tarihin manjo Hamza almustapha please

  • @rabiuadamu186
    @rabiuadamu186 Год назад

    Tarihin dogon yaro