Tarihin Janar Murtala Muhammad: Shugaban Najeriya #4
HTML-код
- Опубликовано: 17 июл 2023
- Janar Murtala Ramat Muhammad, sojan nan da hotonsa ke jikin N20 shi ne shugaban ƙasar Najeriya na huɗu bayan samun ƴancin kai.
Watanninsa shida kacal a kan mulki amma ayyukan da ya yi sun sa ba za a taɓa mantawa da shi a tarihi ba.
Shi ne ya jagoranci mayar da dimokradiyyar Najeriya tsarin shugaba mai cikakken iko irin na Amurka saɓanin tsarin firaminista irin na Burtaniya.
Shi ya ƙirƙira ƙarin jihohi shida inda ya mayar da su daga 12 zuwa 19.
Shi ne kuma ya zaɓi Abuja ta zama sabon Birnin Tarayyar Najeriya domin kaucewa matsalolin da ake fama da su a Legas.
Ga shi kuma ya yi aiki babu sani babu sabo, ba kasala ba jan ƙafa wurin yaƙi da cin hanci da rashawa.
Ya binciki ministoci da gwamnoni na gwamnatin da ya gada kuma ya ƙwato kadarorin da suka sata.
Ya kuma sallami dubunnan ma’aikata da ya samu da laifi ko ya fahimci ba a buƙatarsu.
Sai dai ana ganin wannan matakin shi ne ya tashi hankalin waɗanda suka rage suka shiga tafka rashawa don shirin ko-ta-kwana.
A ɓangaren ƙasashen ƙetare ya lakace hahncin Turawan Yamma inda ya soki yadda suke katsalandan cikin harkokin Afirka.
Har yanzu akwai waɗanda suke ganin da haɗin bakin Amurka aka shirya masa juyin mulki saboda ya kawo mata cikas wurin cimma manufofinta.
Bayan da aka kashe shi a juyin mulkin da bai yi nasara ba, ƴan Najeriya sun shiga jimami da matsanancin alhini.
Kuma domin tunawa da shi a ka sanyawa babbar tashar jiragen sama dake Legas sunansa kuma aka ƙirƙiro Naira Ashirin domin karrama shi.
Really superb documentary on late. Gen Murtala Mohd. Next steps will be how can we return our good Country on his values.
Allah ya gafarta masa Kuma ya sada shi da Manzon Allah saw Amin
Amin Thumma Amin
Amin ya Allah
Masha Allah gaskiya general murtala yayi kokari
Maude rabiu gwadabe Allah ya qara basira da hazaqa Allah ya daukaka ya haskaka gas Kiya Ina gamsuwa sosai nagode
Masha Allah, Allah yasaka mishi da alkhairi
Kwata-kwata al'ummar Igbo ba masu son zaman lafiya bane kuma sune matsalar kasar nan har yanzu. General Murtala, Allaah ya gafarta maka, Allaah yayi maka rahamah. A'ameen!
Ameen ya Allah
Allah ya masa ya gafarta masa laifukansa Allah yajikan maza 😢 gwadabe ingaisuwa
Allah sarki
Allah yaji kan Gen. Murtala. Hakika maza sun fadi
Aameeeeen Yaa Allah
Allaya sakamasa da alkairee
ALHMADULILAH ALLAHYAKAUWANAGREYAZAMNLAFIYA
Masha Allah
Allah ya jikan mazan jiya
Masha,Allah
Allah ya gafartamasa
Masha Allah 👍👍
Allah gafarta masa
Allah yasa yahuta
Allah sarki Allah jikan sa yayi masa rahama Allah ya yi wa Nigeria shuwagabanni nagari iron murtala muhd
Allah jiqansa yayi masa Rahama.
Macha allah 👍
Masha Allah, Allah yakara azurta Nigeria da shugaba irin murtala
Ameen ya Hayyu ya Ƙayyum 🤲
Allah kajaddada rahma agareku adalan shuwagabanne
May Almighty Allah Grant him Aljannna fir dausi Amin
Thank
Kai allah hu Akbar allah yajikansa dagafah allah yasada Shi da Manson allah s a w Allah um ameen ❤❤❤❤❤😂😂😂
Allah ya jikansa
Allah ya gafarta masa kuma ya sada shi da manzon Allah s a w ameen
Very nice history.
Sai Aminiya kece No:1
A bada tarihin shuwa gabannin Najeriya
Allah yajikan su da rahama.
Albarkar Annabi Muhammad صلى الله عليه وسلم
Shehu shagaru
Allah kajikan murtala
Ameen
Allah ya jikan shi amin
Ba kasala ba jan kafa, kaji mazan jiya…
Allahu akbar Rayuwa yau ga Nigeria mu ta lalace😢😢😢😢😢😢😢😢
RIP GENERAL
Tarihin, biyafara
Allah kasa kanina yagaje shi Kuma Allah ka gafarta mashi Allah ya ba mu shuga ba irin shi
Ameen ya Allah
Ma Sha allah
Allah ya ji kanshi da rahama mmeen
may his soul rest in aljannah firdausi
Training nejeria
Allah yajikansa
Tarihinjanarmurtala
Hmmm rayuwa
Masha Allah Allah ya saka da alkhairi kuma muna San a kawo mana tarihin dogarin abacha wato major Hamza almustapha
Allah ya jikan Maza.
Allah yajikansa da rahama
Ameen ya Allah
Tarihi Gen mamma vatsa
Allah yajikay
Ameen
Allah yaji kan maza
Amin
Allah ya jikansa da rahma
Allah Ya Jikan Shi
Allah yaji kan maza 😢
Bavangida
Allah yajikan sa da gafara tare da sauran musulmai
Allah ya jikanshi da rahama
Kaji maza
MaSha Allah
Ya salam!!
Allah ubangiji ya jikansa da rahama😢
Amin
Allah yajikansa yasa yahuta Ameen
Ameen
mashaAllah ❤️❤️❤️
Tarihin major Hamza Al'mustapha
Jaya bayauba
Allah ya jikanra
Allah yajikan mazan jiya
Mode rabiu godabe inajin dadin labarun ka ina maka fatan alheri
Allah Kajiqan Maza
Allah ya saka da Alkhairi.
Ina son tarihi a rayuwa ta musamman ma na Najeriya. Da ina kallon tarihin a sauran channels na Turanci amma yanzu gashi da yarena Alhamdulillah.
Allah ya jiƙan Murtala Muhammed.
Major Baba sukai
Allah yajikan mazaa
Godiya muki
Abamu tarihin GNR muhd shuwa
History of nigera
ammen suma ammen
Tarihin tsohon shugaban kasa sani abc
ruclips.net/video/LaCgiapZlxo/видео.htmlsi=dt7L4SxSy-kWd3bR
Allah ya jiqan sa.
Ina son marubuci kuma manazarcin mazajen jiya da yayi nazarin ya kuma bamu tarihin unguwar sharifari dake kano da kuma manyan jagororin ta da suka shude, da irin gudunmawar da suka taka a garin kano, da takaddamar su da masarautar kano.
❤❤❤❤❤❤
Wanene Ibrahim Taiwo ? Shi ne wanda sojoji suka kashe a Kwara bayan kashe janar Murtala a Lagos ? Kuma meye alakar kiran titi a Kano da wannan suna (Ibrahim Taiwo) ?
@@aminiyatrust703 Da Allah a bamu tarihin kafuwar jam'iyyu a Nigeria tun kafin mulkin kai da kuma samar da tsarin mulki a Nigeria tun zamanin mulkin turawa har bayan samun mulkin kai
🎉slm
Allah şarkı
Babangida
Masha Allah.kuna kawo shiraruwa masu kayatarwa da kuma daukar darasi.
Albani Zaria
Tahirin ibb🙏🙏🙏🙏
Abamu Tarihin Abubakar Rimi
😢😢😢
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
Tarihin Maude Rabi'u Gwadabe plz
❤❤
Rip
Aguyi ironsi
Munagodiya A kowani lokaci inaso dakukawo mana tahirin Dr ummaru dikko kuma inada gudunmuwan da zanbaku wanda bazaku iyasamun shi Acikin saukiba
Mun gode
Nigeria sai tafi kuwane kasa chigaba
salam barks da tambaya wait dan Allah tafawa balewa ba musulmi baneba
Musulmi ne
Abacha
Tarihin General babangida
Yallaɓai ai tuni mun yi.
tarihi atiku abubakar plx
Ina son tarihin dan masani kano
kuma ina jin dadin wannan shirye shiryen naku
Madalla
Allah yajikansa darahama Allah yasa sojojin Nigeria suma suyikoyida halayyarsa
T
Shek Jaafar mahmudu Adam kano
🎉🎉🎉🎉🎉🎉