GIDAN SARAUTA SEASON 2 EPISODE 13

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 5 июл 2024
  • Please SUBSCRIBE to Maishadda Global Resources RUclips channel:
    / @maishaddaglobalresources
    #Maishadda #MaishaddaGlobalResources #kannywood
  • РазвлеченияРазвлечения

Комментарии • 1,1 тыс.

  • @TUNATARWAHAUSATV
    @TUNATARWAHAUSATV 6 дней назад +355

    In Sha Allah watarana iwar haka muna tare da fiyayyan halitta annabi MUHD (SAW) acikin ALJANNAH Al-firdaus.
    Allah ya had'a fuskokinmu acan Ameen thumma Ameen 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

  • @AbdousalamMahamane
    @AbdousalamMahamane 5 дней назад +62

    Watarana warhaka munatare da annabi muhammad S A W A aljanna yan uwana ma soyan annabi maza da mata allah ya sa mudace amin

  • @MaryamIdris-eg1cd
    @MaryamIdris-eg1cd 6 дней назад +49

    Assalamualaikum Allah yayiwa abokiyar zaman mamanmu rasuwa ana saura kwana uku bikin yarta da saukar karatun danta Allah yakarbi abarsa😭

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 6 дней назад +58

    Babu Farin Ciki ko Jindadi 🤔
    Ga Auren👩‍❤️‍👨 da Babu Sa Al-barkar Iyaye ko Bijire musu
    Allah Ya Kare mu Daga Fushin Iyayen mu

  • @MustaphaAhmad-dd7sz
    @MustaphaAhmad-dd7sz 6 дней назад +67

    Ya Allah kabamu abin da mukeso duniya da lahira alfarmar ma'aiki

  • @UmairMusa-v7n
    @UmairMusa-v7n 5 дней назад +113

    Wlh faiza na mugu mugun burge ni,i like how smart she is❤❤. She’s the reason I like this series more ❤

  • @HauwauWakkala
    @HauwauWakkala 6 дней назад +31

    Dan Allah kar adade adawo zango na 3 ❤🎉😂❤

  • @sufisadisu
    @sufisadisu 5 дней назад +54

    There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ

  • @SalisouAmadou-mg5me
    @SalisouAmadou-mg5me 5 дней назад +20

    in sha Allah watarana iwar Haka muna taré da fiyayyan halitta annabi Mohamed s 🥰 a 🥰 w amime souma Amine fatin Alkhairi wasika da ga masoyi salisou yaron mai zamani Sénégal Dakar ❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @Pheenart
    @Pheenart 6 дней назад +19

    Masha Allah Watching from Saudi Arabia, Allah sa a dawo Hutu da ranmu da lfy . Allah Kara basira ❤❤❤❤

  • @daourahabibou
    @daourahabibou 5 дней назад +18

    Allahumma salli ala sayyidina Muhammad wa salim

  • @user-he8kz7zc3o
    @user-he8kz7zc3o 6 дней назад +21

    Kaka and his father are now back to they senses 😆

    • @user-hp5yk6vy9m
      @user-hp5yk6vy9m 5 дней назад

      😂😂😂wlh am very appropriate for that

    • @magster249
      @magster249 4 дня назад

      😂😂😂😅😅 ‏صليح

  • @ShafaatuRabiu-g4l
    @ShafaatuRabiu-g4l 5 дней назад +32

    Atafawa habiba don Allah ❤❤Wlh matar ali nuhu tayi kokari sosai ❤😢❤

  • @ZulaihatuNasiruddeen-hz8ym
    @ZulaihatuNasiruddeen-hz8ym 6 дней назад +18

    Very interested Dan Allah yaushe ne za a kawo mana kashi na 3

  • @user-wq7wl1ix8s
    @user-wq7wl1ix8s 5 дней назад +30

    Allah yasa annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam yacicimu koma Allah yasa bintu tanada ciki❤❤❤

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 6 дней назад +31

    Masha Allah Allah nunamana ❤❤❤❤

  • @user-bi4rc9uf3w
    @user-bi4rc9uf3w 6 дней назад +21

    Allah yamata Rahma Yasa wa rayuwa Yarata albarka

  • @user-cf5og4pg9b
    @user-cf5og4pg9b 6 дней назад +62

    Masha Allah
    Yan uwa musulmai Musa rara addu a Dan Allah please

    • @amirurabiu4262
      @amirurabiu4262 6 дней назад +1

      Ya Allah yakubutar da mahaifiyarsa cikin koshin lfy

    • @user-nq2cj3xw4j
      @user-nq2cj3xw4j 5 дней назад +6

      Ku kunfiye san zuciya wallahi a halin Yanzu ba mahaifiyarsa ceba kawai a hannunsu amma itace kawai kuka damu da'ita saidai idan anyi magana sai kuce uwa uwace ko sauran ba uwayebane haba jama'a Allah yasa mudace

    • @AdamuAbubakar-td3jv
      @AdamuAbubakar-td3jv 5 дней назад

      @@amirurabiu4262 iiii88i8jiii888iiii

    • @AdamuAbubakar-td3jv
      @AdamuAbubakar-td3jv 5 дней назад

      @@amirurabiu4262 iiii88i8jiii888iii

    • @AdamuAbubakar-td3jv
      @AdamuAbubakar-td3jv 5 дней назад

      @@amirurabiu4262 iiii88i8jiii888iiiiiiiooooopiiioioiiiiiii

  • @user-fh7ck8br5t
    @user-fh7ck8br5t 6 дней назад +9

    Masha Allah watching from Moldova 🇲🇩🇲🇩🇲🇩

  • @gghh5594
    @gghh5594 6 дней назад +19

    Wow Masha Allah ❤️✅❤❤❤🎉🎉🎉😊😊😊

  • @zaraou235
    @zaraou235 5 дней назад +6

    Macha Allah Allah ya Gara basira basirou mai Shadda 🎉🎉🎉

  • @abdullahiiliyasusalihu
    @abdullahiiliyasusalihu 6 дней назад +26

    My best episode so far ❤.... and the best role I admired is M.sharif acting wife Faizah ... she really play smartness wallahi 🎉🎉🎉 bossa for her .... I come de crush her sha 😅😅... The only kannywood am following 😊... season 3 on anticipation 😢make e no long pls

  • @RabiatuAbubakar-xi2en
    @RabiatuAbubakar-xi2en 5 дней назад +27

    Nagode aman ina fatan aci bitu tana da ciki ko da karamine ina fatan haka ya kasanci❤❤

    • @aminatmouslim5139
      @aminatmouslim5139 5 дней назад

      Nima tounani kenan

    • @muhammadTahir-vm3sm
      @muhammadTahir-vm3sm 5 дней назад +2

      For me bai kamata ace har an kama su ba yayi sauri

    • @AishaBaba-bl9fz
      @AishaBaba-bl9fz 5 дней назад

      Allah na gode Maka da asirin wannan bintun ya tonu

    • @biihsannascookery2654
      @biihsannascookery2654 4 дня назад +1

      Ni Kuma ina fatan ace mafarkine ko tunani Dan be kamata ace ankama su so easily ba😂 kamata yayi ace se sun sha wuya watakilama ace lokacin bintu tasama ciki tsoro maybe ko ma ace ta haihu

    • @muhammadTahir-vm3sm
      @muhammadTahir-vm3sm 4 дня назад +1

      @@biihsannascookery2654 Nima abinda nake fadi kenan it's too early and ba'a wahala wajen kamasu su ba
      Gaskiya a dai duba
      Don har in an kamasu toh na daina kallon shirin

  • @nanafidausimohammad8940
    @nanafidausimohammad8940 6 дней назад +59

    Masha Allah kudannamin like Dan annabi rahma

  • @ZulaikhaIbrahim-j4w
    @ZulaikhaIbrahim-j4w 6 дней назад +17

    ❤❤❤ Masha Allah

  • @AbduUmaru
    @AbduUmaru 6 дней назад +14

    ça c'est bon❤❤❤❤❤❤

  • @user-vb5cm7op3k
    @user-vb5cm7op3k 6 дней назад +37

    Watching from Sakkwato Birnin Shehu. All the best.

  • @AmaryaYahuza
    @AmaryaYahuza 6 дней назад +42

    Masha allah ,allah yada mucika da imani

  • @user-qi7ub5me6f
    @user-qi7ub5me6f 6 дней назад +7

    Thanks you abokina garzali Miko ❤❤❤

  • @user-ui6qr1nb9y
    @user-ui6qr1nb9y 6 дней назад +15

    Masha Allah❤❤❤

  • @user-hd5dz2nb6m
    @user-hd5dz2nb6m 5 дней назад +2

    Pls and pls u guys should release the season 3 ASAP we are begging on behave of ur loved ones❤❤❤

  • @idrishammed30
    @idrishammed30 6 дней назад +11

    Tafida crying 😭 😭 😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @LegendMakiee
    @LegendMakiee 6 дней назад +5

    I really like Umar M Shareef although he's the one making me the following this series

    • @murtalabadamasi85
      @murtalabadamasi85 4 дня назад

      But he make me dislike him now not like b4 bcus b4 I like him sosai wlh

  • @muhammadahmadali-nn6mx
    @muhammadahmadali-nn6mx 5 дней назад +5

    Both labarina and gidan sarauta of this week sunyi kyau walh😂😂😂😂😂😂

  • @bashirsambo4473
    @bashirsambo4473 6 дней назад +15

    Can't wait

  • @AdmiringCheckers-un9dt
    @AdmiringCheckers-un9dt 5 дней назад +6

    Masha Allah, Allah yasa next season kar ace mafarki ne ko kuma tunani ne

    • @aminatmouslim5139
      @aminatmouslim5139 5 дней назад

      😂😂😂 soun iya Tchéwa mafarkiné fa😂😂

  • @AishaSurajo-xk7xj
    @AishaSurajo-xk7xj 5 дней назад +8

    Masha Allah kaka and his father 😅😅

  • @user-gw3se6wd7p
    @user-gw3se6wd7p 5 дней назад +4

    Masha Allah yayi kyau sosai Allah ya kara basira amma naso ace bintu nada ciki ko yaro za'a Gansu dan Allah yaushe za'a dawo

  • @maryamaabubakar6166
    @maryamaabubakar6166 5 дней назад +3

    Masha Allah dis episode is yabada 🔥🔥🔥🔥 Gimbiya fa'ixa aiki yayi kyeu u deserve award... pls we're hoping next every soon pls

  • @user-be2si8ki7z
    @user-be2si8ki7z 4 дня назад +1

    Masha Allah Allah yakara basira dadau kaka mugode sosay ❤❤❤❤

  • @MaameYou
    @MaameYou 6 дней назад +41

    Good day my fellow Ghanaian please are you there watch it 🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 6 дней назад +20

    HaHaHa 😂 Tafida 🎅 Ga Tsoro Ga Son Kudi da Gulma. Ga Rashin Rike Sirri, Ayya Kasuwa Ya Lalace Tafida

  • @HAMZAKABIRUIBRAHIM-r3g
    @HAMZAKABIRUIBRAHIM-r3g 5 дней назад +2

    Gaskiya faiza is so tallent at all ,the first over roll in this series

  • @fuseini.Issifu
    @fuseini.Issifu 5 дней назад +1

    Exciting, Drama, Suspense. The movie was thrilling and well-directed
    Gimbia acted brilliantly and her pilot was Complex and engaging .beautiful directed by kind of Kannywood ALI NUHU 🤝🤝

  • @aboubacarfulani-be4kd
    @aboubacarfulani-be4kd 6 дней назад +6

    Allah ya sa mugane ❤❤❤

  • @yusufrobbentv4136
    @yusufrobbentv4136 5 дней назад +5

    Masha allah watching from dakata kawaji❤❤❤

  • @aishabasher3842
    @aishabasher3842 6 дней назад +5

    Watching from taif Saudi Arabia

  • @NusaibaAbubakarshehu
    @NusaibaAbubakarshehu 5 дней назад +1

    Gsky i really enjoyed these episode allah tona asirin yarimq amin

  • @NaA-wv2gc
    @NaA-wv2gc 6 дней назад +7

    masha allah ❤❤❤❤

  • @user-xh3tz5om9p
    @user-xh3tz5om9p 6 дней назад +5

    Amman gidan sarauta din nan yayi kwau

  • @KamalBinSaeedAdam
    @KamalBinSaeedAdam 5 дней назад

    Masha Allah ubangiji ya kara daukaka fatan alkairi gareku❤

  • @derikawu4448
    @derikawu4448 5 дней назад +7

    Hero of Season 2 award must go to Faiza.
    She won every single battle against Yerima Bello

    • @abu-muhseen
      @abu-muhseen 4 дня назад

      But can she win the final battle?
      Definitely not

  • @salismuhammad2825
    @salismuhammad2825 6 дней назад +5

    Alhamdulillah Allah yakara basira Sarki Ali

  • @abban_zee
    @abban_zee 5 дней назад +2

    Nidai a saki tafida kawai shine damuwata don shi nake kallo a film din wallahi😊❤

  • @abubakar_muhammad
    @abubakar_muhammad 5 дней назад +2

    Naji daɗin yadda kuka ƙare ƙarshen zango na biyun nan, baku bar mu a cikin daurewar kai ba. Allah ya kai mu ganin Zango na 3 da rai da lafiya.

  • @abuasgharne
    @abuasgharne 5 дней назад +3

    Aslm
    Director Allah ya qara basira amma gsky wanga episode din yamin dadi
    Prince Bello yasa ankama Tafida 😂
    Prince Bello shin ka manta cewa da mace kake dealing ne dasu fa shedan yayi nasarar fiddamu daga aljannah

  • @user-zp5li4ii9v
    @user-zp5li4ii9v 5 дней назад +2

    Allahumma salli wa sallim ALA rasulika Muhammad ❤❤❤

  • @MaaruIdris
    @MaaruIdris 5 дней назад +2

    Allah yasa muyi kyawun karshe yarab 🙏

  • @AbdurrahmanyahuzaAbubakar
    @AbdurrahmanyahuzaAbubakar 3 дня назад

    Agaskiya muna godiya da irin wannan shirin naku allah yakara bsr

  • @HalimaSadiya-o8e
    @HalimaSadiya-o8e 5 дней назад +4

    Kaka yayi hankali yau.. Allah ya kara mana imani

  • @daoudaougoumahalimatou
    @daoudaougoumahalimatou 5 дней назад +3

    ADAWO ZANGO NA 3 DA SAURI PLEASE 😢

  • @aishatjojo
    @aishatjojo 5 дней назад +1

    thanks to all the crew of Gidan sarauta,is an interesting series

  • @AbdullahiDahiru-np6dq
    @AbdullahiDahiru-np6dq 5 дней назад +1

    Masha Allah watching from united state of Nigeria proud to be nigerian❤❤❤

  • @OmarSuliman-ny8uy
    @OmarSuliman-ny8uy 6 дней назад +6

    Aslm barka da yamma mai shadda muna jira mun kasa mun tsare amma a wayoyin mu fatan alhairi daga libya🇳🇪🫶🇳🇬

  • @MohamedIbrahim-pb1tl
    @MohamedIbrahim-pb1tl 6 дней назад +5

    ❤🎉😅 Masha allah 😊

  • @idrisabdullahi8644
    @idrisabdullahi8644 5 дней назад +2

    Suna na Idris Abdullahi Dan Gezawa daga Jahar Kano Karamar Hukumar Gezawa,
    Ina kallon film din Gidan Sarauta kai tsaye daga Burnin Baghdad dake Kasar IraQ
    Allah ya Kara maka lfy da daukaka me girma Sarki Ali Nuhu
    tare da Me shadda
    Gaskiya film din Gidan Sarauta yana matukar burge mu, Nishadantar da mu,Ilimantar da mu tare da fadada mana tinanin mu
    Amman ina rokon dan Allah kar ku dau tsawon lokaci baku dawo daga hutun da ku ka je ba,
    domin muna nan muna jiran ku a season 3 episode 1 In Shaa Allahu
    Allah ya sanya albarka a cikin kasuwancin ku da kuma Iyalan ku baki daya tare da sauran Taurarin Film din baki daya
    AMEEN YA HAYYU YA KAYYUM

  • @nasseradinharounmahammahNasser
    @nasseradinharounmahammahNasser 5 дней назад +2

    ❤❤❤

  • @user-ps9wq9im1n
    @user-ps9wq9im1n 6 дней назад +4

    Masha Allah 😂 don Allah karkuje hutu kam

  • @hauwawdanyaro4675
    @hauwawdanyaro4675 5 дней назад +4

    Masha Allah 🙌🙌🙌

  • @musaadammusa9536
    @musaadammusa9536 5 дней назад +1

    Allah yabaku ikon dawowa da wuri kamar season One 🤲 Karya zama Kamar ALAQA KO DANJARIDA👌

  • @Khadijaabdul227
    @Khadijaabdul227 День назад

    Masha allah love you wlh ina soki ❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉😂🎉🎉🎉😂🎉

  • @Mustaphaalhassan398
    @Mustaphaalhassan398 6 дней назад +7

    ❤❤

  • @nuhutangaran5346
    @nuhutangaran5346 5 дней назад +3

    Wannan yayi dai dai bayadda za'ayi ace kajewa maganar iyayenka kaga dai dai wlh dole asirinsa yatonu sbd sunguji maganar mahaifa

  • @NusaibaAbubakarshehu
    @NusaibaAbubakarshehu 5 дней назад +1

    Wllhy faiza you are the best actress 🎉am watching it just because of you

  • @MARAYAMIBRAHIMA
    @MARAYAMIBRAHIMA 4 дня назад +1

    Allah ya kara mana son annabi

  • @user-rw6fr4te4w
    @user-rw6fr4te4w 5 дней назад +4

    Allah sarki rayuwa
    gaskiya bintou Allah ya baki ahali
    masou haquri da qaunar ki sabidake
    souka haqura da dukkan wani jindadin rayuwa ✊✊🙏💐💐

    • @user-vf6dk7om7j
      @user-vf6dk7om7j 5 дней назад +1

      Gsky dai ni gasky d Gidanmu ne innaga tini sun yafeni 😂

  • @asmaushafiu5016
    @asmaushafiu5016 6 дней назад +4

    Da kyau haka nake so ya zaayi bintu tachi bulus wlh dole a hukunta su so disgusting..., ace qane ya auri mata dakai akaje aka Sako ta Kai ka auro ta haba

  • @user-ke8mv8js6u
    @user-ke8mv8js6u 5 дней назад +1

    Ina matukarson yanda fa iza ke tafiyarda rayuwarta acikin wannan Shirin she's behaving maturely duk abunda yake faruwa tana sane amman tazaba datayiwa mijinta biyayya dakuma tarufawa gidansu asiri akan tatona l really like your style and l wish every woman could copy from you , keep it up takwarata Aisha ,dama we are so special in time of everything, l like your behavior in this series

  • @AbdoulwahabIbrahimBagodi
    @AbdoulwahabIbrahimBagodi 5 дней назад +1

    Macha Allah
    Yan uwa musulmans ❤❤❤❤

  • @ZainabUsmanUsman-q8e
    @ZainabUsmanUsman-q8e 6 дней назад +3

    Well done gimbiya faiza

  • @HelalUddin-ty3cn
    @HelalUddin-ty3cn 6 дней назад +4

    Macha Allah ❤❤❤❤❤❤❤

  • @light.of.africa.tv.
    @light.of.africa.tv. 5 дней назад +2

    The best episode, faiza got my flowers ❤😅.. masu ci amana kawai 😂

  • @ukashatumahmudahmad5836
    @ukashatumahmudahmad5836 2 дня назад

    Gidan finally season 2 kalasa
    Yayi kyau matuka gaskiya
    Fa,iza ya kamata a bata a ward

  • @ikhaleepha8785
    @ikhaleepha8785 5 дней назад +3

    A tafawa faiza 😂👏🏻👏🏻👏🏻

  • @user-zq3nl4nw5m
    @user-zq3nl4nw5m 18 часов назад +1

    Wlh naji dadi dama haushin bintu nakeji taki hakura shikuma yabiyemata wlh qaninsa yana da hakuri da kuma fa iza

  • @GhyfjrjfueuHfhfhfhf
    @GhyfjrjfueuHfhfhfhf 5 дней назад +2

    ❤❤❤❤❤❤❤

  • @aishabashir4333
    @aishabashir4333 6 дней назад +3

    Good job 👍👏👏👏🎉🎉🎉🎉😂❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @FatimaYahya-s2b
    @FatimaYahya-s2b 5 дней назад +3

    Allah yasa annabi yacecemu

  • @HannatuBello-f3z
    @HannatuBello-f3z 5 дней назад +2

    innalillah yaushe xaa xo kashi n ukku 😢gaskiya faixa try

  • @user-sh5rn1ny3s
    @user-sh5rn1ny3s 2 дня назад

    Kaiii Masha Allah wannan episode din yayi wallahi. Gabana fadi yake tayi wallahi.

  • @YakubouMaliki
    @YakubouMaliki 6 дней назад +4

    Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira ❤

  • @Aichatougambo-zd1wz
    @Aichatougambo-zd1wz 6 дней назад +8

    Allahu Akbar wayyo Allah Mata rahama maryam😢😢. Allah sa konciya hutu ne.muko da munkayi saura Allah sa muyi kyakya wan karché😢😢. Allah karama Annabi daraja saw❤❤❤❤

  • @MaryamYakubu-j2t
    @MaryamYakubu-j2t 3 дня назад

    Ya Allah ya ubangijin rahma ka axurta xuciyar Mijin aurena da Sona fiye d ayanda yarima ke son bintu Amman ya Allah karka jarabceahi da bijirewa iyayansa ko butulchin ko cin Amana a ko wnai irin yanayi ya tsinchi kansa.

  • @Queendeejerh2000
    @Queendeejerh2000 5 дней назад +3

    Ni fa,iza nan bata burgeniba at all saboda she's paying for her deed's ne wacce batada Imani ma a sake mace ta tura wani Dan daba acire mata sassan jiki da yarima bai aureta yatafi da itaba da fa wancen shege rananda yaje ita zai kama ya illata ba mahaifin bintu din ba ai wlh abun yamin dai dai and yanzu kuma zata kashe tsohuwar mutane

  • @MudahaIbrahim
    @MudahaIbrahim 5 дней назад +3

    Allah dai yabiya🎉

  • @AishaAlhassan-x1y
    @AishaAlhassan-x1y 5 дней назад +1

    Faiza nadakarfin basira da tunaane Wallahi jinjiinata agareke Gimbiya faiza

  • @rukaiyaaliyu6893
    @rukaiyaaliyu6893 3 дня назад

    Kaiiiiiiiiiiiiiiii
    Wasa yayi kyau. Fa'iza da Mama kawai ku hakura.

  • @Fadimatumuhammedbello
    @Fadimatumuhammedbello 6 дней назад +4

    Firm din Nan bayyi Dadi ba

  • @FatimaahmedFatimaahmed-tx8yf
    @FatimaahmedFatimaahmed-tx8yf 6 дней назад +14

    Masha Allah

    • @DjvjrVc
      @DjvjrVc 6 дней назад

      ❤😢😊🎉😂

  • @mubarakahmadgwarzo4453
    @mubarakahmadgwarzo4453 5 дней назад +2

    Tunda aka fara Gidan Sarauta ban taɓa kallon episode din da yafi burgeni sosai ba kamar na yau. Finally asiri ya tonu. Tafidah 😂😂