Allahu Akbar Allah yakara tsaremu daga dukkanin masifai Allah yayi Mana jagora yasa Kuma mugama da duniya lpy Allah yasakawa malaman mu na sunnah da gidan aljannah
Inalilah Allah qauta wlh tur da wannann shiryashiryan banxa Allah ya qauta wlh wann batane kawai ga yayan muslmai muna qara godewa malamn mu matuka Allah saka da alkhairiii amin😭😭😭😭allah karabamu DA aikin DA nasani amin ya Allah 😈😈😈shedan ibilishi Allah tur da wann
In shaa Allah Lokacin Dena ganin labarina yazo da sauran series danake yazo Zan Dena da iznin ubangiji na ALLAH yasa mu dace Munata asarar lokutan mu a banza
Allah ka rabamu da jarabawa na sabon Allah,Allah kasa qarshen mu tai kyau,Allah ka rabamu da bata lokutan mu a banza wajen kwllon abunda bazai amfane mu ba,amin ya hayyu ya qayyum 🤲
Wlh ni ban gamsu da duk hujjojin da malaman nan suka kawo ba. Kamata ya yi bayan sun soki shirin,su kuma fito da alfanun shi . A ganina ya Fi a rika kallon Dina finan Indiya da Amurka na fasadi da fasikanci. Wlh bana tare da ku a wannan kaulin. Ban ga abin wannan shiri ba. Hasalima Yana koyar da abubuwa da yawa.
Haba Dan uwa kayi haquri Dan Allah kasake tunani akan Abinda malam Yafadi kayiwa abun Kyakkyawar fahimta, kamatayayi ace muna murna jumaa tazagayo Dan muqara dagewa Wajen yima Annabi Salati ba Wai Wai murna Da zumudi ba Don kallon Wani series ba, not only labarina dawasuma Sauran series. Nagode Allah yabamu ikon yima kowa Kyakkyawan zato
Alhamdu LiLah for this inspiring messages may Allah reward you out noble scholars.hmm not only Labarina but the stupid telenoverlers 24 hours SubhanaLah
Aslm Alkm. Ni zan bar comment ne da nasiha a gare ku ma su channel kamar yanda ku ma ku ka kawo ma na nasiha a channel din ku. Kanun labari ku ya na nuna cewa malamai sun yi raddi a kan labarina har wani ya yi kuka kuma ba haka ba ne duka. Za ku iya samun ladan Jan hakali amma kuma za ku iya samun zunubi na yaudara ma. Mu ji tsoron Allah. Mu kiyaye. Allah ya shirye mu duka, Ameen Yaa Rabbi
Allah hu Akbar malamai ku ji tsoran Allah ba kuyi. Maga na akan halin da mu ke chiki a gomnatin mu talakawa na chikin ukuba kunyi Sheru saila barinane,,,,,, da mu wanku
Allahu Akbar Allah yakara tsaremu daga dukkanin masifai Allah yayi Mana jagora yasa Kuma mugama da duniya lpy Allah yasakawa malaman mu na sunnah da gidan aljannah
❤❤❤❤
Allah is ship Kara MA Malan daraja
Allah ya saka wa Maluma mmu da alkhairi yahadamu cikin inuwar Al arshinsa 🙏🙏
In Allah yayar mudena mallam Allah yasaka da alkairi❤❤❤❤
Wannan gskyn muna godiya malam allh yakara maku lfy da Nisan kwana malaman addinin musulunci wannan abun Duk kunayine don muzama mutanen kirki badon tarbiyya iyalanku iyalanku ba sbd kuda iyalanku kuna aiki da abinda addinin musulunci yazo dashi mun gode allh yakara basira
Allh yabamu ikon Gamawa da Dunia lpy😢
Ya Rabbi ka shiryemu baki daya ka yayewa al'ummar musulmi wannan jarabar kallon series din 😢
Allahumma Amin
Inalilah Allah qauta wlh tur da wannann shiryashiryan banxa Allah ya qauta wlh wann batane kawai ga yayan muslmai muna qara godewa malamn mu matuka Allah saka da alkhairiii amin😭😭😭😭allah karabamu DA aikin DA nasani amin ya Allah 😈😈😈shedan ibilishi Allah tur da wann
Allah yasa mudachee Allah yabiyah mlminmuh da aljannah
Allah ya saka muku da al'khairi, wannan fadakarwace Mai ma'ana.
Allah kakara wa maluman mu lafia da kaifin hankali ya kumasa mu fahimce su game da tafarkin addinin mu ameen
In shaa Allah Lokacin Dena ganin labarina yazo da sauran series danake yazo
Zan Dena da iznin ubangiji na
ALLAH yasa mu dace
Munata asarar lokutan mu a banza
Allah Miki albarka
saboda ji DA aikido da wa azi
Ya Allah ka tsarena zuri,a
Allah ya ba'ki iko sister ❤
Allah yasa mu dache 🤲🙏
Ameen
Allah ya gafarta mana kurakurenmu , yadora mu ahanya dadai , malam Muna godiya da tunatarwa Allah yasaka da mafificin alhairi.
A daina sawa ran jumaaa please 😢
Allahu Akabar❤❤❤❤
Wanna gaskiyane mallam Allah yasamudace
Allah kasa mugama da duniya lfy
Allah ka rabamu da jarabawa na sabon Allah,Allah kasa qarshen mu tai kyau,Allah ka rabamu da bata lokutan mu a banza wajen kwllon abunda bazai amfane mu ba,amin ya hayyu ya qayyum 🤲
Allahu Akbar, Allah kasa mufi karfin zuciyarmu, Allah kashiryar damu Akan hanya madaidaiciya, Allah ka Kara wa Mallam daraja da daukaka
Amin ya Allah
Tabbas hakani malam allah. Yakarimu allah yasa mudace ameen
❤❤❤❤gaskiyane mlm mungode❤❤❤❤❤ Allah yasamutsani abun a xuciyarmu
Amine y'a rabbi 🤲❤️
Ka. Gaskiya malaman yanzu sai a hankali Suna bata mana addini da sunan wa azi shiyasa kullum Muna baya a musilinci Allah ya shiryemu ya ganar da su
ALLAH YASA MU DACE DUNIYA DA LAHIRA😢😢😢😢😢
Allah ya tsare mu da wannan halin nan na fasikanci. Amin yaa Allah. Astagfirullah waatubu illaihi..
Muna godiya Allah ya sa mudace amin
Ameen
Ina goyon bayanka malan Allah saka da alkhair Ameen
Uhmmm gsky akwai matsala kam sai dai Allah yasa mudace
Ayihaquri malam nayi abindayafikuka Dan allah
Alhamdulillah muna godiya Allah ya azamu akan daidai ya shirye
Wlh hakanan ne malam,daga yaw in cha Allah na daina kallon film din labari na
ALLAH yasa mudace Amma ni ban gamsuda duk wannan hujjojin nasuba
Malam allah yasaka da alkairi🙏
Gaskiyane mallan allah kara lafiya da nissan kwana ,,✅☝️🙏🙏😭😭😭
Allah ya saka da alkhair
Wlh hkn Allah yasa mugane
Gaskiya magana wallay
Dama kallon labarina ai shirmene Allah ya kiyaye jinmu da ganinmu
Alhamdulillah😂 May Almighty Allah protect us ameen Yaa Allah
Wlh ni ban gamsu da duk hujjojin da malaman nan suka kawo ba.
Kamata ya yi bayan sun soki shirin,su kuma fito da alfanun shi .
A ganina ya Fi a rika kallon Dina finan Indiya da Amurka na fasadi da fasikanci.
Wlh bana tare da ku a wannan kaulin. Ban ga abin wannan shiri ba. Hasalima Yana koyar da abubuwa da yawa.
Yana koyar da abubuwan da yawa????? Ok! Toki riqa Kunnawa 'ya'yanki su koya musu abubuwan da kicce.
Ass.kai katsaya kayi tunani ba ajada maluma batare da hujjaba Kara kamanta magada annabawane ba magada shaidan ba Kara tunani Mai kyau
Haba Dan uwa kayi haquri Dan Allah kasake tunani akan Abinda malam Yafadi kayiwa abun Kyakkyawar fahimta, kamatayayi ace muna murna jumaa tazagayo Dan muqara dagewa Wajen yima Annabi Salati ba Wai Wai murna Da zumudi ba Don kallon Wani series ba, not only labarina dawasuma Sauran series. Nagode Allah yabamu ikon yima kowa Kyakkyawan zato
😢😢😢Allah yashiryamu,Allah ya yafemana kurakuranmu😢😢😢Astagfirullah
Wanna gsky ne mall Allah ya saka da alheri 🙏
Gaskiyane, Amma kuma kunyi qarya kunyi yaudara da hoton su guruntum da pantami da kuka Saka, hasali Kuma basuy magana. Wannan ba Amana bace.
Allah yasa mudace,Amma kugayawa shugabanninmu talaka Yana cikin musifa.sanadin Muslim muslim
Allah Ka Taimake Mu Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum 🕋☪️❤️🤲 Allah Ka Tsare Mu Daga Dukkan Sharri Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum 🕋☪️❤️🤲
Allah kashiryemu kasa mudache kayafemana ya Allah.
Shukran 🙏
Allah yasa mudace
ameenu Saira ka gode Allah
mutanen sun fara
Wlh kuwa Allah ka tsaremu
That’s good news god bless you thanks
Allah yashirya mu gabadayan mu, I used to watch labarina before but now I don't.
Allah yabamu ikon kiyayewa
Allah sa da alkhari malam
Allah yakara ganardamu malam munagodiya
😂😂😂 gaskiya ne malam allah ya shiga tsakaninmu dasu
Allah ya ganar damu alfarmar annabi Muhammad s w a
Allah yasa ka da alkari
Wlh hakane Allah byasaka da alkairi
Wannan Gskyn Allah ya Saka da alkairi
Alhamdu LiLah for this inspiring messages may Allah reward you out noble scholars.hmm not only Labarina but the stupid telenoverlers 24 hours SubhanaLah
Allah ya shiryemu😂
Hakkun Allah kabamu ikon ansawa
Thanks teacher s
Kukuma dukbarnar da'ake aqasarnan bakuganinta sai ya fimding labarina
Wlh gaskiya ne malan
God bless you mall
Wallahi izala bala,i ce kai toh allah yakiyaye dai waih
Bala'i kuma, daga fadakar da mutane abinda Allah ya hana, kuma ze zamewa masu yi masifa duniya da lahira
Allah y bada lada
The only thing I say is Allah ya kyauta because am also watching labarina but not always 😊
Allah yaganar Dake kidaina
Amen @@aminusunusi7723
Are you sure
Allah kasamudace Allah kabarmu da soyayyar annabi muhd s a w alaihi wasallam
Allah ya shiryimu munguwdi
Allah bada lada
Aslm Alkm. Ni zan bar comment ne da nasiha a gare ku ma su channel kamar yanda ku ma ku ka kawo ma na nasiha a channel din ku. Kanun labari ku ya na nuna cewa malamai sun yi raddi a kan labarina har wani ya yi kuka kuma ba haka ba ne duka. Za ku iya samun ladan Jan hakali amma kuma za ku iya samun zunubi na yaudara ma. Mu ji tsoron Allah. Mu kiyaye. Allah ya shirye mu duka, Ameen Yaa Rabbi
Muna Godiya da Nasiha Allah Saka da Alkhairi
Wannan gaskiya ne
Allah hu Akbar malamai ku ji tsoran Allah ba kuyi. Maga na akan halin da mu ke chiki a gomnatin mu talakawa na chikin ukuba kunyi Sheru saila barinane,,,,,, da mu wanku
Kai kana malami a Nigeria amma ka rasa abin magana sai film, gaskiya kuyi sassauci wa rayuwa
Allah yaganar dukkan musulmai
Thank you so much
Allah yasakawa malamammu da Alkhairi
Allah yasamudace
😮Allah yayi albarka Malan.
Allah shi kaea tsawon kwana
Hkn ubangiji yshiryemu ykaremu da imani
God bless u
Allah y shiryar d mu
Que Dieu nous protège
Allah kashiryemu
Macha Allah
GA abinda ya kamata ku yi na jefa mutane a masifa na zabar tunubu, kunja baki kunyi shuru, Sai akan labarina zaku kare
😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
Allah ya Ganar Damu ya toshe Mana idanunmu dagakalache kalachen banza munagode Muku malamai
Allah ya shirye mu bki daya
hakane wllh Mln
Allah ya kyauta
Wannan malaman fa sai a hankali.
Allah yasa muda ce
Mlm kenan wayasa mekake aykatawa rabab jumaa
Zaki ma Allah bayani akan lkcn daya baki
Allah ya bada iko gyara kura kuranmu
Ubangiji Allah yagafartamuna Allah yayafemuna 😢
Amin ya Allah
Rabonda fantami yayi kuka andade😂
🤣🤣🤣🤣
❤ Allah ya sa mudace
Wannan gaskiya ne malan 😢
Abunda yaddami mutane daban ku Abunda kuke magana akainai daban Ana kiranku malammai amma kusani malam man dai najinku