Zanga-Zangar Matasa a Nigeria Sakon Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna

Поделиться
HTML-код

Комментарии • 62

  • @HuzaifaMurtala-qz4dr
    @HuzaifaMurtala-qz4dr 23 дня назад +5

    Allah yasa mu dachi duniya da lahira alfarman annabi Muhammad s a w

  • @abdulazizsaidusalisu5808
    @abdulazizsaidusalisu5808 24 дня назад +5

    Allah yasa mu wanye lafiya

  • @NafisaSalisu-ze6gw
    @NafisaSalisu-ze6gw 14 дней назад

    Allah yasaka da alhairi malam
    Allah ya biyaku da gidan aljanna Ameen summa ameen🤲🤲🤲😭😭😭😭😭😭🙏🙏🙏

  • @Mahmoudmadayana
    @Mahmoudmadayana 24 дня назад +4

    Allah kasa mucika da iymani

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu 23 дня назад +1

    Mlm Allah shi karawa rayuwarka albarka, wasu malaman ba Allah ne gabansuba abinda ke gabansu shene neman matsayi dakuma cigaban kansu shi yasa muke cikin mastala Allah yashir yaddamu.

  • @user-db7hm1nd8b
    @user-db7hm1nd8b 22 дня назад

    Allah ya Saka wa Mallam da Alkhairi, Kuma ya shiryamu ya bamu zaman lafiya.

  • @Bukhari_Usman
    @Bukhari_Usman 24 дня назад +3

    Jaxakallahu kayran

  • @ShamsuBinAhamad-vn9kb
    @ShamsuBinAhamad-vn9kb 17 дней назад

    Masha Allah

  • @auwaluibrahim9653
    @auwaluibrahim9653 23 дня назад +1

    Malam allah yakara basira

  • @ibrahimlawal9499
    @ibrahimlawal9499 24 дня назад +2

    Jazakallahu Khair

  • @NUHUHAMISU-bi8eq
    @NUHUHAMISU-bi8eq 22 дня назад

    Malam ina tare dakai anan,Allah qara lafiya.

  • @IsahMahtuba
    @IsahMahtuba 19 дней назад

    Wallahi wallahi wallahi wannan laifin sojojine da iyan Sanda matsiyata

  • @shamsuddeensaleh3935
    @shamsuddeensaleh3935 23 дня назад +1

    Zanga Zanga halal ne a irin wannan yanayin. Matasa ku fita ku nemi hakkin ku

  • @user-mh1bn7ki9o
    @user-mh1bn7ki9o 24 дня назад +1

    Sakallahu kairan

  • @SILENTSACRIFICE-yq8yx
    @SILENTSACRIFICE-yq8yx 21 день назад

    Kai malam

  • @MuhammedBulama-qr8sf
    @MuhammedBulama-qr8sf 23 дня назад

    Malam magana naka akwi kuskuri zamu fitu zagazaga insha Allah

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 23 дня назад

    Allah yasa mudace duniya da lahira

  • @MamanHumaira-xk6sy
    @MamanHumaira-xk6sy 18 дней назад

    Maganar gaskiyace ai malam kukunsan da wanda suke magana ya malam

  • @user-mt4le4wf8b
    @user-mt4le4wf8b 23 дня назад

    Allah yataimaki malan yasaka da Alkairi❤❤❤

  • @vidio1036
    @vidio1036 17 дней назад

    Malam yan siyasar wannan kasar basajin sulhu ko lallama sunfi jin irin yarensu na dabbobi kubarmu dasu muyi masu dabbanci mu karba yancinmu

  • @vidio1036
    @vidio1036 17 дней назад

    Tun yaushe ake kai masu kukan basayin komai? Ku kyalemu kawai babu ruwanku 🥹💔

  • @abdulazeezibrahim1801
    @abdulazeezibrahim1801 22 дня назад

    Dan kwankwasiya ne

  • @MuhammadAuwalMuhammad-o2k
    @MuhammadAuwalMuhammad-o2k 19 дней назад

    1:04

  • @MuhammedBulama-qr8sf
    @MuhammedBulama-qr8sf 23 дня назад

    Magana malam ba gaskiya achiki shi malami gomnaty?

  • @AdamMuhammad-vj1yi
    @AdamMuhammad-vj1yi 23 дня назад

    Malam akwai kuskure nacewa Nigeria ce tafi kowacce kasa cin bashi

    • @UmarMuhammad-rw2mh
      @UmarMuhammad-rw2mh 23 дня назад

      To bamu naka analysis din?

    • @ABBASADAUKI2
      @ABBASADAUKI2 23 дня назад

      Bashi mai sunan bashi, bashin da bazaka ga komai a Qasa ba, bashin da ana amsoshi barayi Suke kwashewa. Nigeria ce lamba daya cikin cin bashi alhali Muna arziki a Qasa

  • @SadanUsman-e7c
    @SadanUsman-e7c 21 день назад

    Duk wanda naqaraji yazagi malamannan saiyaci ubansa kowaye

  • @sumayyajibril6798
    @sumayyajibril6798 23 дня назад

    ❤❤❤👍👍👍👍%%%%👌

  • @ishaqkhalid6816
    @ishaqkhalid6816 23 дня назад

    Slm

  • @umarharuna-x5b
    @umarharuna-x5b 23 дня назад

    TO MALAM DAKUKAZAUNADA GWOMNATIN SAUKINMEKUKASAMOMANA?

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 22 дня назад

    Ɗan iska

  • @shamsuddeensaleh3935
    @shamsuddeensaleh3935 23 дня назад

    Malamai sunyi campaign wa yan siyasa a 2023, abu ya zama masifa kuma duk sunyi shiru. Dama munafukai ne sunci kudin Asiwaju.
    Ko ni ina kan wannan fahimtar. Duk malamin da ya kawo mana irin iskancin Muslim Muslim ticket dinnan sai mun jawo shi qasa wallahi.

    • @UmarMuhammad-rw2mh
      @UmarMuhammad-rw2mh 23 дня назад +1

      Na Dauka Kasan Yakamata, Ashe Kaima Sakaraine

    • @user-ft8iq6hp9p
      @user-ft8iq6hp9p 23 дня назад

      Maganarka gaskiyane, Muslim-muslim ticket, munafukaine,
      Bagashi sunyi shirubà.

    • @shamsuddeensaleh3935
      @shamsuddeensaleh3935 23 дня назад

      @@user-ft8iq6hp9p Walh fa. Allah ya mana maganin su

    • @UmarMuhammad-vu9mj
      @UmarMuhammad-vu9mj 19 дней назад

      Inka Isa kaje mana ai kasan malamin daya fadi wannan kamar ta muslin ticket din kaje ka sameshi mana inkai dan halas ne

  • @UsmanMohammedAdamu-ur6rz
    @UsmanMohammedAdamu-ur6rz 23 дня назад

    kenya sunyi nasara malam ,ina mafita mal

    • @UmarMuhammad-rw2mh
      @UmarMuhammad-rw2mh 23 дня назад

      Nawane population dinsu?

    • @UsmanMohammedAdamu-ur6rz
      @UsmanMohammedAdamu-ur6rz 23 дня назад

      @@UmarMuhammad-rw2mhAmerica france kai duk Ero sunayi kadubi tariyin Russia

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 22 дня назад

      Uwarka! Me haɗin population da protest? ​@@UmarMuhammad-rw2mh

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 16 дней назад

      Adadin 'ye'yen da Uwarka ta haifa ​@@UmarMuhammad-rw2mh

  • @AdamMuhammad-vj1yi
    @AdamMuhammad-vj1yi 23 дня назад +2

    Yan Nigeria kada kusa kanku cikin matsalar da tafi wacce Ake ciki

  • @shamsuddeensaleh3935
    @shamsuddeensaleh3935 22 дня назад +1

    Qaryar banza da wofi. Wallahi zanga zanga ba haramun bane. Democracy dinma ta zama haramun kenan? Maqaryaci kawai. Idan kaima ka karbi kudin su ne ka fada mana Mallam.
    Kuma wallahi duk malamin da yazo ya saka campaign ma yan iska sai mun jawo shi akan mimbari.

    • @UmarMuhammad-vu9mj
      @UmarMuhammad-vu9mj 19 дней назад

      Irin yarinyan daka samu a gida kenan karyata malamai

  • @muhammadalhassan4958
    @muhammadalhassan4958 23 дня назад

    I can't continue listening to trash.

  • @YAHYAHUTU
    @YAHYAHUTU 23 дня назад

    Bantaba ganin dan iskan malami sama da wanan ba

    • @sulaimanahmad8138
      @sulaimanahmad8138 23 дня назад

      Kai ne babban Dan iska, jahilin banza, Wawa Dolo jaki kawai

    • @fatimahalliru3530
      @fatimahalliru3530 23 дня назад

      Kai da allah karufe mana Baki kundaina fadamana gaskiya mu yarda dacem mekukayi ada din bare yanzu wallahi bakuda gaskiya kokadan

    • @sulaimanahmad8138
      @sulaimanahmad8138 23 дня назад

      @@fatimahalliru3530 Ina goyon Bayan ayi zanga zanga Na lumana, ammafa malami Mai ilimin addini Bana taba goyon baya a zage Shi zagi Na rashin mutumci

    • @AbubakarilyasuJido
      @AbubakarilyasuJido 23 дня назад

      mL Muna tare dakai,su jingir Allah ya isar Mana.

    • @YAHYAHUTU
      @YAHYAHUTU 23 дня назад

      @@fatimahalliru3530 wajan me

  • @ibrahimhassanmashaallah4508
    @ibrahimhassanmashaallah4508 23 дня назад

    Masha Allah