Bayan gama Zanga-Zanga, Sheikh Bello ya ce a cire sunansa cikin Malaman da zasu je wajan Tunubu

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024

Комментарии • 35

  • @hby5561
    @hby5561 Месяц назад +9

    Allah Ubangiji Yayi Maka Albarka Sheikh. Allah ya yiwa Gidanka da Iyalinka Tukuici Da Gidan Aljannah

  • @user-ew6yq7lv2c
    @user-ew6yq7lv2c Месяц назад

    Zancenka qarfe mlm Bello, Allah Karawa rayuwa albarka

  • @armayaounouhou9433
    @armayaounouhou9433 Месяц назад +2

    Allah kara ma lfy da basira malan❤❤❤❤

  • @youssufazakariyamussa
    @youssufazakariyamussa Месяц назад +2

    Gaskiya ne malan masha allah❤❤❤

  • @user-kh1qz5qx2o
    @user-kh1qz5qx2o Месяц назад +1

    Wannan gaskiyane Malam Allah yasa mugane akwai matsala sosai Akan hakan Allah yasawaka amin

  • @abdullahiabubakar9196
    @abdullahiabubakar9196 Месяц назад

    Hahaha. Allah yagafarta ma Malam. Ni kaina wlh inaso kaje tare da Dr Idris tanshi❤

  • @adamuibrahim2768
    @adamuibrahim2768 Месяц назад +1

    Allah ya sakada Alakiri malamm ❤❤❤

  • @abdulrahmansani7786
    @abdulrahmansani7786 Месяц назад

    MALLAM ALLAH YASAKAMA DA ALKHAIRI YA KARE GABANKA DA BAYANKA

  • @mohammedalgoni3190
    @mohammedalgoni3190 Месяц назад +1

    Masha Allah...

  • @IbrahimBaba-m9v
    @IbrahimBaba-m9v Месяц назад

    Wannan gaskiyane malam hakane wallahi

  • @abdullahiisa1143
    @abdullahiisa1143 Месяц назад

    malam allah yasaka da alkairi wanan gaskiyane

  • @yunusaabubakar2893
    @yunusaabubakar2893 Месяц назад

    ALLAH yasakamaka da alkairr

  • @SulaimanTukur-l5b
    @SulaimanTukur-l5b Месяц назад

    Ai masu zagin tun yanzu sunga sakayya daga ubangiji Allah ya kara lafiya

  • @IbnAdamLawal
    @IbnAdamLawal Месяц назад

    Wallahi mazhaban mu ɗaya dakai Malam 🎉

  • @user-mb7ew5by3s
    @user-mb7ew5by3s Месяц назад

    Malam aitunubu bayaganinkada mutumchi wallahi da ace yanaganin mutuncin malamai da bazai kuntatawa talakan Nigeria ba

  • @MurtalaAlhassan-b9r
    @MurtalaAlhassan-b9r Месяц назад

    Allah Ya saka Da Alkhairi Malam

  • @zarukuahmaddshehu6688
    @zarukuahmaddshehu6688 Месяц назад

    Allah ya sakama malam da Alheri

  • @user-sw9fp5cv9q
    @user-sw9fp5cv9q Месяц назад

    Gaskiya 😢😢😢

  • @FalmataSaleh-m4e
    @FalmataSaleh-m4e Месяц назад +1

    🎉

  • @user-mb7ew5by3s
    @user-mb7ew5by3s Месяц назад

    Malam kenan

  • @user-lr2mv4gw5p
    @user-lr2mv4gw5p Месяц назад

    Malam kazo da sonrai awsu bayanan ka...

  • @mdwayas1996
    @mdwayas1996 Месяц назад +1

    Idan daddawa da wari bera ma da sata.

  • @adoibrahim9033
    @adoibrahim9033 25 дней назад

    Malamaii suna aljihunsu hidima mun sani sosaj

  • @hamayehamsou4412
    @hamayehamsou4412 Месяц назад

    Gaskia

  • @ZainabmuhammedAbdulahi-lt5lz
    @ZainabmuhammedAbdulahi-lt5lz Месяц назад +1

    Malan ?

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 Месяц назад

    🤣 🤣 🤣 🤣 🤣 🤣

  • @hamayehamsou4412
    @hamayehamsou4412 Месяц назад +1

    😂😂😂😂😂😂

  • @haruna_umar
    @haruna_umar Месяц назад

    Malam Acikin biu daya za ayi tunda dukka kasar tamu ce.
    Zamu kira jama'a adakatar da zanga zanga toh Kabiyama mutane bukatarsu, idan bakaiyi hakan ba toh zamu jagoraci zanga zanga!!
    Kaga dole ya dauki daya aciki malam shine gaskiya.
    Kuma dan Allah Wanda Akabashi kwana 40 yayi burus amma har yanzu laifin mutane ake gani?
    Haba malam.

  • @baruwankuinaruwanku3187
    @baruwankuinaruwanku3187 Месяц назад

    Tabbas Malaman addini abin girmamawa ne. Amma duk Malamin da ya hada baki da azzaluman shuwagabanni ana cutar al'umma Annabi (S.A.W) yana da sauran girma kenan?

  • @user-kn3er5gf1q
    @user-kn3er5gf1q Месяц назад

    Ai jiki magayi kowa yana karba ai

  • @user-ew6yq7lv2c
    @user-ew6yq7lv2c Месяц назад

    Zancenka qarfe mlm Bello, Allah Karawa rayuwa albarka