Gwamnan Kano ya mayar wa Ɗan Bello martani akan tonon asirin da yai musu

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 11 дек 2024

Комментарии • 72

  • @nuhuabubakar-xm7er
    @nuhuabubakar-xm7er 3 месяца назад +4

    Dan bello damusa kisabo alh ya kareku alh yashirya su yasa tausayinmu azukatansu ameen

  • @MohammedsaniUMAR-xu4ys
    @MohammedsaniUMAR-xu4ys 3 месяца назад +4

    Toh faa , wnnan matshin yana nema ya kare Ɓaryi ... Toh
    Allah ya sakawa talakawan Kano!
    Dama ai ba kai bane kake tafiyar da Gwonatin ,shi yassa bazaka san abin da ake aikatawa ba !!!
    Kuma ka shina za ka gurfana, Ranan da babu Uban Gida !!!

  • @BadamasiIbrahim-q3z
    @BadamasiIbrahim-q3z 3 месяца назад +2

    Allah sarki Abba kaji gwabnan talakawa Allah yakarama lpy da Nisan kwana❤

  • @Aliyubawa-fq1jk
    @Aliyubawa-fq1jk 3 месяца назад +4

    Wannan dankwankwasiya dabanyake dukbana kwankwasiya nayabamai domin yabada hujja iyafahimtarshi bazagezage baniwani chinfuska Allah yasa sauran sugane

  • @IbrahimAyuba-yo6jg
    @IbrahimAyuba-yo6jg Месяц назад

    Allah Kara lfy Dan bello

  • @MUHAMMADAHMAD-gl1wr
    @MUHAMMADAHMAD-gl1wr 3 месяца назад +1

    iKon ALLAH, toh gaskiya yakamata efcc su binciki lamarin nan. mungode da wayar mana da Kai dan bello👍

  • @auwalmuhammad9414
    @auwalmuhammad9414 3 месяца назад +2

    Kwarai Dan Bello yafadi Gaskiya kuma Munason Shi

  • @adamuyunusa01
    @adamuyunusa01 3 месяца назад

    Masha Allah 😂😂 Dan bello muna godiya 🙏 Allah yatsare aduk inda kake

  • @AliAbubakar-s9f
    @AliAbubakar-s9f 3 месяца назад

    Barayi Kawai Yan Wahala😮😮 Zakoi mah Allah bayane

  • @IsmailAuwal-nj5jg
    @IsmailAuwal-nj5jg 3 месяца назад +1

    Gaskiyane wan

  • @AbdurrahmanDaud-f9t
    @AbdurrahmanDaud-f9t 3 месяца назад +3

    Allah kai rukoda hannun Dan bello kakareshi da kariyarka

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 3 месяца назад

    Kariyane wazakayiwa yaudara wayo. Allah in kai mahauksci yan arewa sun ZaMA mahaukata kariyane rsohon họto yanzunafa anwaaye da shiriu.yayi yafi Dan Bellon yana nan tsula in kaga mutun ya tsargu ba gaskiyarne ina kudin da aketurawa gomnoni biliyoyi. Mụ fiitar azazluMai.

  • @SaniMuhammad-g9p
    @SaniMuhammad-g9p 3 месяца назад +2

    ALLAH YA TAIMAKI ABBA ALLAH YA TAIMAKI DAN BELLO GASKIYA TAYI

  • @MasauduRabiu-j3r
    @MasauduRabiu-j3r Месяц назад +1

    Masha Allah congratulations

  • @GaddafiHussain-ts5ki
    @GaddafiHussain-ts5ki 3 месяца назад +3

    Dan bello for presdent

  • @SaudatAbdullahAbdullah
    @SaudatAbdullahAbdullah 3 месяца назад +1

    Shugabanin Allah yasa kuji storan sa ku gyara dan kunsan inda matsalar take.

  • @shamsuddenabdullahi9632
    @shamsuddenabdullahi9632 3 месяца назад

    Allah ya kyauta ya gyara mana dukkan Azaluman shuwagabanni

  • @abdullahisalisu2828
    @abdullahisalisu2828 3 месяца назад

    HAKIKA DAN BELLO MUTUNE MAI AMFANI GAREMU KUMA YANAYIN ABINDA YA DACE TUNDA GASHI TA DALILIN WANNAN BINKICHE NASHI YASA ANFARA GANO INDA KUDIU SUKE TAFIYA A MULKARMU DA AKEYI. MASHA ALLAH

  • @aminuali1842
    @aminuali1842 18 дней назад

    Allah Ya kare Ɗan Bello

  • @ZayyanuusmanAhmad
    @ZayyanuusmanAhmad 3 месяца назад

    Dan bello muna goyan bayanka dari bisa dari sbd kai ba dan karan yan siyasa bane .
    Kuma wlh Allah mutumin kano bai iya siyasar mukuradiyya ba.
    Dan bello Kowa yasan ba dan siyasa bane yafito yana fadan gaskiya da gaskiya amma wai kuna kukarin kare azalumai shuwagabanin .
    Bazaka tabaji wani nasu yakarusu bah amma sabida jahilci da rasan sani waye kai suwaye iyayyanka Allah yaganar daku iri irinku
    Nidai Dan bello ina tare da kai dari visa dari kuma ni masoyinka ne kuma zan tayaka da addu'a Allah yakaraka daga sharri makiya

  • @BintaAtineDikko
    @BintaAtineDikko 3 месяца назад +2

    Cinnaka bakasan nagida ba Dan Bello

  • @IsmailAuwal-nj5jg
    @IsmailAuwal-nj5jg 3 месяца назад +1

    Susauran basudagaskiyane shiyasa basu esasufutoba sukalubalan che

  • @auwalummar4367
    @auwalummar4367 3 месяца назад

    Dan Allah munsan munsan abunda ya faru a lokacin Jonathan kamar su Dizani da irinsu Sambo dazuki sannan Gwamnatin buhari irinsu apabio su amechi dasu malami.

  • @ameenahaliyu5848
    @ameenahaliyu5848 3 месяца назад

    Baraye baraye ne,burgu da burgaye anyi walkiya munga kowa karku damemu barawoooooooooo

  • @knxwlegdetv
    @knxwlegdetv 3 месяца назад

    Amin dai Dan Bello

  • @lilsanee475
    @lilsanee475 3 месяца назад

    Very good

  • @sanihamisu-x5w
    @sanihamisu-x5w 3 месяца назад

    Muje zuwa Dan bello

  • @sadiqibrahim298
    @sadiqibrahim298 3 месяца назад

    Midai Banga inda ake bayarda da maganinba kaidai kasar Nan Allah yasawake

  • @fatimausman6650
    @fatimausman6650 28 дней назад

    Maida martani ko rashinsa ba shine yake nuna gaskiyar alamuraba laifidai in anriga anyishi anyi fatanmu Allah yasa muji tsoron Allah mu dingayin gaskiya lahirannandai sai kowa yaje abinda mutum ya shuka shi zai girba

  • @nuraaminu2331
    @nuraaminu2331 3 месяца назад +3

    Da Ganduje da Abba da Garo duk yan kwankwasiyya ne,duk renon kwankwaso ne,ba za a yaudaremu ba

  • @AHMADSULAIMAN-p6j
    @AHMADSULAIMAN-p6j 3 месяца назад

    Dan bello aikinka yanakeu

  • @tukuralwadawy1012
    @tukuralwadawy1012 3 месяца назад +1

    Duk bayanan ba ku iya kare maganar da dan"uwan Kwankwaso ne ke yin kwangilar bq.

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 3 месяца назад +1

    Kai Nigeria kenan kowaya wawashinashi shiri a kuma se a gaban Allah

  • @SaifullahiHassan-l6h
    @SaifullahiHassan-l6h 3 месяца назад

    Mahaukacin inanekai kokunyi hakanne dan abiya ku

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 3 месяца назад

    Har yau dan nigeria akwai dabbobi saboda su jam iyya sukedubawa basaduba laifin mutum balle yagyara

  • @ZainabIbrahim-t2q
    @ZainabIbrahim-t2q Месяц назад

    Karya banza

  • @CalmFlower-qt4yq
    @CalmFlower-qt4yq 3 месяца назад

    Yayi dede inason dan bello😂

  • @SurprisedApron-gs5yh
    @SurprisedApron-gs5yh 3 месяца назад

    Abunda baka fahimta shine, kwangilar ba a bata ita akan qa ida ba. Ya kamata ayi bidding amma ba a yiba.

  • @ShuaibuMuhammad-f2r
    @ShuaibuMuhammad-f2r Месяц назад

    Wawan banza baka biya Dan bello ansa ba sabida iya kauye dayane kawai

  • @Mohdmati-og7vl
    @Mohdmati-og7vl 3 месяца назад +1

    Gaskiya ne wannan kwankwasiyya gidan hujja

  • @lawalibrahim197
    @lawalibrahim197 3 месяца назад

    Dan bello gaskiya yake tareda,ita

  • @abdullahinuhu-c5h
    @abdullahinuhu-c5h 3 месяца назад

    Abokiyar hira

  • @AbbaaAbbaMusa
    @AbbaaAbbaMusa 3 месяца назад

    Wannan be isa hujja ba

  • @رابحهمحمد-ت2ص
    @رابحهمحمد-ت2ص 3 месяца назад +1

    Amota akece awna mutane ko asebiti za aimusu ko kudin busu kai aimusuba bamu gamsuba

  • @YusufsaadYahaya
    @YusufsaadYahaya 3 месяца назад

    Makafi makaryatan banza

  • @AminaHussaini-h1f
    @AminaHussaini-h1f 3 месяца назад

    Mudai kawai abamu tsaro sannan a sakko da kayan abinci idan akayi hakan zamu iya siyen magani

  • @nafiumikailu5381
    @nafiumikailu5381 3 месяца назад

    Dan bello

  • @nuraaminu2331
    @nuraaminu2331 3 месяца назад +1

    Ba za mu yarda da wannan yaudarar ba idan har za a rika sace kudinmu gwavenor ya ce bai sani ba,to ai muna cikin hadari ai kawai ya sauka don ba zai iya ba kenan

    • @Mohdmati-og7vl
      @Mohdmati-og7vl 3 месяца назад

      Kai asuwa kada allah yasa ku yarda

  • @nuraaminu2331
    @nuraaminu2331 3 месяца назад +1

    Anyi tenda kafin kongilar, me ya sa aka ba kanin kwankwaso?

    • @abubakarmusa7169
      @abubakarmusa7169 3 месяца назад

      @@nuraaminu2331 it matters of choice and he can deliver; is his constitutional right, what produces or import is worth to amount given not that that is what to question. questioning right.

  • @IbrahimBalaMusa-en3es
    @IbrahimBalaMusa-en3es 3 месяца назад

    Dan wannan abun karyane wannan siyasa ne maganar billions of naira akeyi fah anabada fanadol😂😂😂

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 3 месяца назад

    Dan' Bello dan' gwagwarmaya ko dan' tsokana😊 muna jinjina maka dan' Bello

  • @abubakarmusa7169
    @abubakarmusa7169 3 месяца назад

    Great

  • @abdullahisalisu2828
    @abdullahisalisu2828 3 месяца назад +1

    HAKIKA ABBA SHIMA YAKAI ADALI DOMIN HAKA AKE BUKATAR SHUGABA NARI YAYI DUK LOKACHIN DAYAJI WANI ABU NA KUSKURE ATARE DASHI DON GYARAWA. ALLAH YAKARA MAI KISHINMU YAN JAHAR KANO

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 3 месяца назад

    Umarnin daban aikatawa daban

  • @sanialimusa9072
    @sanialimusa9072 3 месяца назад

    Wannan ba martini bane yadai fadi iya a abun daya fada, amma dole a yarda da magar dan bello duba da yanda wani yayi magana cewa ba aci kudin magani ba magana yananan zuwa babu dadewa, shi kuma Abba gobna yace gaba daya bashi da labarin kunga kuwa akwai badaqala

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 3 месяца назад

      Tabbas akwai badaqala,ace an fidda irin wannan maqudan kudi amma gwamna Bai saniba, gwamna solobiyo kenan. Remote control.

  • @abubakarbakar7428
    @abubakarbakar7428 3 месяца назад

    Bin suyakamata'ayi ko'aginamusu???asati sodaya sukezuwa wandaya yasami mastalar jinya in yataso kafin satin yaya za'ayi?

  • @AuwalT.Abbakargafasa
    @AuwalT.Abbakargafasa 3 месяца назад

    Toh ai ba cewa akai mai ake bah. Kawai wa aka bawa kudi ? Sannan an cika kaida ?? Dama ya halarta wanda suke sukar saka iyali a gwamnati. Amma mai xaisa adinga ganin sunansu

  • @nuhumaishanu6944
    @nuhumaishanu6944 3 месяца назад

    Ai wannan video da aka nuna aiki ne wanda ya rataya a wuyan gwamnati ba sai ai anyi wa qananan hukomomi Tara ba, wato yakamata akwaishi acikin kasafin kudi na shekara

    • @Memedcas
      @Memedcas 3 месяца назад

      To ita gwamnati kyauta zata samo maganin, dole gwamnati ta fitar da kudin, sannan alhakin Hakan aka bar shi matakin local government mene laifi a ciki

  • @SaniLabaran-zh9uu
    @SaniLabaran-zh9uu 3 месяца назад

    KiLORS MiTERS. 44. L G A. Innakudin ?

  • @fatimausman6650
    @fatimausman6650 28 дней назад

    13:32 Ɓb. a ba itace zata Nina gadkiyar

  • @MaryamAlhassan-ju1bq
    @MaryamAlhassan-ju1bq 3 месяца назад

    Abban kowa nidama nasan mtslr bada gunks take b ,wlh kakara mutunci a idon duniya dbd kai kadai kafito kakare kanka dga wynds dsnbrllo yesa fallasa

  • @kallamuadamu4558
    @kallamuadamu4558 3 месяца назад

    Amma ai baice Dr. Rabiu Musa Kwankwaso na karkatar da kudin talakawa ba. Abinda yace shine ba ayi tender process ba, kawai a ance suzabi novomed. Kuma mai kampanin a bisa bincikensa, kanin jagorane mai kampanin. Kuma yace in har a ansayi magungunan, to a nuna. Toh, gashinan an nuna. Kuma an gamsu.

  • @umaruinuwa8190
    @umaruinuwa8190 3 месяца назад

    Hahahaha

  • @Ibraheemmustaphaabdulsalam
    @Ibraheemmustaphaabdulsalam 3 месяца назад

    Domin bincike akan rayuwa ta hanyar ramli ko hisabi ko falaki ko neman aure ko neman mulki ko aikin gomnanati ko neman aure ko neman mulki ko aikin kunemeni takan Tashar mu ta you tube

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 3 месяца назад

    Maganafa ake ta naira 10m kuna nuna abunda baifi naira 10m ba gaba daya

  • @sadiqibrahim298
    @sadiqibrahim298 3 месяца назад +1

    Midai Banga inda ake bayarda da maganinba kaidai kasar Nan Allah yasawake