Sabuwar Mujalla
Sabuwar Mujalla
  • Видео 943
  • Просмотров 13 083 322

Видео

Za'a daina yin shirin Brekete Family saboda wata matsala/ Mai yasa Bello Turji ya gagari sojoji?
Просмотров 4,4 тыс.4 часа назад
Za'a daina yin shirin Brekete Family saboda wata matsala/ Mai yasa Bello Turji ya gagari sojoji?
An buƙaci Abba ya fitar da Aminu Ado daga Kano/ Wata mata a Kano ta roƙi mijin ta yai mata Kishiya
Просмотров 4,7 тыс.4 часа назад
An buƙaci Abba ya fitar da Aminu Ado daga Kano/ Wata mata a Kano ta roƙi mijin ta yai mata Kishiya
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un. Soja boy ya sake fito da sabon iskanci
Просмотров 3,6 тыс.7 часов назад
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un. Soja boy ya sake fito da sabon iskanci
Babbar magana, Tinubu zai gurfana a gaban Kotu/ An kama masu garkuwa a Kano
Просмотров 4,6 тыс.7 часов назад
Babbar magana, Tinubu zai gurfana a gaban Kotu/ An kama masu garkuwa a Kano
Babban ɗan jarida a Kano ya cire tsoro ya tona asirin manyan ƴan siyasa a jihar
Просмотров 12 тыс.9 часов назад
Babban ɗan jarida a Kano ya cire tsoro ya tona asirin manyan ƴan siyasa a jihar
Wallahi shima wannan auren na Gfresh sai ya mutu. Inji Hussaini Kano/ Masu garkuwa sun shiga Abuja
Просмотров 3,6 тыс.9 часов назад
Wallahi shima wannan auren na Gfresh sai ya mutu. Inji Hussaini Kano/ Masu garkuwa sun shiga Abuja
Murja ta shiga Kano a karon farko bayan Hizba ta kore ta/ Buhari ya shaƙi iskar ƴanci daga Kotu
Просмотров 9 тыс.14 часов назад
Murja ta shiga Kano a karon farko bayan Hizba ta kore ta/ Buhari ya shaƙi iskar ƴanci daga Kotu
Gagarumin rikicin Addini wanda yafi na Abduljabbar yana shirin ɓarkewa a Nigeria
Просмотров 18 тыс.19 часов назад
Gagarumin rikicin Addini wanda yafi na Abduljabbar yana shirin ɓarkewa a Nigeria
Matar Ganduje ya kamata a kama ba Shamsiyya ba. Inji wani Dattijo/ Buhari ya gurfana a gaban Kotu
Просмотров 2,9 тыс.День назад
Matar Ganduje ya kamata a kama ba Shamsiyya ba. Inji wani Dattijo/ Buhari ya gurfana a gaban Kotu
Ɗan Tiktok ya nemi afuwar Umma Shehu bisa umarnin Kotu/ Ƙaramin yaro ya kashe Mahaifiyar sa kan kuɗi
Просмотров 3,5 тыс.День назад
Ɗan Tiktok ya nemi afuwar Umma Shehu bisa umarnin Kotu/ Ƙaramin yaro ya kashe Mahaifiyar sa kan kuɗi
An sake kaiwa Hamdiyya mummunan hari/ Soja boy ya mayar wa Hukumar tace fina-finai martani
Просмотров 19 тыс.День назад
An sake kaiwa Hamdiyya mummunan hari/ Soja boy ya mayar wa Hukumar tace fina-finai martani
Ƴan Kannywood sun sake taro rigima da Malamai
Просмотров 3 тыс.День назад
Ƴan Kannywood sun sake taro rigima da Malamai
Bello Turji ya samu mummunan rauni/ An kama ƴan Luwaɗi a Bauchi/ An ɗauke wuta a fadar Tinubu
Просмотров 8 тыс.День назад
Bello Turji ya samu mummunan rauni/ An kama ƴan Luwaɗi a Bauchi/ An ɗauke wuta a fadar Tinubu
Gaskiya aure zanyi da zarar na samu miji. Inji jaruma Firdausi Yahaya
Просмотров 3,3 тыс.День назад
Gaskiya aure zanyi da zarar na samu miji. Inji jaruma Firdausi Yahaya
Cecekuce ya kaure tsakanin Bola Tinubu da Sunusi Lamiɗo/ Ƴan ta'adda sun samu karɓuwa a Tiktok
Просмотров 9 тыс.14 дней назад
Cecekuce ya kaure tsakanin Bola Tinubu da Sunusi Lamiɗo/ Ƴan ta'adda sun samu karɓuwa a Tiktok
Sojojin Nigeria sun taimaka wa ƴan ta'adda a bisa kuskure a Zamfara/ Mata sun koya wa Gfresh hankali
Просмотров 4,8 тыс.14 дней назад
Sojojin Nigeria sun taimaka wa ƴan ta'adda a bisa kuskure a Zamfara/ Mata sun koya wa Gfresh hankali
A karon farko Shek Daurawa ya aika wa Gfresh saƙo/ Shamsiyya tayi ido huɗu da alƙali a Kotu
Просмотров 10 тыс.14 дней назад
A karon farko Shek Daurawa ya aika wa Gfresh saƙo/ Shamsiyya tayi ido huɗu da alƙali a Kotu
Babu abinda ban mallaka da harkar fim ba. Inji Hajara Usman/ Anyi garkuwa da masallata a Zamfara
Просмотров 21 тыс.14 дней назад
Babu abinda ban mallaka da harkar fim ba. Inji Hajara Usman/ Anyi garkuwa da masallata a Zamfara
Munafiki ne kawai zai zagi Nafisa Abdullahi. Inji Sinana/ Sabbin ƴan ta'adda sun bayyana a Zamfara
Просмотров 2,5 тыс.14 дней назад
Munafiki ne kawai zai zagi Nafisa Abdullahi. Inji Sinana/ Sabbin ƴan ta'adda sun bayyana a Zamfara
Sunusi Lamiɗo ya sake kayar da Aminu Ado a Kotu/ Alpha ta samu mijin aure bayan Gfresh ya watsar
Просмотров 7 тыс.14 дней назад
Sunusi Lamiɗo ya sake kayar da Aminu Ado a Kotu/ Alpha ta samu mijin aure bayan Gfresh ya watsar
Nafisa Abdullahi tayi martani akan masu zagin ta/ Shara’ar masarautar Kano ta dawo sabuwa
Просмотров 54 тыс.21 день назад
Nafisa Abdullahi tayi martani akan masu zagin ta/ Shara’ar masarautar Kano ta dawo sabuwa
An kama fitaccen ɗan Tiktok akan cin mutuncin Gwamnati/ An tona asirin wasu ƴan siyasa a Kano
Просмотров 6 тыс.21 день назад
An kama fitaccen ɗan Tiktok akan cin mutuncin Gwamnati/ An tona asirin wasu ƴan siyasa a Kano
Mansura Isa tayi nadamar rabuwar ta da Sani Danja/ Ƴan ta'adda sun kafa sabuwar doka a Zamfara
Просмотров 4,9 тыс.21 день назад
Mansura Isa tayi nadamar rabuwar ta da Sani Danja/ Ƴan ta'adda sun kafa sabuwar doka a Zamfara
Malamai sun fusata da kalaman Nafisa Abdullahi/ Ƴan ta'adda sun kashe babban mutum a Katsina
Просмотров 20 тыс.21 день назад
Malamai sun fusata da kalaman Nafisa Abdullahi/ Ƴan ta'adda sun kashe babban mutum a Katsina
Budurwa mai satar wayoyi ta samu mijin aure/ An kama wanda yai garkuwa da ƙaramin yaro a Kano
Просмотров 4,5 тыс.21 день назад
Budurwa mai satar wayoyi ta samu mijin aure/ An kama wanda yai garkuwa da ƙaramin yaro a Kano
Jaruma Radiya Jibrin tayi aure a cikin sirri/ An haramta sauraron waƙoƙin Rarara a Niger
Просмотров 27 тыс.21 день назад
Jaruma Radiya Jibrin tayi aure a cikin sirri/ An haramta sauraron waƙoƙin Rarara a Niger
Da alama maganar auren Gfresh da Alpha ta ruguje/ Amarya ta zuba Guba a abincin bikin ta a Jigawa
Просмотров 7 тыс.28 дней назад
Da alama maganar auren Gfresh da Alpha ta ruguje/ Amarya ta zuba Guba a abincin bikin ta a Jigawa
Niger zata fara amfani da Aljanu domin yaƙar Nigeria/ Ƴan ta'adda sun kashe ƴan sanda 2 a Kebbi
Просмотров 5 тыс.28 дней назад
Niger zata fara amfani da Aljanu domin yaƙar Nigeria/ Ƴan ta'adda sun kashe ƴan sanda 2 a Kebbi
A karon farko an kama wata Budurwa mai satar waya a Kano
Просмотров 2,2 тыс.28 дней назад
A karon farko an kama wata Budurwa mai satar waya a Kano

Комментарии

  • @SaminuRabiu-z9h
    @SaminuRabiu-z9h 19 минут назад

    Masusuka

  • @abubakarhusseinigurin7420
    @abubakarhusseinigurin7420 3 часа назад

    Sufhanallah. Allah ya tsare mu da MAKIYANMU a duniya. Allah ya tsare mana imanin mu. Fatima Hussaini. Maryam labarina.

  • @sadiibrahim4655
    @sadiibrahim4655 5 часов назад

    Allah kiyauta

  • @WebBnd
    @WebBnd 7 часов назад

    ALLAH YA SHIRYA MANA ZURI.A BAKI DAYA SUBHANALLAH

  • @latefayounas2947
    @latefayounas2947 18 часов назад

    اللهم امين

  • @AdvancePhones
    @AdvancePhones 18 часов назад

    Allah shikyauta ka kara tsaremana imanin mu

  • @AdvancePhones
    @AdvancePhones 18 часов назад

    Gaskiya Fantami ya cucemu wlh don yasamu dafan da zai iya bada shawara ga buhari don arufe Tickton amba baiyi hakan ba

    • @ibsnomaa
      @ibsnomaa 15 часов назад

      Sosai da gaske

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 18 часов назад

    Allah ya shiraya yayan musulmai

  • @hassanmayaki5563
    @hassanmayaki5563 18 часов назад

    ❌❌❌🤷‍♂️🤷‍♂️🤷‍♂️❌❌❌

    • @sabuwarrayuwa1834
      @sabuwarrayuwa1834 18 часов назад

      @@hassanmayaki5563 Ka bayyana mana ra'ayin ka malam Hassan

  • @JentiKone-w2z
    @JentiKone-w2z День назад

    Mahaukathia

  • @JentiKone-w2z
    @JentiKone-w2z День назад

    Jahillai wanda ya thé jikanyar annabi ta kai dakikine déjà dahirou bauthi jahili na itama dabbathé

  • @JentiKone-w2z
    @JentiKone-w2z День назад

    Kai mida kuke mutaneen banza da yohi

  • @abdulmuminisale194
    @abdulmuminisale194 День назад

    Cewa Yayi Zedena Na Hausa Bawai Ze Dena Baki Dayaba Arika Binceke Me kyau Kamin Aa Yada

  • @AnasAdamu-ww6ie
    @AnasAdamu-ww6ie День назад

    Allah ubangiji yasa mudace

  • @ZaraddeennoplayBello
    @ZaraddeennoplayBello День назад

    Duk Wanda ya tona aspirin wani Allah ya tona aspirin sa

  • @MohammedZIbrahim
    @MohammedZIbrahim День назад

    Matasa ayi hattara

  • @ShamsiyaShehu-n9h
    @ShamsiyaShehu-n9h День назад

    Allah yakyauta

  • @ShamsiyaShehu-n9h
    @ShamsiyaShehu-n9h День назад

    Koh

  • @ShamsiyaShehu-n9h
    @ShamsiyaShehu-n9h День назад

    Koh

  • @rahamaaliyu4667
    @rahamaaliyu4667 День назад

    Duk a banza kuwa domin bazai taba samun daukaka ba Abadan...

  • @MaryamAbdullahi-og5xy
    @MaryamAbdullahi-og5xy 2 дня назад

    Kema arna kike dubawa karkice baki duba wani

  • @MaryamAbdullahi-og5xy
    @MaryamAbdullahi-og5xy 2 дня назад

    Toh ai baki bi makagar Allah bama balle ki yi maganar aljannah

  • @muhammadbinali.
    @muhammadbinali. 2 дня назад

    Dakarshe dan jahannama ai ya mutu mana

  • @muhammadbinali.
    @muhammadbinali. 2 дня назад

    Allah ya sanya hasara ga yan kannywood wlh hasararrune wannan matsiyata marasa arziki ne

  • @coachabdullahiadamu9693
    @coachabdullahiadamu9693 2 дня назад

    Shirin hausa yace mallam. Don Allah koji tsoron Allah

  • @ShuaibuIbrahim-p5t
    @ShuaibuIbrahim-p5t 2 дня назад

    4:45

  • @ShuaibuIbrahim-p5t
    @ShuaibuIbrahim-p5t 2 дня назад

    Allah ya kyauta

  • @abbasdanmallam-v1p
    @abbasdanmallam-v1p 2 дня назад

    allah wadaran yan tatsine

  • @abdallahibrahim8914
    @abdallahibrahim8914 2 дня назад

    Wallahi nima bantabajin sunanshibama wallahi alla kuma yanzuma yayitabanza😂😂😂

  • @h.n1977
    @h.n1977 2 дня назад

    Ordinary president, kasani, ba yanda za'ayi kana aiki sabida Allah har kayi tunanin Allah ba zai kawo maka Jarabawa ba, do haka kayi hakuri Kaci gaba da taimakama wadanda aka Zalunta Kuma basuda gata

  • @SodikAbubakr
    @SodikAbubakr 2 дня назад

    Wlh gasakiyane hajiya gasakiya wanan matar kin burujeni sosai soboda dukan mata dasukesoron kishiya wlh rogayene sosai soboda gasakiyane hakamaganan take

    Wlh gasakiyane hajiya gasakiya wanan matar kin burujeni sosai soboda dukan mata dasukesoron kishiya wlh rogayene

  • @SodikAbubakr
    @SodikAbubakr 2 дня назад

    Wlh gasakiyane hajiya gasakiya wanan matar kin burujeni sosai soboda dukan mata dasukesoron kishiya wlh rogayene

  • @rabiatou1643
    @rabiatou1643 2 дня назад

    Nimadai inason kishiya wlh

  • @MagagiAlassa
    @MagagiAlassa 2 дня назад

    ☝️🙏😂🇳🇪💕😆هههههه

  • @SodikAbubakr
    @SodikAbubakr 2 дня назад

    Hmmm nimabazan kekomaiba soboda toh Allah yasamudace

  • @aliyuabubakar285
    @aliyuabubakar285 2 дня назад

    Hmmm bazan ce komi ba ..amma daii to dai nayi shiru sbd gsky bazance komiba tukam

  • @HussainAbubakar-yh3gc
    @HussainAbubakar-yh3gc 2 дня назад

    Ba'lallai ahukantasabu yanzu

  • @Dantsoho318
    @Dantsoho318 2 дня назад

    Daga ina wannan ɗirkaniya ta fito?

  • @MUSASALIHU-hk7nk
    @MUSASALIHU-hk7nk 3 дня назад

    Yamanta amma yatuna ALLAH SHIYAKE BADA DAUKAKA

  • @tukurbaguduambursa2545
    @tukurbaguduambursa2545 3 дня назад

    Dongirman Allah malamannu kuji tsoron Allah kada ku rudadda rudaddu da ga cikinmu da, iliminda kwakwalwarsu da bazata iya daukaba! Meye amfanin bijjiro da iliminda zairikitarda zukatan musulmi?

  • @saratushehu353
    @saratushehu353 3 дня назад

    In Allah ya yards ma bazai yiba don baya da kishin Kano haka baya kishin arewa

  • @ibrahimwari3978
    @ibrahimwari3978 3 дня назад

    To ai dama wurin shaidanci ne mutane fi taruwa mana

  • @rabiatou1643
    @rabiatou1643 3 дня назад

    Ya daukaka duniyar sa akan layira Allah ya shirya

  • @WebBnd
    @WebBnd 3 дня назад

    Allah ya sauwake

  • @OusmaneSani-t5d
    @OusmaneSani-t5d 3 дня назад

    Allah ya shirya

  • @MohammedABAL
    @MohammedABAL 3 дня назад

    Nifgivnoh gycvkh thanks

  • @MamaneissoufouJamila
    @MamaneissoufouJamila 3 дня назад

    Amasa fatan alkhairi da shiriya,nide gwara awren wan nan da crista

  • @سلمة-ض6ل
    @سلمة-ض6ل 3 дня назад

    Masha Allah Allah u kara shiryamu