Tarihin Janar Aguiyi Ironsi: Shugaban Najeriya #2
HTML-код
- Опубликовано: 7 сен 2024
- Manjo Janar (Sir) Johnson Thomas Umunakwe Aguiyi Ironsi shi ne shugaban mulkin soji na farko a tarihin Najeriya kuma shugaban ƙasa na biyu bayan samun ƴancin kai.
Janar Ironsi ya mulki ƙasar nan tsawon watanni shida ne kawai daga watan Janairu zuwa watan Yulin 1966.
Wannnan jarumin soja da ya yi fice a fagen fama, kuma ya yi fama da ƙalubale wurin tafiyar da mulkin al’umma.
Ya karɓe ragamar mulki ne bayan da ya murƙushe juyin mulkin da wasu hafsoshin soji ƴan tawaye suka shirya wa gwamnatin farar hula.
Sai dai matakan da ya ɗauka a zamanin mulkinsa sun jawo masa bore daga sojin Najeriya inda suka hallaka shi yayin juyin mulkin ɗaukar fansa.
Don Allah ku bamu labarin Dan anace har da ranar haihuwan sa
Zamu duba yiyuwar hakan
Dan Allah a kawo mana tarihi Sir. Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto
Muna godiya
Masha Allah, munada karfi Ashe har haka Amma ake mana abinda akaga dama❤❤❤❤🎉
Madalla
bamu yi sa'ar shugabanni ba irin waendA akayi tarihinsu aciki.allah ya isa mu😭
MashaAllah
merci beaucoup j'apprend beaucoup sur l'histoire du Nigeria
Allah ya'kara'Daukaka da Basira
Ameen ya Allah
Allah ya kyauta
Tarihin murtala Ramat Mohammed
Fee fee o
Labarin galadiiman Kano tiijjjanii. Hashim
Alhamdulillah Allah ya saka da Alkhairi.
Dan muna son cikakken tarihi akan Nigerian Civil war Wato yaƙin Basasa.
Masha allah, muna son Tarihin malam Aminu Kano
tarihin mai dunama da mai algaji
Muna godiya, Don Allah muna son tarihin Adolf Hitler
Thank You
Slm gaskiya wanna labari yayidadi sabbarka amma Dan Allah labarin Bragedia maimalari mukeson ge mungode
Wslm. Mun gode. Ya na tafe in sha Allahu
sadan usaini Dan ALLAH
muna godiya Allah yasaka da alkhairi
Munajin dadin wanna tarihin kuma muna karuwa dashi
Madalla
Assalamualaikum, inajin dadin shirinku aminiya allah yaqara daukaka yabarmu tare bayan haka dan allah inason tarihin EH harrison ESq, nagode senaiku
Eh Shi Nike nifi, Allah yayardarmana nagode
Godiya muke gwadabe na sake biyoka wanna kafa again abamu labri birgedia zakari Mai malari
Wato dole ƙasan nan ba zata taɓa zama Lafiya ba
Saboda me?
Salam Akawo mana tarihin shehu Dan fodio
oh na mance wani littafi amma da na fada Makka shi wllhi
Major shagari
Abacha
Dangiwa umar
Kai madallah da kai me bada wanna labaren.......
Madalla
Sa,adu zungur
Inanima tarihi samar da man fetur a najeriya
Inajin dadin shirinka Maude
Tarihin sani sounna siddo
ASSALAMU ALAIKUM
INA MAI NEMAN TAIMAKO NA GEARZON JAHAR KATSINA #MANJO_HASSAN KATSINA
Yyi
😢
Samail
Abamu Tarihin Abubakar Rimi
Fer
0:53 ke
❤
Sa’adu zungur yayimuna gargadi gameda hada kasa da wuyennan mutane
XXXNN hausa
Muna godiya, Don Allah muna son tarihin Adolf Hitler