Tarihin Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 10 дек 2023
  • Alhaji Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto shi ne Firimiyan jihar Arewa na farko kuma na ƙarshe.
    Shi ne ya jagoranci gwamnatin jihar Arewa tun daga 1952 har zuwa 1966.
    A wannan shekaru 14 ya aza harsashin duk wani ci gaban da ake tinƙaho da shi a yankin.
    Amma fa ya gwada ƙarfin ikonsa akan abokan adawar siyasa na Arewacin Najeriya.
    Sannan akuyarsa ta yi kuka wurin fafatawa da ƴan siyasar Kudancin Najeriya.
    A ƙarshen rayuwarsa ya mayar da hankali kan haɓaka addinin Islama da musuluntar da Maguzawa.
    Kuma Sojoji ƴan tawaye sun kashe shi ranar 15 ga Janairun 1966 a juyin mulkin da bai yi nasara ba.
    Sai dai, har yanzu ba a samu wani mutum da ya maye gurbinsa a Arewacin Najeriya ba.
  • РазвлеченияРазвлечения

Комментарии • 132

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 2 месяца назад +3

    Duk lokacin da naga iriin wannan tarihin sai naji kamar hawaye zai sauka daga idanuwa na. Allaah ya gafarta masa, Allaah yayi masa rahamah tare da al'ummar musulmai baki daya.

  • @dahiruchadi9793
    @dahiruchadi9793 5 месяцев назад +2

    Allah Ya Ji kan Sardauda da Rahmah, Ya Sa Al-Jannah Firdaus ce makomar sa. Allah Ya Saaka wa wanda su ka shirya da wanda su ka gabatar da wannam tarihi a maganance. Wannam shi ne Tarihin Sardauna ma fi cikakken bayani da na ke ganin za a iya samu a irin wannam kafa ta watsa labaru da tarihi ta zamani. ❤

  • @yusufabdullahi4786
    @yusufabdullahi4786 7 месяцев назад +2

    Nayi kuka, nayi bakin rai, na tuna Allah, nayi masa murna "Da walakanci kara shahada ga musulmi don ba illa ne ba". Allah ya jikan Gamji dan Ahmadu

  • @abdullahiibrahimalhassan4460
    @abdullahiibrahimalhassan4460 6 месяцев назад +2

    Gaskiya as per as Arewacin Najeriya is concerned, baza a ƙara yin kamar Sardauna ba.
    Se dai kawai nace Allah ya jiƙansa da Rahama.
    Ku kuma Aminiya Trust da Maude Allah ya saka muku da mafificin Alkhairi. Muna tare da ku a ko yaushe.

  • @ahmadabubakar4682
    @ahmadabubakar4682 Месяц назад

    Always be remember legend
    Allah ya jikanka

  • @AliyuTBELLO
    @AliyuTBELLO 3 месяца назад +1

    😢😢😢Ya Allah kada kabarmu da wayanmu dan alfarman fiyayyan halitta, Allah ya gafartama magabatanmu yasa sunhuta idan tamutazo kasa mucika dakyau da imani

  • @usmanbellousman4224
    @usmanbellousman4224 3 месяца назад +2

    Allah ya bamu ikon kwatantawa.

  • @MuhammedShuaibu-u4p
    @MuhammedShuaibu-u4p 27 дней назад +1

    Allah ya kikan SARDAUNA

  • @AmirSabonriga
    @AmirSabonriga 7 месяцев назад +1

    Sir Ahmadu Bello (Rahimahullah)
    Jazakhallahu Khairan Dr Gwadabe
    Dan Allah ina son a kawo mana tarihi daular Uthmaniyya Danfodiyo da sarakuna da shehu ya basu tuta da tarihi Sheikh Abdullahi Gwandu

  • @SulaimanSalisu-ct5fj
    @SulaimanSalisu-ct5fj 26 дней назад

    Allah ya yafemasa quranqurensa

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 5 месяцев назад

    Gambia mazan korai dottijon arziki kasharewa arewa hawaye arewa tayi arziki da samun I rinks baba har Yanzu baasami Wanda yacike gur bin kaba ya Allah yajikan baba 😭

  • @user-gq8js1ux1v
    @user-gq8js1ux1v 6 месяцев назад +1

    الله يرحمه ويغفر له ويسكنه فسيح جناته ويلهم اهله وذويه الصبر والسلوان
    وانا لله وانا اليه راجعون

    • @mazaremaabdulkadir512
      @mazaremaabdulkadir512 5 месяцев назад

      Ina ma yan siyasar mu na yau su na sauraron wannan tarihi?

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 5 месяцев назад

    Ku kabilun arewa yazalun ceku da yasukar da iyayenku kan duwatsu yarabasu da ganye wa yanda suka yarda suka musulun ta har waka sukayi iyayen naku cewa farar indipenda sardsuna zannuwa dayawa dayawa kugode masa yaraba ku da duwatsu🥀

  • @user-mh7bd6fm5q
    @user-mh7bd6fm5q 5 месяцев назад

    Godiya ya musamma ga maude rabiu gwadabe... Allah yagafartawa sir ahmadu bello sardauna

  • @Realkhaleefah
    @Realkhaleefah 7 месяцев назад +1

    Masha Allah sauran Lawal Gwadabe

  • @muhdsanusiusman4757
    @muhdsanusiusman4757 6 месяцев назад

    "Da wulakanchi gara shahada ga musulmi don ba illa ne ba". Allah ya jikan GAMJI, AMIN.

  • @DoumachiGambo-cr7wk
    @DoumachiGambo-cr7wk 5 месяцев назад

    Allah jikan mazan adullan arewa, ya rahamchesu Allah ya kawo numa irunsu Amin..

  • @sardaunanmatasa4059
    @sardaunanmatasa4059 6 месяцев назад

    Allah yagafartama ahmadu bello sardauna 😢 sokoto

  • @user-cb7rm1eq2c
    @user-cb7rm1eq2c 4 месяца назад

    Allah ya masa rahama ya Bamu irrin shugabanni irinsu masu kishin al,umma

  • @abubakarsaeedabubakar8943
    @abubakarsaeedabubakar8943 3 месяца назад

    Allah ya jiƙan Ahmadu Bello Sardauna.

  • @hassanhamidsarki5249
    @hassanhamidsarki5249 7 месяцев назад

    Look YayanArewa, wlh, wlh, wlh idan bamu Raba wannan kama ba mu musulman Arewa ba, Har yanzu da wulaqanci. Mu tashi tsaye mu samu Gaskin Kan mu mu musulmin Arewa, zamu zauna lpy In Sha Allah.

  • @nabadmusa8792
    @nabadmusa8792 7 месяцев назад +1

    Mu Kabilun Arewa ya zallunce mu.

  • @aminumusa1716
    @aminumusa1716 6 месяцев назад

    Masha Allah gaskiya ne ko Zaria ka duba zaka tabbatar da wanan tarihi gaskiya Allah yaji kansa da rahma

  • @AhmadSuleiman-dr5rv
    @AhmadSuleiman-dr5rv 7 месяцев назад

    Masha allah muna godiya Maude Rabi'u Gwadabe

  • @luckyboydanladi4308
    @luckyboydanladi4308 7 месяцев назад +1

    Allah ya jikan Mazan jiya 🤲 Ameen..
    Kuma Allah ya sa mu yi koyi da su har mu zarce su

  • @najeebismail4994
    @najeebismail4994 7 месяцев назад

    Ahmadu, tsayayyen namiji. Allah Ya masa rahama

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 5 месяцев назад

    Wayyo Allah ba a Sami kaman kaba Kuma Babu kaman ka har abada Mai kishin arewa Mai kushin alumna arewa Kaine arewa akan area da alumman arewa karasa tanka baba Allah yajikan baba

  • @mudassirumar2794
    @mudassirumar2794 Месяц назад

    Allah yajikan mazan hiya

  • @ALI_THE_NIGERIAN_PELE
    @ALI_THE_NIGERIAN_PELE 2 месяца назад

    dan Allah aba mu labarin kabawan kanta

  • @Mallan_
    @Mallan_ 6 месяцев назад

    "Gamji maza abun 'kauna, Ahmadu Ballo Sardauna" in ji Alan-Waka. Allah Ya yi mai rahama.

  • @kbonezangotv9381
    @kbonezangotv9381 7 месяцев назад

    Allah ya jikan Sardauna da rahama 🤲

  • @umaribrahimadam2801
    @umaribrahimadam2801 6 месяцев назад

    MashaAllah Allah yakyauta makwanci

  • @ibrahimlawan
    @ibrahimlawan 5 месяцев назад

    😢😢😢😢 Allah ya kyautata makwancin sa yasa can tafi nan. Haka nan Allah ya jiƙan mu idan tamu ta zo

  • @user-rm4nd3il4p
    @user-rm4nd3il4p 7 месяцев назад

    Muna godiya Allah ya kare ka ya kara basira muna godiya sosai

  • @mujitabalawal9089
    @mujitabalawal9089 7 месяцев назад

    Allah ya jikan Sardauna.

  • @user-yk1dy9np5d
    @user-yk1dy9np5d 7 месяцев назад

    Masha Allah ❤❤❤❤❤

  • @habilaisahbarau9064
    @habilaisahbarau9064 4 месяца назад

    Allah ya gafarta masa. Muna muku godiya da irin wannan aiki da kuke yi ma.

  • @nasirusareena3125
    @nasirusareena3125 7 месяцев назад

    Masha allah ina yimuku fatan alkhairi

  • @user-vq6gr9zd7i
    @user-vq6gr9zd7i 6 месяцев назад

    Allah ya jikan Sardauna

  • @Yawale-gk2bw
    @Yawale-gk2bw 7 месяцев назад

    ALLAH yaji kansa da rahama.

  • @abubakarahmad9330
    @abubakarahmad9330 5 месяцев назад

    Har abada mu'en Arewa bazamu manta da Igbo Coup ba. Tsagwaron Kabilanci da kiyayyar mutanen Arewa. We shall never forgive and forget. hm

  • @ahmadtijjani4867
    @ahmadtijjani4867 4 месяца назад

    Allah ubangiji ya jaddada rahama agareshi

  • @AbubakarIbrahim-re7fr
    @AbubakarIbrahim-re7fr 7 месяцев назад

    Masha Allah

  • @salimgwani5006
    @salimgwani5006 2 месяца назад

    Allah ya Jaddada Rahma

  • @user-yn7lv3eh9n
    @user-yn7lv3eh9n 4 месяца назад +1

    Allah yajikansa da rahama

  • @amarttv001
    @amarttv001 7 месяцев назад

    Masha Allah
    Allah yajikan mazan jiya

  • @jafarmohdnasir3935
    @jafarmohdnasir3935 7 месяцев назад

    DAN Allah tarihin SHeHu musa yar adua

  • @abisomala7438
    @abisomala7438 7 месяцев назад +1

    Mallam Maude dubun gaisuwa da fatan alheri,Maude kana mai burgeni matuka ta yadda kake sarrafa muriyar ka wajen karatun ka inama ace nima zan iya! Kai Allah yakade Hau ina maka fatan alheri kuma Allah yayi wa juriyar ka albarka.inanan a Maiduguri

    • @aminiyatrust703
      @aminiyatrust703  7 месяцев назад

      Ameen. Madalla ƙwarai da wannan addu'ar. Allah ya sa ka fi ni.

  • @user-rs7zg7ri9i
    @user-rs7zg7ri9i 7 месяцев назад

    Allah yajikan sardauna Maude rabiu Allah yasaka Maka da alkairi

  • @ibrahimalhassan3351
    @ibrahimalhassan3351 7 месяцев назад

    Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un
    Allah yajiqan sardauna

  • @umarsani1906
    @umarsani1906 5 месяцев назад

    Allahu Akhbar 😢

  • @AhamedLamki-eu8yb
    @AhamedLamki-eu8yb 4 месяца назад

    Allah yajikan sa

  • @aishatutalatugarba6582
    @aishatutalatugarba6582 6 месяцев назад

    Allahu Akbar,H ygarta

  • @abbasale1021
    @abbasale1021 7 месяцев назад

    Masha Allah Allah ya jadda Rahama agareshi

  • @ibrahimalhassan3351
    @ibrahimalhassan3351 7 месяцев назад

    Allah yajiqan sardauna

  • @mudassirumar2794
    @mudassirumar2794 2 месяца назад

    Allah yajikan yan mazan jiya 😢😢😢😢

  • @sahadanubala-uo4vq
    @sahadanubala-uo4vq 7 месяцев назад

    Allah yajikan mazan jiya 🤲

  • @NEMI_KUDI_DA_WAYARKA
    @NEMI_KUDI_DA_WAYARKA 7 месяцев назад

    Yan Mazan jiya kenan

  • @user-zc9wo1mc2b
    @user-zc9wo1mc2b 7 месяцев назад

    Allah yajikan mazan jiya

  • @jubriladamu6547
    @jubriladamu6547 7 месяцев назад

    Allah Akbar ☄️☄️☄️💚💚💚

  • @sadik332
    @sadik332 7 месяцев назад

    Allah yaji kansa da rahma 😢

  • @sarkinyaki666
    @sarkinyaki666 7 месяцев назад

    Allah yajikanshi darahama yasa Aljannane makomansa

  • @sunusisalihu4615
    @sunusisalihu4615 2 месяца назад

    Gamji uban yan boko Allah yajikan firimiya

  • @amarttv001
    @amarttv001 2 месяца назад

    May his soul countineu to rest in a perfect peace sir

  • @mohammedshettima7731
    @mohammedshettima7731 7 месяцев назад

    Muna godiya Allah jikan manyanmu

  • @bukarmohammed7131
    @bukarmohammed7131 4 месяца назад

    History of brigadier zakariya maimalari

  • @husainihassan1250
    @husainihassan1250 7 месяцев назад

    Ameen ya haiyu ya qaiyum

  • @RabiAuwal-fx6ix
    @RabiAuwal-fx6ix 6 месяцев назад

    Good #LEADER..

  • @user-uy5nr2ou3f
    @user-uy5nr2ou3f 5 месяцев назад +3

    Rest on grand pa.

  • @AaB096
    @AaB096 6 месяцев назад

    Sunan wakokin nan nake so idan akwai wanda ya sansu. Akwai ta Dankwairo Sardauna mai dubun nasara. Sauran kuma ban san su ba

  • @abbasale1021
    @abbasale1021 7 месяцев назад

    Tarihin sir Usman Na Gaggo

  • @salmanusaleh4590
    @salmanusaleh4590 7 месяцев назад

    Allah yajikan sardauna

  • @aminutilotv6751
    @aminutilotv6751 Месяц назад

    rest in peace father

  • @assoumanealtoibrahim1101
    @assoumanealtoibrahim1101 7 месяцев назад

    ❤❤❤

  • @ahmadgarba7466
    @ahmadgarba7466 6 месяцев назад

    RIP

  • @user-ko6ke2xo6e
    @user-ko6ke2xo6e 6 месяцев назад

    tarihin major Hamza almustspha

  • @user-uh5wc1lq1i
    @user-uh5wc1lq1i 7 месяцев назад

    😭😭😭😭

  • @AbubakarUmar-n4w
    @AbubakarUmar-n4w 9 дней назад

    As

  • @Mamanyacouba-lb8gj
    @Mamanyacouba-lb8gj 7 месяцев назад +1

    O

  • @uthmanmohdgama7264
    @uthmanmohdgama7264 7 месяцев назад

    Muna cigaba da bibiya

  • @Real_Alaramma
    @Real_Alaramma 3 месяца назад

    ALLAH ya gafarta masa.

  • @habibaliyu2173
    @habibaliyu2173 7 месяцев назад

    Allah yasa kwanciya hutuce😂😂😂😂😂😂😂

  • @hassanmuhammad-cm5nz
    @hassanmuhammad-cm5nz 7 месяцев назад

    Da sanin tarihi a ke tan tan ce abubuwa na gaskiya da na jabu.

  • @ahmedmahfooz7717
    @ahmedmahfooz7717 5 месяцев назад

    A karanto mana tarihin Malam Abubakar Mahmuda Gumi

  • @hassanhamidsarki5249
    @hassanhamidsarki5249 2 месяца назад

    Toh wai, don Allah me yasa mu yan Arewa ba zamu Raba wannan qasa, mu yanArewa Musa mu gashin kan mu? Toh ai already wannan qasa rabe ta ke tun lokacin da a ka kashe Sir Abubakar Tafawa Balewa da Sardauna. Me ka damuwar mu, mu yanArewa? Mu zo mu ci gashin kan mu don Allah mu bar arnan kudu da yarbawa, mu kuma yanArewa mu Zaman Tsintsiya guda.

  • @Jibrinshauibupayi
    @Jibrinshauibupayi 7 месяцев назад

    Please i need history of mallam Abubakar gunmi

    • @alkalimusa7564
      @alkalimusa7564 7 месяцев назад

      Look for his Book: WHERE I STAND

  • @jubriladamu6547
    @jubriladamu6547 7 месяцев назад +1

    Father ☄️☄️☄️

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE 7 месяцев назад

    Ku kawo mana tarihi ko document na fitattun mutane da masana ba na arewa kadai ba har da Nigeria

  • @user-fw1cp6nx2d
    @user-fw1cp6nx2d 7 месяцев назад

    😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @user-qk9uz2ff6u
    @user-qk9uz2ff6u 6 месяцев назад

    Baba mu

  • @user-yr5hk1to1o
    @user-yr5hk1to1o 4 месяца назад

    RIP