HIRA DA MARIGAYI SABO BAKIN ZUWO A SHEKARAR 1980

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 4 окт 2024

Комментарии • 17

  • @MusagarbaSaad-ir3yp
    @MusagarbaSaad-ir3yp 3 месяца назад +1

    ALLAH yajikan ku da rahama 🙏

  • @muhammadsani5239
    @muhammadsani5239 Год назад +1

    Allah sarki....Allah ya jikan maza sabo bakin zuwo.❤

  • @IBRAHIMMAGAJI-vw8eh
    @IBRAHIMMAGAJI-vw8eh 4 месяца назад

    Allah Ya Jiqan Mazan Jiya Amin.

  • @Hussainikoki
    @Hussainikoki 2 месяца назад

    Allah ya gafarta masa amin.

  • @ShamsuRabiuGaladunchi
    @ShamsuRabiuGaladunchi 2 года назад +1

    Muna fama da ƴan boko, amma ga masu ilimi nan. Kishin tushe, ba kashe mutane da sata.
    Allah Ya ji ƙan Sabo Bakin Zuwo.

  • @EeEe-jk2je
    @EeEe-jk2je 2 года назад +2

    Allah yajiqan shi da rahma 😭😭😭

  • @abdulsalamumarbarambu6371
    @abdulsalamumarbarambu6371 2 года назад

    Allah ubangiji ya jiqanka da rahama

  • @musasani4339
    @musasani4339 2 года назад

    Allahu Akbar rayuwa Allah yajikan alh sabo bakin zuwo da rahama allah ya gafarta masa Allah ya bamu masu kishin alummarsu irinsu

  • @safiyapost
    @safiyapost 3 года назад

    Wallahi wannan irinsu muke nema a Arewacin Kasar nan. Amma kash yanzu arewa sai gyaran Allah

  • @safwanbala2291
    @safwanbala2291 2 года назад

    Allah jikanka sabo bakinzuwo Kacika dan arewa mai kishi

  • @KabeerUsman-zj3jq
    @KabeerUsman-zj3jq 2 месяца назад

    gaskiya wannan da ya zama shugaban kasa da anyi yaki😂🤣

  • @Khamsterr
    @Khamsterr Год назад

    Allah (SWA) Ya jaddada rahama agareka😢👏🏽

  • @saboabdulaziz6442
    @saboabdulaziz6442 2 года назад

    Allaah ya jikanshi da rahma

  • @ahmadrabiu1602
    @ahmadrabiu1602 2 года назад

    Allah ya gafarta mashi ya rahamsheshi

  • @muhammedbuhari7376
    @muhammedbuhari7376 2 года назад

    Allah ya jikansa da rahamah

  • @MustaphaalgoniKhurso
    @MustaphaalgoniKhurso Год назад

    Masha Allah

  • @umarshugaba8006
    @umarshugaba8006 2 года назад

    Kaji Shugabanni n gari b Yan iskaba 🥺