Mahangar Zamani kan zama da uwar miji - BBC News Hausa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024

Комментарии • 63

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa 2 года назад +4

    Gaskiya shirin wannan karon yayi ma'ana sosai saboda babu debate. kamar yadda anka saba ana kawo mutum biyu: dayan na fadin fa'idah dayan kuma na fadin aibun. Masha Allah BBC HAUSA . Allah ya qarah basirah 🙏

  • @maryamsalihu4593
    @maryamsalihu4593 2 года назад +1

    Gaskiya baa taba kawo mutane dasukayi magana me maana kamar wannan karon ba, Masha Allah, Allah yakara basira

  • @mohammadmiah8280
    @mohammadmiah8280 2 года назад

    Gaskiya shiri yayi fa Ida ,

  • @hauwashehubamalli5325
    @hauwashehubamalli5325 2 года назад

    Gaskiya shirinnan yayi ma'ana sosai kuma mun amfana. Allah yasaka da Alkairi ✅✅✅

  • @hassanagwalabe892
    @hassanagwalabe892 2 года назад +2

    Masha Allah very interesting and educating matar da shi miji da aka gayyata very calm mutane👏👏👏

  • @maryammohammed7906
    @maryammohammed7906 2 года назад +3

    Alhamdulillah Masha Allah tabarakallah gaskiya kunyi kokari sosai Kuma kun Gama magana ubangiji Allah ya Kara hazaka Kuma ya Kara Mana zaman lafiya

  • @elbash1
    @elbash1 2 года назад +3

    These are good people. Masha Allah. May Allah continue to bless their families.

  • @salmaimam8629
    @salmaimam8629 8 месяцев назад

    my role model Fatima chikaire
    Allah ya saka muku da alkhairi shirin yayi matuƙa

  • @hauwauumar6238
    @hauwauumar6238 2 года назад

    MashaAllah Allah ya saka muku da alheri kunyi maganganu masu muhimmanci

  • @assoumanamika4139
    @assoumanamika4139 2 года назад +1

    Ko rika gaiyatar inrin so Macha Allah

  • @rukayyaabdullahi8365
    @rukayyaabdullahi8365 2 года назад +1

    Gaskiya shiri yayi dadi malama badariyya allah ya kara daukaka dan allah yaushe xakuyi akan zawarawa ya kamata kuyi allah ya temaka

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z 7 месяцев назад

    Masha Allah

  • @leaderboys4123
    @leaderboys4123 2 года назад +1

    Allah saka muku da alkhairi kunyi magana mai kyau ta hankali dakuma tarbiya

  • @habebty_37
    @habebty_37 2 года назад

    Masha Allah Abu yayi kyau Allah ka hadamu da surukuwa tagari a Nan gaba Amma dai a baya bamu dace ba

  • @saaduumar7746
    @saaduumar7746 2 года назад

    Masha Allah baqi Allah ya saka da alheri

  • @kabiradamu9026
    @kabiradamu9026 2 года назад +1

    Tubarakallah Masha'allah gaskiya wannan matar tasan abinda take da shi kansa abokin zantawar

  • @abubakarsalisu4354
    @abubakarsalisu4354 2 года назад +1

    Gaskiya naji dadin shirin nan sosai saboda wasu dalilai. Masha Allah 🙏

  • @isahabubakar9626
    @isahabubakar9626 2 года назад

    Masah allah bbc hausa ina muku fatan al kairi

  • @abduouljg
    @abduouljg 9 месяцев назад

    BBC hausa idan Ana magana bai kamata asaka kalmar wani yare ko daya bah, idan ba hausa bah .

  • @ameerah-bh5xb
    @ameerah-bh5xb 2 года назад +1

    Kai masha allahu tattaunawar yau tayimin dadi sosai

  • @monsofsibaiti2618
    @monsofsibaiti2618 2 года назад

    Gaskiyane wann satin
    Kundako mutann dasuka
    Dace

  • @hafsaabrar9540
    @hafsaabrar9540 2 года назад

    ماشاءالله تبارك الله.. اللهم يعطيكم العافية ويحفظكم

  • @abubakar.kabara
    @abubakar.kabara 2 года назад +2

    Haaaa i'm a living witness of family stress between husband inlaws and wife inlaws.

  • @Shatuu
    @Shatuu 2 года назад

    Gaskia naji dadin wannan shiri na yau

  • @usmanusmanibrahim2616
    @usmanusmanibrahim2616 2 года назад

    Nice Episode so educative

  • @aminusanigaskiyaneyykyau5367
    @aminusanigaskiyaneyykyau5367 2 года назад

    Gaskiyane wllh Allah yasakada alkairi

  • @ibrahimy.ibrahim7816
    @ibrahimy.ibrahim7816 2 года назад

    Gsky yaukam anyi hira da calm and matured mutane masu kamala da sanin yakamata

  • @alameenidriso1958
    @alameenidriso1958 2 года назад

    mashaallah dakyau

  • @nastourbanas5629
    @nastourbanas5629 2 года назад +2

    Wani lokacin Hakinda Allah Ya wajabatama miji Wajen saukesu,ne uwar miji ke ganin matar ta mallakemata da Daga nan.sai kaga an samu sabanin zama anata rigima

  • @ashmultimediatv
    @ashmultimediatv 2 года назад +2

    Sun yi bayanai masu ma'ana dukkan su, amma dai shi din ya yi sanyin magana, da ya dan kara sauri sai an fi jin dadin sauraron sa. Sai ya yi dogon tinani kafin ya furta kamar me tsoron Camera 🤪😅😅😅
    Sister Fatima well done! Keep making us proud dear 🥰🥰🥰
    Aisha H Kabeer (Matar Dr) 💞

  • @assoumanamika4139
    @assoumanamika4139 2 года назад +1

    Wanan matar ta fahimci rayowa gaskia Allah ya karama zaman auren ki albarka

  • @adamilyasadam8662
    @adamilyasadam8662 2 года назад

    Masha Allah we have learn alots acikin Shirin Nan Allah yasaka mawa Baki da Alkhairi kema aunty badariyya Allah ya biya mun gode ku huta lfy

  • @kabiruabdullahianka5068
    @kabiruabdullahianka5068 2 года назад

    Masha Allah wannan Shirin yayi kyau sosai Allah Kara zaunar da mu lafiya

  • @yahanyambachir8959
    @yahanyambachir8959 2 года назад +1

    Meirci Abou tous

  • @ابراراالاابرار
    @ابراراالاابرار 2 года назад

    masha allah allah ya taimaka

  • @fateemamustapha2020
    @fateemamustapha2020 2 года назад

    masha Allah 🥰♥️

  • @officialharuna5697
    @officialharuna5697 2 года назад

    Masha Allah BBC hausa

  • @abduldada6211
    @abduldada6211 2 года назад +2

    Maganar gsky wannan shirin yada da kyau sosai, duk da nasan ko na bada shawara Ba lallai Ku dauka Ba sbd haka kuka shiyawa shirin naku, mafi yawan abubuwan da kuke tattaunawa a mahangar zamani , bakwa dauko Wanda zasu gamsar da al'umma, kuma wani maudu'in naku malama addini ne zasu iya magana akai na ra'ayi Ba.

  • @ubaleibrahimrano4140
    @ubaleibrahimrano4140 2 года назад

    So excited session,

  • @hafsalamido2713
    @hafsalamido2713 2 года назад +6

    Ya kamata kuyi inviting wadanda basa zaman lafia Kuma Muji nasu coz 80% basa zaman lafia

  • @hadizaabubakar9047
    @hadizaabubakar9047 2 года назад

    Ma Shaa Allah

  • @mahmudhausawi7551
    @mahmudhausawi7551 2 года назад

    Thank you very much 👍

  • @حواءفلاته-ث5ص
    @حواءفلاته-ث5ص 2 года назад

    ‏ما شاء الله💕😍👍

  • @يوشاالعبدالله-م2ق
    @يوشاالعبدالله-م2ق 2 года назад

    لقاء جميل جدا 👍👍.

  • @aboubacarsouleymane6840
    @aboubacarsouleymane6840 2 года назад

    Wow masha allah

  • @ummy_zara
    @ummy_zara 2 года назад

    Masha Allah 💖

  • @hadhadi722
    @hadhadi722 2 года назад

    😍😍😍😍😍😍

  • @abdoulraoufgambo
    @abdoulraoufgambo 2 года назад

    I REALLY LIKE THIS EMISSION

  • @juaambnma2068
    @juaambnma2068 2 года назад

    ♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️

  • @يوشاالعبدالله-م2ق
    @يوشاالعبدالله-م2ق 2 года назад

    👍👍👍👍.

  • @surajoakudi6583
    @surajoakudi6583 2 года назад

    Hakani dalilin Suni daukar hakin wani abawani

  • @chaiboubnhassanechaiboubnh7683
    @chaiboubnhassanechaiboubnh7683 2 года назад

    Slm hadjiya badarriya tijani kalarawi gaisuwa mai yawa da fatan alheri hadjiya ina labarin madina dahiru mai shanu

  • @lubabatuauta4509
    @lubabatuauta4509 2 года назад +2

    UWAR MIJI UWACE
    A ko ina zan iya faɗa bana shakka ko ko kwanto, uwar miji tafi ƙarfin wulaƙanci, ta wuce rai ni.
    Uwar mijin ki tayi miki abin mahaifiyar ki ba zata iya yi miki ba, ma'ana har'abada mahaifiyar ki ba zata taɓa haifar mijin da zaki aura ba, amma ita ta haifar miki.
    Ki ganta da Ɗanta ba kisan irin wahalar da ta sha ba har ya zama cikakken mutum ya isa AURE, akayi faɗi tashi da ita wajen ganin kin zama matar sa.
    Miya kamata kiyi mata?
    1. Ki Ƙaunaceta ki so ta.
    2. Ki bi umarnin ta kiyi mata biyayya.
    3. Ki girmamata ki bata kulawa.
    4. Idan gidan ku ɗaya ki hutar da ita daga dukkan wani aiki, ki dafa ki kai mata taci .
    5. Ki sanya ɗanta yayi mata abin da Daa baya yi mata idan kuma yana yi ya ƙara.
    6. Kiji tausayin ta kamar yadda kike jin tausayin mahaifiyarki ki domin itama uwace.
    Kar ƙawaye su zuga ki, kar zuciyarki ta yaudare ki, kar girman kai ya hanaki.
    Banyi dan cin zarafin ƴan uwana mata ba nayi ne dan faɗakar da masu mummunar aƙidar wulaƙanta iyayen miji, bai kamata ba kamar yadda ba ki so a wulaƙanta mahaifiyar ki kema karki wulaƙanta ta wani saboda kema kina da ƴan uwa maza idan yanzu basu da AURE nan gaba za su yi, kuma ba zaki so a wulaƙanta mahaifiyar ki ba, saboda haka mu aikata alkairi domin samun sakamako nagari.
    @ LUBABATU AUTA INGAWA

  • @ElninoDprince1
    @ElninoDprince1 2 года назад

    Hajiya badariya Gaskiya yakamata ki dan dinga sa hijabi
    Wannan fitar naki baiyi Ba Gaskiya

  • @muhammadyusuf3979
    @muhammadyusuf3979 2 года назад

    Masha Allah

  • @hananzacks4858
    @hananzacks4858 2 года назад

    Masha allah

  • @abdulganiyuabdulkadir2888
    @abdulganiyuabdulkadir2888 2 года назад

    Masha Allah

  • @malandaudatv471
    @malandaudatv471 2 года назад

    Masha Allah