Tarihin Goodluck Ebele Jonathan: Shugaban Najeriya #14

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 25 ноя 2024
  • Dokta Goodluck Ebele Jonathan shi ne shugaban farar hula na farko a tarihin Najeriya da ya fadi zabe ya na kan kujerar mulki.
    Ya zama gwamnan jihar Bayelsa bayan tsige gwamna Alamiyaseighya sannan ya zama shugaban kasa sanadiyyar rasuwar shugaba Ƴar’adua kan mulki.
    Ya mulki Najeriya tsawon shekaru biyar inda ya sha fama da adawa da tsangwama. Kuma a zamaninsa kungiyar Boko Haram ta yi karfi har ta kwace mulki da wasu sassa na Najeriya.
    Ya yi nasara a zaben 2011 amma ya fadi a zaben 2015. Sai dai kuma ya kafa tarihi a wannan faduwar kasancewar tun kafin a sanar da sakamako, ya sallama, ya taya wanda ya ci zabe murna.

Комментарии • 25