TURAKIN KANO, GEN HASSAN CIROMAN KATSINA, SARKIN SUDAN SHEHU MALAMI - ALH MUSA DANKWAIRO

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 окт 2024

Комментарии • 86

  • @badamasiskaya
    @badamasiskaya 9 месяцев назад +3

    Allah ya jikan Makada Musa Dankwairo da sauran yayansa da jikoki tare da sauran musulmi jami'an

  • @yusufmohammed45
    @yusufmohammed45 7 месяцев назад +2

    My best artist for life, May Allah forgive his shortcomings

  • @Yawale-gk2bw
    @Yawale-gk2bw 2 месяца назад

    ALLAHU AKBAR, UBANGIJI yaji kan ciroman kt. Galadiman kano, tareda sarkin Sudan, ALLAH ya baku gidan aljanna.

  • @idaushuaibu2458
    @idaushuaibu2458 Год назад +3

    The real culture, customs, beliefs and inspiring songs by the legendry team of Dnkwairo RIP

  • @abdullahiibrahim1480
    @abdullahiibrahim1480 6 лет назад +5

    Allah sarki,my late Father use to play this music when he is taken us to school in late 90s

  • @malamrabiu6625
    @malamrabiu6625 2 года назад +3

    This is my best Hausa singer forever.

    • @KYDMCPF
      @KYDMCPF 2 месяца назад

      Vvvxvvxxc v vV:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!:⁠-⁠!

  • @kawuinuwadansamt7295
    @kawuinuwadansamt7295 Год назад +2

    Allahumma agfirhu warhamhu amin yarabbil alamin

  • @abubakarusman7792
    @abubakarusman7792 3 года назад +4

    My best Hausa musical rest in perfect peace

  • @DaudaMagajibari-lb1lv
    @DaudaMagajibari-lb1lv Год назад

    Allah yaji kan Dankwairo.He makes me to salute and remember the past leaders of excellence.

  • @garbagarba6968
    @garbagarba6968 5 лет назад +11

    Real Hausa song with deep history of our cultures

  • @suleimanrabiu5783
    @suleimanrabiu5783 3 года назад +1

    The great dankwairo may peace and blessings of Allah be upon them ameen

  • @Yawale-gk2bw
    @Yawale-gk2bw 17 дней назад

    ALLAH, yaji kan Alhaji lawan kaita sarkin kyauta, bazan iya tuna kyautar da yayi min ba a duk lokacin da naje gaisheshi a gidansa dake GRA KT. lokacin ina dan makaranta, ALLAH ya karawa Babana Alhaji Aminu Bashir Wali lafiya, ya kare shi da sharrin masu shari, domin shine ya Hadani da amininsa marigayi Alhaji lawan kaita, bazan taba mantawa da Alhaji lawan kaita ba,marigayi musa Dan kwairo naira 1000, da Alhaji l.kaita ya baka wallahi wannan abin daya sabane, ALLAH yaji kansu da rahama, mutanen kirki sun tafi, wallahi duk lokacin danaji sunan marigayi Alhaji lawan kaita, da galadiman kano, da ciroman katsina, tareda da turakin katsina marigayi Alhaji sani store, uwa uba yayana marigayi ciroman Hadeja Alhaji mohd Abbas saina zubarda Hawaye, ALLAH ya basu gidan aljanna, a karshe ALLAH yaji kan iyayenmu yasa sun Huta.

  • @bennethanokwu1342
    @bennethanokwu1342 6 лет назад +2

    Allah ya jikan Alhaji Musa Dankwairo da rahamar sa.

  • @saidusuleimandarazo4
    @saidusuleimandarazo4 5 лет назад +2

    Our true cultural heritage, beautiful songs of the great Musa dankwairo of blessed memory.

  • @yanduna5640
    @yanduna5640 7 лет назад

    Allahu Akbar, Allah Jiqan Alh. Musa Dankwairo Da Mutanensa Allah Yimasu Rahama, Damu baki daya

    • @aminudoroyi7877
      @aminudoroyi7877 6 лет назад

      Allah yajikanku darahama, Kuma masu sakamana Allah yasaka kunkyauta sosai Allah yakara basira dajurira.

  • @nuraddeenabubakar5735
    @nuraddeenabubakar5735 7 лет назад +6

    My best Hausa Musician. Rest in Peace.

  • @aliyusuf7063
    @aliyusuf7063 4 года назад +1

    Allah y jikan Mai wakar da wadanda akewa wakar

  • @nasiruumardutsinma5980
    @nasiruumardutsinma5980 6 лет назад +1

    Allah shi jikansu da rahamarsa ya gafarta masu

  • @FatimaMMuhammad-c4m
    @FatimaMMuhammad-c4m 22 дня назад +1

    Allahu Akbar Allah yajiqansu da rahma mazanjiya mawaqa sunwuce Allah yagafar yamusu mawaqin danafiso make him waqoqinsa haryanzu

    • @Yawale-gk2bw
      @Yawale-gk2bw 17 дней назад

      Ameen, ummi fatima, mai sunan momi.

  • @UsmanImam-h9q
    @UsmanImam-h9q 2 месяца назад

    May Allah comfort the grave of my father, Alh. Tijjani Hashim

  • @muhammedsani8291
    @muhammedsani8291 7 лет назад +1

    Allahu Akbar! Jiya ba yau ba! Allah shi masu rahama tare da mu.

  • @UsmanIsmail-yo2eq
    @UsmanIsmail-yo2eq 7 лет назад +5

    Allah ya jikan Alh Musa Dankwairo

  • @Yawale-gk2bw
    @Yawale-gk2bw 3 месяца назад

    Ameen

  • @sidiqabdullah7805
    @sidiqabdullah7805 7 лет назад +10

    My father used too play this when I was young

  • @salihumohammed5409
    @salihumohammed5409 2 года назад +1

    Allah Jikan su gabadaya ameen

  • @adamukhalid9261
    @adamukhalid9261 7 лет назад +2

    Allah ya jikan Alh musa

  • @umarsallau1844
    @umarsallau1844 7 месяцев назад

    Allah yajikan mazan jiya ❤

  • @abubakarjabo6808
    @abubakarjabo6808 Год назад

    Allah Shi gafarta ma shehu malami.

  • @abdullahiibrahim1618
    @abdullahiibrahim1618 7 лет назад +2

    Yaudagobe sai Allah

  • @abdullahiibrahim1480
    @abdullahiibrahim1480 6 лет назад +2

    Allah jikan Alh Sani dankwaro,

    • @ybabajo65
      @ybabajo65 5 лет назад

      Allah yajikan Alh Musa dankwairo da yaransa ameen

  • @abubakarusman7792
    @abubakarusman7792 3 года назад

    Allah ya jikansu da rahama

  • @abdullahimahmoud158
    @abdullahimahmoud158 7 лет назад +1

    Allah Shi jikansu da mu.

  • @musamohammedlele5091
    @musamohammedlele5091 7 лет назад +2

    Thanks!!

  • @hauwaahmed51
    @hauwaahmed51 5 лет назад +1

    الله يرحم يجعل مثواه الجنة يارب

  • @saminudanbinta9186
    @saminudanbinta9186 4 года назад

    Allah ya jikan Ku da Rahamarsa

  • @TreIb-jk2ee
    @TreIb-jk2ee 4 месяца назад

    Wai dan Allah wace she kara ya rasu ne

    • @Yawale-gk2bw
      @Yawale-gk2bw 17 дней назад

      On 24th, July 1995, UBANGIJI yaji kansa da rahama.

  • @bqdafhshsgs6589
    @bqdafhshsgs6589 5 лет назад

    Amen

  • @ummaabdullahfjdjd604
    @ummaabdullahfjdjd604 7 лет назад +2

    Allah ya jikan ku da rahma

  • @ibtre4883
    @ibtre4883 2 года назад

    Shine wanan mai dadin muriya dandan dan kwaro ne ko yaron sa ne

  • @alimutawwa6335
    @alimutawwa6335 7 лет назад

    Allah yajikansu da rahma, danAllah ga number whatapp dina daga Saudi Arebia, asani nagode

  • @aminusidi5325
    @aminusidi5325 5 лет назад

    Mai sudan baba!

  • @usmanbello1443
    @usmanbello1443 7 лет назад +1

    Allah Yajikan Maza

  • @SaniAbdulrahaman-ms6dy
    @SaniAbdulrahaman-ms6dy 5 месяцев назад

    Sani abdurahman

  • @muhammadshehu6275
    @muhammadshehu6275 7 лет назад

    Tuna baya mun gode

  • @mamanlawanmalanmoussa1806
    @mamanlawanmalanmoussa1806 5 лет назад

    Bonjour tout les monde

  • @maryamidrisumarcollegeofed9813
    @maryamidrisumarcollegeofed9813 5 лет назад

    Allah ya jikan harkokin gargajiya

  • @elhussaini8396
    @elhussaini8396 7 лет назад

    Allah ya gafarta musu

  • @kabirtukur4850
    @kabirtukur4850 6 лет назад

    Allah yajiqan magabatan mu

  • @muhammedgarba3396
    @muhammedgarba3396 7 лет назад

    Allahu akbar ! Allah ya gafarta ma su duk. Ina zan Sami wadanan wakokin? A Gaya man address.

  • @muhammedfulani5168
    @muhammedfulani5168 5 лет назад

    Allah yajikan ka

  • @sabiusabiu4409
    @sabiusabiu4409 6 лет назад

    Yayikyaw

  • @UsmanIsmail-yo2eq
    @UsmanIsmail-yo2eq 7 лет назад +1

    Allah ya jikan Alh Musa Dankwairo

  • @adamukhalid9261
    @adamukhalid9261 7 лет назад +1

    Allah ya jikan Alh musa