TUKUR UBAN MALAM GARBA - SANI ALIYU DANDAWO

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 сен 2024

Комментарии • 19

  • @DanHausatv
    @DanHausatv 2 года назад +2

    Gaskiya na dade ina neman wakar nan sai yau na ci karo da ita, na ji dadi kwarai, na gode

  • @abubakaryusuf7363
    @abubakaryusuf7363 Год назад +4

    one of the legends👌

  • @Hausa-One
    @Hausa-One 4 года назад +5

    👍👍👍
    Kai na ji dadi sosai. Na dade ina dakon wakar nan. Jazakallah. Allah Ya jikan Sani Aliyu Dandawo, da Sarkin Yauri Tukur. Allah Ya raya mana Ibrahim Sani Aliyu Dandawo. Masha'Allah. Saura wakokin Garba Koko dan gwabran-Giwa da Sarkin Makera. Allah Ya sa kuna da ita.

  • @yakubujungudo842
    @yakubujungudo842 9 месяцев назад +1

    Allah Sarki Rayuwa!! Allah ya jikan mazan jiya!!

    • @Omaryauri
      @Omaryauri  9 месяцев назад

      Aameen ya Rabbi

  • @bashirahmad296
    @bashirahmad296 5 месяцев назад

    What a beautiful song,we really lost our genre in true Hausa music

  • @rilwanusadiq8335
    @rilwanusadiq8335 3 года назад +3

    Gaskia wannan wakan yayi, Allah ya jikan Dan dawo

  • @rilwanuzladan
    @rilwanuzladan Год назад

    Allah ya jikan mamata ka kyautata karshenmu 🤲

  • @ndagiabusman3334
    @ndagiabusman3334 3 года назад +2

    My mentor

  • @IbrahimIdrisngrr-lt2sx
    @IbrahimIdrisngrr-lt2sx Год назад +1

    ❤❤❤

  • @attabeertv5335
    @attabeertv5335 4 года назад +3

    Don Allah Sarki Tukur Yana da Diya yanzu

    • @Omaryauri
      @Omaryauri  3 года назад +1

      Sosai kuwa

    • @murtalabello5427
      @murtalabello5427 3 года назад +2

      Wlh wannan wakar tayi ya Allah,kagafarta musu Allah yasa Bashar Tukur yayi sarki.

    • @rabiuabubakar9382
      @rabiuabubakar9382 Год назад

      Pls dun Allah numbar ka

  • @tijankah9379
    @tijankah9379 11 месяцев назад

    What country?

  • @aliyuumar815
    @aliyuumar815 4 года назад +1

    Good

    • @yahayamusa4573
      @yahayamusa4573 3 года назад

      Dan Allah wakar sarkin kebbin argungu na marigayi aliyu dandawo nakeso, yahaya musa kano