Allah ya shirya dukan musulmai masunufin karkacewa ,na kuma kan hanyar batar da juna allah karemu daga wannan halayya tasu .dan yanxu da dadi sosai amma future shine abin dubawa💘🙊
Plz my dear ignore them always concentrate on who you are,coz as far as you are human you can't satisfy human being. Up you!!!!keep moving................
Haba siyama kinyi fushine don allah kiyihankuri,ni dan uwankine amma inason kidubi abinda sadau keyi bame kyaubene duniyannan kwana nawane allah yashiryemu,dagakar she muyafewa juna.
Waisu mutane meye damuwarsu dolene se mutun yamusu waazine mutaneh nan fah daga yayan qanananen mutane se wayanda sukafi karfin iyayensu ko wayanda iyayensu sun mutu. Above all ma harkar film kowache iriche ba Allah a ciki .hausa film bashi da alaqa da musuluchi ko yaren Hausa . Harkasuche taduniya Chan tamatsemusu
Assalam alaikum wlh Rahama Sadau inda zaki karbi shawara ki daina saka kayakin da zasu bayyana suran ki dun haramun neh kuma Allah zai miki azaba akansa muddin baki daina kin tuba ba. Hakika masoyanki suneh masu gaya miki gaskiya kan kuskuren ki ba masu gaya.miki kicigaba da kuskuren da kike aikatawa ba . Tabbas mun San ba keh kadai bace amma karki manta duk inda Allah yayi magana akan mutaneh dayawa acikin Alqur'ani toh fa wuta yake cewa itace sakamakon su ,karki biye wa duniya da abunda keh cikin ta dun duka mai karewa neh ,ina fatan zaki karbi duk shawarin alheri da suka zo gareki sannan kiyi wasi da shawarin banza ,nidai na cika nawa hakki amasayin Dan uwanki cikin addini
Ni tausayi ma take banin .yarda iskan duniya yake mata dadi .Allah ya bamu ikon gyarawa d duniya ba madawwama bace.dama ance idan zunubi y maka yawwa babba zunubi kallo karama kake masa
Wallahi kuwa Allah dai ya Gyara gaskiya al'amarunta sai kallo innaganin gaskiyar wani Dan jarida fa wai yan fim da gangan suke abun magana wai Dan kadda a manta da su indai ko haka ne lallai.sun tabe su sani kowa bai isa yakara daga abun Allah s t w ya gindaya masa ba
Allah ya shiryata,na biyunnan ya burgeni comment en dayayi. Indai sadau ce xagi ba yau yafara ji ba,so taya mutane ke tunannin in sunyi xe kadata ko kadan? Xagin jaruma kamar sadau baya gyara, masoya a cigaba da bata shawara me kyau. Allah ya gafarta miki sadau.
Add a public comment...hmmm auni namayi tunanin a tsirara take wlh kun raina rahama sadau ai wannan wulaqanci ne da iskanci rayuwarta ce Ba takuba kuma qabarin kowa daban rahama sadau ai gwara ita a fili takeyin abunta kuma ai abun axuciya yake mu muna bayanki allah yakareki da sharrin maqiyya
To miye abun mamaki Dan karuwa tayi karuwanci Dan barawo yayi sata Dan fistararre yayi fistara Dan Dan iska yayi iskanci, ni mutane suna bani abun mamaki wallahi tun akallon farko ake kai mutun mastayinsa.
Allah ya shiryata my man yashiryamu bakidaya
Allahu yashiryeki Kituna dai bayan duniya akwai lahira
Ubangiji Allah Ya Kara shirya mu kuma ya shirya muna zur'iar mu Amin summa Amin
Dan Allah ataimakamin da wannan waqar
Nide wlh tafara bani tausayi sbd baki masifane ALLAH ya shiryeta kawai
Salam
Wllh rahama sada,u taguje bakin duniya
Kai duniya fa ba matabbaciya bace akwai aiki agabanmu baizoba bai wuce ba.mata.mata muji tsoran Allah. Akwai kwanciyar kabari😭😭😭
Allah ya shiryeta
Suna Raye sunfi karfin iyayansune duk suke Nan Dasu hadiza gaban din basuda tarbiyya Allah yashiryesu
Rahma Rahmar Allah, Allah yakara haskaka Rayuwar ki♥
Allah sarki Rahama sadau kowa dai ya iya alonsa ya wanke kuma a ddinin musulumci ba haka ake nuna kuskuren mutum !!;
Hmm....Rayuwace Wanda bai zo bama jiransa take
Allah ka shirya mn zuria
Ke dai rahama kiji tsoron Allah, domin kuruciyar ya mace bata dadewa, ki gyara tun da sauranki
Allah yakaremu yashiryamana zuri a ammen ya Allah
Hmmm allah ya rabamu da dakon yayan banza
Allah ya shiryata shirin addini Muslinci amin,,Allah yasa tagane gaskiya
Allah ya shirreta kai kuma mai Sana'a Allah yabala ladan nunamata hanya
Allh yasa mucika d imani
ALLAH yashiryeta yakumma satagane gaskiya ammen
Mai sana' munayinka wallahi 😍
Rahama sadau kinbamu kunja wallahi
Duniya ta ishi mutum wando da riga kowa yayi da kyau zaiga da kyau
Allah ya seryata Allah yasa mu dace
dan Allah me sunan wannan wakan🤩
Sabuwar wakace, bamu saketa ba tukunna Bintu Muhammad. Da fatan zakici gaba da kasancewa da tashar Kundin Shahara. Mun gode
@@kundinshahara5989 a
Allah yasa mufi karfin zukatammu ameen
Allah y kewta
Allah S W T ya gafarta mana
Iskah iya wahalarda mai kayan karah
Allah ya shirya dukan musulmai masunufin karkacewa ,na kuma kan hanyar batar da juna allah karemu daga wannan halayya tasu .dan yanxu da dadi sosai amma future shine abin dubawa💘🙊
Lallai rahama sadau
Fatan Allah ya shiryata
ALLA KASAN DAIDAI DAN KAINE MAI DAIDAI. ALLAH KA KAWOMANA KARSHEN HASSADA
Allah yashir yiki
Gaskiya hardaizaka zagi wayann nann yanmatan kuwakana kin masifa savilla da addu'a sukebuqata itakuma kazagesu karkaman ta falyaqul karan awulyas mun
Plz my dear ignore them always concentrate on who you are,coz as far as you are human you can't satisfy human being. Up you!!!!keep moving................
ALLAH YAKARA SHIRYARDAMU KUMA YAKARA TSALKAKARDA ZUKATANMU
Allah ya shiyeta ya ganar da ita
Allah ya shiryai da mu
Da haihuwar irinki ai wlh gara bari,, Allah yabamu xuri'a tagari, yakuma shirya mana yaranmu ,,damu kanmu ameen ya Allah
Baiwar Allah addu,a za,a taya tadashi,wallahi itakam abar tausayice
I Iove the way u responds to them,
Aidukkanku tababaune.
@@musashagari3874 wallahi da nasamu dama sai nafita tabewa
Ikon allah aiharyanzu siyama baki,makaraba gafili gadoki kowa yafasa baihaihuba kuma banga matsala gawannanba damade, shawarache koda yake kabari nakowa daban wadayamutu angamadashi,saimu.
@@musashagari3874 thanks u
Haba siyama kinyi fushine don allah kiyihankuri,ni dan uwankine amma inason kidubi abinda sadau keyi bame kyaubene duniyannan kwana nawane allah yashiryemu,dagakar she muyafewa juna.
allah ya shirya ki rahama sadau
Allah wadaran na ka ya lalace
Al,amarin saidai godiya
Allah yakyauta
MASHA ALLAH
Allah yabaki sa,a
Allah ya shirya
allah shiryeta
Haba Suma mutane Basu kyautawa waikaine kaje shafin mutun bakasanshi ba baisankaba Kuma kawai saika fadimashi maganar dakagadama kakoga Dan yarama nibanga laifisaba Kuma matsalarma inda take masumagar sumafa masu kuskuren ne Amma sutake nasu suhango nawani in Abin gaskiyane xiyara yakamata kakaima mutun in Allah yahadaka dashi saikuyimagana cikin fahimta natare dakowa yasaniba Amma kafito cikin jamaA kacima mutun mutinci bayan kaima bakada mutunci baidaceba kumani wllh Banga laifinta Dan tarama tunda da bakinta Kuma baxamanku takeba
Allah ya shirya dai shine abin cewa a dinga Tinani gida biyu ne
Amin
Allah karabamu dadakon yayan banza
MUSA mai sana,a daman kanafadan gaskiya haka to Allah ya kara lafiya
Hasada dai batayiba
Shedar duniya itace ta qiyama
anata kashe mutane a arewa
Kunzo kunda memu da zancen wa rahama sadau
Yan wahala koyaushe rigima
Inkina so kinuna wayewa. Saikinfita a musulinci. Domin wayewa a wurin musulmi kare mutuncinsa da addininsa.allah yashiryemu gabadaya.
Allah ya shirye mu
Laifi tudune. ALLAHU AKBAR.
Allh yashirya
Waisu mutane meye damuwarsu dolene se mutun yamusu waazine mutaneh nan fah daga yayan qanananen mutane se wayanda sukafi karfin iyayensu ko wayanda iyayensu sun mutu. Above all ma harkar film kowache iriche ba Allah a ciki .hausa film bashi da alaqa da musuluchi ko yaren Hausa . Harkasuche taduniya Chan tamatsemusu
ameen
live her alone please!!! God loves her and we love her too
Allah saka maisana'a
Allah yakeuta
To ina ruwanku haka taga ya fiye mata duniya ba gidan kowa bane,mutuwa bata kwankasa kofa
Wawiya kawai dukkan ku chegune
Kowa y gyara y sanu
Assalam alaikum wlh Rahama Sadau inda zaki karbi shawara ki daina saka kayakin da zasu bayyana suran ki dun haramun neh kuma Allah zai miki azaba akansa muddin baki daina kin tuba ba.
Hakika masoyanki suneh masu gaya miki gaskiya kan kuskuren ki ba masu gaya.miki kicigaba da kuskuren da kike aikatawa ba .
Tabbas mun San ba keh kadai bace amma karki manta duk inda Allah yayi magana akan mutaneh dayawa acikin Alqur'ani toh fa wuta yake cewa itace sakamakon su ,karki biye wa duniya da abunda keh cikin ta dun duka mai karewa neh ,ina fatan zaki karbi duk shawarin alheri da suka zo gareki sannan kiyi wasi da shawarin banza ,nidai na cika nawa hakki amasayin Dan uwanki cikin addini
Gaskiya ne Auwal Sanda. Allah Ya saka da alkhairi
Kalli Hausa action film daga Yola Adamawa a channel na mu
Ni tausayi ma take banin .yarda iskan duniya yake mata dadi .Allah ya bamu ikon gyarawa d duniya ba madawwama bace.dama ance idan zunubi y maka yawwa babba zunubi kallo karama kake masa
Wannan haka yake Hajja Baba Fada. Muna godiya
Wallahi kuwa Allah dai ya Gyara gaskiya al'amarunta sai kallo innaganin gaskiyar wani Dan jarida fa wai yan fim da gangan suke abun magana wai Dan kadda a manta da su indai ko haka ne lallai.sun tabe su sani kowa bai isa yakara daga abun Allah s t w ya gindaya masa ba
Toh allah dai yana jiran koh wa
Hmm Rahma sadau tafi kowa jawa yan'kannywood zagi Allah ka barmu cikin Masu kunya da tsoron ka Amin
IMRAN ADAM Dan jarida yayi gaskia da ganga suke yi wanni abun amma da sannu zasu gane shayi ruwa ne
Da tayi karatun addini bazatayi hakaba amma ga duniyannan ta isheki Riga da wando
Me yasa moutane le chiga rayuwar wasu rayuwar tathe ta n'a d'à inthi yin abida rata le so
ALLAH ya shiryata
Dan yasunan wakan
Allah yashiryata
Allah ya tsaremu
Ummm kowa, yaji da, kansa
Jamcy baby Suleiman haha 😂 bata kuautabah duk da dai harkar film din ma shedanchune kawai nata yayi yawa
Natane ya bayyana amma ba ita kadai bace Allah yashiryemu baki daya kowa ba dai dai yake ba
Allah yashirya
Daman ance gaskiya dacine da ita
Ai gashi yanxu tafi dah amma ai a baya ciwa tai ba a kore ta ba
Dan Allah inada tmby Wai iyayen rahama suna raye kuwa ?
Gaskiya daya Gaskiya dikkansu suna raye
Aslm to Allah dai ya chiriyesu
Kuma bakugani kukele
Allah ya shiryata,na biyunnan ya burgeni comment en dayayi. Indai sadau ce xagi ba yau yafara ji ba,so taya mutane ke tunannin in sunyi xe kadata ko kadan? Xagin jaruma kamar sadau baya gyara, masoya a cigaba da bata shawara me kyau. Allah ya gafarta miki sadau.
Ameen A'isha Abba Yahya, mun gode
Ameeen
Ikon Allah🤔🤔🤔
Sai kallo
Ameen
Allah yakuta
Dan Allah Ya sunan background music din?
Rabi'ah Tijjani Aliyu, sabuwar wakace. Bamu sake ta ba tukunna. Da fatan zakici gaba da kasancewa da tashar Kundin Shahara. Mun gode
Add a public comment...hmmm auni namayi tunanin a tsirara take wlh kun raina rahama sadau ai wannan wulaqanci ne da iskanci rayuwarta ce Ba takuba kuma qabarin kowa daban rahama sadau ai gwara ita a fili takeyin abunta kuma ai abun axuciya yake mu muna bayanki allah yakareki da sharrin maqiyya
Please and please we have a allot off things think of please let Rahama be
Hhhh ko
Wlh ni gaba dayama yarinyar nan tausayi take mugun bani wlh haba kamar bata da labarin wasu a baya ne wasuma basa a raye a duniyar ma
Wanan yarinya yar batada mutun ce tama San ita futasrariya ce mun goda Allah tasan haka
Hummmmm
Wallahi gaskiya ne kabirge ni
A hakandai munasonta
Up
Up rahama mahassadanki fadawanki
Ku rabu da ita kowa yayi mekyai zai gani ae
Aa ka gyara kalaman ka wato malamai ma fitsararrune kenan tunda suka gano abinda matan Hausawa sukeyi
how wishes its me,
Do you want to be like Rahma Sadau?
@@kundinshahara5989 I even pass her
@@princessesiyamap.r.s4943 Great. That's good
@@kundinshahara5989 are u sure?