- Видео 1 811
- Просмотров 30 961 186
Kundin shahara
Нигерия
Добавлен 3 ноя 2015
Tashar zata rinka kawo muku labaran Nishadantarwa, Ilimantarwa da Fadakarwa a kan dukkan fannoni na duniya da lahira.
Shek Sani Yahaya Jingir ya janyo wa Malaman Izala baƙin jini a dalilin jinjina wa Tinubu
Shek Sani Yahaya Jingir ya janyo wa Malaman Izala baƙin jini a dalilin jinjina wa Tinubu
Просмотров: 1 088
Видео
Subhanallahi. Buhari ya tsallake rijiya da baya a hannun masu Zanga-zanga
Просмотров 1 тыс.3 месяца назад
Subhanallahi. Buhari ya tsallake rijiya da baya a hannun masu Zanga-zanga
Shek Musa ya fallasa wani sirri akan ɓacewar Babar Rarara
Просмотров 6773 месяца назад
Shek Musa ya fallasa wani sirri akan ɓacewar Babar Rarara
Rarara zai janyo wa Tinubu bala'i a Lahira. Cewar Malam Bini Ƙasim
Просмотров 6143 месяца назад
Rarara zai janyo wa Tinubu bala'i a Lahira. Cewar Malam Bini Ƙasim
Sarkin Waƙa ya aika wa Rarara zazzafan saƙo akan maganar Zanga-zanga
Просмотров 1,8 тыс.3 месяца назад
Sarkin Waƙa ya aika wa Rarara zazzafan saƙo akan maganar Zanga-zanga
Shek Ibrahim Inyas ne kaɗai zai iya magance matsalar Nigeria. Inji wani Ɗan Tijjaniyya
Просмотров 7853 месяца назад
Shek Ibrahim Inyas ne kaɗai zai iya magance matsalar Nigeria. Inji wani Ɗan Tijjaniyya
Zanyi Zanga-zanga ne domin kare haƙƙin Karuwai da ƴan shaye-shaye. Cewar Murja
Просмотров 6583 месяца назад
Zanyi Zanga-zanga ne domin kare haƙƙin Karuwai da ƴan shaye-shaye. Cewar Murja
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un, Wasu matasa suna neman rayuwar Rarara zasu kashe shi
Просмотров 2,9 тыс.3 месяца назад
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un, Wasu matasa suna neman rayuwar Rarara zasu kashe shi
Innalillahi, Abu Salma ya gamu da wata masifa saboda maganar sa akan Zanga-zanga
Просмотров 7324 месяца назад
Innalillahi, Abu Salma ya gamu da wata masifa saboda maganar sa akan Zanga-zanga
Tofa. Ƴan Nigeria suna gaf da janye maganar Zanga-zanga saboda wani babban dalili
Просмотров 1,3 тыс.4 месяца назад
Tofa. Ƴan Nigeria suna gaf da janye maganar Zanga-zanga saboda wani babban dalili
Ƴan ta'adda sun kashe wanda ya kai musu kuɗin fansa a Kaduna/ An shiga ruɗani a Kano akan Masarauta
Просмотров 3,1 тыс.5 месяцев назад
Ƴan ta'adda sun kashe wanda ya kai musu kuɗin fansa a Kaduna/ An shiga ruɗani a Kano akan Masarauta
Masarautar Kano ta shiga matsala, an koma tsarin Sabon Gwamna Sabon Sarki
Просмотров 1,4 тыс.5 месяцев назад
Masarautar Kano ta shiga matsala, an koma tsarin Sabon Gwamna Sabon Sarki
Masu ƙulla Sharri da Makirci sun sako jahar Kano a gaba, Yaƙi yana shirin ɓarkewa
Просмотров 8 тыс.5 месяцев назад
Masu ƙulla Sharri da Makirci sun sako jahar Kano a gaba, Yaƙi yana shirin ɓarkewa
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un. Adam A Zango ya haɗu da sharrin Aljanu. Inji wata mata
Просмотров 1,6 тыс.6 месяцев назад
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un. Adam A Zango ya haɗu da sharrin Aljanu. Inji wata mata
Shara'ar Hafsat Chuchu ta shiga tsilla-tsilla/ Lafazin Shek Ibrahim Khalil ya haifar da rikici
Просмотров 4,3 тыс.7 месяцев назад
Shara'ar Hafsat Chuchu ta shiga tsilla-tsilla/ Lafazin Shek Ibrahim Khalil ya haifar da rikici
Malam Ibrahim Khalil ya roƙi Abba Gida-gida ya ba wa Murja muƙami a Gwamnati
Просмотров 1,1 тыс.8 месяцев назад
Malam Ibrahim Khalil ya roƙi Abba Gida-gida ya ba wa Murja muƙami a Gwamnati
Za'ai wa marigayiya Zainab Booth saukar Ƙur'ani/ Uztaziya ta aika wa Aminu Saira zazzafan saƙo
Просмотров 1,5 тыс.8 месяцев назад
Za'ai wa marigayiya Zainab Booth saukar Ƙur'ani/ Uztaziya ta aika wa Aminu Saira zazzafan saƙo
Abin tausayi. Maganar mahaifiyar Murja ta tada hankalin mutane/ Kotu ta yi sabon umarni akan Gwanja
Просмотров 3,1 тыс.8 месяцев назад
Abin tausayi. Maganar mahaifiyar Murja ta tada hankalin mutane/ Kotu ta yi sabon umarni akan Gwanja
Ana gaf da dawo da Sunusi Lamiɗo sarautar Kano/ An tafka wa Gfresh sata a gurin shagalin Ali Nuhu
Просмотров 2,4 тыс.9 месяцев назад
Ana gaf da dawo da Sunusi Lamiɗo sarautar Kano/ An tafka wa Gfresh sata a gurin shagalin Ali Nuhu
Gabon tayi martani akan masu cewa ta rame/ Babu soyayya tsakani na da Umar M Sharif. Inji Amal Umar
Просмотров 6 тыс.9 месяцев назад
Gabon tayi martani akan masu cewa ta rame/ Babu soyayya tsakani na da Umar M Sharif. Inji Amal Umar
Laila ta wanke kanta daga zargin da ake mata na karuwanci da neman mazan banza
Просмотров 2,2 тыс.9 месяцев назад
Laila ta wanke kanta daga zargin da ake mata na karuwanci da neman mazan banza
Mijin Laila zai maka Sadiya Marshall a Kotu/ Ganduje ya raina wa Kwankwaso hankali
Просмотров 6 тыс.9 месяцев назад
Mijin Laila zai maka Sadiya Marshall a Kotu/ Ganduje ya raina wa Kwankwaso hankali
Menene yake faruwa da Hadiza Gabon ne?/ Yanda ta kasance tsakanin masu garkuwa da wani bawan Allah
Просмотров 19 тыс.9 месяцев назад
Menene yake faruwa da Hadiza Gabon ne?/ Yanda ta kasance tsakanin masu garkuwa da wani bawan Allah
Anyi wa Shek Maƙari irin abinda akai wa Abduljabbar/ Ministan tsaron Nigeria ya bayyana wata mafita
Просмотров 23 тыс.10 месяцев назад
Anyi wa Shek Maƙari irin abinda akai wa Abduljabbar/ Ministan tsaron Nigeria ya bayyana wata mafita
Mama Daso da Abale sun yi Birthday a lokaci ɗaya/ Ƴan APC zasu kori Ganduje daga shugabancin sa
Просмотров 2,6 тыс.10 месяцев назад
Mama Daso da Abale sun yi Birthday a lokaci ɗaya/ Ƴan APC zasu kori Ganduje daga shugabancin sa
Da alama Sunusi Lamido yana gaf da komawa kan kujerar sa ta sarautar Kano
Просмотров 3,3 тыс.10 месяцев назад
Da alama Sunusi Lamido yana gaf da komawa kan kujerar sa ta sarautar Kano
An shiga tashin hankali a Saudiyya bayan kashe Muhammad/ Ganduje ya taso da rigimar su da Kwankwaso
Просмотров 22 тыс.Год назад
An shiga tashin hankali a Saudiyya bayan kashe Muhammad/ Ganduje ya taso da rigimar su da Kwankwaso
Halin da aka shiga a Kano bayan Kotu ta ƙwace nasarar Abba gida-gida ta ba wa Gawuna
Просмотров 2,7 тыс.Год назад
Halin da aka shiga a Kano bayan Kotu ta ƙwace nasarar Abba gida-gida ta ba wa Gawuna
Abinda ya faru a Kotu wajen shara'ar Gfresh da Sadiya Haruna
Просмотров 1,8 тыс.Год назад
Abinda ya faru a Kotu wajen shara'ar Gfresh da Sadiya Haruna
Za'a cire wa Murja Aljanu/ Malama Juwairiyya ta aika wa Tinubu zazzafan saƙo
Просмотров 4,2 тыс.Год назад
Za'a cire wa Murja Aljanu/ Malama Juwairiyya ta aika wa Tinubu zazzafan saƙo
😂😂😂😂❤❤❤❤
Editing ne,ku lura da video sosai,zaku fahimci haka,karyace kawai da damfara, Allah yayimana tsari tsakanin na gari da mugu🤲
Allah Kara Maka lapiya shek sharif Adam mina
Kutumar ubanku kutafi sokoto kutemaki bayin Allah mana makaryatan banza nikazo inda nake inban sareka da addaba azzalumai
to wai ni dan Allah meyasa mu Nigerians yawan cinmu bama sann gaskiya ne wananfa dan wuwan munefa yakamata musann haka, Efcc suna nemansane kodai hasadane
Kai jama'a
❤😂😂
Ina bukatar lambar shi dan Allah
😂😂😂😂
Allâh ubanfiji ya kwuta
Alla mukama bawaniba
ماشاءﷲ
اللهم صلِّ على محمد وعلى آل محمد كما صليت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم إنك حميد المجيد
Masha Allah ❤❤
Wannan batsarakka bane wallahi bazaka bar duniya ba sai kasmi wanda zai yimaka abinda dattijo mai shekaru mai kur'ani zuri'a mai albarka amma dayake babu cikaken nazari dun kwadayin wata bukatar ka sai kauyi abinda kake su muje zuwa kuma katuna akwai allah kuna cewa sunna sunna amma sunnar ta mazun allah ce? dalilin tambayar shine zamanin manzun allah sallalahu alaihi wasallam ko kadan yana girmama masu sheka karu koda kairaine kof gorin yakine ?amma kuma kake yima dattijo kamar sa'an kakanka galatsi da isgili kama ba malamin addiniba inda siyasa ce sai kayi abinfa kayi ammafa kasani kai malamin tarbiyane wanda ake koyi dashi wani abu makamanci wannan ba naka bane wallahi ka kama girmaka tunyanzukafi wanna abinda kake kanyi ya juyomaka domin babu fashi allakawaline na allah kma tadinu sai ka karasa ammsar
Allahu akbar allah yayi gaskiya kabiru ba sheik ne farkon fadar haka ba kaje kaje kaduba suratul jinni
wallahi summa tillah, harwayau harma gobe babu wani mutum da zai gamtassan cewar wannan malamin ya zagi shugaba sallallahu alaihi wa ahlihi wa assahabihi wasallama tasalliman kasiran ❤
SAW
الله أكبر
Hmmm
Innalillahi wa Inna'ilayhi Raji'un. Allah ka tsare mu daga jahilci. Tir da wannan ƙaryar ta ki
Kayigaskiya Allah yakaramanahakuri
Hakuri da duniyakawai
Gaskiyane
Musulmi abin tsoro ne, kai dai kanemi mumini, amma ba musulmi ba
😢
Dan Allah inasan labar wayarsa
gaskiyane ♥️♥️♥️
Sallallahu alaihi wasallam Sallallahu alaihi wasallam Sallallahu alaihi wasallam 💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚
Sallallahu alaihi wasallam Sallallahu alaihi wasallam Sallallahu alaihi wasallam ❤❤❤❤❤❤💚💚💚💚💚💚
Sallallahu alaihi wasallam Sallallahu alaihi wasallam Sallallahu alaihi wasallam ❤❤❤❤
Amin s a w ❤❤❤❤
Haka ne malam Allah shikara wa mlm lfy❤
Hakani malam in da rabbana ba wahala
Wallahi kinci mutumcin annabi shegiya jahila tayaya annabi zaibkama hannun wata makaryaciyar banza Yar bidi,a
❤
Masha Allah ❤❤
ku nunawa momi gombe dakikiya yar ASARA tagani
Butulu ce yarinyar nan
❤❤❤❤❤❤
Good job
Kayi douniya
Yan iska
Cikin wane littafi
Wallahi abdujabr jahilinekai
Ee
who's here in 2024 September 20?😍
قاتللواالذين يقاتلونكم har abada babu sulhu ko wani zama da wadda naka sai dai karama duk wadda kaji yace sulhu munafukine kasaki jiki yaci gaba da kasheka kazama dabba wawa maradtunani kunemi makami kakare mutunka addininka tanadi na makami واعدوالهم مااستطعتم من قوة
Dan Allah ina san numbar shi wannan mai baccewar