Mansurah Isah ta chaccaki Sadiya Haruna kan katobarar da ta yi a fadan su da Isa A Isah

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 янв 2025

Комментарии • 81

  • @user-is4jj4wb1c
    @user-is4jj4wb1c 5 лет назад

    Slm ya.ya umar ubangiji bar kauna

  • @ayubamohammed5271
    @ayubamohammed5271 5 лет назад +3

    Maa shaa Allah. Beautiful speech from Mansurah Isa. A word to a wise is enough.

  • @hafsaallahyasaannabiyacece6722
    @hafsaallahyasaannabiyacece6722 5 лет назад

    Gaskiya ne masura isa

  • @sadiyafarouk5026
    @sadiyafarouk5026 3 года назад

    Wlh Kuwa, Abun yazamo baibayan yaralbarka idan bakayi Abu mai kyauba

  • @emranemran2315
    @emranemran2315 5 лет назад +2

    Wallah gaskiya kikafada kodon yarankama kagyara Allah yabamu ikon gyarawa

  • @zakiyaahmed9596
    @zakiyaahmed9596 5 лет назад +1

    Wannan gaskiya ne Allah ya sheryemu bakidaya ita Kuma Allah yasa tagane

  • @ajiddojigawaa4027
    @ajiddojigawaa4027 5 лет назад

    Wannan maganarki gaskiya ne mansura👍

  • @zainabmusa2802
    @zainabmusa2802 5 лет назад +1

    Wallahi kam. Allah ya shirye ku.

  • @kadijahzango3827
    @kadijahzango3827 5 лет назад

    Wannan Abu baiyi dadi ba wlh Allah yaki yake gaba ameen

  • @zainabsani9222
    @zainabsani9222 5 лет назад +5

    Slm mansura wlh na kara sanki
    Kinyi mgn mai, amfani kuma cikin ilimi Allah uya shirya miki yaranki ysa kuma kara baki zaman lfy da mijinki
    Kinyi mgn mai tasiri bama ga sadiya haruna ba wlh har sauran mata masu irin halinta👍👍

  • @rukywali7906
    @rukywali7906 5 лет назад +3

    Anty mansura I always like and love ur speech but for dis one is diff Allah yatsare ki daga sharin masheranta .u will always be my star .much love anty

  • @zainabmusa2802
    @zainabmusa2802 5 лет назад +7

    Allah yasa mu dachi. Mansura is a very lovely person.

  • @jarjisushuaibu929
    @jarjisushuaibu929 5 лет назад

    Sadiya kin tonawa kanki asiri rayuwarki da akwai kallo allah yashiryeki in meshiryuwace inkuma bamai shiryuwa baci allah yakara watsaki duniya.

  • @bilkisushinkafi6103
    @bilkisushinkafi6103 5 лет назад

    Wannan gaskiyane mansura maisonka shike gayama gaskiya Allah yasa mudache

  • @saudatmuhammadmuhammad7575
    @saudatmuhammadmuhammad7575 5 лет назад +1

    Gaskiya ne mansura. Allah yasa mu dace

  • @Zamnaj
    @Zamnaj 5 лет назад

    Gaskiyane mansura kifadamata tunda ita banzace Mara hankali

  • @hauwasagaummieesaga2986
    @hauwasagaummieesaga2986 5 лет назад

    Hakanekam wlh sister mansurah Allah ya mikin albarkah sister wlh yaju mata wlh most of than suna mantawa su muslic maina wlh Allah yashiyemu

  • @kongommamella3252
    @kongommamella3252 5 лет назад

    Gud hajiya mansura

  • @moona1246
    @moona1246 5 лет назад

    Wlh mansura Kinga yamatta gaskiya Kam wannan magana hakkatake masu alakada ita saisuyi hattara Allah yaganardamu

  • @whizking3947
    @whizking3947 5 лет назад +2

    Wlh gaskiyantane .Allah yakiyaye gaba

  • @zainabmohammad4781
    @zainabmohammad4781 5 лет назад

    Allah kasa mugama da duniya lfy ya rabbi 😭🙏 Allah ya shiryemu baki 1 ya rabb 🙏

  • @abdoulkarim6343
    @abdoulkarim6343 5 лет назад

    Gaskiyane masur

  • @rahamarahama5015
    @rahamarahama5015 5 лет назад

    Gaskiya mansura isa

  • @nintshebalaraba2249
    @nintshebalaraba2249 5 лет назад +1

    Hmmm Allah ya shiryemu gabadaya

  • @mamanfadila8393
    @mamanfadila8393 5 лет назад

    Wallahi hakane sadiya haruna batada kunya

  • @معاذمحمدفرج-ل7ك
    @معاذمحمدفرج-ل7ك 5 лет назад

    Gaskiya kika fada Mata mansura🤔

  • @halimabhguiwa6835
    @halimabhguiwa6835 5 лет назад

    God bless u mansurah isa, gaya mata dai kam a Africa muke ba’a America ba sannan koh a America ba kowa ne zai iya aikata abinda SadiyaHaruna takeyi a social media ba.

  • @rafifhamid7700
    @rafifhamid7700 5 лет назад

    Gaskiyane wannan

  • @rabeeatuismaeel9092
    @rabeeatuismaeel9092 5 лет назад

    mansura isa wlh kinfadamata gaskiya Allah yasakada alkhaeri

  • @زينةالسليمان-و6ك
    @زينةالسليمان-و6ك 5 лет назад

    Gaskiyane Allah yasamugane

  • @عاىشهمحمد-ج2ص
    @عاىشهمحمد-ج2ص 5 лет назад

    Baiwar Allah mansurah

  • @auwalugambo
    @auwalugambo 5 лет назад

    Dagayau zan dinga ganin girman ki Mansura isa

  • @maryamabdulkarimmaryam9981
    @maryamabdulkarimmaryam9981 5 лет назад

    Wannan.gaskeyane
    Banga
    Amfanin.aika.ta.haka
    Ba.sbd.abinda
    Ya.faru.ya
    faru
    Abinda.ya.kamata.tayi.shine.neman.gafara.hurin.Allah..Allah.yasa.mudace.

  • @mouniratchanile3066
    @mouniratchanile3066 5 лет назад

    Yes👌👌👌

  • @alhajimusaalhajiali7897
    @alhajimusaalhajiali7897 5 лет назад +1

    Mansura allah yasaka kinburge

  • @roukalabelle5811
    @roukalabelle5811 5 лет назад +1

    Hummm allah ya kaywta mufin karfin zukatamu

  • @mrsumarhauwa4148
    @mrsumarhauwa4148 5 лет назад

    Wanan shine gaskiya shiyasa nake so mansurah

  • @maryamibarhimhamza693
    @maryamibarhimhamza693 5 лет назад

    Da batasan da haka ba saiyanzu Allah ya kauta

  • @صفاءاحمد-ت2ل
    @صفاءاحمد-ت2ل 5 лет назад +1

    عوافي

  • @soufianeabdoulaye
    @soufianeabdoulaye 5 лет назад

    Allah yasa mugane gaskiya

  • @tahiremoussa7789
    @tahiremoussa7789 5 лет назад

    Aslm.allah sarki wan an abon sai aduaa

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 5 лет назад

    Yayan mahaukata

  • @ainaumusa9778
    @ainaumusa9778 5 лет назад

    Aslm mansura isah na Kara sanki sosai sadiya haruna ke kuma Allah ya shirye ki damu dakai gabakidaya Al ummar muslime

  • @fhfssgfgs1740
    @fhfssgfgs1740 5 лет назад

    Wannan gaskiyane nan gaba seangorantawa yayanta koma wani nata

  • @hamzamusa8135
    @hamzamusa8135 5 лет назад +1

    Hakane mansura, but zanso kiyi shiru da bakinki kafin tazo tayimiki kazafi da qage... Kinsan gaskiya tanada zafi. Tabbas wannan gaskiyar da kika fada zatayimata zafi therefore zata iyya biyowa ta kanki tayimiki qage kamar yadda ta saba.

  • @aishahumairayargayu6833
    @aishahumairayargayu6833 5 лет назад

    Wlh wannan haka yake.allah yasa mudace

  • @UsmanUsman-fk1lo
    @UsmanUsman-fk1lo 5 лет назад

    Allah ya kyauta

  • @idrissidi7150
    @idrissidi7150 5 лет назад

    To wane zai auri wannan. tana iqirarin yin zina(mutuá), sannan kuma da dan luwadi tayi. matsala goma da ashirin. auren ta sai wanda yayi shahadar gaske. Allah ya shirye mu da zuriár mu baki daya.

  • @zoulaihatafounoawal5355
    @zoulaihatafounoawal5355 5 лет назад

    Gsky ne Allah ya kyauta

  • @Murhudatukunya
    @Murhudatukunya 5 лет назад

    🙋First

  • @abkabk161
    @abkabk161 5 лет назад +1

    😥
    Hmm. Allah ya kyawta

  • @zainabsuleiman847
    @zainabsuleiman847 5 лет назад

    Slm mansura harna kara sanki kinyi magana tahankali da tinani

  • @fateemaibaraheem3274
    @fateemaibaraheem3274 5 лет назад

    Gaskiya ne Aunty Maisura kin gaya mata gaskiya Allah ya kare mana ke

  • @haleemahmustapha8217
    @haleemahmustapha8217 5 лет назад +2

    Mansura isa bata kyauta ba inhar masoyiyar sadiyace ta gsky bai kamata ta fito duniya yayi mata hakaba saita bita private

  • @zuwairaibrahim3067
    @zuwairaibrahim3067 5 лет назад

    wannan gsky ne Allah yasa mu gyara halayan mu

  • @harjnartibrahymazara7802
    @harjnartibrahymazara7802 5 лет назад

    😭😭😭😭

  • @hauwamohammedabubakar9180
    @hauwamohammedabubakar9180 5 лет назад

    A gaskiya banji daddin abunda mansura isa ta fada Ba kamar Ba uwa Ba kamar Ba Mace Ba. ...ta manta sanda take irin raye raye da sadiya Ke yi a film din da ne. ..?? İrin WA annan matan muke Allah wadai da su. ..mace kota kama kanta iddan Allah ya rubuta haka zai faru da itta qarya ne ta wucce qadaranta kuma wallahi da inna da dan uwa mara mata wallahi banda shakan bashi sadiya ya aura....keh koh kunya baki ji Ba ...yanzu kun daure ma qarya baya kawai dan tana Mace an chuche ta kuma this is the only place da zata kwato kanta no matter what kiranta zakiyi ta private Kıyı mata fada amma isa A isa should not go unpunished sabida irinsu a al'ummah koh kin manta kına da diya mace ne ....kudaina boye laifin saidan da sunan da namiji komi yayı ado ne irin haka keh haifar da nan gabba maza su chuchi yaran mutane toh yar uwa ta wallahi dan ya faru da yaran wasu yaranmu na gaba. ...am not saying this because of sadeeya am speaking on behalf of our upcoming female child....

    • @jummaibala5352
      @jummaibala5352 5 лет назад +1

      Hauwa Mohammed ABUBAKAR wallahi nima abunda nagani kenan Mansura Isa wani irin rawane batayi ba . Kwanan baya ba da dadewa ba auran yar Uwanta Maryam Isa tayi wani shiga kamar ba matan aure musulma ba . Danayi mata magana hadda zagina amma wai itace zata yi mummunan maganawa wa Sadiya? Wallahi dukk kansu daya suke itama sadiyan ay tatuba da irin shigarta na da.

    • @jummaibala5352
      @jummaibala5352 5 лет назад

      Hauwa Mohammed ABUBAKAR harnaje nagaya mata magana sai naga tayi deleting din text din

    • @hauwamohammedabubakar9180
      @hauwamohammedabubakar9180 5 лет назад

      @@jummaibala5352 yar uwa nima haka na gani wallahi shekarun baya bana iya kallon rawanta a palour idan akwai idon manya sabida nauyi. ..mufa matane kuma iyaye yau da bamu san qadara Ba sai muce haka ama itta kanta raye rayen datayi a baya aii duk na neman suna ne indan haka tayi magana in kuma da wani manufa ne toh gaskiya aikin humanitarian service dinta is questionable how can you blame a victim Dan kawai ta fitto ta faddi laifin da aka mata..?? Koda sadiya fasiqanchi take da kare kuma kare yasa mata chuta dolle a daura mai karan sai kace batasan haqin dan adam Ba bale sadiya Mace ce koh da sauraran labarin nan kasan yaudaranta akayi da sunan za'a aure ta ı know how some women can be so deperate about getting married kuma ya chin ma buransa aqarshe kuma saikace Ka zagi victim din..?? This is so unfair wato an daure maza gindin ya chigaba sabida shi da namiji ne duk abunda yayi ado ne Allah ya kare mu da zuri'an mu but muke haqa grave dinmu da kamu dan ranar da irin mazan nan zasu parauchi namu ko na kusa damu aranar zamu banbanche haram da hallal. ...Mace ma da natsuwarta kulum chikin mata adu'a ake sabida ansan sharin qadara babu wanda ya tsira. ..kuma gara data tona yanda duk abunda namiji yayı ya zama ado Mace kuma ishara ne. ..saisa aii luwaddi aii yazama abun ado tunda kunkoya ma yaranku komi sukayi ado ne. ...stop punishing the victims and let the wicked get punished the point is ya yaudare ta ya chuche ta pls stop blaming sadiya and don't change the topic in yafita sanin mutane a Nigeria a lahira zai hadu da wanda ya halice su sauqinta dama tun aduniya kake kwasan abunka. ...ı was so disappointed wallahi

    • @hauwamohammedabubakar9180
      @hauwamohammedabubakar9180 5 лет назад

      @zakir naik Hausa Tv Ku kusan dan iska haka zalika kunfi mu sanin mutanen arziqi. ..nikuma i care about humanity musulmi a duk inda yake dan uwan musulmi ne kai koda Ba musulmi bane.... Allah dai ya qara karemu da zuri'ar mu baki daya dan babu wanda ya fi qarfin qadara

    • @rabiugambo4449
      @rabiugambo4449 5 лет назад

      Gaskiya wlh masura

  • @imranaawaisu3799
    @imranaawaisu3799 5 лет назад

    Gaskiya ne ai duk rufin asirin Allah muke nema kowa kabincika akwai abinda yake aikatawa marar kyau Amma sai yace Allah ya rufamin asiri Amma ke ALLAH ya rufa maki Kin yi butulci kin zama kaza mai tune-tune

  • @udjdj4894
    @udjdj4894 5 лет назад +1

    والله من جد ربي سترها وهي فضحت نفسها الله لا يبتلينا الله يهديها ويصلحها

    • @ayish517
      @ayish517 5 лет назад

      امين يا رب العالمين
      جميع المسلمين

    • @rooda1174
      @rooda1174 5 лет назад

      حقيقي اساسا من يومها البنت دي م تعجبني مبلكتها عشان لا اشوفها الله يهديها ويستر علينا اجمعين

    • @سونهالهوس
      @سونهالهوس 5 лет назад

      كل شي مكتوب وماقدر

  • @user-es6ey3tu2q
    @user-es6ey3tu2q 5 лет назад

    الله يسترنا فوق الارض وتحت الارض ويوم نبعث الي المفروض تسكتي خلاص ماله داعي للفضائح

    • @سونهالهوس
      @سونهالهوس 5 лет назад

      Bvcx Bvcx والله صح

    • @سونهالهوس
      @سونهالهوس 5 лет назад

      Bvcx Bvcx والله صح بس الشيطان شاطر الي صار صار😭😭

    • @سونهالهوس
      @سونهالهوس 5 лет назад

      Bvcx Bvcx والله صح بس الشيطان شاطر الي صار صار😭😭،

  • @عاشورعروض
    @عاشورعروض 5 лет назад +1

    دمرت حياتها بيدها

    • @سونهالهوس
      @سونهالهوس 5 лет назад

      عاشور عروض الله معها الدنيا كذا 😭