HADIZA GABON: "Gidan Isah, Gidan Yari, Gidan G-Fresh... Wane gida ne next ga Sadiya Haruna?

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 окт 2024
  • Welcome to Hadiza Aliyu Gabon official RUclips Channel,Hadiza Aliyu Gabon who is also known as “Hadiza Gabon” is a Nigerian actress and filmmaker who acts in both Hausa (kannywood) and English (Nollywood) movies.
    Facebook / adizatougabon
    Instagram / adizatou
    Twitter / adizatougabon
    RUclips channel / @hadizagabonofficial
    Hadiza Gabon also served as an ambassador to MTN Nigeria and indomie noodles company,she is an award winning actress who has won numerous awards home and abroad,one which is the 2013 BEST OF NOLLYWOOD AWARDS for “BEST ACTRESS “
    #hadizaaliyugabon #hadizagabon #kannywood #hausafilms #movie #shorts #youtubeshorts #video #videos Subscribe For More Videos

Комментарии • 2 тыс.

  • @surayyaharuna4174
    @surayyaharuna4174 3 месяца назад +14

    Best episode ever,break daya akaje yau,Hadiza Gabon ma jikin ta yayi sanyi balle mu😂Sadiya Haruna sincere apology to you we were misled but now we know u better, thumbs 👍 up to the strong woman in you❤❤

  • @salisualhjauro
    @salisualhjauro 2 месяца назад +9

    Gaskiya sadiya makaryaciya ce. Da farko tace alkalinda ya yanke mata hunkunci wata shida zuwa gidan yari yana zuwa gidanta yaci abinci yayi barci daga baya kuma tace namiji baya zuwa gidanta.
    Na biyu tace kafin suyi aure sanda suka kira lauyoyinsu daga baya kuma tace G fresh bashida lauya makiyanta ne suka dauko mishi lauya. Haba wani irin karyace haka

  • @abbaabatcha5973
    @abbaabatcha5973 3 месяца назад +12

    Sallu Alan Nabiyi MUHAMMAD RASUUL (SAW)

  • @s.m.musaesq.7074
    @s.m.musaesq.7074 3 месяца назад +177

    I must express my genuine admiration for Sayyada. Her ability to articulate her thoughts and feelings so authentically is truly remarkable. She demonstrated an admirable level of sincerity and honesty by conveying exactly what was in her heart, without any pretense. This kind of transparency and openness is rare and commendable, and it speaks volumes about her character and integrity. Her words not only reflected her true emotions but also resonated deeply with me, further enhancing my respect for her.

    • @hadizagabonofficial
      @hadizagabonofficial  3 месяца назад +12

      MashaAllah

    • @isahsani9585
      @isahsani9585 3 месяца назад +2

      Toh masha Allah nima yaushe xakikirani

    • @fauziyamohammed1283
      @fauziyamohammed1283 3 месяца назад +1

      In summary sir 😅

    • @hadijatunuhu6239
      @hadijatunuhu6239 3 месяца назад +3

      Sincerity, Truthfulness and Articulatelcy go side by side. No matter how long the events might be, once there is sincerity the story will just be pouring out without trying to remember a part. Yes l now understand Sadiya Haruna better. Highly intelligent. I wish her a successful subsequent marriage.

    • @Topnotch_Emporium_TV
      @Topnotch_Emporium_TV 3 месяца назад +1

      Which sadiya are you talking about? 😂😂

  • @hafizabdullahi2540
    @hafizabdullahi2540 3 месяца назад +6

    Irin Rayuwar Sadiya Haruna da Su G-Fresh Allah ka raba mu da ita da zuriyar mu
    su kuma Allah ya shirya su su dawo kan hanya
    Question Mark????
    1. Duk a labarin ta babu wani ahalin ta
    2. Tana zaune da P.A Which is na miji ne
    3. Alkalin da yanke mata hukunci yana zuwa gidan ta ya ci abinci har ma ya yi bacci
    4. Tana da iyayen gida wadanda suke shige mata gaba (ba iyayen ta ba fa)
    5. Mene ne abun da P.A din ta ya fada wanda ta san cewa tabbas an yi zancen
    6. Na miji baya zuwa gidan ta, amma kuma P.A din ta yana zuwa (wanda ba kaninta ne ko yayanta ba)
    7. Tana zaune ita kadai a ba tare da wani Muharramin ta ba.
    -Duk wadan nan abubuwan da na zana a sama, yayi daidai da wadan da suke son Fiyayyen hakitta ko wanda ya ke mutumin kirki?
    kar mu manta abubuwa da dama fa da na zana a sama bata daina su ba har yanzu
    Allah ya shirya mu baki daya, ya dora mu a kan hanya madaidaiciya

    • @faizaabubakar274
      @faizaabubakar274 3 месяца назад +1

      😂😂 kuma tace maza basa zuwa gidanta

  • @ukashazololo9597
    @ukashazololo9597 3 месяца назад +8

    this is the first time I have commented on this programme but is very obvious that Hadiza you take a side, which is very bad, although there are many lies which you didn't pay attention to or you intentionally ignored. free advice, never take a side it will help your programme no friendship in business.

  • @AminuUsman-xc6ti
    @AminuUsman-xc6ti 3 месяца назад +6

    Gaskia Hadiza zaki kashe show dinki idan har kina inviting mutane irin wayannan Wanda basa tauna magana KO Jin kunyar furta ta.....Sannan Abu na karshe kidaina zurfafa tambaya Akan personal life din mutum....

  • @falmataisiyakulawan5946
    @falmataisiyakulawan5946 2 месяца назад +8

    Wato nayarda sayyada ba er iskaa bace kmar yanda ake tunani,sbda da tanayi da bazatayi aureba,amma sbda kare kanta daga zina se auren takeyi kuma bata fasawa dukda yanda ake cutarta... Inamata fatan Alkhairi Allah yasa wannan shine nakarshe Allah yabaku zaman lpy maidorewa

  • @idrismaryam6560
    @idrismaryam6560 3 месяца назад +5

    Allah yabtsinewa filter wlh😀😀😀😀😀wlh filter bakiyiba😅😅😅😅😅

  • @danyakumbo
    @danyakumbo 3 месяца назад +4

    Muna cewa Muna son Annabin mu S. A. W shifa son Annabi koyi dashi ne da bin abubuwan da ya koyar saika zauna kayiwa kanka Hisabi da kanka.....kana son nashi ko Kuma a Baki ake fada

  • @grand_leackage
    @grand_leackage 3 месяца назад +14

    We need to hear G-Fresh side of story.

  • @aminaabdussalamyahya-bu9je
    @aminaabdussalamyahya-bu9je 3 месяца назад +9

    Allah yasa Wannan aure da zakiya shine karshe ya Allah y kareki y kiyayeki y rabaki da sharrin me sharri 😢😢

  • @shazaleehassansaeed9750
    @shazaleehassansaeed9750 3 месяца назад +6

    gabon dandalni Gulma da tsegumi ke

  • @umaryaro5993
    @umaryaro5993 3 месяца назад +5

    Mafiyawancin labarinta karya ne wlh

  • @chukwumaifeanyi4083
    @chukwumaifeanyi4083 3 месяца назад +5

    Sadiya Haruna as controversial as usual with many stories to tell... Amma gaskiya ko da kinyi kyau, yau nagan yande asili fuskanki yake. Gaskiya instagram da snapchat da tiktok su na kara kyau fuskan mata ba kadanba 😂.

  • @MuhammadAburaihan-ic3cd
    @MuhammadAburaihan-ic3cd 3 месяца назад +4

    Kwalba kenan kai!! To kode dagaskiya acikin wannan maganan nata bewuce 20% ba to Allah yasa mudace

  • @mohammedlawalshafiu8707
    @mohammedlawalshafiu8707 3 месяца назад +4

    Me bada maganin maza takasa bada maganin ma mijinta

  • @sagirshuaibu9566
    @sagirshuaibu9566 2 месяца назад +4

    Gaskiya gfresh yafita gaskiya,saboda tace andaura aure tana jirgi tana hanyar makka,kuma ga videos inta dashi a shagonta bayan daurin aure

  • @MohammedHaruna-u3j
    @MohammedHaruna-u3j 3 месяца назад +4

    Gabon kan yi tambayoyi masu kyau a madadin masu kallo,amma wannan karon tambayoyi guda biyu sun yi miki baduhu.Da farko bakuwar ki ta ce alkali kan zo gidan ta ya ci abinci harma yayi bacci,daga baya kuma ta ce maza basa zuwa gidan ta.Da kin tambaye ta game da sabanin Wandannan bayanan.Ta biyu,ta ce alkali bai bata damar kariya ba,kuma gashi sun san juna sosai,me yasa haka har ya yanke mata hukuncin wata shida a prison,anya kuwa bashi da haushin wani abu game da ita?

    • @HafsahTafeydah
      @HafsahTafeydah 2 месяца назад

      @@MohammedHaruna-u3j gsky neh wannan

  • @HafsatMurtala-r5k
    @HafsatMurtala-r5k 3 месяца назад +4

    Ta hadu da G fresh a wurin sayen tsirr😂

  • @chukwumaifeanyi4083
    @chukwumaifeanyi4083 3 месяца назад +5

    Wanan tona tona asiri interview baiyiba. Ana kwunce zani a kasuwa. Idan ke, Hadiza Gabon aka miki interview, zaki iya bada irin wanan bayani akan rayuwanki, komi a fili. Gaskiya baiyiba. Maimaiko kuyi maganar akan abun alheri, Kina exposing private matters na guests don ki samu likes ko views. Gaskiya ki gyara wanan programme naki ya zama na entertainment, ba na tona tona asiri, Ni fa inason Sadiya Haruna, she is a unique person, and hard working person, even though we all have our bad sides. But your questions were too personal. Toh Allah yasa mu dace

    • @iliyasumuhammadadamu890
      @iliyasumuhammadadamu890 3 месяца назад +1

      Ita kam ai bazata taba iya fadin Abubuwa a kan rayuwan ta haka ba,ita ma sadiya haruna din taxo musamman don ta fada ne shiyasa Amma idan ba haka ba waye zai bayyana Komai haka a faranti

    • @hadizaadamusaidu6313
      @hadizaadamusaidu6313 3 месяца назад +1

      Gaskia wannan kam ya zama tonon asiri haba kaiiiiiii

    • @aisharabiuumar5219
      @aisharabiuumar5219 3 месяца назад +1

      Gabon akwai wayo ai bazata taba fada ba😂😂😂😂

    • @iliyasumuhammadadamu890
      @iliyasumuhammadadamu890 3 месяца назад

      @@chukwumaifeanyi4083sadiya haruna ta San za'a Mata wannan tambayoyin duka tun kafin a fara program dinnan fa.shiryeyyen Abu ne

    • @chukwumaifeanyi4083
      @chukwumaifeanyi4083 3 месяца назад

      ​@@hadizaadamusaidu6313Kawai Sadiya tazo ta kare sunanta Amma bazai tsira ba, sobode idan G-fresh yazo yanzu, Shi zai Karyata maganan sadiya. Zai bada labaran shi daban. Da an bari wanan matsala a Sama Sama, amma Aunty Hadiza tana son ayi kasuwa da asiri mutane. Har tana emphasizing wai auren Sadiya ta kai shida ko bakwai.😮
      Toh sai munji dage G-fresh. Zai zo kare sunanshi kuma. Gaskiya Hadiza Gabon ta daina irin wanan interview, tunda baya haska mutuncin mutum

  • @ibrahimmaishadda3661
    @ibrahimmaishadda3661 3 месяца назад +4

    Aunty hadiza ke professional ce agulma 😂😂and kina wayarda kanmutane keep on doing the right job ❤❤

  • @ummuhumayraa3268
    @ummuhumayraa3268 3 месяца назад +4

    Abar bawa da Allahnsa kawai. Kamar ya zakice itama ai abokiyarsa ne tasan shi. Meaning itama mazinaciya kenan ko me? Pls something has to be muted

    • @khairunnisa315
      @khairunnisa315 3 месяца назад

      Exactly abun da yazo Raina Allah ya kyauta

  • @ABBASADAUKI2
    @ABBASADAUKI2 3 месяца назад +5

    Hajiya Hadizatou Aliyou Gabon. Ni masoyinki ne sosai sosai. Allah ya baki miji na gari. Allah ya karawa iyayenki lapiya. Allah ya baki zurriya ta gari. Allah ya tsareki daga dukkanin nau'ukan talauci na kudi da na zuciya. Allah ya kara mana soyayya tsakanin mu. Allah ya bamu cigaba da zaman lapiya.

  • @mustaphaabdullahi8303
    @mustaphaabdullahi8303 3 месяца назад +30

    Trust sadiya at your own risk 😂

    • @maryamwabili4061
      @maryamwabili4061 3 месяца назад +2

      At ur own risk fa! But I feel this is too much. All this talks for what? Marital affair ba sirri. Allah dai ya rufa asiri

    • @MuhammedAdamu-h9s
      @MuhammedAdamu-h9s 2 месяца назад

      Hajiya

  • @lifeofauwal3021
    @lifeofauwal3021 3 месяца назад +5

    I’ve been blaming u for whole gfresh case but now I pity u.🙏🏾🙏🏾🙏🏾🙏🏾

  • @ummusahal-hx8di
    @ummusahal-hx8di 3 месяца назад +4

    Kai hadiza Allah ya shiryeki😂😂😂😂😂😂 wai ance abubukar mai shadda shi ya biya sadaki tace Allahu akbar 😂😂😂😂😂 Allah ya biyashi

  • @AbdallahAliyuImam
    @AbdallahAliyuImam 3 месяца назад +4

    A gaskia duk bayanenta babu gaskia a tatare da ita, tace maza basu zowa gidanta kuma tace alkalin yana bacci a gidan toh wanne zamu dauka???

  • @faizaabubakar274
    @faizaabubakar274 3 месяца назад +5

    Ni Wagga hira banga amfaninta ba 🥱🥱🥱

    • @DrMukhtar-
      @DrMukhtar- 3 месяца назад

      Ha a gaya miki. So take tace aurensu da G fresh ya kare

  • @haleemahtoo8010
    @haleemahtoo8010 3 месяца назад +4

    Chai!! Ke da bakinki kikace Alkalin na zuwa gidan ki yaci abinci jar yay bacci at the same time kina cewa yan compound din ku za su bada sheda ba kya kawo maza 😅 Again, besty da Abba PA ba maza bane?

    • @zaharaddeenlamido6471
      @zaharaddeenlamido6471 3 месяца назад +1

      Tonima dai abinda nace kenan

    • @MrsNasiru
      @MrsNasiru 3 месяца назад

      She is a confused woman wlh😂😂😂batada gaskia

    • @JamilaSaid-i7p
      @JamilaSaid-i7p 3 месяца назад

      😂😂😂😂😂kai jama a

  • @HalimaAisamigwani
    @HalimaAisamigwani 3 месяца назад +4

    Masha Allah shirinki Yana kyayatar damu fatan alkhairi allah ya Baki miji nagari Wanda zaiji kanki badan kin mutuba mijin marai Niya badan kirasa iyayan kiba

  • @hauwatymustapha1598
    @hauwatymustapha1598 3 месяца назад +4

    Kiche Maishadda ne ya biya sadaki Kuma yache yaushe akayi aure

  • @umaribraheemhadejia7001
    @umaribraheemhadejia7001 3 месяца назад +3

    1 a bayanin tah tace yana zina
    2 tace baida lapiar yin abin aure
    3 tace bata nan akai auren tana jirgi
    amma kuma lokacin da akai auren ai munga videos har Wanda suke rungume da juna bayan an daura aure
    4 gaskia akwai karya a bayanan tah

  • @yahayahaladu7715
    @yahayahaladu7715 2 месяца назад +3

    Gaskiya na saura Amma abinda banganeba tace zarmalulun ango baya tahi bayan kuma ita tana saida maganin karfin zarmalulu a ina gizo yake sakar

  • @NusaibaHaido
    @NusaibaHaido 3 месяца назад +4

    Innalillahi wainnah ilayhi raju un Innalillahi wainnah ilayhi raju un muday mata acikin kunchin namiji zamu kare kai wnn baiwar allah Allah yamik sakkayyah wlh wlh wlh abinda kika fada koda karyane ni nayarda sbd randa nafara ganin wnn dabban g fresh din seda na tausaya miki yazo nan state cid nikuma n raka kwt muna kusa d office din D.C wlh wlh wlh yana shigowa yafara ranka ya dade bantaba ganin mace me son lesbian irin matata bh yayta mgngnu marasa dadi wai dama yasani basuyi aure bh suncigaba da zaman dadironsu wnn abu yamugun min ciwo Kuma yasa naji haushinki yada hnkl ki dakomi yarki tayi girma masha allah kirasa wazaki aura se wnn sakaran wawa yana mgn yana juyomu wai kun sanni kunsanni gaba daya wnn guy din beda kamunkai nd xanyi amfani d wnn damar inbamu shawara mata mukiyaye namijin d ze wa wata abu ke kuma ki bishi sbd rnr agabana wasu sukaita binsa harda amsar number mamakin danay shin su basu san meyayiwa wata maccen bh at this time wlh mukula

  • @UsmanHabiba-x8s
    @UsmanHabiba-x8s 3 месяца назад +4

    2014 ta gama secondary tayi aure kuma ta haifi nana. Sanan 2015 ta rabu da Mijin nana Khadijah. Sanan tace sunyi zanan shekara biyu! Who is thinking what am thinking. Akwai karya cikin maganta ta

    • @rabiatushariff3547
      @rabiatushariff3547 3 месяца назад

      Ai akwai ta da karya 😂😂😂

    • @fatimaumar2404
      @fatimaumar2404 3 месяца назад

      Duk xancenta ma anan Rabi karya ne Dan sunacin Karo dajuna

    • @Asee_123
      @Asee_123 3 месяца назад

      Bata gama secondary ba tayi aure ae😢😢😊

    • @nafisaguruza2776
      @nafisaguruza2776 3 месяца назад

      Hmmmm Ashe bani kadai nagano hakan ba

  • @abdulsalammuhammad9725
    @abdulsalammuhammad9725 3 месяца назад +3

    Gaskiya wannan hira tonon asiri ce
    Saying your personal life and exposing G-fresh is very bad

  • @AminakhamisAliyu
    @AminakhamisAliyu 2 месяца назад +3

    Anty Hadiza gabom wllh Ina yinki Allah yakare gabanki da bayanki Ameen❤

  • @bashirsanisabo5350
    @bashirsanisabo5350 2 месяца назад +3

    Gaba daya Auren an ginashi Akan shirme da shashanci wallahi. Wanne aure ne Saida lawyers da agreement and meya kawo Wani namiji gidan aurenki sannan meye alakarki dashi Harda Zaizo gidanki?
    Bazai yiyu kice duk Auren da kikayi kece me gaskiya ba.
    Another contradiction kince sirrinku Daga Ku Sai ku. Meyasa kika Kira uban gidanki? Meye uban gida?

  • @haninamohammed618
    @haninamohammed618 3 месяца назад +7

    Yanga dey sleep trouble wake am,haaa dis one no question hard for her to answer shame no dey her face,na d interviewer dey shy 😂

  • @ismailsanikhamis3284
    @ismailsanikhamis3284 3 месяца назад +4

    Aunty hadiza a kawo mana G FREASH 😂

  • @saifudalhat2011
    @saifudalhat2011 3 месяца назад +3

    Taya za'ace mijin me saida man power abin shi baya tashi? Gaskiya akwai tambaya a wannan harkan

  • @omarharissouabdoulkadri5832
    @omarharissouabdoulkadri5832 2 месяца назад +3

    Gaskia wannan shiri baiyi ba , wannan Haram ne kina bude sirrin ma'auranta

  • @EstherEmmanuelAbdu
    @EstherEmmanuelAbdu 3 месяца назад +4

    An Rena Adam A zango wllh.

  • @IsiyaIsah-il1oy
    @IsiyaIsah-il1oy 3 месяца назад +3

    Dan Allah agayyato mana G-Fresh yazo ya kare kansa

  • @mujahidyusuf2869
    @mujahidyusuf2869 3 месяца назад +4

    Don’t judge a book by its cover👏wlh bantava sanin tana da hankali b se yau,cos niban tava sauraront ba ma

  • @hananmk7512
    @hananmk7512 3 месяца назад +4

    Sadiya Haruna Allah ya Baki zaman lfy Allah yasa Inkinyi kinyi kenan Wlh Baki taba birge ni ba sai yau danaji labarin ki

  • @abk_yeahman
    @abk_yeahman 3 месяца назад +3

    Ba a judging a one side story sae kaji both sannan zaka ganeh mai gsky, zanso ace sadiyah gsky ta fadi indae gsky ta fadi gsky na yaba mata da namijin kokarin da tayi muna mata fatan alkhairy

  • @AkiluShitu
    @AkiluShitu 3 месяца назад +5

    Gaskiya akwai drama kaiii jama a😂😂

  • @nafisatishaq349
    @nafisatishaq349 3 месяца назад +3

    It be come a story kai hadiza gabon akwai son gin gulma😅

  • @abdullavage6141
    @abdullavage6141 3 месяца назад +3

    Allah sadiya duk antsufa fuska ta kode ba asaniba daman ance inbakiyi shara masalliba zakayi sharaka kasuwa kiringa rage karya sadiya sbd masujinki ba mahaukatabane

  • @HindatuLawal-s2q
    @HindatuLawal-s2q 3 месяца назад +3

    Maganar gsky Wani lokaci sadiya tanada gsky game da qalubalen rayuwarta, ba ko wane Abu ne za'a dinga cewa batada gsky ba, idan Abu yaffaru yakamata adinga dubamata, musamman ma aurenta da yayyi sanadiyar zuwanta prison😢 Amma wnn auren da zakiyi sayyada ubangiji yasa za'ayi asa'a

  • @yakubujestya2214
    @yakubujestya2214 2 месяца назад +2

    Sadiya’s statements are full with contradictions
    It’s ok if your ex husband decided to hold dinner regardless both you & your ex were @ various times separately married before &
    It’s ok the dinner was held one month or so after the wedding Fatiha especially considering the fact that you spent more than 3 weeks performing Hajj operations during the period in question
    Why didn’t you support your husband with your manpower before & after the wedding? @ various times before the wedding he’d advertised your manpower products & he mentioned that he’d used your product. Was it all a lie or is your manpower fake & not working
    You claimed he didn’t contribute anything to your upkeep, yet you claimed he paid 50% of your rent & he agreed to put food on the table for both of you
    But why would Sadiya allow her Besty to destroy her marriage, why didn’t she just marry the Besty instead? Why is it that both Sadiya & Besty were never sued for these allegations &subsequently imprisoned? If this Besty allegations are true then in my opinion Sadiya is insensitive & daft

  • @ZainabBasheer-ru3ym
    @ZainabBasheer-ru3ym 3 месяца назад +3

    Ammafa munganku kuna rungume rungume bayan andaura aure
    Kuma kince kina Airport

  • @habibusagir2304
    @habibusagir2304 3 месяца назад +4

    I Respect sadiya’s confidence 🚨🚨

  • @HassanaChagwa
    @HassanaChagwa 3 месяца назад +10

    I have never listened to gabon's talk show from first to last saii yau wallahii 😊I enjoyed it

  • @KhairiyaMusa
    @KhairiyaMusa 3 месяца назад +4

    maida hnkli xuwa umrah duk sanda ranki ya baci is a good thing wallahi Allah ya qara sawa rayuwa albarka

  • @musapetermohammed9769
    @musapetermohammed9769 3 месяца назад +2

    Gaskia dai Allah ya rabamu da irin wannan rayuwa taku. Kuma wannan maganganun nata babu kamshin gaskia. Akawo su tare muji ta bakin kowa.

  • @MohdnazerKaber
    @MohdnazerKaber 3 месяца назад +5

    We need to hear G-fresh side of story

  • @umaryaro5993
    @umaryaro5993 3 месяца назад +3

    Mafiyawancin labarinta karya ne wlh

  • @ibrahimadamubello5125
    @ibrahimadamubello5125 3 месяца назад +3

    Kinshe abun baya tashi toh da idon zaiyi zina 😢😢😢😢

  • @ameenuismail8077
    @ameenuismail8077 3 месяца назад +3

    The only problem is that, nalura akwai lack of good communication atsakaninsu, tunda tare suka shiga gidan tare da P.A din toh baikamata G-fresh yaji haushi ba sosai amma fah ba dadi wani yaci left over na matarka, namijima for that matter, sannan kamata yayi yatsaya a waje sai an nemeshi baikamata ya riqe wuce gona da iri ba, she supposed tell her bayason P.A yana kai da kawo a gidansa (is ur house amma tunda shine shugaba toh gidansa because duk abinda yakeso indai ba haram bame dole shi xa'ayi a gd) duk wanda yakora ya koru, bai kamata kitambayeshi saboda menene xai koreshi a gaban PA din..... Allah yasa mudace

  • @bashiradam9707
    @bashiradam9707 3 месяца назад +4

    Gaskiya agayyato mana oga mai zalmalulu domin ayi balancing 😂

  • @IsahYahayaidris-lt9ss
    @IsahYahayaidris-lt9ss 2 месяца назад +4

    Sadiya haruna confused my confusion tace alkalin yana zuwa gidan ta yaci abinci harda bacci kuma daga baya kuma tace PA yamata sharri maza basu shiga gidanta
    I no understand😂

  • @sarahabubakarali611
    @sarahabubakarali611 3 месяца назад +3

    Tohh daman tunfarko baku dora aurenku akan yanda addini yatsara mana ba taya za'ace mace ta tsara yanda zaman aure zai kasance.

  • @saleemalkalisenior5946
    @saleemalkalisenior5946 3 месяца назад +3

    Hadiza Gabon Kefa Profesional ce a gulma 😂😂😂

  • @stararenaeventcenter2543
    @stararenaeventcenter2543 3 месяца назад +3

    Intace sayyadar nan wallah kamar in fashe da kuka. Allah mana maganin yarinyar nan

  • @harunazubaida5380
    @harunazubaida5380 3 месяца назад +2

    Only you say, "ba me zuwa gidanki only you say "Judge na zuwa gidankin yaci abinci yayi bacci", only you say "ba 3rd part only you called ubandaki kice zalmalulu no dey work". beb how old are you. ke Gabon ki inviting Gfresh lets hear his side of the story. tunda harkar Gulma ce.

  • @aliyukiru9504
    @aliyukiru9504 3 месяца назад +3

    Na sha fada mafi yawancin yaran dake gurbata tarbiyyar yaranmu na Kano da sunan trending a social media, film ko sanaa ba yayan hausawa idan kuma sune to haihuwar bariki ne ne ko kuma girman barikin.
    In dai duniya ce, wanda bai zo ba ma tana jiransa.
    Allah Ya shiryemu da ku baki daya, Amin.

  • @AminaMohammed-b8z
    @AminaMohammed-b8z 2 месяца назад +3

    Now I understand her situation. She was so open and sincere ' but she should stay out of the media box she has said enough. A bar wa Allah '

  • @fatimalawan4302
    @fatimalawan4302 3 месяца назад +4

    Saura a gayyaci Gfresh

  • @fatmaoyiza3788
    @fatmaoyiza3788 3 месяца назад +3

    Abun dayasa nasane ta kena sadiya makaryarciya ce ga ji da kai nasiya😏

  • @HafizImam-y2p
    @HafizImam-y2p 3 месяца назад +2

    Its always better to hear the other side of a story...

  • @aliyuahmed6330
    @aliyuahmed6330 3 месяца назад +3

    To be honest akwai contradictions a maganganun ta, kuma akwai cin zarafi. Hadiza ban yi expecting wanna shirmen a wannan page naki.

  • @Enchanting-Explorer.
    @Enchanting-Explorer. 3 месяца назад +3

    Sadiya Ina Yi Miki fatan alkhairi akan wannan auredazakiyi yasa Kuma shine nafrko na karsheamin ya hayyu ya khayyum if I may get your number pls I'm your fan from kano if this mssg reached you I really like us to great frm sis fatima..also gavon kina kokari sosai wid this your program I have been watching but they exited me but wannan is more..❤❤...

  • @FatimaWaya-e2q
    @FatimaWaya-e2q 3 месяца назад +3

    Good shiyasa akace never judge a book by it cover

  • @AmiraAbba-y3i
    @AmiraAbba-y3i 3 месяца назад +3

    Munaso muji ta bakin Gfresh😂

  • @Dijaa_falke_vlog
    @Dijaa_falke_vlog 3 месяца назад +3

    Ni gsky wani labarin dai ba gsky bane, ta cinye muna data kawai😂

  • @MadakiSaadatu
    @MadakiSaadatu 3 месяца назад +2

    Honestly mata na fama da rayuwa, sayyada sadiya well-done. Ko da auren ki dari ne kin yi kokari saboda it tells kin san mutuncin kanki for you jumping from one marriage to another ai ke ba mutuniyar banza bane tun da harkin san darajan aure. Allah sa in kin yi wanan ki dace.

  • @abbasyakubumaiatamfa208
    @abbasyakubumaiatamfa208 3 месяца назад +2

    Wannan wane irin interview ne this is very rubbish discussion. how a person exposing his privacy in front of people hauka

  • @aishaumar7479
    @aishaumar7479 3 месяца назад +3

    To baki jaraba mashi maganin manpower ki ba? Tunda kince baya aiki
    Ko maganin damfara ki ke wa mutane

    • @maryamabubakar4897
      @maryamabubakar4897 3 месяца назад

      Ato alamun maganinta baya aiki😂 takashema Kanta kasuwa

  • @halimaabubakarsaleh4340
    @halimaabubakarsaleh4340 3 месяца назад +4

    Da fari sayyada tace maza basa shiga gidanta😂, Amma daga baya kuma tace alkali yana zuwa yaci yasha har yayi bacci 😂 ita kadai tanata contradictions kodai shima alkalin zalmalulunshi baya aiki that means shima bana mijibane

    • @Ayaah.A
      @Ayaah.A 3 месяца назад

      That’s bayan ta auri g-fresh shine alkali ke zuwa gidanta

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 3 месяца назад

      Alqali yana zuwa dan CID ne, naji kmr tace yaci amanarta shima, gsky ya zaqe harda bacci a gidan wata kai jamaa Allah mun tuba ya bawa kuma matan aure haquri da irin wannan maza

  • @FiddausiAbdurrashid
    @FiddausiAbdurrashid 3 месяца назад +3

    To yanzu meye amfanin hirarran nan gulma ko cin zarafi kun rabu to sai me hadiza gabon gulma

  • @sadiqafraf44
    @sadiqafraf44 3 месяца назад +2

    Please Amana inviting G_FRESH

  • @AbdullahiIshaq-q9u
    @AbdullahiIshaq-q9u 3 месяца назад +3

    Hahaahah Allah Yasauwake Shiyasa Mace Tafika Matsayi Bala'ine

  • @yusufabdullahi4786
    @yusufabdullahi4786 3 месяца назад +4

    Gabon! Gabon!! Gabon!!!
    Sau nawa na kira sunanki? To ki rufawa kanki asiri wallahi ki fita harkar G-Fresh kinsan ba mutuncine dashiba. Kibar wannan Sayyadar taki suje su karata. Sune tasu tazo daya. Don naga kuna shiga inda baa aikeku ba. To nadai gaya miki.

  • @fateemaadamu2827
    @fateemaadamu2827 3 месяца назад +3

    See how serious and concentrating auty hadiza is😂😂😂sayyada sadiya u really see "see finish" infant your's is see complete Allah sarki may Allah make it ease

  • @rukayyamuhammad7504
    @rukayyamuhammad7504 3 месяца назад +3

    Gulma dadi Hadiza😂mutum da gidanshi😂

  • @aichatouzakaria2704
    @aichatouzakaria2704 3 месяца назад +2

    Un des meilleurs interview Mash ALLAH, qu'Allah beni ton émission Mme hadiza
    Courage à cette brave dame sayyada, Allah ya miki ALBARKA et suil te protège de ces gens toxique qui t'insulte de partout ❤

  • @hafsatabusufiyan4517
    @hafsatabusufiyan4517 3 месяца назад +3

    I love her abaya ni dai ❤masha Allah

  • @raliyaahmed6866
    @raliyaahmed6866 3 месяца назад +4

    Ina man power

  • @saifullahiabdullahi3419
    @saifullahiabdullahi3419 3 месяца назад +4

    Makaryaci ya

  • @abdulsalamabubakar7416
    @abdulsalamabubakar7416 3 месяца назад +3

    Hadiza Gabon shugaban munafukan arewa

  • @RabiouBallaYaou-k1k
    @RabiouBallaYaou-k1k 3 месяца назад +2

    dama duk abunda akayichi ba dan allah ba to babu inda zaikay kadan ma kuka gani matukar baku tubaba

  • @SalifouGuero-ln2hr
    @SalifouGuero-ln2hr 2 месяца назад +2

    To SLM Hadiza gabon.shawara dazan baki anan.ki k'arra karatou kinji. Wad'anda Kika fira dasou.indan soukayi tourantshi to ki fassara da hawsa

  • @zaharauisabelmusa5600
    @zaharauisabelmusa5600 3 месяца назад +3

    Makaryaciya ce ta karshen karshe 😂

    • @laminouissaka1126
      @laminouissaka1126 3 месяца назад +1

      😂😂😂😂😂😂😂❤❤gaya musudai mutu mina

  • @yauyusuf
    @yauyusuf 3 месяца назад +5

    Wllh Sadiya Haruna Duk maganan da take fada Gsky ne Sabida yanda take magana Babu wani Dardar ko alaman Rashin gaskiya ❤

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp 3 месяца назад +1

      Nima dai haka na lura,kuma tanayi tana kawo shaida

    • @yauyusuf
      @yauyusuf 3 месяца назад

      @@ZulaihatFaisal-ge2zp wllh kam

    • @HAUWAAYUBA-k5h
      @HAUWAAYUBA-k5h 3 месяца назад

      Hakane gsky Ne Allah yasa mudace😊

  • @fateemataheer2556
    @fateemataheer2556 3 месяца назад +3

    Tace yana zinace zinace km tace abu bya aiki km

  • @yahanacollection
    @yahanacollection 3 месяца назад +2

    Bayan haka a aurenta da isa tace 2019 tazo kano kenan koda ma ace a 2019 sukayi aure tace bayan ankaita poliçe station tayi kwana biyu wani uban gidanta ya cireta saikuma bayan shekara 3 case yatashi taje prison taiyi 2 month instead of 6 month that means 2022 kennan wanda mu munsan case dinta da isa tunkafin 2022 akayishi, Hadiza arika Tuna musu idan sun manta

  • @asiyayero7113
    @asiyayero7113 3 месяца назад +2

    Next G fresh, Amina Amal😂, Mustapha Musty, Rahama,aunty Nafisa❤