Ra'ayin Malamai: Makomar masarautun Kano?

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 24 май 2024
  • Wane tasiri siyasa ke yi ga sarautun gargajiya a kasar Hausa?

Комментарии • 49

  • @adamuyarima7694
    @adamuyarima7694 17 дней назад

    Masha Allah, Allah ya yi jagora we remain loyal your royal highness S'L'S ll Kano state thank you

  • @UmarmuhammadYaro
    @UmarmuhammadYaro Месяц назад +3

    Masha allah, Allah yakawo mafita ga al'ummar jihar kano,yakara zaman lfy

  • @AzAz-yw4lk
    @AzAz-yw4lk Месяц назад +9

    Wannan ya nuna wa jama'a sarakuna na gargajiya sun nuna gazawar su matsayin su na uwayen Al Ummah sun nuna cewa raba kan al'umma suke ba haɗa kan su ba ruche wannan sarautar da musunya ta da malumai addini musulunci chine mafi kyau gudun abin da zai biyo baya Nan gaba Allah kasa mu dace 🤲

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 Месяц назад +9

    Gaskiyane mụ aminụ mukasani ❤❤❤

  • @BalaUmar-zx5tj
    @BalaUmar-zx5tj 21 день назад

    Ameen

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 Месяц назад +6

    Allah yasakama farfesa fage

  • @yunusaibrahim662
    @yunusaibrahim662 16 дней назад

    Wannan babban tagomashi ne shehu Allah ta'allah yaqara lfy Da nisankwana Allah yasaka Da mafificin alkhairi Shima Atiku gaskiya yafafa Allah yasaka Da mafificin alkhairi Allah ta'allah yaqara kawomana dauki yabamu.zaman lfy maidorewa alfarman Ma'aiki SAWW

  • @MusaRabiuabdullahi
    @MusaRabiuabdullahi Месяц назад

    ❤🎉

  • @user-qt3pl1cj7q
    @user-qt3pl1cj7q Месяц назад +3

    Wannan naniyan Dan jagaliyar farfesa ne farfesa fagge allah ya saka da Al khairi kayi bayani mai kyau

  • @nasirumainasuleiman3146
    @nasirumainasuleiman3146 Месяц назад +2

    Yan'majalisu ko yan'amshin shata

  • @mamanmalak3419
    @mamanmalak3419 Месяц назад +1

    Gaskia babu adalci a dukkan abinda ake yi mana amma muna addu'a da karfin mulkin Allah kasar Kano tafi karfin mugun nufinku mudai bamusan wani sarki ba bayan Mai martaba Aminu ado bayaro

  • @HarunasafiyanuKogo234
    @HarunasafiyanuKogo234 19 дней назад

    Godiya ga Allah da annabi

  • @SanusiAdamu-dq4tk
    @SanusiAdamu-dq4tk Месяц назад

    🇳🇬🇳🇬🤲🤲🤲

  • @ibrahimissoufou2077
    @ibrahimissoufou2077 Месяц назад +1

    Tabass akoy siyasa a wannan lamari

  • @abubakarhassanmuhammad
    @abubakarhassanmuhammad Месяц назад

    Masha Allah 🙏🙏

  • @ShamsiAuwalu
    @ShamsiAuwalu Месяц назад +1

    Rayuwa kenan anmanta da da cigaban jaha ata ramuwar gayya.
    kacho jagorori sun tafi da kimarsu.
    Allah ya kawo dauke a kano abisa wannan rikici da aka shiga.

  • @muhammadabdullahi4193
    @muhammadabdullahi4193 Месяц назад +2

    Assalm, wannan ba cine adalciba sarki deya a Kano yayi kadan son juciyace don haka sarki ba Governor bane, masarauta deya zamanin jahiliyace akayi Kuma mutane ba yawan na yanzu yakamata Al uma susamu gunda zasu ringa Kai kokensu

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 Месяц назад +1

    Hausawa su ƙwace masarautunsu kurun

  • @UmarGaddafi-em9re
    @UmarGaddafi-em9re Месяц назад

    Labarina

  • @user-sc1jk6bo4z
    @user-sc1jk6bo4z Месяц назад

    نعم

  • @user-wb9im6dh2y
    @user-wb9im6dh2y 19 дней назад

    Mudai a kano tsakanin mu da yan siyasar mu sai addu a, don dai baku cika burin mu na neman ci gaba ba sai dambarwa a wuri daya. 🎉

  • @ibrahimumar2660
    @ibrahimumar2660 Месяц назад +1

    Nabi kotu da gudu munafukai miyasa kotun bata Tirsasa Ganduje ba? Wlh mafiya yawan masu cewa ba'a kyautaba da aka roshe sarakunanba munafukaine

  • @sanialiyu7878
    @sanialiyu7878 25 дней назад

    Muyi addu'a Allah ya kawo mafita mafi dacewa.

  • @lesser-ramp0224
    @lesser-ramp0224 Месяц назад +1

    Dame kuke so al’umar mu suji,da fama da hunwa da fatara da talauci ga rashin tsaro,sabo daku kun sata kunci kun koshi kun tada kai,burun ku na garshe kuhana jama’ar kano zama lfy,ana zaune kalau,sabo da wani stupid personal interest dinku da grouch dinku na banza,Aminu ne yayi muku???,kuma fitina a kwance take Allah ya la’anci duk wanda ya tadata da mabiyan su’yan amshin shata wawaye wly kunji kunya sabo duniya 🫵🏼🫵🏼🫵🏼

  • @alkalialiyu9590
    @alkalialiyu9590 Месяц назад +1

    Zai kaWO tashin hankali ajahar kano dan Allah

    • @alkalialiyu9590
      @alkalialiyu9590 Месяц назад

      Kowa ya San siyasa ta fi addini a kasata Nigeria shi ya kawo haka dan Allah kar ka yer da zuchiya tarude mu anyi ha baso da Ku kanawa kuyi adduwa Allah yasa ha ka shine dai dai

  • @HassaneabdouIlliassou-kt5hs
    @HassaneabdouIlliassou-kt5hs Месяц назад

    Kaskiya dokin karfe

  • @user-ub5tp3si4q
    @user-ub5tp3si4q Месяц назад

    Allah ya kawomana mafita ya dai daitamana su kuyi haquri bayau Akafara rusa masarautuba rimi yanada sabo bakin zuwo yarusa yacemusu sarakunan chaka kuma sarakuna nan Yan wanjunane kakansu daya sudubi zuminci suyi haquri dan kakansu Abdullahi bayaro

  • @abdulraufabdulraheem2234
    @abdulraufabdulraheem2234 Месяц назад +1

    Yana chikin crypto 😂

  • @riyaauwalzakariya
    @riyaauwalzakariya Месяц назад

    Assalamu alaikum.
    Ina da tambaya ga wannan gidan TV: Dalilin sanyawa wannan shiri "Ra'ayin malamai " ?
    Ina neman karin bayani.

  • @usmanjibrin-zh8jz
    @usmanjibrin-zh8jz 28 дней назад

    Kanawa kudena cika baki. Kudaidaita marautar kano.

  • @ayubasani-jn7do
    @ayubasani-jn7do Месяц назад

    Gaskiya goyon bayan"yan majalisar dokokin kano

  • @ahmadmuhammad6922
    @ahmadmuhammad6922 Месяц назад

    Karshen tika-tika, tik.....
    Rimi ya yi, Sabo ya rushe, Ganduje ya yi, Gida-gida ya rushe, to abuga mugani.
    Gaya, Karaye, da Rano shin basa cikin tarihin sarautar Hausawa( Habe) kafin Daular Usmaniya?.
    Tarihin masarautar Kano a karkashin daular Sakkwato, bai wuje shakara dari biyu(200+) da kafawa ba.
    Kafin wancan lokacin sauran wancan lardunar Kanawa ne?

  • @user-xy3ie3hz5q
    @user-xy3ie3hz5q Месяц назад

    Dw Dan Allah Inna so kugayawa shugaban majalista wannan ba cigaba bane sarauta tafikarfin haka yanzu idan a kudune zakutaba yin haka hmm Allah kacetomana kano

  • @hausa_tv_
    @hausa_tv_ Месяц назад

    Gaskiya abinda ya kamata ayi anan shine ya kamata acire masarautar kano aharkar siyasa Domin idan akayi tafiya ahaka to duk gomnatin da ta zo cewa zatayi itama dura Wanda take so zatayi

  • @aminasali743
    @aminasali743 15 дней назад

    gomnoni sun Maida talakawa abin banza talakawa basuda hakkine ba abinda gomnati zasuyi su tuntubi talaka baruwan da talakawa kariya yakeyi mu Yan Kano jiKawai mukayi annada sanisi duk Wanda yagoyi bayan wanna zalunci daakewa talakawa baya kishin arewa In anbar wadanan gomnoni sai sun watsa masarautu aikin dazasu kama wannan ya sauki wanna Kuma inyazo Shima yasauke yasa nashi duk arewa haka zasuyi tayi yakamata dottaban arewa da Malamai Don Allah kutsaya kan wannan magana acire iKon masarautu ahanun gomnoni in bahakaba zasu watsa masarautu

  • @kabirumuhammed8104
    @kabirumuhammed8104 Месяц назад

    Kai wawane sanusi sarki kano

  • @AshiruAminu-pg5ud
    @AshiruAminu-pg5ud Месяц назад +1

    Munbar kwankwasiyya

  • @alkalialiyu9590
    @alkalialiyu9590 Месяц назад

    A loka chin aka saukar da sunusi ya sauna Ba musu

  • @lesser-ramp0224
    @lesser-ramp0224 Месяц назад +2

    Me bawan Allah n nan Aminu yayi muku,me zuri’ar marigayi Ado bayero sukayi muku,mutanan da basuda fitina,wato a dole kwankwaso sai yaga bayan su,shi Aminun ai bashi yace dole a bashi mulki ba,sabanin sunusi da karfi da kudi yasai mulki kowa yasan wannan cin amanar,toh dukkan ku ta Allah ba takuba,kun cuci al’umar kano kun cuci al’adar hausa fulani,kun cuci arewa da Nigeria,Allah ya isar mana baza mu yafe ba 😭😭watching from Türkiye 🇹🇷

  • @shittuahmadu.2166
    @shittuahmadu.2166 Месяц назад

    Ku dai kano, inconclusive ba zai kare maku ba.

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 Месяц назад

    Kaji wani munafikin farsesa maki Allah

  • @lesser-ramp0224
    @lesser-ramp0224 Месяц назад +2

    Mu Aminu muka sani ❤❤❤
    Sunisi girma ya fadi,kuma kanuna bakada godiyar Allah 👎👎👎
    Kwankwaso da Abba,kukiyayi haduwar ku da Allah,kun raba zumunci,tun a duniya sai Allah y nuna muku 💪💪💪
    Kai me magana lawan kake kowa?kaji tsoran Allah ,duniya kuka sa a gaba ba al’umar kuba,Allah ya isar mana,karyar da kayiwa kanawa,a idan ubanwa akaci kanawa su naso,tsirari irin ku’yan kwankwasiya masu ruguza tarbiya,ana siyan ku da kudi,gaku ga duniya ta isheku riga da wando,zaku girbi abinda kuka shuka da izinin Allah,tun anan duniya.

    • @ibrahimumar2660
      @ibrahimumar2660 Месяц назад

      Saikabishi kubar garin

    • @hausa_tv_
      @hausa_tv_ Месяц назад

      Shi kuma ganduje lokacin da ya cire sarki sanusi me yasa Baku fito kunyi magana akan abinda ya faru to😂😂😂