Auren Jinsi: Sakon Barden Sunnah zuwa ga Shugaban Ƙasar Bola Ahmad Tunubu

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 окт 2024
  • #karatuttukanmalamanmusulunci

Комментарии • 83

  • @AliAbubakar-s9f
    @AliAbubakar-s9f 3 месяца назад +2

    Sheikhna Allah yasaka da alheri Amen 🙏😭 Allah ya sauwaita mana Rayuwarki

  • @GombeATA18
    @GombeATA18 3 месяца назад +4

    Allah ya qara ma rayuwa albarka yakuma kawomana sauqin tsadan rayuwa ya daukaka musulnci da musulmai

  • @rukayyaqwaram5855
    @rukayyaqwaram5855 3 месяца назад +4

    Allah ya sakawa malamai da alkairi

  • @bellokalgo2577
    @bellokalgo2577 3 месяца назад +2

    Naa🎉 Masha Allah Jazakallah Yasheikh

  • @SANUSIMUHAMMAD-x1f
    @SANUSIMUHAMMAD-x1f 3 месяца назад +3

    To wallahi mudai amatsayinmu na yan Nigeria bamubadagoyon bayan aurenjinsi bamuso bamuaminceba

  • @abubakaryakububagudo31
    @abubakaryakububagudo31 3 месяца назад +8

    Yayi dai dai aci ubansu Allah ya kara lfy malam wllh irin ka muke bukata ayanzu.

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 3 месяца назад +2

    Allah ya saka maka da alkhairi Malam

  • @asaaadaa8050
    @asaaadaa8050 3 месяца назад

    اللهم امين جزاك الله خير 😭😭😭

  • @umarmuhammad6924
    @umarmuhammad6924 3 месяца назад +1

    Allah yasaka da alkhairi malam

  • @AbdulmajeetSalehSufi
    @AbdulmajeetSalehSufi 2 месяца назад

    Allah yasakawa malam DA.alkairi amin

  • @AdDh-m2z
    @AdDh-m2z 3 месяца назад

    Amin mlm acigaba da wa'azi Allah shiryemu da shuwagaban ninmu

  • @yushauabdu8664
    @yushauabdu8664 3 месяца назад

    Allah muna tare da kai. Allah ka tserar da mu da addininmu na musumunci

  • @rabizakari5125
    @rabizakari5125 3 месяца назад

    Allah ya sa ka mana,Allah ya kawo mana mafita,Allah yayi mana maganin Azzalumai

  • @musamuhammed6640
    @musamuhammed6640 3 месяца назад

    Amin ya Allah 🤲

  • @YusufMagaji-m4n
    @YusufMagaji-m4n 3 месяца назад +4

    Ya Rabbil Alamina ya Maliki yaumiddeen ka tarwatsa wadannan shugabannin

    • @ibsnomaa
      @ibsnomaa 3 месяца назад

      Amin ya hayyu ya kayyum

    • @hadizasuleman1350
      @hadizasuleman1350 3 месяца назад

      Aameen ya rabbul Arshil Azeem .

  • @MusaGambo-st3bq
    @MusaGambo-st3bq 3 месяца назад

    🤲Allah ya sakawa mlm da Alkhairi ya kareka daga sharrin mukiya aduk inda suke.

  • @BasiruLawalkoza
    @BasiruLawalkoza 3 месяца назад

    Allah yaisa tsakaninmu da ku shuwagabanninmu nakasannan Allah yamaidamaku aniyarku malam Allah yakarama lfy da nisankwana

  • @ManiBuharikatami
    @ManiBuharikatami 2 месяца назад

    Allah yashir yesu

  • @bellobinumarumar7509
    @bellobinumarumar7509 3 месяца назад

    Allah yasaka da Alkhairi

  • @AlameenYusufofficial
    @AlameenYusufofficial 2 месяца назад

    Gaskiya ne ❤❤❤ malam

  • @FatimaHussainiYusuf
    @FatimaHussainiYusuf 2 месяца назад

    Allahu huwal hayyayyul kyayyum

  • @musamuhammed6640
    @musamuhammed6640 3 месяца назад

    Masha Allah Malam Allah ya saka

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 3 месяца назад

    Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un 😢

  • @ishaqkhalid6816
    @ishaqkhalid6816 3 месяца назад

    Allah shiryaddasu ya Dada shiryardamu in ba masu shiryuwaba Allah ya war gazasu

  • @yahuzayusufu7898
    @yahuzayusufu7898 3 месяца назад

    ALLAH YAKAWOMANA KARSHEN MASIFUN DA SUKA DAMEMU NA DUNIYA BAKI DAYA ALFARMAR ANNABURRAHMA AMEEN

  • @idrissyusif-h5j
    @idrissyusif-h5j 2 месяца назад

    memagana da malamai kasani cewa duk musulmi nakirki yanawa dan uwansa musulmi kallon kirki wnn shine abunda sukayi Kuma ba lefin malamaibane Kuma wallahi kansu sukayiwa kowa da kabarinsa wallhi sekowa yagani insha allahu, nude malam Allah yakara muku daukaka da nisan kwana yakareku da kariyarsa Kuma dukwanda yakeda sa hannu cikin zalunci da akewa talakawa nakisa da yunwa da danne hakinmu Allah ya isarmana.

  • @MuhammedHaladu-il6dw
    @MuhammedHaladu-il6dw 3 месяца назад

    Malam Allah yakarawa rayuwa albarka

  • @ibrahimmoney1413
    @ibrahimmoney1413 3 месяца назад

    Allah ya shiryesu ya kuma shiryamu gabadaya

  • @abubakarzunnuraini1159
    @abubakarzunnuraini1159 3 месяца назад

    Allah yasa mudace

  • @musaamusa4123
    @musaamusa4123 3 месяца назад +1

    Malam gaskiya ne, Amma laifinku ne domin kune kukaace ayi Muslim Muslim ticket kuma kunsan wayannan mutanen ba addinine gabansu ba Amma tunda Allah yasa kungane kunyi kuskure shine Allah ya sauwaka

  • @IhabBabiker
    @IhabBabiker 2 месяца назад

    Ayikin dan gasar dinamark tashin dwniya kenan allah ya rofa asiyri

  • @DimieKurotimi
    @DimieKurotimi 3 месяца назад

    Allah yakaralapiya danisankwana mlm munagodiya

  • @maimunahussain4896
    @maimunahussain4896 3 месяца назад +3

    Allah muke roqo ya yafe mana ya kawo mana mafita. Gaskiya ne Mal muna tare da kai Allah ya kare mana ku ya qara lafiya da nisan kwana

  • @Jamilusmayeene
    @Jamilusmayeene 3 месяца назад

    amen summa amen

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 3 месяца назад

    Tunubu Allah ya'isa

    • @musaabdullahi3189
      @musaabdullahi3189 3 месяца назад

      Kokari zakuyi zabe na gaba kada kusake zabensa ,muzama bamu zabeshiba

    • @musaabdullahi3189
      @musaabdullahi3189 3 месяца назад

      Kokari zakuyi zabe na gaba kada kusake zabensa ,muzama bamu zabeshiba

  • @namalamfaruk2837
    @namalamfaruk2837 3 месяца назад +1

    Allah ya saka da alheri..amma muna jiran malaman da suka yiwa Bola Tinubu campaign su fito suyi magana..in dai Bola Tinubu ne wannan farawace..more heat is under way..

  • @mohammedyakubu7440
    @mohammedyakubu7440 3 месяца назад

    Allah saka da Alkheri Malam

  • @SUMARTVChannel
    @SUMARTVChannel 3 месяца назад +2

    Aiwallahi duk dan shegiyarda mukagani wallahi wallahi wallahi kwanansa yakare 😡

  • @shafiuisah3142
    @shafiuisah3142 3 месяца назад +1

    Buhari cigaban mulkinsane dan haka dukansu Allah yatsinemusu

  • @alhajindubai2469
    @alhajindubai2469 3 месяца назад

    ❤❤

  • @AsiyaGadanya
    @AsiyaGadanya 3 месяца назад

    duk abinda yasamemu mumukajawa kanmu baruwan Allah ansan abinda zaiyi dama tun farko inyahau amma akazabeshi wai musulum musulum akan taliya guda 1 ai yanzu ko irin ledar taliyar babu bare ita

  • @Husainynkr
    @Husainynkr 3 месяца назад

    Wlh bama goyon bayan wannan tsinannun shuwagabannin to wlh yayi kansilin din wannan sa hannun

  • @GeneralbCommunicationcenter
    @GeneralbCommunicationcenter 3 месяца назад

    Allah kayi muna mafita 😢

  • @chonsenhabu3404
    @chonsenhabu3404 3 месяца назад +9

    Muslim Muslim ticket in action,

  • @aminasalisu9630
    @aminasalisu9630 3 месяца назад

    Allah kayi mana tsari da wannan masifa ka tarwatsa kudirin wawayen cikinmu da jahilan cikinmu kayi mana maganinsu yadda kayiwa mtanen annabi lud ka ganar damu tafarkinka na gaskiya

  • @BelloAdamu-n7o
    @BelloAdamu-n7o 3 месяца назад

    Ku' kuka jawomana wannan masifar ai' kuyi shiru kawai kudena kame-kame"
    Kuma bamu yafeba'

  • @AdaAli-u3q
    @AdaAli-u3q 2 месяца назад +1

    Allah ya tsinema irin wadanan shiwagabani duk inda suke a fading duniya 😂

  • @SamiraSalisu-uy1uq
    @SamiraSalisu-uy1uq 2 месяца назад

    Lalle akwae malam nan

  • @ZaidouZaidou-on1vh
    @ZaidouZaidou-on1vh 2 месяца назад

    amina ya Allah 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲 améeni ya Allah 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲 améeni ya Allah 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲 améeni ya Allah 🤲🤲 améeni ya Allah 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲 améeni ya Allah 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲 améeni ya Allah 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲 améeni ya Allah 🤲🤲🤲 améeni ya Allah 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲 améeni ya Allah 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲 améeni ya Allah 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

  • @ShamsuAbdullahi-f8w
    @ShamsuAbdullahi-f8w 2 месяца назад

    Alhaki yana kanku kukace ayi musilim musilum

  • @yusufadam7676
    @yusufadam7676 3 месяца назад +1

    Ayi hattara lokacin riddan wasu ya zo,saboda yin isgili da Muslim Muslim ticket,domin masu yin hakan ba su da ilmin addininsu kuma rashin ilmi ya kan kai mutum ga ridda bai ma sani ba,saboda haka ina shawartam masu hankali da suyi hattara.

  • @Ibrahimaat
    @Ibrahimaat 2 месяца назад

    Gomnatin Musulincine ba'awa Zanga-Zanga bawai ta wannan Democracy ba,

  • @AuwalMado
    @AuwalMado 3 месяца назад

    Duc abunda yasamemo kunesila

  • @edrissousseni9968
    @edrissousseni9968 3 месяца назад

    Wana tunubu ba karami shege bane

  • @bamaisaiallahbusiness7828
    @bamaisaiallahbusiness7828 3 месяца назад

    Mungode sosai Malamai magadan Annabawa ku sa pressure wa gomnati Aure jindi haramunne

  • @musaabdullahi3189
    @musaabdullahi3189 3 месяца назад

    Sai musulmi muhadakai munmanta da banbanci mukwato mutuncinsa addinin musulunci

  • @ibarahimgarba2668
    @ibarahimgarba2668 2 месяца назад

    Nigeria ta zama kadarda fadin gaskiya yazama hatsari mun shiga wanihali

  • @bashirsaidu3056
    @bashirsaidu3056 3 месяца назад

    Agaskiya malam kuncemu dakakace muzabesu

  • @nawasmuhammad-c9o
    @nawasmuhammad-c9o 3 месяца назад

    Tunubu ba cikakken musulmi bane mlm

  • @BelloAdamu-n7o
    @BelloAdamu-n7o 3 месяца назад

    Yanzu ma kuka Fara yin da-na-sanin akan Muslim-muslim ticket kam'
    Tunda son xuciya kukabi, ba cancantaba'

  • @ibrahimmusas6986
    @ibrahimmusas6986 3 месяца назад

    Ku kukace muyi musilin tk. Baku kyautaba

  • @musamuhammed6640
    @musamuhammed6640 3 месяца назад

    Haka mukisu

  • @KabiruAHali
    @KabiruAHali 3 месяца назад

    AMMA YA KAMATA MUGA AGGREEMENT DIN DA FG TA SAMA HANNU.
    DON MU TABBATA?

  • @chonsenhabu3404
    @chonsenhabu3404 3 месяца назад

    Dole muce Muslim Muslim ticket,domi adini musulinci ta kawo Tinabu APC,

    • @MusaGambo-st3bq
      @MusaGambo-st3bq 3 месяца назад

      Anji itace takawo tunubu APC amma itace tasa shi yayi haka???

  • @mohamedmma9493
    @mohamedmma9493 3 месяца назад

    Aslmykkallyasakada,alheri,malainnanimanoba,alibiyaniki,+2189190144124

  • @SaniYakubuAhmed-xm8so
    @SaniYakubuAhmed-xm8so 3 месяца назад

    Malam Allah ya Karadaukaka bamuradaba karsufara Allah ya sheryimu

  • @idrissyusif-h5j
    @idrissyusif-h5j 2 месяца назад

    memagana da malamai kasani cewa duk musulmi nakirki yanawa dan uwansa musulmi kallon kirki wnn shine abunda sukayi Kuma ba lefin malamaibane Kuma wallahi kansu sukayiwa kowa da kabarinsa wallhi sekowa yagani insha allahu, nude malam Allah yakara muku daukaka da nisan kwana yakareku da kariyarsa Kuma dukwanda yakeda sa hannu cikin zalunci da akewa talakawa nakisa da yunwa da danne hakinmu Allah ya isarmana.

  • @idrissyusif-h5j
    @idrissyusif-h5j 2 месяца назад

    memagana da malamai kasani cewa duk musulmi nakirki yanawa dan uwansa musulmi kallon kirki wnn shine abunda sukayi Kuma ba lefin malamaibane Kuma wallahi kansu sukayiwa kowa da kabarinsa wallhi sekowa yagani insha allahu, nude malam Allah yakara muku daukaka da nisan kwana yakareku da kariyarsa Kuma dukwanda yakeda sa hannu cikin zalunci da akewa talakawa nakisa da yunwa da danne hakinmu Allah ya isarmana.