A karshe Sheikh Bello Yabo ya magantu kan yarjejeniyar SAMOA da Nigeria ta saka Hannu

Поделиться
HTML-код

Комментарии • 50

  • @hassansalihu791
    @hassansalihu791 22 дня назад +9

    So brilliant.

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu 23 дня назад +9

    Allah shi karawa rayuwa albarka mai gida

  • @abdulfatahabubakarbappi6601
    @abdulfatahabubakarbappi6601 22 дня назад +2

    Kaji maganar Hankali da Ilimi... Masha Allah

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 22 дня назад +4

    ALLAH duk wanda baya kishin musulunchi Allah kayi mana maganinsa

  • @hashimusani3755
    @hashimusani3755 22 дня назад +4

    Allah ya karawa babban shehi lafiya da Nisan kwana.

  • @aminuabubakar6740
    @aminuabubakar6740 23 дня назад +4

    Malam Allah kara lfia da nisan ƙwana

  • @mammasanimammasani4409
    @mammasanimammasani4409 22 дня назад +3

    Macha Allahu Chek Bello yabo Allah yasakama ku da Alkhairi

  • @musashuaibu110
    @musashuaibu110 22 дня назад +4

    Allah Ya Kara Basira Da Arziki

  • @SamailaIsmail388
    @SamailaIsmail388 23 дня назад +8

    Masha allah

  • @MohamedSalehBaba
    @MohamedSalehBaba 17 дней назад

    Vive l'aes vive l'Afrique 💪💪💪💪💕

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 22 дня назад +1

    Wallahi Mlm akai laku laku to sai de Allah ya kiyaye amma abinda a kasa hannu a wayance, ba wani zancen mutane su kwantar da hankali, fargaba fa baza ta qareba tunda de ansa hannun sai de addu'a da jajarcewar rashin yadda

  • @MamaneIbi
    @MamaneIbi 22 дня назад +2

    Malam wlh ❤❤

  • @peaceofmind867
    @peaceofmind867 22 дня назад +3

    Shi fa Tinibu Bada Constitution yake amfani da ita Malam mulkin kama karya akeyi a Nigeria, lokacinda Tinubu yacire subsidy wata doka tabashi Daman haka??
    Lokacinda Tinubu ya sa aje ayake yan'uwa musulmi Nijar wace doka tabashi Daman haka,
    Sabidahaka Mallam halinda muke cikin yanzu, Allah kadai zai iya fishemu,
    Allah yasa mudace🤲🤲🤲.

  • @toietmoi7077
    @toietmoi7077 21 день назад

    Masha Allah baba yabo❤❤❤ daga Jan horiya 🇳🇪

  • @HaliruYoussouf
    @HaliruYoussouf 23 дня назад +1

    🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉 good malam bello y

  • @AbbanAffan-pb9vt
    @AbbanAffan-pb9vt 21 день назад

    Allah karawa malam lpy da nisan kwana

  • @saudatu-abdullahi
    @saudatu-abdullahi 16 дней назад

    Allah ya karama Mallam lfy

  • @umarfaruq8712
    @umarfaruq8712 22 дня назад

    Ma sha Allah ya sheik❤😊

  • @Dansarki-ch5yq
    @Dansarki-ch5yq 23 дня назад +1

    Subhanan lah

  • @abubakarharuna9998
    @abubakarharuna9998 22 дня назад

    Allah yakara daukaka malam

  • @bellobinumarumar7509
    @bellobinumarumar7509 21 день назад

    Allah yakarawa malam lafiya da tsawancin rai

  • @OumarouHammadouAlio-kk7ex
    @OumarouHammadouAlio-kk7ex 21 день назад

    Mâcha Allah

  • @NasiruAbubakar-j4f
    @NasiruAbubakar-j4f 21 день назад

    Allah yasa mudace anma dai in ansa hannu ansamu matsala ko

  • @umaramuazu3186
    @umaramuazu3186 21 день назад

    Allah yabada SAA mallam

  • @YusufAbubakar-v2i
    @YusufAbubakar-v2i 21 день назад

    Allah yakauta malan

  • @Mahmoudmadayana
    @Mahmoudmadayana 22 дня назад

    Gaskiyane malam

  • @AbubakarBawadange
    @AbubakarBawadange 22 дня назад

    ❤❤❤

  • @MARAFAATTAHIRU
    @MARAFAATTAHIRU 22 дня назад

    Allah ya kara malam lafiya Ameen

  • @Aliyusarkingidan
    @Aliyusarkingidan 22 дня назад +1

    Allah ya Karwa malan lafiya da imani

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 22 дня назад

    Allah SWT Ya isammuna ga makwadaitan malaman da suka yaudari Yan-Arewa da muslim-muslim ticket.Dagangan sunki su je su sami Tinibu su gaya mai gaskiya.Suda Allah.

  • @USAkita
    @USAkita 21 день назад

    Hmm😢😢😢

  • @seadesertfox
    @seadesertfox 22 дня назад

    Allah karawa Mallam lafiya

  • @ChapiouAdam-os8zc
    @ChapiouAdam-os8zc 22 дня назад

    Na gode sheikh

  • @HassanAuwal-tt4rg
    @HassanAuwal-tt4rg 22 дня назад

    Subhanallahi

  • @sadisub.jibreel9652
    @sadisub.jibreel9652 22 дня назад +1

    Abinda ake nufi Malam, shine idan masu son yin auren jinsi sunyi nufin yin wannan ta'asar babu wanda zai tsangwame su.
    Kuma ƴan luwaɗi nada ikon su bayyana aƙidarsu ba tare da kowa yace masu kuci kanku ba.

    • @user-cj4rn8qi9v
      @user-cj4rn8qi9v 22 дня назад

      Hakan nanufin Kaima kana goyon bayan haka kenan😊

    • @sadisub.jibreel9652
      @sadisub.jibreel9652 22 дня назад

      @@user-cj4rn8qi9v Allah Ya tsareni.
      Amma ka zalunceni wallahi.
      Allah Ya isa.
      Idan baka fahimci post ba kada kayi comment akanshi.

  • @abubakarsalisugnm
    @abubakarsalisugnm 22 дня назад

    Allah y kara malan lafiya

  • @fatimaibrahim8881
    @fatimaibrahim8881 21 день назад

    Hahaha Allah ka barmu babana .

  • @MusaIshaq-qg8ty
    @MusaIshaq-qg8ty 20 дней назад

    Comment 🎉

  • @alimuhammadzanna3795
    @alimuhammadzanna3795 22 дня назад

    Maganar ilmi kenan

  • @oumaouma8171
    @oumaouma8171 22 дня назад

    ❤❤❤😂

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 22 дня назад

    Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un

  • @YamuhammadBilalu
    @YamuhammadBilalu 20 дней назад

    Hhhhh

  • @babaganaabatcha2831
    @babaganaabatcha2831 22 дня назад

    Gasski ne

  • @saniasanisaniasani6863
    @saniasanisaniasani6863 21 день назад

    Ban bancinka da malaman izala kenan wlh kai adalin malamine ba irin suba. Basu tabbatar da abu ba se karya suke