Matsayar Malaman Shi'a Kan Zanga-Zangar Matasan Nigeria

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 28 окт 2024

Комментарии • 45

  • @AamuhdMuhd
    @AamuhdMuhd 2 месяца назад

    Malam sarki Zaki tareda bakon malaminka muna godiya Amma aiwadannan malaman damamu mundade dasaninsu munafukaine sunhadakai da azzalumai ana zaluntar alummah ammafa malamai kugafarceni ba inanufin duka malamaiba aawasu dagacikinsu domin akwai malamai dayawa acikinsu nakirkine danhaka wadannan malamai muna girmamasu munqbqsu girma kuma munagode musu domin sunkama kansu sunrike girmansu basuyarda rudun duniya yatafida imaninsuba

  • @Yawale-gk2bw
    @Yawale-gk2bw 3 месяца назад

    Ka fada musu gaskiya sheikh.

  • @MUHAMMADBabayo-yi5gl
    @MUHAMMADBabayo-yi5gl 3 месяца назад

    Sai munyi zanga zanga a Nigeria inshallah

  • @MafarkinSoTv-tp7xm
    @MafarkinSoTv-tp7xm 3 месяца назад

    Muna godiya maulana

  • @AhmedGarba-i5j
    @AhmedGarba-i5j 3 месяца назад

    Allah yakara basira

  • @AbdulAzizAhmad-vy1mh
    @AbdulAzizAhmad-vy1mh 3 месяца назад

    Yes Muna gani

  • @ABBABINHAMEED
    @ABBABINHAMEED 2 месяца назад +1

    Jayyid
    jamil jiddan ya sheiku nal jaliiil

  • @SunusiYahaya-kl9mx
    @SunusiYahaya-kl9mx 3 месяца назад +1

    Masha Allah sarki Zaki da mlm muna godiya sosai

  • @ZuladainiLawal-h9f
    @ZuladainiLawal-h9f 3 месяца назад

    Yess

  • @HajaraHassan-w5s
    @HajaraHassan-w5s 3 месяца назад

    Mashallah ,good Malan good job sir.

  • @adamuali-b1d
    @adamuali-b1d 2 месяца назад

    Yes

  • @Isaayouba
    @Isaayouba 2 месяца назад

    No no no no no no I love you Hausa

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 3 месяца назад

    Allah yasakawaalam dahir bauchi

  • @AbdulmuddalibSalihu
    @AbdulmuddalibSalihu 3 месяца назад

    Masha Allah❤❤❤ labbaika ya Hussain

  • @maaroufiamadou5227
    @maaroufiamadou5227 3 месяца назад

    Macha allah Allah kara Bassira ♥️♥️🇳🇪❤❤ Allah ya kawoku mafita a Nigeria

  • @saniyakubu9329
    @saniyakubu9329 2 месяца назад

    Wai ta yaya za ayi zangazanga ta lumana a wannan qasar. Daman saboda gudun fitina ne yasa ba a so ayi zangazangar

  • @muhammedsunusiyusuf4998
    @muhammedsunusiyusuf4998 3 месяца назад

    Zancan Ka hakum Mallam

  • @UmarIdris-k7u
    @UmarIdris-k7u 3 месяца назад

    Aslm sarki Zaki wallahi Mallam Sulaiman munajin dadin zamanku da shi sabida Yana yin Abu Dalla Dalla Kuma muna fahimta

  • @SAMANADAMU-h8x
    @SAMANADAMU-h8x 2 месяца назад

    Slm inason nabada shawara Akasata idan shafin sarki zaki zaiban dama ☝☝?

  • @saniabdullahibatsari8888
    @saniabdullahibatsari8888 2 месяца назад

    Wadansu malaman sunba mabiyansu kunya kaga mutum da gemu dakomai amma baya soron allah yo malam tunda kaki gaskiya komai aniya yimaka dummi bazakujee gashugaban kasa sugaya mashi ga abida akeciki tokunki

  • @MUHAMMADBabayo-yi5gl
    @MUHAMMADBabayo-yi5gl 3 месяца назад

    Yana da kyau a duk inda za ayi zanga zanga a Samar da camera a wajin zanga zanga

  • @BashirMuhammad-fi8rn
    @BashirMuhammad-fi8rn 3 месяца назад

    ❤❤❤mashallah❤❤❤

  • @ahlynass4565
    @ahlynass4565 3 месяца назад

    Gaskiyanka

  • @MustaphaUssaini-q5e
    @MustaphaUssaini-q5e 3 месяца назад

    Malan kabarsu dama duk wanda yaimagana akan zanka zanka

  • @abubakaribrahim4410
    @abubakaribrahim4410 2 месяца назад

    Malaman su suka sa son zuciya da son rai a karantarwansu

  • @JIKANDAULA
    @JIKANDAULA 3 месяца назад

    Sai munyi zanga zanga

  • @yusufmuhammed412
    @yusufmuhammed412 3 месяца назад

    Don ALLAH kaduba malami kamar wannan yatsaya yanawannan lafazi hardama rantsuwa, ALLAH yakyauta.

  • @hashimusani3755
    @hashimusani3755 3 месяца назад

    Ai ita Shi'a kodama ba adini sukeyiba,saidai zanga-zanga da tashin hankali.

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 3 месяца назад

    Wannan mai sandar, dan bidiah ne ko?

  • @AlhUmar-r2c
    @AlhUmar-r2c 3 месяца назад

    Mallam kabar zage zage kune kuka fara turo mallamanku akan manbarorin ku massallatanku saboda jaagorancin kungiya

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 3 месяца назад

    Wannan tsohon iskane dan banza

    • @AdaAdam-ho5gr
      @AdaAdam-ho5gr 3 месяца назад

      A ah tsohon Kane tsohon banza mashayin giya.

  • @alhmusteegoldventurealhmus6604
    @alhmusteegoldventurealhmus6604 3 месяца назад

    Munagani sallman.dalun.ne.yacebago.dubajada.baya

  • @MuhammadbelloMustapha-t8c
    @MuhammadbelloMustapha-t8c 3 месяца назад

    Yes

  • @AmadulawalRufai
    @AmadulawalRufai 3 месяца назад

    Yes

  • @SAMANADAMU-h8x
    @SAMANADAMU-h8x 2 месяца назад

    Yes

  • @MUHAMMADBabayo-yi5gl
    @MUHAMMADBabayo-yi5gl 3 месяца назад

    Yes

  • @AUWALISA-l1i
    @AUWALISA-l1i 3 месяца назад

    Yes

  • @HARUNAMUHAMMADSANI-o7t
    @HARUNAMUHAMMADSANI-o7t 3 месяца назад

    Yes

  • @BelloAhmadu-sj2dp
    @BelloAhmadu-sj2dp 3 месяца назад

    Yes

  • @BashiruKabiru-l3w
    @BashiruKabiru-l3w 3 месяца назад

    Yes

  • @abdullahiabbas1244
    @abdullahiabbas1244 3 месяца назад

    Yes

  • @AdamuLawal-os7dk
    @AdamuLawal-os7dk 3 месяца назад

    Yes

  • @DanzakarasaniAlphashiyimun-y6v
    @DanzakarasaniAlphashiyimun-y6v 3 месяца назад +1

    Yas