Tirkashi-yadda akayiwa tunubu da shugabanni ruwan addu'o'i da alkunutu afadin nigeria

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 5 янв 2025

Комментарии •

  • @MaryamAdam-x5z
    @MaryamAdam-x5z 4 месяца назад +1

    Masha Allah 🤲🤲🤲 Allah ya musa😭

  • @israhabdulkadiradam5761
    @israhabdulkadiradam5761 4 месяца назад +1

    Well said .. Allah yaqara basira

  • @Hamid.mHamid.m-un6ju
    @Hamid.mHamid.m-un6ju 4 месяца назад +3

    Masha Allahu هكي صحه الله بارك ربي ياشوفكم🤲🤲

  • @ShituIsmaila
    @ShituIsmaila 4 месяца назад +1

    Amiiin Ya Allah ❤

  • @bashiruyahuza-ty1gl
    @bashiruyahuza-ty1gl 4 месяца назад +1

    Amin summa amin, yahayyu ya kayyum

  • @FAUZIYAMUHAMMADINUWA
    @FAUZIYAMUHAMMADINUWA 4 месяца назад +1

    Allah ka amsa mana

  • @adamumuhammad1621
    @adamumuhammad1621 4 месяца назад

    Allahummansurna alaa man zalamana wansur na alaa man a'adana ameen ya hayyu ya qayyum🙏

  • @PrincessFeenarh-xb4tv
    @PrincessFeenarh-xb4tv 4 месяца назад +1

    Amin ya hayyu ya qayyum 🤲

  • @janaidumuhammad3167
    @janaidumuhammad3167 4 месяца назад

    Ashaka jazakumullah❤

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 4 месяца назад +1

    Mafi yawan shugabannin Nigeria banbancinsu da Firauna dan kadanne.Allah Ya isa.

  • @yacoubaBauda
    @yacoubaBauda 4 месяца назад +1

    Amine suma Amine 🇳🇪🤲🇳🇪🙏🙏🤲❤️❤️

  • @KsjjsJddjdj
    @KsjjsJddjdj 4 месяца назад +1

    Allahu akbar ❤❤❤❤

  • @IbrahimMusaIbrahim-gg6pm
    @IbrahimMusaIbrahim-gg6pm 4 месяца назад +1

    Masha allah

  • @tasiuyusuftamburawa2655
    @tasiuyusuftamburawa2655 4 месяца назад +1

    Ameeeen ya Allah

  • @mahamadoulawan61
    @mahamadoulawan61 4 месяца назад +1

    Ameen ya rabi ya rabi ya rabi

  • @amadouwassila3561
    @amadouwassila3561 4 месяца назад +1

    Duk laifi na kan sojin Nigeria. Jama,ar Nigeria sunce kufito kudaiki mulki kune ki sai Allah ya tambayeku a kan Al ummarku.

  • @MamoudaharounaTajinono
    @MamoudaharounaTajinono 4 месяца назад +1

    Yan Nigeria Allah Ya chirya mouku chigabani Ku da baki Daya idan masuchiryuwane

  • @HauwauMuhammad-b8v
    @HauwauMuhammad-b8v 4 месяца назад +1

    Ameeen

  • @SunusiMrd
    @SunusiMrd 4 месяца назад +1

    Allah ya'kwatar mana haqqinmu daga Shuwa gabanni najeriya

  • @Kwame966
    @Kwame966 4 месяца назад +1

    Ameen ya rabbi

  • @JafaraliyuJafaraliyu
    @JafaraliyuJafaraliyu 4 месяца назад +1

    Amin

  • @ZainabMuhammed-y3c
    @ZainabMuhammed-y3c 4 месяца назад

    Ameen ya Allah. Wlh bazamu taba yafema azzaluman shuwagabanninmuba😢😢

  • @umarmuhammedinoma6402
    @umarmuhammedinoma6402 4 месяца назад

    Allhuma ameen😢

  • @Shehutanko-s7i
    @Shehutanko-s7i 4 месяца назад +1

    Amii

  • @hauwahassanmurtala1644
    @hauwahassanmurtala1644 4 месяца назад +1

    Karku damu Allah baya bacci,kuma yace mu rokeshi zai bamu so kuma mun rokeshi nayi imani yanaji kuma yana gani

  • @BalkisuAminu-x5h
    @BalkisuAminu-x5h 4 месяца назад +5

    Allah kana ganin halin damuke ciki a Nigeria, Allah ka isar mana

  • @Isaayouba
    @Isaayouba 4 месяца назад +1

    🤲🤲🤲🤲🤲

  • @ZahrauDanladi
    @ZahrauDanladi 4 месяца назад +1

    Ameen yah Hayyu yah Qayyum

  • @IsmaelIlella
    @IsmaelIlella 4 месяца назад

    Voilà c'est ça qui est bon

  • @umarharande3363
    @umarharande3363 4 месяца назад

    Ameen yaa ALLAH🤲😥

  • @AdawiyyaMuhamud-my2uk
    @AdawiyyaMuhamud-my2uk 4 месяца назад +1

    daga fir'auna sai tunubu da mukarrabansa ya hayyu ya qayyum yayi mana maganin su da gaggawa dan Alfarman Masoyin sa Annabi Muhammad S.A.W.

  • @signor7993
    @signor7993 4 месяца назад +1

    Wannan malamin soja ne fah, irinsu ne ake nufi da malamai magada annabawa wadanda ba wanda suke tsoro imba Allah ba. Amma duk malamin dake kariyar gwamnati duk da halin da ake ciki Nigeria Ko ubanka ne ba magajin Annabi bane magajin shedan ne.

  • @aliyuisa9367
    @aliyuisa9367 4 месяца назад

    Ameen ya hayyu ya qayyum

  • @baffaShuaibu-et6jt
    @baffaShuaibu-et6jt 4 месяца назад +1

    Allah yakawomanamafita😂

  • @saniabdullahibatsari8888
    @saniabdullahibatsari8888 4 месяца назад +1

    Mu wata addu'ar da zamuyima wadannan showa gabanni saimucee Allah ya nomaimu hakinmu tsakaninmu dasu domin su san abinda arewacin najeriya take ciki

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 4 месяца назад +1

    Miyagun malamai sun daurewa azzaluman shugabanni gindi saboda haka basujin tausayi talakawa. Suda Allah. 14:02

  • @UsmanImam-h9q
    @UsmanImam-h9q 4 месяца назад +1

    Ameen

  • @Dandareshehu
    @Dandareshehu 4 месяца назад

    Da kyau ya yi dadai

  • @BalkisuAminu-x5h
    @BalkisuAminu-x5h 4 месяца назад +1

    Alhmdllh, Alhmdllh, Alhmdllh

  • @janaidumuhammad3167
    @janaidumuhammad3167 4 месяца назад

    Shekaranjiya ma yandiga sun kai muna hari in ISA local government sokoto state

  • @Kwame966
    @Kwame966 4 месяца назад +1

    Duk dan siyasar dake cutar mu yake cin kudinmu Allah ya kamashi cikin sauri yamana changi da alheri,

  • @LauwaliAbubakar-v3y
    @LauwaliAbubakar-v3y 4 месяца назад

    Wanan sharin buharine duk wannan yunwar da ane ciki buhari ya qirqirata

  • @SadiyaYahaya-v4e
    @SadiyaYahaya-v4e 4 месяца назад +1

    Muma mugyara halinmu

  • @MukhtarUsman-zl3wh
    @MukhtarUsman-zl3wh 4 месяца назад

    Abu Nusaiba sannu da kokari

  • @hadizamuhammed4818
    @hadizamuhammed4818 4 месяца назад +1

    Ameen ya Hayyu ya Qayyum

  • @IsmaelIlella
    @IsmaelIlella 4 месяца назад

    Ameen

  • @BintaAtineDikko
    @BintaAtineDikko 4 месяца назад +1

    Ameen