Gaskiyane malam Allah y Kara tsareka. Da karfin gwiwar fadin gaskiya. Ku kuma masu ta'addanci d masu daukar nauyinsu Allah ka yimana maganinku. Ya saukar musu d masifa d bala'i Yaa Allah ka tarwatsasu ka wargazasu kayimana maganinsu.
😂ai yanzu aiki yaragewa talakawa don mlm ya fada😂matsalar mu talakawa dasun dawo daga Abuja zamu ruga mutarosu muna shewar banza kaga kuwa ai akwai sauran aiki
Macha allahou malamou chek bello asada allahou yayi moukou albrka et vivi lavertte et merci voucoup pour la réponse rapide et bonne 🇳🇪
Allah de yabiya Allah kareka Allah Saka ma Da gidan aljannah ❤ Allah yafema kura kuranka Malan ❤
hassabulahu wa niimalwakal
Allah yyimana maganin a,bundabamu iyawa
Allah y taymaki malan Allah ya tsirika yabaka kariya da kariyarsa
@@MamiAbba
Ameen yahayum yaQayum 🤲🏻.yr uw
Gaskiyane malam Allah y Kara tsareka. Da karfin gwiwar fadin gaskiya.
Ku kuma masu ta'addanci d masu daukar nauyinsu Allah ka yimana maganinku. Ya saukar musu d masifa d bala'i
Yaa Allah ka tarwatsasu ka wargazasu kayimana maganinsu.
برك الله فيك وجزاك الله خير
Amen mlm allah yakaremuna kai daga kaidin munahukai Amen
Allah yakare malam. Gwamnatin sokoto kuma Allah yamaku irrin makircin da ku ke kullawa Al umma.
Macha Allahu Chek Moussa lukouwa Allah ya sakamaku da Alkhairi Saboda
Malam allah ya sakada da allheri Ameeeeen ya allah yasarika Ameeeeen ya allah Ameeeeen ❤❤❤❤
Allah ya karika
Allah yasaka da alkhairi yakuma tsareka daga yan ta'addan birni da na daji
Malam Allah ya Qara kare ka AMEEN
Macha Allah ♥️♥️ malam
Allah ya kareka mlm Allah kayi muna maganin matsalar tsaro da masu goyon ba yansu
Allah Ubangiji yasakamakada Alkairin duniyada Lahira Malam ❤❤🤲
ALLAH yakara tona Asiri su
rabi Allah taala yaqara kareka Mal
Ameen yahayum yaQayum 🤲🏻
Allah ya qara fly da Nisan kwana Malan, Allah ya tsare mana kai da tsarewar sa allahummah Ameen 🤲 ya hayyu ya qayyum
Allahu Akbar Allah ya kyauta Allah ya kawo mana dauki
Wllh wannan malaminan baya da tsoro
Allah ya isa wlh Wani hukuncin sai a lahira
Allah she BADA lada malam
😮Allah yasaka da alheri ya kuma kara kareka
Allah yatsareka Aamiin
Innaa liLLahi wa inna ilayHi Raajiun
Allahumma iyyaka naabudu wa iyyaka nastaiyin
Kai gaskiya wannan mutumin yakai jarumi, lalle gaskiya mutum ko giya yasha baya wa'annan maganganu.
Allah ya tsare ka Malam Murtala
ALLAH yasaka malam 🙏🙏
Rarara wawa kasauraren jawabi
Masha allah
Allah ya kareka Malan Allah ya stareka
Allah ya kare malam da jama an kirki Amin.
Allah yakara tonamusu asiri dan girman allah
Allah shi kareka da kariya tai
Allah yaska da alkhairi malam Allah ubangiji ya tasre ka
Ya Allah ka karya azzaluman shugaba a ko'ina yake
allah yatemaki mlm wlh kada kada kadagamusu kafah dakikai mara sa tsoran allah wadanda basu san mutuncin yan adam ba yayan baza marasa daraja
Allah ya tsare
Lalle wannan malamin jarumi ne
WALLAHI GASKIYA NE YA RIKE GASKIYA NE ❤
Namijin duniya
Allah ya tona masu asiri Allah ya kyeuta kyeuta Ameeeen
Allah yakareka sbd limamin mala iku sallallahu alaihi wa sallam 🤲🤲🤲
Allah ya Kara kareka
Allah SWT ya kareka
Amin summa amin
Aslm malan Allah yasta re muna kai amin
Mogun gumna allah yakaryaka
Allah ya tsaremana kai malan kai
amin
Allah Akbar
ALLAH ka lsar muna
rabi Allah taala yaqara kareka Mal
Gaskia ne Malan ni day gare ka na fara jin sunan wanan musa kamarawa
Allah yaqara wa mal lpy danisan kwana mai albarka
يا سبحان الله!!
Malam Murtala shine Albanin wanna zamani wajan fadin gaskiya batare da nuna banbancin ba.
حسبنا الله ونعم الوكيل
Allah yakara lafiya
ALLAH yakara tona Asiri su
rabi Allah taala yaqara kareka Mal
Allahu akbar
Allah ya gafar tama doumin nayima adouaa wanna lokaci ba May iya gayin wanna ma gana se mai gaskiya
Ameen ya Rabbi
Allah ya isarmana
Allah ya Kara kareka malam
ALLAH ya rufa asiri !
Allah yakara lafiya malam
Malam Allah ya karama lafiya
Wai shine qaramin tsaro makashin mutane
Allah ya isar mana
Allah Yatsinemasa
Amma kuma kuma kuce bamusan abinda mukeba
Munatare dakai malam
Baikata malam kana jifada litafi
Kuma duk dahaka malam in zabe ya sake dawowa a wadannan jahohin mutane saisu sake jefawa APC kuma daka baya mutane Suzo suna kukan banza
Da APC da PDP da NNPP duk layin su daya. Allah ya kawo muna sauyi na alheri
Hakayake
Daji bama gazuwa
Tokai Malam barazana ta miye ne ?
Kawai kafadesu kowa ya sansu
Amman kaman baka kalla video din complete be koh? ya fadi sunnan su.
😂ai yanzu aiki yaragewa talakawa don mlm ya fada😂matsalar mu talakawa dasun dawo daga Abuja zamu ruga mutarosu muna shewar banza kaga kuwa ai akwai sauran aiki
ALLAH yakara tona Asiri su
rabi Allah taala yaqara kareka Mal
Ameen yahayum yaQayum 🤲🏻
Masha Allah
ALLAH ka lsar muna
rabi Allah taala yaqara kareka Mal